An fusata Tsohuwar Matar A Zango ta zazzagi wata akan ɗan ta Haidar/ Mansur Makeup ya zo da sako

Фильм және анимация

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 62

  • @user-ti3ik4ts4j
    @user-ti3ik4ts4j10 күн бұрын

    Wallahi najidadin bayaninka nafadakarwa akan sanaarka tabaya kasan ba maikyau bace katuba Allah yanasan haka Allah ya yafemaka

  • @lailaishaku998
    @lailaishaku998Ай бұрын

    Ni yaro na shekaransa goma shekaran jiya yaki hugging na amma yayi hugging na babansa. Naso naji kishi nayi mamaki. Amma i was happy ya fara girma kenan kuma insha Allah tunda har ni yana kunyata to haka zaiji kunya hurda da mata kenan nagode Allah

  • @nusaibaabdulhadialiyu9660

    @nusaibaabdulhadialiyu9660

    Ай бұрын

    Yafii ae koma ki dagee don Allah dan yanzo duniyar sai addua

  • @usmanabdullahi8610
    @usmanabdullahi8610Ай бұрын

    Masha Allah mansur kayi na mijin kokari Allah ya mayarmaka sayyi at zuwa hasanat

  • @YasminaMarwana
    @YasminaMarwanaАй бұрын

    Allah yasa mu dace.

  • @user-zt1bz6hv5z
    @user-zt1bz6hv5zАй бұрын

    Karya ne komi Sai ace kasashen larabawa sunayi aiba komi sukeba kamar Dai wannan yanda tayi wane yaga balarabiya Tama danta kamar wannan haka to Kuma duwani shedanci ai yasamo asali GA larabawa Allah shiryamu

  • @samirahassan2147
    @samirahassan2147Ай бұрын

    Amin ya Hayyu ya Qayyum,mansur Isma'il Allah ubanjigi ya karbi tubanka ya tabbatar da kai a kai,muna maka ftn alkhairi wannan abu da kayi yayi daidai, ya ALLAH ka azurtamu da tuba kan abun da muke ba daidai ba,kafin mutuwa

  • @fatimaabdullahi7525
    @fatimaabdullahi7525Ай бұрын

    Allah ya karbi tubanka ya Kuma azurta da hanyar da baka zataba, Allah yabaka sa'a me albarka

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk5026Ай бұрын

    Allahumma Ameen Mansur Allah y yafemu baki daya

  • @user-lt8yw4yo2x
    @user-lt8yw4yo2xАй бұрын

    Masha ALLAH manri

  • @asmaubello7925
    @asmaubello7925Ай бұрын

    Don Allah ku bar mata da danta

  • @khadijaabdullahiharuna9525
    @khadijaabdullahiharuna9525Ай бұрын

    Allah Sarki Mansur allah ya shiga lamuran ka ya baka sana'a Mai albarka,

  • @amdariashshuaibu5899
    @amdariashshuaibu5899Ай бұрын

    Masha Allah

  • @yahayasamira3865
    @yahayasamira3865Ай бұрын

    Allah yakara yafema

  • @zubaidaahmad6700
    @zubaidaahmad6700Ай бұрын

    Allah sarki!

  • @user-cw4kk3eb7q
    @user-cw4kk3eb7qАй бұрын

    Amin ya Allah

  • @saadatuibrahim8468
    @saadatuibrahim8468Ай бұрын

    Allah yasa mudace wann

  • @MaryamMyunus-yb4tu
    @MaryamMyunus-yb4tuАй бұрын

    Allah sarki bawan Allah yatuba na gaskiya fa

  • @nadiaalmoustapha8397
    @nadiaalmoustapha8397Ай бұрын

    To Allah ya kiauta gaskia ne ba haramun bane amma ko dan saboda bakin duniya ai sai ki dena kuma ba komi abin da larabawa suke yi zamu yi ba gaskia...Allah ya sa mu dace ya gafarta mana zunuban mu amine ya hayyu ya qayyum...

  • @Komi.da.ruwaka.R1
    @Komi.da.ruwaka.R1Ай бұрын

    A gaskiya yayi 👍 Daya tuba tun yanada lukace 👏🤲

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786Ай бұрын

    Aameen 🤲 Yãa Rabb 🤲 Mansur makeup 💄

  • @AminuSaifullahi-cm2ql
    @AminuSaifullahi-cm2qlАй бұрын

    Tayi maganan gaskiya

  • @user-bp7oe6jd2b
    @user-bp7oe6jd2bАй бұрын

    Masha Allah kayi abun kirki Allah ya kiyaye gaba

  • @Hauwau58
    @Hauwau58Ай бұрын

    Allah ya kyauta.

  • @user-ji9pt9dp3t
    @user-ji9pt9dp3tАй бұрын

    Allah yasa mudace

  • @user-wh1kj1dc3c
    @user-wh1kj1dc3cАй бұрын

    Shekara sha,hudune balaga A musulunci zuwa Shabiyar

  • @galisalimmuhammad1031
    @galisalimmuhammad1031Ай бұрын

    First to comment muna tare daku tsakar gida

  • @aishaabubakar6746
    @aishaabubakar6746Ай бұрын

    ALLAH ya shiryemu baki daya

  • @abdallahibrahim8914
    @abdallahibrahim8914Ай бұрын

    karkadamu alla yasan katuba ko ba agogeba badamuwa alla yanataredakai inakai ina mutane kanemi malamai zasubaka hujja akan abin da nafada alla yayafemana baki daya❤

  • @user-vm4zq1tj3t
    @user-vm4zq1tj3tАй бұрын

    Allah 'ya kara daura shi hanya made deciya😢❤🤲

  • @laminibrahim6465
    @laminibrahim6465Ай бұрын

    Very good

  • @hauwamuhammad2921
    @hauwamuhammad2921Ай бұрын

    Wallahi kam

  • @MuntariMusa-hv3nk
    @MuntariMusa-hv3nkАй бұрын

    Maganan ki gaskiya ne,u ar right bcs our culture is differ from white men.

