Giwar mata ta kalubalnci Matar A Zango kan yadda take rungumar danta/Rashida mai sa'a tai magana

Фильм және анимация

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 147

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739Ай бұрын

    Dama akace in.uba gorzone danshi nawurisa yana Masa tarbiya tamusulunci Wai Wani irin abune haka wanna musulmai Kenan Allah yashirya subhanallah

  • @user-pg7iv3tt8x
    @user-pg7iv3tt8xАй бұрын

    Wannan maganar gaskiya ce Allah yasa tagane hakan ✊

  • @yusifyunusa4886
    @yusifyunusa4886Ай бұрын

    Masha Allah rashida da dina da ita fadar gaskiya

  • @AminaMuhammadSabitu
    @AminaMuhammadSabituАй бұрын

    kin fadi gaskiya mai sa'a ALLAH ya sa su gane

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp2 ай бұрын

    Gaskiya dai dayace,daga kinta sai bata,yaronda yake tashen balaga ko acikin ilimin boko akwai abunda ake cewa oedepus stage,shine stage dinda namiji yakejin kishin babansa akan mamansa,akwai kuma adolescence stage,shine lokacinda yaro yakejin shaawa yakejin aransa shima babban namijine zai iya aikata komai

  • @sulaimandauda4865
    @sulaimandauda48652 ай бұрын

    Maman haidar wannan shawarace me kyau kikauka dan Allah

  • @ibraimasala4
    @ibraimasala4Ай бұрын

    Ma sha Allah hjy Rashida ❤

  • @EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy
    @EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy2 ай бұрын

    Gaskiya ne Wannan Ba uwa tche Tagari ba Akwai Hauka Chikin Kanta

  • @maryammusa2520

    @maryammusa2520

    2 ай бұрын

    Wlh kuwa kuma wandone ajikinta, saikace saurayinta.

  • @ibraimasala4

    @ibraimasala4

    Ай бұрын

    @@maryammusa2520 wlh wanna social media kam sai gyaran Allah

  • @ramatuauwalmuhammad7437
    @ramatuauwalmuhammad74372 ай бұрын

    wannan bashi a karantarwar musulunchi wallahi a zatona maman haidar ne zata fara nuna damuwarta akan abinda yake faruwa amma kuma sai akasin haka

  • @FiddausiHabu
    @FiddausiHabuАй бұрын

    Maman Haider wanna gaskiya ce wlh

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki57862 ай бұрын

    Fatabakar Rahman 👏🤍 Ambassador Rashida Abdullahi mai sa'a , Allah ta'ala ya bada ladan 🤲

  • @kabiribrahim2368
    @kabiribrahim2368Ай бұрын

    Danta ne,kuma muharramin ta,ba Wani abu

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp2 ай бұрын

    Kuma dai wannan bayyane yake kowa yasan lalacewar zamani tasa yanzu ana samun cases din yaro yayiwa kanwa fyade,yaro yayiwa uwa fydae,gasunandai kala kala, Duk sauka daga tarbiyyar musulunci ne yakawo haka, So bawai soyayya bane wannan rungume rungumen,zallar shirme ne da jawowa danki masifarda bazata kare ba

  • @rukayyayakasai8488
    @rukayyayakasai84882 ай бұрын

    Gaskiya Giwar mata ta fadawa Maman Hydar. Gaskiya Maman Hydar kiyi adjusting please

  • @adamamshuwa9285
    @adamamshuwa9285Ай бұрын

    My sister u are right

  • @surajuyaro230
    @surajuyaro230Ай бұрын

    Alhamdulilah masha ALLah

  • @habibmzya7583
    @habibmzya75832 ай бұрын

    Gaskiyace tsagwaranta wannan ba wayewa bane kuma bakoyarwan Musulinci bane itafa gaskiya dayace kuma kowa yasanta

  • @abdulkhadirahmed6371
    @abdulkhadirahmed6371Ай бұрын

    Surely dis true please Aminat try and having at the back of ur mine we pray for you morning and night for u over head all the advice and have piece of mind insha Allah God will help you

  • @abdulkhadirahmed6371

    @abdulkhadirahmed6371

    Ай бұрын

    Thanks u alot

  • @HaouaMarou
    @HaouaMarou2 ай бұрын

    Ainssi VA la vie adamou du courage

  • @hikimazamanihausatv6266
    @hikimazamanihausatv62662 ай бұрын

    Gaskiya bay daceba yadtake Yi Masa,.

