Sarakai biyu a fadar Kano waye sarki? ana fargabar barkewar rikici a fadar masarautar kano!

Фильм және анимация

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 93

  • @safiyaabdulrahman6167
    @safiyaabdulrahman616722 күн бұрын

    Ni banda abun cewa fashe... Tunda aka riga aka marda mulki Ya zama siyasa toh dole kam a hakura... Kina tsinuwa ga wanda Ya bata masarautan Kano ko, A tunani na Ganduje shi ya bata muku gari ba Abba ba... Kuma shi Aminun ai ya san dokan data nada shi zai iya sauke shi ko??? In ana so ayi gyara kawai a cire sarauta daga siyasa... Ubangiji Ya karawa Masarautun Arewa daraja

  • @AKUsman-uo9ef
    @AKUsman-uo9ef22 күн бұрын

    Bayero is the Legitimate King! ❤

  • @Husnah-qk9vr
    @Husnah-qk9vr23 күн бұрын

    Gaskiya wanan ba adalci bane shi sanda aka cire sunusin ai gwamna ne ya cireshi.kuma ya haramtamasa shigowa kano kuma.haka yabi Dokar amma kawai sai ace shi wanan bazaibiba

  • @SulaimanDauda-nz7mo
    @SulaimanDauda-nz7mo22 күн бұрын

    Allah ya sa Azo akamaki amen

  • @fooziahali2292

    @fooziahali2292

    22 күн бұрын

    Rashida mai sa'a jaka jahila in 'ana maganar ilimi kidena saka baki wacce babu abin da tasani daga bara akasar saudia sai film ma haukaciya jaka kibar masu ilimi suyi magana dabba kawai

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer405123 күн бұрын

    Wallahi Abba mahaukacine kuma wallahi babu wata kauna dayakewa kano kuma wallahi nayi Dana sanin zabar jam'iyarsa

  • @Idreez2

    @Idreez2

    22 күн бұрын

    Ganduje fa?

  • @user-cw4kk3eb7q
    @user-cw4kk3eb7q19 күн бұрын

    Amin ya Allah

  • @AliJibrin-ld9kn
    @AliJibrin-ld9kn23 күн бұрын

    Anyi govnoni 2 Yanzu kuma sarakai 2 Wani abu se Kano Allah ya kawo karshen rikicin nan

  • @AnifaMutakilu

    @AnifaMutakilu

    23 күн бұрын

    Amen ya Allah 🤲🤲🤲

  • @HauwaAhmad-tq7oh
    @HauwaAhmad-tq7oh22 күн бұрын

    Insha Allah sai maikyauta sanusi lamido

  • @Musalamidobulama-fi7ol

    @Musalamidobulama-fi7ol

    20 күн бұрын

    V😊😊vv😊vvvvvvvvvvv😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊?vvv😊v😊😊😊😊 vvv😊😊😊v😊

  • @user-lr7jv5rz2z
    @user-lr7jv5rz2z23 күн бұрын

    ALHAMDULILLAH ☝️

  • @ramatuauwalmuhammad7437
    @ramatuauwalmuhammad743723 күн бұрын

    hmmm in har nagogo ya iya chire sunusi to yakama dole shima aminu yasauka

  • @IbrahimBalaMusa-en3es
    @IbrahimBalaMusa-en3es22 күн бұрын

    Bamayi adon ma meyamana mulkin xaluncin wawiya jahila uban giji Allah yakashe mayan mulkin aminu adon

  • @mariamahassantchaka945
    @mariamahassantchaka94522 күн бұрын

    Allah ya godama Abbah Igonchi Yanda yayi aiki da siyassa ya wolakanta malam a kan murja Haka suma manyan ka sukayi aiki da siyassa dan su wulakantaka

  • @halidhatim8618
    @halidhatim861821 күн бұрын

    Addu’a karwa bazata karbu ba,insha Allah

  • @jaxakallahkairantomunabara4743
    @jaxakallahkairantomunabara474323 күн бұрын

