Tsakar Gida

Tsakar Gida

Tsakar Gida tasha ce da zata dinga kawo muku labarai daga masana'antar kannywood, dama sauran abubuwan mamaki dake faruwa a ciki da wajen Nigeria, Abubuwan dariya, da na nishadi, al'amuran ilimi, da makaloli na fahimtar da juna.
Kana da damar fadin ra'ayinka domin Tsakar Gida gurine da zaka sake ba tare da an tsangwameka ba danna subscribe don ka zama ko ki zama cikakke ko cikakkiyar yar' Tsakar Gida
Na gode.

Пікірлер

  • @user-op2zj2hs2s
    @user-op2zj2hs2sМинут бұрын

    Munata jiran littafi yaya umar😢

  • @ibrahimahmad11133
    @ibrahimahmad111334 минут бұрын

    Kai kakoma makaranta. Wawa bakuson gaskiya. Indai zakuyi kuyi. S

  • @user-yv7cy4qd4s
    @user-yv7cy4qd4s14 минут бұрын

    Gasikiya ne tafada wlh saï gabon

  • @Fatima-bq2dr
    @Fatima-bq2dr21 минут бұрын

    Wlh wannan lamarin daidai Hadiza tayi muku sabida duk lokacin da wata yar kasar wajetazoneman yin film sekudaukesu karmar wanda sukazo daga aljannah bakwakishin kanku da kasarku da mutanan cikinta kadan kukafara Gani wlh sema tagaba za asamu wadadzatayi abinda yafi haka bakwashinkanku da jama arku

  • @user-yv7cy4qd4s
    @user-yv7cy4qd4s22 минут бұрын

    She giya ba gabon

  • @EzoSd
    @EzoSd31 минут бұрын

    Wlh gory at samu kawai shiyasa koma wlh ni banga abinda zaisa tasa a kamashiba saboda ba zaginta yaiba ita din banza har take sawa a Kama mutane abo kadan tasa a kama mutum wlh goyan baya ta samu kawai wai ace bare yazu yafi dan Gary

  • @UmmySuddais
    @UmmySuddais54 минут бұрын

    Marsha Allah meilleur couple ❤❤

  • @ikilimatuadamu471
    @ikilimatuadamu471Сағат бұрын

    Ina amfanin wanda yake mance halacci,kuma mutumin da baya yafiya aikuwa dai yanxu na dawo daga rakiyar gabon,kamar jiyane fa kika wulakanta Amina Amal,saboda ke ba,a isa ayimiki ki kyale ba,to wacece ke,wadanda suka fiki daraja ma anzagesu,anbata musu sunyi hakuri kuma sunga amfanin hakan,sai ke shafaffiya da mai

  • @hallasojaa.
    @hallasojaa.Сағат бұрын

    Gaskiya anan bana goyon bayan hadiza gabon

  • @ZakariaSoba
    @ZakariaSobaСағат бұрын

    Hum dan nageriya kenan rigima zata hadaka da wani dan nageriya saikaji wawayen cikinsu sun fito suna gorin qasa saikace nageriya wata duniyace ba qasarda masu matattar zuciya da yawan kashe kashe sunyi yawa aciki

  • @shatouhblog3186
    @shatouhblog3186Минут бұрын

    Toh ai sai a daina zuwa mana kasar koh, ai su yan gudun hijirar da suke zuwan sun San amfanin da suke samu, yawan kashe kashe Kuma muma ba Jin dadinsa mukeyi ba

  • @LabidaMansur
    @LabidaMansurСағат бұрын

    Gaskia ya kamata a koreta ta koma qasarta Tata xata xo taci Dan qasa da yaqi har tasa a kamasa AI gaskia ya fada da qasar sa tai arxiki kome ta xama sanadin kannywood ne ehe