  • @ibraimasala4
    @ibraimasala4Ай бұрын

    Gaskiya kam haka be dace ba wlh wanna baban samari kina uwa Nonono

  • @ummiahmad4909
    @ummiahmad49092 ай бұрын

    U are right 👍 giwar mata

  • @mumabdul7145
    @mumabdul71452 ай бұрын

    Gaskiya Bai kamataba gaskiya Dan Allah ki gyara sis

  • @HaidarAbubakar-ux5yz
    @HaidarAbubakar-ux5yzАй бұрын

    Yes

  • @ashantymuhamd1266
    @ashantymuhamd12662 ай бұрын

    Wallah abin adubane

  • @7464mamanfatima
    @7464mamanfatima2 ай бұрын

    Badan tabane maye aciki❤❤

  • @saadatuibrahim8468
    @saadatuibrahim84682 ай бұрын

    Gaskiyane wannan maganar ki gyara mom haidar Allah yashiryemu

  • @yakoubouwj6251
    @yakoubouwj6251Ай бұрын

    Gaskia ne 😊

  • @user-of1it5bo2d
    @user-of1it5bo2d2 ай бұрын

    Gaskiya kam maman haidar ki kula, ina laifin idan zakuyi video ko hoto ki riqa hannunsa ko ya riqe hannunki amma irin wnn rungumar da shafe shafen jiki bayyi ba, ko ba komai yaron nan ya girma, idan a kauye ne akwai sa'an ninsa da ake yiwa aure, kinga kowa idan ana dàurawa irinsu aure sunsan abunda akeyi kenan, to don allah mmn haidar ki dauki shawara ki gyara🙏

  • @rabibalaibrahim
    @rabibalaibrahim2 ай бұрын

    Gaskiya be daceba abinda takeyi ai koda dankane yakamata kaja mutyncin kanka

  • @rahamanajis9840
    @rahamanajis98402 ай бұрын

    First to comment and like😅💃

  • @Fatima_561

    @Fatima_561

    2 ай бұрын

    Congratulations🎉

  • @user-mn6in3yk8w

    @user-mn6in3yk8w

    2 ай бұрын

    😢😢😢😢

  • @user-we1gx1cu7e
    @user-we1gx1cu7eАй бұрын

    ❤❤❤❤❤

  • @amatullahadam8159
    @amatullahadam81592 ай бұрын

    Tasa ya dinga jin sha'awar mace tunda bali gine ya diga Nima ya so ya kwanta da mace wlh bai dace ba a matsayin ki na musulma kuma hausa Fulani hm allah ya ganar da ke 😢

  • @haisuAlhasan
    @haisuAlhasan2 ай бұрын

    Yar uwa wanna gaskiya NE allha ya saka da alkairi

  • @nanarukayyaadam837
    @nanarukayyaadam8372 ай бұрын

    Wannan gaskiya ne wlh nima ina ganin bai daceba kawai dai muna kallone

  • @MdmMdm-yq3mk
    @MdmMdm-yq3mk2 ай бұрын

    Alhamdulillah 🤲☝️

  • @Aeesha2324
    @Aeesha23242 ай бұрын

    Wai dole sai an saka maka ne, idan ka taimaka don Allah toh ka bari Allah ya saka maka mana. Haba

  • @alfaasson
    @alfaasson2 ай бұрын

    Gaskiya adinin mu na muslmi kuma al'ada mu na hausawa kuma in Africa hakan bai dace ba kuma hakan na iya zama silar lalacewar shi yaron

  • @rilwanumuhammad3632
    @rilwanumuhammad36322 ай бұрын

    Inna lillahi wa'inna i laihirraji'un

  • @hauwamagansy4931
    @hauwamagansy4931Ай бұрын

    Wannan gaskiya ne Giwar Mata Allah yasa mugane

  • @BiniyaSaidu-ui9cw
    @BiniyaSaidu-ui9cwАй бұрын

    gaskiya kikafadamata

  • @fateemaoumar4353
    @fateemaoumar43532 ай бұрын

    Gaskiya kam bai kamata ba ko da danta ne bai dace tayi haka dashi sbd da ace macece babu matsala amma shin namiji ne sana kuma ya girma

  • @asiyaabdullahi6436

    @asiyaabdullahi6436

    2 ай бұрын

    Uwa uwace mezataji ko shi me zaiji hausawa kuna da matsala gaskiya

  • @umarmusa6431

    @umarmusa6431

    2 ай бұрын

    Gaskiya ki koma Islamiyya. Domin bakida ilimin Addini. Wayewarki ta banxa ce, ta Wofi. Tafi can assss❗​@@asiyaabdullahi6436

  • @umarmusa6431

    @umarmusa6431

    2 ай бұрын

    ​@@asiyaabdullahi6436Kece keda Matsala bah Hausawa bah 🫴 Dama irinku haka tunaninku yake.