    اللهم صلى على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين

  • @user-jn2yy7zc3y
    @user-jn2yy7zc3y22 күн бұрын

    Alhamdulilah officers Allah ya kramuku lafiya da Nisan kwana ❤🤲🤲

  • @user-wm3qq9vu5p
    @user-wm3qq9vu5p23 күн бұрын

    Masha allah allah kara lafiya da basira miyaawa umar Mi sanyi

  • @TsakarGida

    @TsakarGida

    23 күн бұрын

    Ameen summa ameen

  • @iassamohamed4362
    @iassamohamed436221 күн бұрын

    Ameen

  • @mukhtarumar1228
    @mukhtarumar122822 күн бұрын

    toh iykon allah

  • @famaranero573
    @famaranero57323 күн бұрын

    Ameeeeeen ya Allah ameeeeeen rasheida zalinci konkosoni ya Allah kamaida ado ameeeeeen ya Allah ❤❤❤❤l kano sai ado innsher Allah

  • @SulaimanDauda-nz7mo
    @SulaimanDauda-nz7mo22 күн бұрын

    Allah ya sa akamaki Sha Sha sha

  • @hauwaisahsalihu4587
    @hauwaisahsalihu458723 күн бұрын

    Mu kuma sunusi ba gudu ba ja da baya insha'Allah 💗

  • @user-lr7jv5rz2z
    @user-lr7jv5rz2z23 күн бұрын

    Allahumma Amin

  • @user-of1it5bo2d
    @user-of1it5bo2d23 күн бұрын

    Ba wani sarki biyu, subarwa sunusi sarauta kawai ai lokacin da aka yiwa sunusin korar kare ya jure ya daure yabarwa Aminun alokacin, to yanzu shi Aminun bazai jure ya haqura ba,

  • @risba3409

    @risba3409

    23 күн бұрын

    Sanusi ya hakura kawai. Akasar hausa baa haka. Idan ancire sarki to bazai dawo ba.

  • @user-cc4ii7rd4s

    @user-cc4ii7rd4s

    23 күн бұрын

    wannan yayi daidai

  • @shatouhblog3186

    @shatouhblog3186

    22 күн бұрын

    Wai kunsan mene sarauta kuwa mutanen nan, Shima Aminu gadon ubansa yayi shi yafi dacewa ya zama sarki a Kano Aminu Ado Bayero bawai Sunusi lamido ba

  • @rukayyamuktarkwaru5587
    @rukayyamuktarkwaru558723 күн бұрын

    Ameen hajjajun mu Allah ya amsa, kema kuma Allah yayi Miki albarka

  • @rayyanuisahabbah
    @rayyanuisahabbah21 күн бұрын

    Think back Kano people,sanusi or Aminu

  • @bilkisuumar7148
    @bilkisuumar714823 күн бұрын

    Kai. Ana kin ALLAH, ALLAH kana bayan mai gaskiya

  • @user-ug8dl6np5h
    @user-ug8dl6np5h23 күн бұрын

    Allah ya kyauta

  • @user-zj5od5yk4x
    @user-zj5od5yk4x21 күн бұрын

    Allah yabamu zaman lfy a JJ share knon

  • @alhassanismail5308
    @alhassanismail530823 күн бұрын

    Amin mai sa'a Amin

  • @user-ju7dg7gv9l
    @user-ju7dg7gv9l22 күн бұрын

    Allah ya taimaki Sarkin kano aminu ado bayaro

  • @halidhatim8618
    @halidhatim861821 күн бұрын

    A kama shi a nissata shi da Kano.

  • @ahzzilahziz9513
    @ahzzilahziz951323 күн бұрын

    Dan uwarki meyasa bakiyi mgn lkcn da aka dauke sunusi ba jaka jahila kawai bakisan darajar aure

  • @aishaabdulkadir5818
    @aishaabdulkadir581821 күн бұрын

    Ai da sanusin da Aminu ado duk kakan su daya. Saboda Abdullahi bayero shine baban muhammadu sanusi 1 kuma baban sarki ado bayero, Kakan sanusi 2 da Ado Bayero baban su daya

  • @ajarayakubu6492
    @ajarayakubu649223 күн бұрын

    Mashallah

  • @BintaHassan-ly8hk
    @BintaHassan-ly8hk19 күн бұрын

    Shi sunusi da aka cireshi ba salin alin yatafiba shi aminu yafi karfin doka kenanko tomu mutanen kano munasan sarkinmu sunusi lamido

  • @uwargulmahausatv-sx3fi
    @uwargulmahausatv-sx3fi23 күн бұрын

    Gaskiyne Mai sa a

  • @user-ny6lq6ks8l
    @user-ny6lq6ks8l23 күн бұрын

    Allah yakyauta duk kan su in dan Allah sukeyi banga abin tashin hankaliba

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas240223 күн бұрын

    🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼

  • @mammangarka3010
    @mammangarka301023 күн бұрын

    Muna farin ciki da matakin da 'Yan Sandan jihar Kano na ba sani ba sabo face abi doka Suka dauka kai tsaye..

