Rarara ya magantu kan matar auren da akai lalata da ita don ta ganshi/Murja da Lauyoyin ta sun saɓa

Фильм және анимация

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 96

  • @user-pr6xk2kl5z
    @user-pr6xk2kl5z25 күн бұрын

    Wannan da kusa dani take wlh sainayi tsalle na dire na zabgawa shegiya Mari wlh banza jaka Wanda batasan darajan aureba,har Wani fitowa take bayani saikace ubanta ya aiketa Kai wasu matanma sunyi a Sara wlh😂😂

  • @maryamalhassan8022

    @maryamalhassan8022

    25 күн бұрын

    Koni hk nace wlh,ynz tayi sanadin mutuwad auranta da kanta kunga idn ma film take raayi sstaje tayi gafili gamedoko.Allah yarabamu dason zcy

  • @MaryamibraheemIbraheemmaryam

    @MaryamibraheemIbraheemmaryam

    24 күн бұрын

    Ai jahilace wallahi ba tsoron allah aranta

  • @HaleemaDiamondHaleemaDia-co5jw

    @HaleemaDiamondHaleemaDia-co5jw

    23 күн бұрын

    Karuwace tafito karuwanci ne kawai bawani abuba

  • @FatimaShuibu-ir3fn

    @FatimaShuibu-ir3fn

    20 күн бұрын

    Kinjalai Allah yakyauta mezatasamu agun rarara

  • @HaleemaDiamondHaleemaDia-co5jw
    @HaleemaDiamondHaleemaDia-co5jw23 күн бұрын

    Allah yasinewa yarinyarnan shegiya karuwa tarasa wanda zatazonema sai rarara Dama karuwanci yafitoda ita

  • @suleimanisah918
    @suleimanisah91820 күн бұрын

    Wannan shike nuna cewa ko rararan tagani kuma yanemi yayi anfani da ita zatayarda ALLAH kashiryamu

  • @AbidaMuhamed
    @AbidaMuhamed15 күн бұрын

    اللهم اهدنا واهدى جميع المسلمين ي رب🤲

  • @khaleelfx
    @khaleelfx14 күн бұрын

    Kin daukaka rara akan Allah.Allah ya shirye ki

  • @jibreelyusuf9105
    @jibreelyusuf910523 күн бұрын

    Kinyi asara kin fifita rarara da Manzo Allah Salalahu alaihi wa Salam kuma kikayi zina kuma Allah yatona asirinki. Kuma kituba ga Allah

  • @mahamanabdoufatouma205
    @mahamanabdoufatouma20525 күн бұрын

    Ragayta shi rarara manzo allah ne wallah na tsani wawanci arayuwata ni ko banza bana son ganin rarara waye shi

  • @selysuserlysu9382

    @selysuserlysu9382

    24 күн бұрын

    Kai Jahili Ka Gyara Kalamanka

  • @mahamanabdoufatouma205

    @mahamanabdoufatouma205

    24 күн бұрын

    @@selysuserlysu9382 Kay ne jahili ba ni ba kenan ka goyi bayan mata masu irin wannan Hali saboda kaway su ga rarara iKon Allah

  • @zainababubakar5642
    @zainababubakar564221 күн бұрын

    Mtseeew Allah wadaran naka ya lalace nidai aganina ko Tunubu zaa hadata dashi bai kamata ta zubar da mutuncinta ba ballantana wani Rarara mawaki maroki tirrrrrrr

  • @afkattireslagos3150
    @afkattireslagos315025 күн бұрын

    Ikon Allah Wai Allah daya gari banban wlh ni ko wankan rarara nana so bare shi meye a jikin rarara din don ma Kudi yasa ya Dan wanke Mtsew wannan matan daman yar iska ce 😮😮😮

  • @Rabia-ey3ls

    @Rabia-ey3ls

    24 күн бұрын

    𝖫𝖺𝗆𝖻𝖺 𝖽𝖺𝗒𝖺 𝗆𝖺😢

  • @KhadijaMuhdzaura-gz4in
    @KhadijaMuhdzaura-gz4in17 күн бұрын

    Wannan me ganin rara jakace wallahi jahila Kuma

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv24 күн бұрын

    Waiyazubillah innalillahi wainnailaihi rajiun 😭 wllh matan nan ta bari haushi da takaici ba dan kadan ba, Allah ya kyauta ya shirya mana zuri'a ya tsare mana imaninmu, batun murja kuma ya ishemu haka in tana da rabon shiryuwa Allah in babu Allah yayi mana maganin ta