  • @allahyasakaffaracefigry699
    @allahyasakaffaracefigry699Сағат бұрын

    Barama meyakawo rami maganar hadiza gaskiyace karara

  • @HdhHdhy-nl1sr
    @HdhHdhy-nl1sr2 сағат бұрын

    Hmmm Allah ya samudaci

  • @UmmahAbdullahi-rv2od
    @UmmahAbdullahi-rv2od2 сағат бұрын

    Gaskiya hadiza kinfi tarmin arai

  • @UmmahAbdullahi-rv2od
    @UmmahAbdullahi-rv2od2 сағат бұрын

    Gaskiya hadiza kinfi tarmin arai

  • @user-bo7ln5iv2o
    @user-bo7ln5iv2o2 сағат бұрын

    Meyasa ya bata hakuri wlh banso ya bata hakuri ba

  • @user-bo7ln5iv2o
    @user-bo7ln5iv2o2 сағат бұрын

    Allah ya gani na tsani hadiza gabon yanzu saboda ita komai sai takai kara 😏tana yar cirani sai iskanci

  • @user-bo7ln5iv2o
    @user-bo7ln5iv2oСағат бұрын

    @@user-ss5lr1ce1i da farko dai me hadina dakai ? Kasan ni ? Kasan wacece ni ?kasan daga ina nake ? Kace mun yar madigo ko ? Duk ba amsa ko to na barka da futowar rana da faduwar ta allah ya isa bazan taba yafe maka ba duniya da allah ina rokon allah yayi mana hisabi zaka tsaya gaban allah kayi mai bayanin abunda ka fada yanzu yarana bazasu yafe ba mijina ma bazai yafe maka ba bisa wannan kazafin allah ya isa na duniya da lahira.batun kamu kuwa ko uban ta yayi kadan.

  • @user-ss5lr1ce1i
    @user-ss5lr1ce1i53 минут бұрын

    NAFISA mee kike cewa🤔batun kamu bazai yiyuba to kijira yau din nan ba sai gobeba kuma batun mijinki da ‘ya ‘yanki ai kece kike so kijamasu zagi nafi Ina ruwa ki da hadiza gabon 🇬🇦 ke kinsan irin mutanan da suka tsaneki da har zakice wai yar ci rani ki kiyayeni wlh

  • @user-ss5lr1ce1i
    @user-ss5lr1ce1i51 минут бұрын

    Yanzu dai kiyafemen nafasa kamaki Wllh tunda kikace ke matar aurece jikina yayi sanyi pls kiyi hakuri kinji 😢🫶🙏

  • @user-ss5lr1ce1i
    @user-ss5lr1ce1i48 минут бұрын

    Dan allah aunty hauwa’u kiyi hakuri kinji bazan sake ba pls kinji aunty na🙏

  • @HauwauJamilu-py7ht
    @HauwauJamilu-py7ht33 минут бұрын

    ​@@user-ss5lr1ce1iDan allah ko da wasa karka Kara kira yar Wani matar Wani da kalma madigo😢 ai Muna da iyayen da kanni mata Kuma in Sha allahu zamu Haifa muma toh mu guje kira wa kanmu matsifa dan allah

  • @user-ck8pe3wp8i
    @user-ck8pe3wp8i2 сағат бұрын

    Masha Allah yaya umar I miss you❤❤

  • @Ummeelicious
    @Ummeelicious2 сағат бұрын

    Wlh dama nasan hadiza bazata kyale shi ba😂😂 Bata kyale abokin adawa komai kankantar sa wlh😂😂

  • @user-ug8dl6np5h
    @user-ug8dl6np5h2 сағат бұрын

    Allah ya kyauta

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp2 сағат бұрын

    Gaskiya dai nima daga wanna case din naji Hadizan tafita araina,komai akayinata saita rama,ita mutum nawa tayiwa basu rama ba

  • @jebrenlaz7034
    @jebrenlaz70342 сағат бұрын

    Na so rahama

  • @user-ee8iv3vv2x
    @user-ee8iv3vv2x2 сағат бұрын

    Allah ya kyauta

  • @sadiyaabubakarbello7091
    @sadiyaabubakarbello70912 сағат бұрын

    Allah ya kyauta

  • @SulaimanSms-md3qx
    @SulaimanSms-md3qx5 сағат бұрын

    Abin da zaharaddini gaskiya ita kuma gabon nasiha tayi itama akan dede take Allah kashiryemu gaba daya

