Babban hafsan tsaron Najeriya ya bukaci farar hula su taimaka wa sojoji

Babban hafsan tsaron Najeriya Janar Christopher Musa ya bukaci 'yan kasar da su tallafa wa sojoji wajen fallasa wadanda ke taimaka wa 'yan bindiga

Пікірлер: 10

  • @user-oh9hy4yo6l
    @user-oh9hy4yo6l16 күн бұрын

    Allah yakara muku kwarin gwiwa

  • @sanimussa-id6gg
    @sanimussa-id6gg17 күн бұрын

    Masha Allah Allah yakara lpy da nisan kwana janaral kirostopha musa

  • @ousmanabarke941
    @ousmanabarke94117 күн бұрын

    in kana kichin kasarka ka karbi milki

  • @habibou.ibrahim9107
    @habibou.ibrahim910716 күн бұрын

    Eh tabbas addu'a gaske yace amman katashi tsaye Allah Yakamaka shine kawai

  • @user-lr7jv5rz2z
    @user-lr7jv5rz2z17 күн бұрын

    Amen

  • @RoroMoustapha
    @RoroMoustapha17 күн бұрын

    banza kaway

  • @user-pq3rs4ey7x
    @user-pq3rs4ey7x17 күн бұрын

    Mayaw dara woikubakwason fulani yan wahla

  • @HalitSouley
    @HalitSouley16 күн бұрын

    😂😂😂😂

  • @DanjumaLawali
    @DanjumaLawali16 күн бұрын

    Karyane