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer405124 күн бұрын

    Wallahi yan film karku yadda ku nemeta ta amsa muku

  • @bouniaeyahayae
    @bouniaeyahayae25 күн бұрын

    dama ar iskace wlh

  • @firdausihashim6016

    @firdausihashim6016

    25 күн бұрын

    Nima dai wallah haka nace

  • @asmaubello7925

    @asmaubello7925

    24 күн бұрын

    Atoh bada kai abun wasa ne

  • @aishaabdullahitata1032
    @aishaabdullahitata103225 күн бұрын

    Amma gaskiya wannan ma ya halatta mijinta ya saketa,couz shes not a responsible mother,how kina matan aure kiyi lalata da wani sbd ki hadu da rarara,who is rarara,abeg,meyema a jikin rarara da zata gani ma,allah ya kyauta,ya rabamu da son zuciya

  • @ahmedmahmud7842

    @ahmedmahmud7842

    25 күн бұрын

    Ai shi rarara bai da laifi… itace dai mai matsala a kwakwalwa.. saboda babu wani mahaluki da ya kamata ayi zina saboda ganinsa ko shi waye

  • @khadijamusa1721

    @khadijamusa1721

    24 күн бұрын

    ​@@ahmedmahmud7842wllh kam tun farko da tanada hankali bazata bar gida da aurenta tazo neman waniba wai amma har fada takeyi ta sabawa ubangijinta saboda wani dan adam wllh wani abun idan kaji sai kadinga tunanin anyama da gaskene kuwa

  • @asmaubello7925

    @asmaubello7925

    24 күн бұрын

    Mtss

  • @ahmedmahmud7842

    @ahmedmahmud7842

    18 күн бұрын

    @@asmaubello7925 meye na tsaki

  • @user-rd8um5hd1y
    @user-rd8um5hd1y24 күн бұрын

    sakara kawai waiwiya raran banza

  • @aishatumusa9098
    @aishatumusa909825 күн бұрын

    Kun dame mu da zancen murja pls. babu Wanda ya Isa ya shiryar da wani sai Allah.

  • @user-ou8xc5ut8w
    @user-ou8xc5ut8w25 күн бұрын

    Allah shi kyauta

  • @AnifaMutakilu

    @AnifaMutakilu

    24 күн бұрын

    Amin

  • @Noosi222
    @Noosi22224 күн бұрын

    اقسم بالله انك مجنونة 3:21 كيف عشان واحد ما يستاهل كيييف كذا؟؟؟

  • @HamedaNeg
    @HamedaNeg25 күн бұрын

    Hhhhh😂😂😂 jaka 😂😂😂😂😂

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi478224 күн бұрын

    Chab dijan lallai wannan kin tabka babban kuskure amma ba,ayi mamakiba da aurenki kike ya wan gallafiri wai nijama a meyasa bancika jan anayawan yima malamam mu nasunna irin wannan tattakinba domin matsayin sa da Allah ya basu albarkacin al,qer,ani tsarki) semawaqa da yan fiilm koda ai harkace taduniya dama shedan baragubane ya Allah ka qara yimana tsari da sharrin shedan da kaidinsa da shedanin mutane Ameen ya hayyu ya qayyum

  • @MuazuAhmad-rb9rl
    @MuazuAhmad-rb9rl24 күн бұрын

    Gaskiya ta tozarta kanta wlh. Ya Allah ka shiryar damu da zuri'ar mu, Allah ya yafe mana kurakuran mu.

  • @user-yz4cf9wo6b
    @user-yz4cf9wo6b5 күн бұрын

    Allah ya ceci miji ki da rabuwa da fasika ba tare da kun ayhu tare

  • @teemaaliyu2894
    @teemaaliyu289421 күн бұрын

    Karya takeyi watakila ma kazafi zatayiwa wani in gaskiya ne me ya hana ta fadi sunan

  • @nuramuhammadabdullahi198
    @nuramuhammadabdullahi19825 күн бұрын

    Kaji jaka

  • @fatimamohammedabbatar1254
    @fatimamohammedabbatar125424 күн бұрын

    Toh meye laifin rarara a cikin lamarin nan ita meye ya fitar da ita a gdn ta har zatazo ganin wani kato Ina mijinta dama yer iskace shashasha

  • @souleymanehamidou8103
    @souleymanehamidou810321 күн бұрын

    Tazo karuwanci kawai! Zantchen banza!

