DW Hausa

DW Hausa

Deutsche Welle ita ce tashar Jamus ta kasa da kasa da ke watsa shirye-shiryen Telebijin da Rediyo da kuma ta Intanet a cikin harsuna 30 zuwa ko ina cikin duniya.

Ku bada taku gudunmawa wajen gabatar da kyakkyawar mahawara kuma karbabbiya ga wannan kafa, kana a guji amfani da kalaman nuna wariya ko na batsa ko kuma na zage-zage.

Don karin bayani sai a latsa: "DW Netiquette" da ke kasa.

Ina makomar masarautun Kano?

Ina makomar masarautun Kano?

Halin da ake ciki a Tudun Biri

Halin da ake ciki a Tudun Biri

Sarki Sanusi II zai fara aiki

Sarki Sanusi II zai fara aiki

Dandalin Matasa

Dandalin Matasa

Abubuwa biyar tare da Ali Nuhu

Abubuwa biyar tare da Ali Nuhu

Wasan wuta na birnin Bonn

Wasan wuta na birnin Bonn

Hobbasar dashen itatuwa a Kano

Hobbasar dashen itatuwa a Kano

Пікірлер

  • @abubakarmohammed-ww8xp
    @abubakarmohammed-ww8xp4 сағат бұрын

    We cannot cry like goat upon the hard we are

  • @user-ub5tp3si4q
    @user-ub5tp3si4q8 сағат бұрын

    Allah ya kawomana mafita ya dai daitamana su kuyi haquri bayau Akafara rusa masarautuba rimi yanada sabo bakin zuwo yarusa yacemusu sarakunan chaka kuma sarakuna nan Yan wanjunane kakansu daya sudubi zuminci suyi haquri dan kakansu Abdullahi bayaro

  • @abuhafsajibril
    @abuhafsajibril9 сағат бұрын

    Allah yaƙyauta, An saka Son Rai a Lamarin Anbuɗewa Riba kofa

  • @ubamuhammad4656
    @ubamuhammad465611 сағат бұрын

    Nidai da ina wata qasa ba Nigeria ba da tuni na barta wallahi toh babu inda zani Dan haka dole in haqura in zauna.

  • @ubamuhammad4656
    @ubamuhammad465611 сағат бұрын

    Nigeria dai ba'a fara komai ba tunda talakawa basa moran komai a wannan mulkin na demokaradiyya sai talauchi da yunwa da chututtuka iri ga rashin tsaro yan siyasa duk sun Yi personallizing securitys din babu wani tallafi duk abinda kaga talakawa shi toh qoqarinsu kawai gwamnatin batama kowa komai saidai suda iyalansu shari'a sai agaban Rabbil izzati.

  • @faroukadodanmaliki3235
    @faroukadodanmaliki3235Күн бұрын

    Duniya kenan,yayi rigima da mahaifinku tun 2003 har mutuwarsa shine yanzu yazama masoyinku. Tunda a kai wannan hadin nasan anyi kitso da kwarkwata.

  • @UmarGaddafi-em9re
    @UmarGaddafi-em9reКүн бұрын

    Labarina

  • @AboBakr-fe1cb
    @AboBakr-fe1cbКүн бұрын

    ❤❤❤

  • @kamalahmad6833
    @kamalahmad68332 күн бұрын

    Weldone Amaka, you have tried

  • @user-jc7zy9rg9f
    @user-jc7zy9rg9f2 күн бұрын

    سلام عليكم ورحمة الله وبركة

  • @ABASAKEBBIZARMBOYTV
    @ABASAKEBBIZARMBOYTV2 күн бұрын

    ❤❤❤❤

  • @derikawu4448
    @derikawu44482 күн бұрын

    May his gentle soul rest in Jannatul Firdauss. Kanta was a legend 🙌

  • @muhammadabdullahi4193
    @muhammadabdullahi41933 күн бұрын

    Assalm, wannan ba cine adalciba sarki deya a Kano yayi kadan son juciyace don haka sarki ba Governor bane, masarauta deya zamanin jahiliyace akayi Kuma mutane ba yawan na yanzu yakamata Al uma susamu gunda zasu ringa Kai kokensu