  • @abubakarharuna2714
    @abubakarharuna27142 ай бұрын

    Ki koya masa karatu hanyar tsira, in har kina kaunarsa. Amma wannan rungeme rungumen Babu amfani

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk50262 ай бұрын

    Aslm alkm giwan mata maganar ki gaskiya ne more especially the dress she mostly wear is in proper gaskiya y kamata ta gyara Kuma ba kowani irin kayane zaka dunga sawa Yana ganiba uwa ta gari y kamata ta kiyaye Allahby kara shiryardamu

  • @UsumanHayat
    @UsumanHayat2 ай бұрын

    Wannan gaskiyane

  • @AuduAudu-mt2rt
    @AuduAudu-mt2rt2 ай бұрын

    Hajiya giwan mata gaskiya kika fada Allah ya kara hazaka

  • @okashaisah2476
    @okashaisah2476Ай бұрын

    Giwar mafar gaskiya nefa

  • @AbdoulayeSouleymane-rn7xj
    @AbdoulayeSouleymane-rn7xj2 ай бұрын

    Je vous Love ❤️❤️❤️ maman Haider

  • @harounasouley6707
    @harounasouley67072 ай бұрын

    Haussawan Nigeria kun Kai wani matsayîn da wuce tunanin mutum. Ga alfaharin karya na addini.

  • @ajarayakubu6492
    @ajarayakubu64922 ай бұрын

    Mashallah

  • @user-td1nx1dh9o
    @user-td1nx1dh9o2 ай бұрын

    Gaskiya beyi sa,ar uwa ba

  • @abdulmajiddembele4188
    @abdulmajiddembele41882 ай бұрын

  • @mubarakaisahofficial
    @mubarakaisahofficialАй бұрын

    Komai girman Dan daka haifa ba lefi bane Dan ka rungume shi ko ka sunbace ba. Amma bai dace lallai se an nunawa duniya irin hakan ba

  • @user-lr7jv5rz2z
    @user-lr7jv5rz2z2 ай бұрын

    ☝️🤲🤲🤲🤲🤲

  • @user-if1hv2xh6j
    @user-if1hv2xh6j2 ай бұрын

    Wananan batu haka yake akiyeye Dan Allah

  • @RabiSamaila
    @RabiSamaila2 ай бұрын

    👂👂👂👂👂

  • @djibrilloukarfe2201
    @djibrilloukarfe22012 ай бұрын

    Ta fadi gaskiya wallahi

  • @officialabz5397
    @officialabz53972 ай бұрын

    Adam a zango ya raba dan sa da wannan matar idan ba hakaba za a dawo ace sherin shaidan ne tom Shin wai tsaya ma itace mai dan malelen kokuwa?

  • @khadijaabdullahiharuna9525

    @khadijaabdullahiharuna9525

    2 ай бұрын

    😂

  • @rabiatou1643

    @rabiatou1643

    Ай бұрын

    Oho😂

  • @TahirMuhammadHussain
    @TahirMuhammadHussain2 ай бұрын

    Posting shi ne problem but yaro baya taba girma wajen iyayen sa , hausawa ne da wannan perception din,

  • @yahayahayatou1204

    @yahayahayatou1204

    2 ай бұрын

    Gaskiya Ko à zahiri wannan ya haramta

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp

    @ZulaihatFaisal-ge2zp

    2 ай бұрын

    Aa ba hausawa bane kadai perception din,atarbiyya irinta musulunci bai dace ba, Kuma kaje ka duba ko Yaren wanda ba hausa ba basayin haka saidai wanda ba musulmi ba Yes yaro baya girma wajen iyayensa,amma ba irin haka ba,akwai shekarunda musulunci yakeso kayi baya baya da wannan abubuwan koda dan cikinkane saboda gudun barna