  • @HafizuAbubakar-kk3eb
    @HafizuAbubakar-kk3eb24 күн бұрын

    Wlh duk wannan zanzan banzane mene rarara dataho dominsa shedaniyace tasami daidai ita

  • @mariyayau5720
    @mariyayau572025 күн бұрын

    Wanan dai da kince ba ki da aure da yafi

  • @user-nt5pb4ty7u
    @user-nt5pb4ty7u25 күн бұрын

    Dakikiya kawai😅😅😅😅😅

  • @HamedaNeg
    @HamedaNeg25 күн бұрын

    Murja my life ❤❤❤❤🎉

  • @user-mn6in3yk8w

    @user-mn6in3yk8w

    24 күн бұрын

    😢😢😢😢

  • @maryamalhassan8022
    @maryamalhassan802225 күн бұрын

    To zata dawo harkar film din kenn,Allah yashirya mn zuria

  • @AbuHuchi
    @AbuHuchi25 күн бұрын

    😂😂😂shashasha😂😂😂

  • @aishaabdullahi6665
    @aishaabdullahi666525 күн бұрын

    First comment😢😢

  • @abbahabubakar7452
    @abbahabubakar745223 күн бұрын

    Wannan yar iska ce kawai

  • @trtrtr4667
    @trtrtr466725 күн бұрын

    Oni allah yakyauta

  • @mkggt
    @mkggt24 күн бұрын

    Allah Shi kyauta🤔🤔

  • @Yarghanahausatv
    @Yarghanahausatv25 күн бұрын

    🎉🎉🎉❤❤🎉

  • @ummulkhairiadam4623
    @ummulkhairiadam462325 күн бұрын

    Wai bazaku qyale yarinyar nan ba ne?

  • @mansursadeeq9828
    @mansursadeeq982824 күн бұрын

    Hajiya ba Yan kano ba dai .Yan film

  • @najjashimahammadu1556
    @najjashimahammadu155625 күн бұрын

    Allah ya kwuta 😢😮😢😮😢😮😢

  • @maryamalhassan8022
    @maryamalhassan802225 күн бұрын

    Aikuwade murja tayi nisa sede addua dazakuji shaaarama dakunfita harkarta dan wnn bbu abjnda zata rage

  • @nazeier
    @nazeier24 күн бұрын

    kai jama'a!!!

  • @ummiahmad4909
    @ummiahmad490925 күн бұрын

    Mahaukaciya zata iya komai Don taga rarara banza jaka

  • @muzagayatv943
    @muzagayatv94324 күн бұрын

    Duniya kenan

  • @ShemauMatirabo-kt4qj
    @ShemauMatirabo-kt4qj24 күн бұрын

    Wlh sis kinyi kuskeren yinfirar nan da wannan yn jaridar Babu abunda zasuyimiki kuma bawani suntausayamiki ne b kawaii amfani sukayi dk Dan neman na cefane Allah y rufamana asiri duniya d lahira

  • @selysuserlysu9382
    @selysuserlysu938224 күн бұрын

    Ita Ma Dai Mutuniyar Banza Ce

  • @feedyabdallah3242
    @feedyabdallah324224 күн бұрын

    Amma banga asararre aduniyar nan bah kamarki 😂

  • @zarahyahaya3750
    @zarahyahaya375025 күн бұрын

    Banza jaka wawiya dakikiyi

  • @BashirYusufu
    @BashirYusufu25 күн бұрын

    Pls ya labarin laila Allah yabada lafiya ku kyalemu da zanchan murja anyi tsinannu da suka fita kuma sun shude ita zamaninta ze wuce kamar ba'ayita ba,son Allah murja kar kidena إن ربك ل بالمرصاد

  • @kmmdtib3535
    @kmmdtib353525 күн бұрын

    ❤❤❤❤❤❤😂

  • @aminatoukarim2458
    @aminatoukarim245825 күн бұрын

    Wanga tun can da maragaiciya ce, wo ragaita mana in banda sakarci ya za'ayi haka, kai ni ban ma yadda da ita ba, watakila ma karya takeyi dan ta samu attention din mutane har Rara yaji yayi mata waka😂

  • @oumarououmoulhair

    @oumarououmoulhair

    25 күн бұрын

    Wlh nima nayi wanan tunanin da alamu akoy karya a maganarta sanan tayi kama da har shaye-shaye.