  • @mouktarabdal8403
    @mouktarabdal84033 күн бұрын

    Allah ya kyauta

  • @CalmFlower-qt4yq
    @CalmFlower-qt4yq3 күн бұрын

    Gaskiyane malan

  • @user-gd4vh7rj9l
    @user-gd4vh7rj9l3 күн бұрын

    Kwankwaso ne duk y hada wannan abun daku ke gani shine y dauke sarautar gidan ado bayero y kaita wani gidan kuma pha ado bayero nan a wannan lokachin yana d manyan yaya hakimai

  • @user-zt1bz6hv5z
    @user-zt1bz6hv5z4 күн бұрын

    Amma ku bakusan miye dimkura diyaba Allah stinema ku yan dimkura diya kanku kawai kuka sani Baja maaba bakaken yahudawa Allah tarwasta ku yan dimukuras

  • @MusaRabiuabdullahi
    @MusaRabiuabdullahi4 күн бұрын

    ❤🎉

  • @OussamaOumar-lj7qr
    @OussamaOumar-lj7qr5 күн бұрын

    Bonjour

  • @AshiruAminu-pg5ud
    @AshiruAminu-pg5ud5 күн бұрын

    Munbar kwankwasiyya

  • @abubakarhassanmuhammad
    @abubakarhassanmuhammad5 күн бұрын

    Masha Allah 🙏🙏

  • @AMMARAAMHOT-hd7ln
    @AMMARAAMHOT-hd7ln5 күн бұрын

    ❤❤❤❤

  • @AMMARAAMHOT-hd7ln
    @AMMARAAMHOT-hd7ln5 күн бұрын

    ❤❤❤❤

  • @AMMARAAMHOT-hd7ln
    @AMMARAAMHOT-hd7ln5 күн бұрын

    ❤❤❤❤❤

  • @arkilamagani263
    @arkilamagani2636 күн бұрын

    Na gode da wannan abinda kuke fadi. Allah ya saka da alhairinsa

  • @sailubaalhasan1911
    @sailubaalhasan19116 күн бұрын

    Ba cigaban da aka samu se dai komabaya kullum .

  • @user-rt5qu1ei2u
    @user-rt5qu1ei2u6 күн бұрын

    Babu abinda aka samu sai rishin tsaro da wahala

  • @yahuzamuhammad359
    @yahuzamuhammad3596 күн бұрын

    Dw hausa.Don Allah a radio wace miter ake kama ku.

  • @AlassanMuhammad-iz4tz
    @AlassanMuhammad-iz4tz6 күн бұрын

    🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲❤🤲🤲

  • @munkailusalihuhamidu1034
    @munkailusalihuhamidu10346 күн бұрын

    What consign Federal High Court? Have you forgotten Ganduje disobey Court order too to this constitutions In consonance with the provision of section 4 of the constitution 1999 as amended The foregoing circumstances happened within the confines of the law and in compliance with the powers conferred on the governor as provided by section 5 (2) of the 1999 constitution as amended. Please don't allow your political interests to lead to the killing of innocent soul.

  • @user-gd4vh7rj9l
    @user-gd4vh7rj9l3 күн бұрын

    Close your dirty mouth 🤫 you don't know everything and you are still talking about kano emirate council can you tell me what Aminu ado bayero did?