  • @aishatshiitu8524
    @aishatshiitu85248 сағат бұрын

    Wlh Aisha tsamiya ba mituniya banza ceba kai dai ne mutunen banza don duk chikin yan film babu mai shiga mutunci irin tsamiya wawa kawai kai dai abbaka san abunda kakaiba

  • @habbakarauwal8690
    @habbakarauwal86909 сағат бұрын

    Ehaka takenufi said me Allah yaqara karemana khdiza Allah yasa mudace yasa mucika daimani

  • @user-pm9qp3he9f
    @user-pm9qp3he9f16 сағат бұрын

    Toke mai yasaki a cikin rigimarsu kinzama jaba sa baki a barmiki dole jaka kawai

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni471317 сағат бұрын

    Sheikh yace Ina kallon wata danbarwa😊 gsky kan Hadiza ta fadi gsky, Amna ta kwafaa a cikin hira da Yusuf Sasheen, gsky ta dinga tauna mgn akan Allah SWT kan tace ko rashin iya cikakkiyar Hausa ne ya janyo

  • @ayshergyaro7631
    @ayshergyaro763118 сағат бұрын

    Masha ALLAH. Alhamdulillah ala ni'imatul islam ❤❤

  • @user-ck8pe3wp8i
    @user-ck8pe3wp8i20 сағат бұрын

    Dan Allah yaya umar labarifa do Allah plsss😢😢❤

  • @tasiumusa2158
    @tasiumusa215820 сағат бұрын

    Both Allah yashiryemu duka

  • @hafizyeldoo3073
    @hafizyeldoo3073Күн бұрын

    ogah u talk too much 😢😢😢 you also speak d truth while she too speaks d truth, while there's misunderstanding inside

  • @abbajatosaleh16
    @abbajatosaleh16Күн бұрын

    Ikon Allah...

  • @suwaibaabdullahi1181
    @suwaibaabdullahi1181Күн бұрын

    Allah sarki hadiza miyasa bakiyi Hira dashiba .shine fa yakejin haushi fa😂

  • @aishaabbas4665
    @aishaabbas4665Күн бұрын

    I stand with you Gabon,kar wannan ya deki

  • @Habibamuhammed-rv2fg
    @Habibamuhammed-rv2fgКүн бұрын

    Allaha ya sa mudace

  • @HauwauJamilu-py7ht
    @HauwauJamilu-py7htКүн бұрын

    Ma Sha allah

  • @SherifNajat
    @SherifNajat2 күн бұрын

    Macha hallah ❤❤❤❤❤❤

  • @Jamilusmayeene
    @Jamilusmayeene2 күн бұрын

    hadiza allah ya kara baki ikon furta alkhairi a bakinki kuma muna godeya da wannan shawara

  • @MusaAhisa
    @MusaAhisa2 күн бұрын

    👍

  • @idrissamaimou9604
    @idrissamaimou96042 күн бұрын

    Macha Allah❤

  • @nurabala893
    @nurabala8932 күн бұрын

    This guy said the true story and I believe him

  • @HassanaAbubakar-uz1uf
    @HassanaAbubakar-uz1uf2 күн бұрын

    مشاءالله

  • @omaryons1959
    @omaryons19592 күн бұрын

    Masha Allah 😊

  • @Sapiya-qs4im
    @Sapiya-qs4im2 күн бұрын

    ❤❤❤❤

  • @Idreez2
    @Idreez22 күн бұрын

    Kai Saudi suna kudi wlh, if da yanzu ne kudin yakai 40B Naira 😮 kyauta suka bayar kuma

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima35912 күн бұрын

    Saudi sun bada gudun muwa wurin gina Masallatai a kasashen duniya, har anan America da nake da zama akwai Masallatai da Saudi suka gina, hatta Makabartan da muke da shi a Atlanta Georgia Sarki Fahad ya saya filin ya bada ga Musulmai, amma har wayansu su dunga zagin kasar Saudi Arabia.

  • @khadijamohamedaliyu6813
    @khadijamohamedaliyu68132 күн бұрын

    Ma sha Allah