  • @KabiruLawal363
    @KabiruLawal36323 күн бұрын

    Slm alhamdulilil Allah yabar alhaji aminu ado bayaro amin

  • @musaabdul2687
    @musaabdul268723 күн бұрын

    Sai ka ce kana rada...

  • @abdulkarimsalman
    @abdulkarimsalman23 күн бұрын

    Du abin da sai Saman alikhari Allah ya tabata da ita, Albarka Annabi da Ahalulbaiti SAWW

  • @Istandwithreality
    @Istandwithreality22 күн бұрын

    Ai ba gomnatin tarayya ta nada sarkin ba. Saboda haka gomnatin tarayya batata hurumin SA Baki a wanna harka.

  • @user-qt3pl1cj7q
    @user-qt3pl1cj7q23 күн бұрын

    Kai Dan talaka sarki Dan sarki jikan sarki yafi karfin kamu awajan "Yan jagaliyar siyasa

  • @shehusani7241
    @shehusani724123 күн бұрын

    Ke mai magana siyasace ta nada aminu Ado dukkansu sunshiga siyasa

  • @user-rp6fo5nt5h
    @user-rp6fo5nt5h23 күн бұрын

    Shin wae ina sarkin musulmi aekinmi shikae aka wagga lalura dangin sarauta aena sarautana

  • @musaabdul2687
    @musaabdul268723 күн бұрын

    Allah ya sawake. Ameen.

  • @MahammadAbbasjidda
    @MahammadAbbasjidda23 күн бұрын

    Sarki mohd sunusi ne Insha Allah

  • @garbamusagarbawa8526
    @garbamusagarbawa852622 күн бұрын

    Wanda yafara Lalata masarautan kano kwankwasone

  • @mansuryahaya6271
    @mansuryahaya627122 күн бұрын

    Allah ya kara lafiya aminu ado

  • @MaryamUmar-pg7mi
    @MaryamUmar-pg7mi23 күн бұрын

    Shiwancan bawa ne

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh22 күн бұрын

    Shisauka yayi

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali873923 күн бұрын

    Allah mungade 😂😂😮😅 ga dan jagaliya nan yana ja gal galawa sai yayi mulki da karfi sunusi kenan Allah abaki firauna abaki amin 😂😅😅sau kuyi sabonku tara talakawa kusasu zanga zanga kubasu kudi muna rokon gomnatin taraiya duk wadanda suke tada tarzoma wai zanga zanga akamasu fitinan konkkonso ya ishi kanawa

  • @user-sl7qz8cc7m
    @user-sl7qz8cc7m23 күн бұрын

    A A ofisa yazamadole kabi umarnin gonna fa

  • @SaniAbdullahi-dk6kq
    @SaniAbdullahi-dk6kq23 күн бұрын

    Sunusi shi ne sarki

  • @zubaidahsalihu6211
    @zubaidahsalihu621122 күн бұрын

    Allah ya sa mudace

  • @RakiaIbrahim-yn5gw
    @RakiaIbrahim-yn5gw23 күн бұрын

    Hakan chine dai dai

  • @MoulanaMallamBashir
    @MoulanaMallamBashir22 күн бұрын

    Hhhhhhhmmmmm ai, Dama inkaji sannu da Zuwa Kaji agaida gida agaida gida Kaji

  • @HamedaNeg
    @HamedaNeg21 күн бұрын

    Hmmmm Kano 😂😂😂😂😂😂

  • @alhassanismail5308
    @alhassanismail530823 күн бұрын

    Allaah ya saka da alkhayri ambasada hajia rashida mai sa'a

  • @Usmankasatatv
    @Usmankasatatv23 күн бұрын

    Aminu ado manya

  • @official-yp3gg
    @official-yp3gg23 күн бұрын

    Harda karuwa abada shawara😂😂😂

  • @user-cc4ii7rd4s
    @user-cc4ii7rd4s23 күн бұрын

    sunusi ne

  • @abubakarabba3919
    @abubakarabba391923 күн бұрын

    Kudai yiwa jiharku addu a domin koma meye kan talaka yake dawowa

  • @musaabdul2687

    @musaabdul2687

    23 күн бұрын

    Kwarai da gaske..