  • @user-gd4vh7rj9l
    @user-gd4vh7rj9l3 күн бұрын

    If you don't know what sunusi done committed for ganduje government came to me I will told you

  • @ibrahimadewumi6649
    @ibrahimadewumi66492 күн бұрын

    Is not the federal court make Abba become governor

  • @SanusiAdamu-dq4tk
    @SanusiAdamu-dq4tk6 күн бұрын

    🇳🇬🇳🇬🤲🤲🤲

  • @HassaneabdouIlliassou-kt5hs
    @HassaneabdouIlliassou-kt5hs6 күн бұрын

    Kaskiya dokin karfe

  • @hausa_tv_
    @hausa_tv_6 күн бұрын

    Gaskiya abinda ya kamata ayi anan shine ya kamata acire masarautar kano aharkar siyasa Domin idan akayi tafiya ahaka to duk gomnatin da ta zo cewa zatayi itama dura Wanda take so zatayi

  • @user-gp9gm5oz9f
    @user-gp9gm5oz9f6 күн бұрын

    Wannan me maganar wanne shegenne

  • @muhkanyurab7213
    @muhkanyurab72136 күн бұрын

    Allah yasakama da alkhairi Allah kuma yakaro shekaru masu albarka Allah yanjiqan Alhaji Dr Ado bayero insha Allah Aminune Sarkin Kano dayardar Allah 🤲🤲🤲

  • @zakariyouzakariyou1781
    @zakariyouzakariyou17816 күн бұрын

    Minahikai kunasu kurikita Kano dai

  • @AboubacarIsmo
    @AboubacarIsmo7 күн бұрын

    Assoumane chanyassou 🎉🎉

  • @alkalialiyu9590
    @alkalialiyu95907 күн бұрын

    A loka chin aka saukar da sunusi ya sauna Ba musu

  • @alkalialiyu9590
    @alkalialiyu95907 күн бұрын

    Zai kaWO tashin hankali ajahar kano dan Allah

  • @alkalialiyu9590
    @alkalialiyu95906 күн бұрын

    Kowa ya San siyasa ta fi addini a kasata Nigeria shi ya kawo haka dan Allah kar ka yer da zuchiya tarude mu anyi ha baso da Ku kanawa kuyi adduwa Allah yasa ha ka shine dai dai

  • @rabiumsani4233
    @rabiumsani42337 күн бұрын

    sarki aminu ikon allah

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan54807 күн бұрын

    wato kaine ummul aba isi ko to in sha Allah,sai kaga karshen ka wlh tunda ba kwa san zaman lfy??

  • @muhkanyurab7213
    @muhkanyurab72136 күн бұрын

    Babu abinda zai gani sai alkhairi insha Allah san zaman lafiyarne yasa akace ansauke Aminu Ado?

  • @YusufDanjummaTikawa-bd9fm
    @YusufDanjummaTikawa-bd9fm7 күн бұрын

    Allah yakara Lafiya danisankwana Mai albarka Dr Amino ado bayaro

  • @fivestar2541
    @fivestar25417 күн бұрын

    Tirrrrr Allah wadai da san zuciya

  • @aliyuabdullahitoranke7994
    @aliyuabdullahitoranke79947 күн бұрын

    Sarkin Kano dai SLS ne.

  • @realdahmed9474
    @realdahmed94747 күн бұрын

    Karya kakeyi Kano sai lamido

  • @UsmanAbdussamad-lr2yf
    @UsmanAbdussamad-lr2yf7 күн бұрын

    ALLAH yazabamana mafi alkairi

  • @user-ou1gx3qu1x
    @user-ou1gx3qu1x7 күн бұрын

    Allah zaba mana mafi alkhairi

  • @user-cc4ii7rd4s
    @user-cc4ii7rd4s7 күн бұрын

    Allah ya Maida kujera gun me ita, sunusi

  • @user-cc4ii7rd4s
    @user-cc4ii7rd4s7 күн бұрын

    sunusi insha Allahu

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal97987 күн бұрын

    Gwamna Yana da immunity

  • @yacoubasani3803
    @yacoubasani38037 күн бұрын

    Allah tabbatar da Aminu Ado a kan kujerarsa ta masurartar kano

  • @babangida5893
    @babangida58937 күн бұрын

    amine summa amin