  • @TahirMuhammadHussain

    @TahirMuhammadHussain

    2 ай бұрын

    @@ZulaihatFaisal-ge2zp nace posting shine ba kyau ne with facts, ki koma ki duba rayuwar larabwa har lokacin annabi SAW mutum babab magidan ci yana rungumar maman sa yakan kwanta kan cinyar ta da dai sauran su, eh wannan zamanin ba irin barnan da bata zo dashi bah, but yin tunin uwa na iya lalata da danta mah hakan kawai shima munana zato ne kuma bai dace bah, Allah yasa mudace ya bamu hali na kirki Amin

  • @FATIMAABDULLAHI-yb1cm

    @FATIMAABDULLAHI-yb1cm

    2 ай бұрын

    Tabbas

  • @kaltumekassim5894

    @kaltumekassim5894

    Ай бұрын

    Addinin muslunci bayyarda da hakaba ai baligine kuma uwa Abubuwa masu kyau take koyawa danta ba mummuna baAuzubillah

  • @trtrtr4667
    @trtrtr46672 ай бұрын

    gaskiya hakane

  • @oumarmhamadehamude3916
    @oumarmhamadehamude3916Ай бұрын

    🤲🤲🤲

  • @Abdou.katie.yAbdou.katie-fh7bf
    @Abdou.katie.yAbdou.katie-fh7bfАй бұрын

    👍👍👍👍👍👍♥️♥️

  • @buharisad
    @buharisad2 ай бұрын

    Uwa fa Taf

  • @mamansayyada4484
    @mamansayyada44842 ай бұрын

    Wannan gaskiya giwa tafada

  • @RabiYahaya-pf8vt
    @RabiYahaya-pf8vt2 ай бұрын

    A al adarmu ta ba haushe dai bai kamataba amma balaifi bane dan ta rungume danta ko ya tarungumi babbanta sai dai kice tadena a hausance bai daceba

  • @Rabia-ey3ls
    @Rabia-ey3ls2 ай бұрын

    Ai ita Aminan nan sai ahanki ga uban bleaching. 😂😂Allah ya kyauta 😢

  • @zaharaabdallah3147

    @zaharaabdallah3147

    2 ай бұрын

    😂😂

  • @khadijaabdullahiharuna9525

    @khadijaabdullahiharuna9525

    2 ай бұрын

    Wlh kuwa farin harya wuce na hankali

  • @asmamaiga3684

    @asmamaiga3684

    2 ай бұрын

    Zaikai ma mai zai bar karbanata😂😂😂

  • @user-bo7ln5iv2o
    @user-bo7ln5iv2o2 ай бұрын

    Itafa wannan Aminar gani take kamar ita tafi kowa son da 😂😂sai kace ita ta fara haihuwa 😂

  • @fatimamuhammad8577

    @fatimamuhammad8577

    2 ай бұрын

    Wlh kuwa

  • @asmamaiga3684

    @asmamaiga3684

    2 ай бұрын

    Wlh kuwa idan inyi magana sai tafara zagin mutane

  • @AjaantinaAzahra-hz3zp
    @AjaantinaAzahra-hz3zp2 ай бұрын

    GASKIYA bay cache dake ba arungume taro kaman wannan ALLAH CHIRYA KI

  • @ummiinuwa9733
    @ummiinuwa97332 ай бұрын

    Abinda kika fada gaskiya ce tsagwaran ta ita wannan matar kamar tana da raunin addini ne

  • @Yarghanahausatv
    @Yarghanahausatv2 ай бұрын

    Tir da Mai irin wnn halin

  • @AbdoulIbrahimIbrahim
    @AbdoulIbrahimIbrahim2 ай бұрын

    Agaskia baikamataba yaro haka ana lalata tarbiya😢😢😢😢

  • @ibrahimidris8533

    @ibrahimidris8533

    2 ай бұрын

    Ah to kika sani ko tana cikin wadanda yake zargi, cewa da yayi ya kama wata tana lesbian wata kuma ya kamata da cin amana tare da dan'uwan sa

  • @habibaadamhabiba2169
    @habibaadamhabiba21692 ай бұрын

    Ace wai uban danka yana cikin matsala duniya suna tausayinsa amma ace matar a zango kifito kina rawa kina jin dadi..kenan taji dadin abinda yake faruwadashi kenan..toshi yaronma wai baya tausayin babansane? Rungumar yaronnan bedaceba kam