  • @ahmadkalmalo9024
    @ahmadkalmalo902423 күн бұрын

    Sarakuna biyu kenan?

  • @JaafarNoor-tl1os
    @JaafarNoor-tl1os22 күн бұрын

    Daga lokacin da ganduje ya cire Sanusi kuka yi shiru ....insha Allahu Sanusi yadawo kenan har mutuwa Kina cewa tinubu kema kika saba number no sense

  • @user-ny6lq6ks8l
    @user-ny6lq6ks8l23 күн бұрын

    Kowade yaywakansa fada kibi ahankalide Mesa a

  • @risba3409
    @risba340923 күн бұрын

    A kasar hausa Bai kamata a dawo da sanusi ba. Ya hakura kawai. A sokoto sarki Muazu ancire shi yana Bauchi Dasuki da aka cireshi ya zauna Kaduna har ya mutu. Ina ganin Kano kasar fulani ce ba hausawa bane....

  • @zuwairahabubakar1336

    @zuwairahabubakar1336

    23 күн бұрын

    Ko zaka lissafo mana a garin Fulanin da akayi haka???

  • @shatouhblog3186

    @shatouhblog3186

    22 күн бұрын

    Kasar hausawa ce Kuma maguzawa.

  • @umarmuhammadsani2715
    @umarmuhammadsani271520 күн бұрын

    Sarki Aminu ado bayero

  • @harunahussainigyaza
    @harunahussainigyaza21 күн бұрын

    Sanusin kawai sanusindai Sai dawisu

  • @lyoppaul888
    @lyoppaul88823 күн бұрын

    Ko mai na siyasa, for crying out loud?

  • @user-po1qp6xu7l
    @user-po1qp6xu7l23 күн бұрын

    Abba yafeye gaggawa wlh inda yabi abin a hankali da yafi

  • @user-qo1iu7cv9t
    @user-qo1iu7cv9t23 күн бұрын

    Hmm, gaskiyya an raina yan kwakwasiyya,da ganduje ya sauke sunusi,ba Ayi kokai ba,amma yanzu ana nuna musu basu in saba hmmm

  • @mdasik1887
    @mdasik188722 күн бұрын

    Ameen ya rabbi Rayna fessss❤

  • @Idreez2
    @Idreez222 күн бұрын

    Ita wannan mahaukaciyar anya ba yarinyar ado baqi bace, ki Maida farinciki ciki, zuwansa zubar da qima ne ai, idan ya koma kuma saikizo kiyi kuka

  • @sufiyanualament7166
    @sufiyanualament716623 күн бұрын

    Ina mamakin Dan talaka me magana akan abunda yashafi sarauta hmmnm

  • @khadijaabdullahiharuna9525

    @khadijaabdullahiharuna9525

    22 күн бұрын

    Kedai bari sai wani daga jijiyar wuya suke mahaukata lokacin daaka cire sunusi kodan shi ganduje tsoron shi suke ba wanda akaji Kansa acikin su, duk abinda suke ba abinda ze tsinana musu Kamar iyayen sune sarakunan

  • @ajarayakubu6492
    @ajarayakubu649223 күн бұрын

    Ameen

  • @AliJibrin-ld9kn
    @AliJibrin-ld9kn23 күн бұрын

    Anyi govnoni 2 Yanzu kuma sarakai 2 Wani abu se Kano Allah ya kawo karshen rikicin nan

  • @uwargulmahausatv-sx3fi
    @uwargulmahausatv-sx3fi23 күн бұрын

    Gaskiyne Mai sa a

  • @muhammedyusuf-hk8he
    @muhammedyusuf-hk8he22 күн бұрын

    Ameen

Келесі