  • @allassancharifa8029
    @allassancharifa8029Ай бұрын

    Allah yakara chiryawa ya chiryamu muduka

  • @AlhayatAlhayat-jr8wq
    @AlhayatAlhayat-jr8wqАй бұрын

    Ah ah mama yaro ayikokari ayiaure bawandabesan zafin rashimijiba anakaw Dasha awane kaway inayiaure kikoma kirokitsohon mijinki kurufamajuna asiri shima adameyake yanzu duk bawani abubane kukefamadashi rashin aurene

  • @jamilaidiris7294
    @jamilaidiris7294Ай бұрын

    Humm

  • @inusa_aboubacar_niger
    @inusa_aboubacar_nigerАй бұрын

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792Ай бұрын

    Ameen y hanyu y kayyun mal mansur

  • @user-zt1bz6hv5z
    @user-zt1bz6hv5zАй бұрын

    Dumarda takema danta haka da kamar wannan tanamai haka tamaza shedaniya da kamar wannan wannan miye bazaima maceba Allah shiyamu

  • @mkrhausa9118
    @mkrhausa9118Ай бұрын

    Umar yakamata kadauko nasihar sheikh musa assadussunnah shima yawa adam a zango nasiha kuma kagashi malamine nasan sakon zai yadu idan kadora 🙏

  • @ummiahmad4909
    @ummiahmad4909Ай бұрын

    Tabbas baidaceba

  • @user-zt1bz6hv5z
    @user-zt1bz6hv5zАй бұрын

    Wannan soyayya Yaya haka aiba so neba hauka ne da lalaci da stinewar iyeye

  • @usezeenaira
    @usezeenairaАй бұрын

    Komai kuce larabawa toh kosu kaga sun rungumi dansu toh gaisawa zasuti

  • @sulaimandauda4865
    @sulaimandauda4865Ай бұрын

    Mansur ina maka fatan alkairi

  • @user-gu8bm8pz4r
    @user-gu8bm8pz4rАй бұрын

    To ita hakka AKE NASIHA KAJIFA

  • @7464mamanfatima
    @7464mamanfatimaАй бұрын

    😂😂rindimam💝🤣🤣

  • @hauwaisahsalihu4587
    @hauwaisahsalihu4587Ай бұрын

    Nollywood wallahi matane makeup artist din su mai yasa mu arewa namu komai dabanne 😢

  • @fatimaibbi
    @fatimaibbiАй бұрын

    dan Allah kudaina saka mana muryan wawiyar matan nan wai giwar mata ko meye sunanta mai murya kaman na jaki don Allah kuyi hakuri.

  • @BouraimaFati-dq2wx
    @BouraimaFati-dq2wxАй бұрын

    Kai jama a don ta rungunmi yaro ta har ya zama magana malan bahaushe nada yawa korafi wanan ba komai bane

  • @hauwabamalli1411
    @hauwabamalli1411Ай бұрын

    Karya ma takeyi akan larabawa ai gamu acikinsu,Eh suna sumbata amma ba irin haka ba gaskiya ke koda yaushe yana kwakumeshi.kowa ma yanasan yayansa gaskiya ki gyara kawai shine magana

  • @samirahassan2147

    @samirahassan2147

    Ай бұрын

    Allah yayi miki albarka yar uwa,wannan karya ne wlh ga munan cikin larabawa,wlh ba haka suke ba,,kawai dai suna sumbatar yaransu,amma basa irin wannan haukan da Amina take, Allah dai ya shirya kawai,amma a daina yiwa larabawa kage

  • @muzagayatv943
    @muzagayatv943Ай бұрын

    Allah ya dafama

  • @fatimausman811
    @fatimausman811Ай бұрын

    BAWANI LEFI AL.ADA.CE KAWAI TA BANBANTA

  • @aminaisyaku3934
    @aminaisyaku3934Ай бұрын

    Ni kam inaga nin gsky giwar mata ta fada dan wlh be kamata b

  • @user-jf3dv9xb5m

    @user-jf3dv9xb5m

    Ай бұрын

    Ni ma haka nagani giwa ta fadi gaskiya

  • @maryamalhassan8022

    @maryamalhassan8022

    Ай бұрын

    Duk meson gsky bazega lefin mgnrta b ai

  • @hajiyahajiya8765
    @hajiyahajiya8765Ай бұрын

    Ita giwan abinda takeyi da Kato Wanda ba mijintabane ya dace munafuka Yar maula kawai

  • @fatimaibbi

    @fatimaibbi

    Ай бұрын

    muguwar munafuka ma bar shegiya mana da murya kaman na jaki.

  • @user-ei4ux5nm3g

    @user-ei4ux5nm3g

    Ай бұрын

    Kiji tsoron Allah daga fadin gaskiya😢

  • @Dayyab1
    @Dayyab1Ай бұрын

    So for so good Yaya umar😂

Келесі