  • @ibrahimidris8533

    @ibrahimidris8533

    2 ай бұрын

    Ah to kika sani ko tana cikin wadanda yake zargi, cewa da yayi ya kama wata daga cikin matan sa tana lesbian wata kuma ya kamata da cin amana tare da dan'uwan sa

  • @bilkisumshinkafi-wk7ls
    @bilkisumshinkafi-wk7ls2 ай бұрын

    gwara ita dantane da wasu ke rungumar kattin banxafa tarunguma ahanata kalbobi

  • @AbdoulIbrahimIbrahim

    @AbdoulIbrahimIbrahim

    2 ай бұрын

    To kema kima danki

  • @halimaabdullahi6934
    @halimaabdullahi69342 ай бұрын

    Ke kam giwar Mata kin Fadi gaskia wannan ai shirme ba Al ada bace ta musulunci

  • @ashantymuhamd1266
    @ashantymuhamd12662 ай бұрын

    Gsky ne konima da nake ganin videos nata da nake ganin baidaceba

  • @marymchcn4066
    @marymchcn40662 ай бұрын

    gaskiya tafada ai

  • @zainabaliyu7814
    @zainabaliyu78142 ай бұрын

    Is better kisameta gida kifada mata dagake sai ita ko kikirata awaya amma baidace kiyimata a social media ba gaskiya bakarya kikayiba nata abin yayi yawa bakowane zaice danta bane amma kisan yanda zaki fadakar da ita

  • @rabibalaibrahim

    @rabibalaibrahim

    2 ай бұрын

    Itama afili tayi tahakan zatafi fahimta

  • @user-eu8bf7sw8y
    @user-eu8bf7sw8y2 ай бұрын

    Rashida mai sa,a da karya and fafa na 5&6😂

  • @user-tq9of5ob2i

    @user-tq9of5ob2i

    2 ай бұрын

    Bayan tagama tallace tallace a Saudia ba iyar fafa kawai😂

  • @user-io5mk4oi7x
    @user-io5mk4oi7x2 ай бұрын

    Amma fah ina ganin kaman danta na cikin tane kaman ba komai idan ta rungume shi

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp

    @ZulaihatFaisal-ge2zp

    2 ай бұрын

    Aa dakomaifa,musamman yadda zamani ya tabarbare,akwai matsala sosai,kuma amatsayinmu na musulmi ba tarbiyyar musulunci bace wannan

  • @UmmuIdris-cg9qz
    @UmmuIdris-cg9qz2 ай бұрын

    Wannan gaskiya ne ki saura ra da kyau shawara mai kyau

  • @Rabia-ey3ls
    @Rabia-ey3ls2 ай бұрын

    Sai kace akanta aka fara haihuwa mtswwww😒

  • @Babykakke23
    @Babykakke232 ай бұрын

    Nifa ganin baban shi takeyi mar inbahaka ba tayaya zatana video haka dashi ,shawara ga adam zanzo please kamar da ita inda rabon koma wanku

  • @hajjahsalamatu7865
    @hajjahsalamatu78652 ай бұрын

    Duk matan Adam babu mai rawar Kai kamar wannan ma tar bata da kima ga bleaching har ta baci

  • @nusaibaabdulhadialiyu9660
    @nusaibaabdulhadialiyu96602 ай бұрын

    Wallahi nima danaga video a tiktok dai naga bai dace ba wallahi yaran yanzo da abun take a hannu hmmmmmm

  • @user-ue3jg6bp3x
    @user-ue3jg6bp3x2 ай бұрын

    Ba kamin kai a comment section

  • @fatimamuhammad8577
    @fatimamuhammad85772 ай бұрын

    Maganar gaskiya fa kenan ide zata dauka kawai ta dauka kar kuma muji zagi ko maganar hassada ehhe dan nasan zaki iya kamar akanki aka fara haihuwar da daya

  • @laoureassan-up9wi
    @laoureassan-up9wi2 ай бұрын

    Ita batagani su Jamila nagudu

  • @user-zj6my6vw8r
    @user-zj6my6vw8r2 ай бұрын

    🤣🤣

  • @mrcrypto229
    @mrcrypto2292 ай бұрын

    Shawara Dai Mai kyau ce. But she lack Manner of approach.