  • @khadijaabdullahiharuna9525

    @khadijaabdullahiharuna9525

    25 күн бұрын

    Wai wann wace hausa ce ragayta😂😂

  • @aminatoukarim2458

    @aminatoukarim2458

    24 күн бұрын

    @@khadijaabdullahiharuna9525 hausar mu ce ta yan Nijar lol....

  • @aminatoukarim2458

    @aminatoukarim2458

    24 күн бұрын

    @@oumarououmoulhair Entout cas je crois pas à ce quelle raconte

  • @khadijaabdullahiharuna9525

    @khadijaabdullahiharuna9525

    24 күн бұрын

    @@aminatoukarim2458 allah bantaba jinta ba to Me take nufi nima in qaru

  • @MaryamIdris-xi9ph
    @MaryamIdris-xi9ph24 күн бұрын

    Kaijama.a

  • @officialabz5397
    @officialabz539725 күн бұрын

    Kibari ayi lalata dake sbd rarara😂😂😂😂😂😂 Lafiya laune kizo nima zan hadaki dashi Rashin hankali zalla kawai

  • @khadijaabdullahiharuna9525
    @khadijaabdullahiharuna952525 күн бұрын

    Kome zaa gani a wani rara Kai jama'a to da'alama itama kudi takeso irin na fatima me zogale amma badai so ba yaseen 🤔🤔

  • @lamaluca
    @lamaluca24 күн бұрын

    sakara

  • @ummaabubakar3367
    @ummaabubakar336725 күн бұрын

    Wahalallu ga abinda yakamata ayi magana akai amma kun damemu da maganar murja

  • @masoyiyarannabimaiinyass2891
    @masoyiyarannabimaiinyass289124 күн бұрын

    Ke wannan akwai sha sha sha wallahi sakarai kawai🤔😏😏

  • @khadijahussainusman4328
    @khadijahussainusman432824 күн бұрын

    Kai jama'a wanan matar anyi yar kwal uba

  • @faruqcityboy5901
    @faruqcityboy590125 күн бұрын

    💔💔💔💔💔💔😨😰😰🤦🏽‍♂️🤦🏽‍♂️😢

  • @SalmasaheerSalma-hv2dw
    @SalmasaheerSalma-hv2dw25 күн бұрын

    To fa

  • @user-sh5jr3tr2v
    @user-sh5jr3tr2v25 күн бұрын

    Yar' iska maragaiciya baza tsinaniya ke matar aure kizo kina neman wani katon gardi la ananiya

  • @abdullahirunka6605
    @abdullahirunka660525 күн бұрын

    A GASKIYAR ZANCE, WANNAN YARINYA KUMA MATAR AURE HAR TAYARDA TA BADA KANTA A WULKANCE, A GASKIYA "YAR, ISKACE KUMA FASIKA, SAI KO TANADA TABIN HANKAKI. ALLAH YA RUFA ASIRI YA TSARE GABA.

  • @laifihanjine1428
    @laifihanjine142825 күн бұрын

    watan matar auren dama zina Sana'ar ta ce

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer405124 күн бұрын

    Aikin banza muna fika makaryaciya, yar iska kawai kema ba yar mutunci bace da har kika yadda da haka, kuma kika yadda Dan jarida yana fira dake fuskarki abude, wallahi kema fasikace munafika, makaryaciya

  • @user-rp6fo5nt5h
    @user-rp6fo5nt5h24 күн бұрын

    Vilahillaxi jin nikae kamar in tafkamata mugun mari banxa mara lissafi kamar

  • @MaryamIdris-xi9ph
    @MaryamIdris-xi9ph24 күн бұрын

    Sai.kuzoku.tai.zubarmakan.ku.mutunci.kai.duniya.labari

  • @user-ze2uz3zk3f
    @user-ze2uz3zk3f25 күн бұрын

    Wannan amma ta raina ma mutane hankali

  • @ummiahmad4909

    @ummiahmad4909

    25 күн бұрын

    Kilama mijinta besan zuwantaba Allah yasa yasaketa jaka

  • @user-ee8iv3vv2x
    @user-ee8iv3vv2x25 күн бұрын

    Allah shi kyauta

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp022424 күн бұрын

    Ke 🫵🏼kindai hadu da watsattse iri,kanawa babu wanda ya fisu,karamci,son bako da karbar shi hannu bibiyu,tir da halinki

Келесі