  • @yahayahayatou1204
    @yahayahayatou12042 ай бұрын

    Gaskiya nima na zaci saurayin ta ne

  • @KhadijaSaleh-zg2hs
    @KhadijaSaleh-zg2hs2 ай бұрын

    Nibanga aibu ananba naga ta cikin jikinta ya fito garewa danta nefa mene dan ta rungumesa posting din dataihi ne kawai idan bata rungumi dan taba wakike so ta runguma wani katan kikeso ta runguma wallahi dana in ya tsofa zanengumi kayana yarki kuma ita matace naga yarannan yaro ne meyasa hausawa muke da matsala

  • @AbdolAmeenu

    @AbdolAmeenu

    Ай бұрын

    Bakida hankali wlh 😲

  • @NurNura-gp3qv
    @NurNura-gp3qv2 ай бұрын

    Kaji munafukai ita da danta sai ace mata ga yarda zatayi to ba haramun bane don ta rungumi danta

  • @djamilasalifou1055

    @djamilasalifou1055

    2 ай бұрын

    Hanyar da ta dauko ne bai dace ba kalli shigarta

  • @babangidadunis1676
    @babangidadunis16762 ай бұрын

    Wannan matar a zango muguwar jahila ce ita gani take kamar wata Yar shekara 17 sai rawar kai mahaifin danki yana wani hali Amma kinfito social media kina rawa mara kamun kai

  • @user-mu9vv1lj4f
    @user-mu9vv1lj4f2 ай бұрын

    Hakane ammafa addini baihana da yagumgumi uwarsa ko uwata rumgumi dantaba sedai Al adar mu da yanayin mu bayin haka amma a saudi nomal ne hakannema gaisuwar su

  • @Nanachoo912

    @Nanachoo912

    2 ай бұрын

    Wlh gaskiya kam miye aciki dantane fa kuma badan rikoba

  • @djamilasalifou1055

    @djamilasalifou1055

    2 ай бұрын

    Rawa fa suke yi

  • @mamanjaafar6507

    @mamanjaafar6507

    2 ай бұрын

    Ita rungumar ai kala kala ce ita wannan irin ta miji da mata takeyi mashi​@@Nanachoo912

  • @AbdolAmeenu

    @AbdolAmeenu

    Ай бұрын

    Karya kakayi 😲

  • @dadmamy516
    @dadmamy516Ай бұрын

    Sai bakin son girman tsiya arr can dallah

  • @sharhabilualimuhammad9517
    @sharhabilualimuhammad95172 ай бұрын

    Yoto b dantah bane duk yadda zatayi masa ai b wani abu bane

  • @user-bo7ln5iv2o

    @user-bo7ln5iv2o

    2 ай бұрын

    Ya balaga fa 😂

  • @Nanachoo912

    @Nanachoo912

    2 ай бұрын

    Kodai ya balaga bazai tawsheta ba😢​@@user-bo7ln5iv2o

  • @djamilasalifou1055

    @djamilasalifou1055

    2 ай бұрын

    Dan Yana danta sai ta fito tana rawa dashi

  • @ummaabubakar3367
    @ummaabubakar33672 ай бұрын

    To ku masu zaginta dan uwarku ba danta bane

  • @Nanachoo912

    @Nanachoo912

    2 ай бұрын

    Kemadai kin fada wlh mutane basuda hankali ai ya halita xlh wlh kumafa ita tahaifeshi😮

  • @AbdolAmeenu

    @AbdolAmeenu

    Ай бұрын

    Kaji munafukai kuma irin tunaninku kenan

  • @ummaabubakar3367

    @ummaabubakar3367

    Ай бұрын

    @@AbdolAmeenu to idan bataja danta ajikiba kai zatajawo

  • @ummaabubakar3367

    @ummaabubakar3367

    Ай бұрын

    @@AbdolAmeenu gaka nan munafuki masu daukan hakki kuje ku kashe wutar gabanku idan ba hakaba zaku mutu da bakin ciki

  • @oumarououmoulhair
    @oumarououmoulhair2 ай бұрын

    Nidai banga laifin ta ba domin ai dan ta ne ko a addinance ba Haram bane uwa tataba jikin danta.

  • @nusaibaabdulhadialiyu9660
    @nusaibaabdulhadialiyu96602 ай бұрын

    Wallahi nima danaga video a tiktok dai naga bai dace ba wallahi yaran yanzo da abun take a hannu hmmmmmm

Келесі