Rigar ƙaya 22-05-2024: DOKAR MASARAUTAR KANO: ILLOLI 5 NA SAKE WAIWAYAR ZANCENNAN...! - Yakubu Musa

Пікірлер: 24

  • @BuhariZubairu-zp6sd
    @BuhariZubairu-zp6sdАй бұрын

    Abba kabiru Dan Allah karka sauke aminu in dai danmu akeyin mulki in kuma kasauke ameen karkabawa sunusi in kabawa sunusi to sarki yazama tenuwa koyayi 4 ko yayi 8 kuma kowa zai zama sarki ko ya chan chanta ko bai chan chanta ba Allah yakara basira m.yakubu a fadamusu gaskiya ko suna so ko basa so

  • @anasibrahim9177
    @anasibrahim9177Ай бұрын

    Allah yakarama shugabanni irinsu kawu sumaila akan cigaban jahar sa da kasa baki daya

  • @Sabirhamza-qz5pu
    @Sabirhamza-qz5puАй бұрын

    Arayuwa zakasha kallo, allah yasa mudace sako dg sabir alhaji hamza daurawa

  • @Ahmad-Md-Lawan-88
    @Ahmad-Md-Lawan-88Ай бұрын

    Gabadaya zancen masarautar Nan yanzu bashi bane Agaban Gwamnatin Kano. Haba Dan Allah ga Matsalar Rashin Ruwa talaka Yana Wani Hali Amman anzo ana maganar Sarki, A gaskiya munfi bukatar Sarki Aminu Domin komai da komai yafi Sunusi 🙏Oga Yakubu barka da Aiki❤

  • @EngineerRantan

    @EngineerRantan

    Ай бұрын

    Total false

  • @naseerahmadmujaheed3269
    @naseerahmadmujaheed3269Ай бұрын

    Allah ysaka d alkairi

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd16 күн бұрын

    Masha Allah

  • @Hussaini_ZAWACHIKI
    @Hussaini_ZAWACHIKIАй бұрын

    Magana ta gaskiya fa kamar yadda telan dinki yafada.ba'a gyaran kuskure da kuskera domin hakan wautane.malam yakuba allah yasaka da alkhairi.we support you 100%

  • @aishamarwa1978
    @aishamarwa1978Ай бұрын

    Gaskiya de Abba ka duba sosai shekara 8 kaman yaune wallahi

  • @gambokabir273
    @gambokabir273Ай бұрын

    Salam inamana fatan alkhairi daga nan Algeria harga Allah banji dadin cire sunusu ba amma bana goyon bayan cire aminu tunda shima yacancanta

  • @kaabulabaran32
    @kaabulabaran32Ай бұрын

    To kai waye kai har da kake tunanin zaka yiwa Dan jarida me mutunci barazana wai har kana cewa zaka dauki mataki akan yakubu,to idan ka fasa kai ba dan halak bane,mu muna tare da Yakubu ku ma Allah Yana tare da Yakubu

  • @muhammadzahraddeen4983
    @muhammadzahraddeen4983Ай бұрын

    Sarakuna sun kusa fara register da jamiyyar siyasa kowanne gwamna zai zo da mataimakin shi da kuma Sarkin shi wataqila ma gwamnan jinin habe zai kawo mana a matsayin Sarki. Allah ya kyauta amman tin wancan lokacin da akai nadin Sarki a Kano a Kan doran siyasa bayan mutuwar marigayi lokacin aka sauka daga kan turba. Allah ya kyauta yayi mana zabin shuwagabanni wanda zasu kawo mana cigaba ba ci baya ba ameen.

  • @jamilugamboyahuza5943
    @jamilugamboyahuza5943Ай бұрын

    Nifa da cire wane a sarki, da saka wane a sarki, agurina duk aikin banza ne. Saboda sukan su sarakunan ban san amfanin da sukewa talakawa ba.

  • @IbrahimYunusa7383
    @IbrahimYunusa7383Ай бұрын

    Ibrahim Yunusa Koya Gwarzo Daga Saudi Arabia Allah yakyauta

  • @Dan_Albarka_
    @Dan_Albarka_Ай бұрын

    Daɗi na da gobe saurin zuwa, Abba baka kyauta ba, mun zaɓe ka amma haka zaka yi mana😢? Allah ya saka mana

  • @AuwalVeryman
    @AuwalVerymanАй бұрын

    Wannan waca kalar siyasa akeyi mana a jihar kano ga abinda talakawa suke da bukata Amma sam bashi akeyiba Anya wadannan shuwagabannin talaka ne agabansu..to Muna ji kuma Muna sauraro

  • @kaabulabaran32
    @kaabulabaran32Ай бұрын

    Yakubu ina maka fatan alkhairi daga Senegal,Gomna Abba kada ka bari ayi amfani da kai wajen dawo da hannun agogo baya

  • @muhammadgaladimaibrahim2240
    @muhammadgaladimaibrahim2240Ай бұрын

    Kai dai shawarace taka kawai , ruwansane yadauka ko kar yadauka ai bashida ikon yanke hukunci sai abunda majalissa suka yanke .Allah yaxaunar damu lafia yaqara mana zaman lafia

  • @muhammadsani129
    @muhammadsani129Ай бұрын

    @Yakubu Musa Fagge ayiwa Gov. Abba Kabir Yusuf magana ma'aikatan Kano da aka qarawa shekarun aiki biyar sannan kuma aka soke.

  • @AbdulhadiAhmadAdam
    @AbdulhadiAhmadAdamАй бұрын

    Ko Kunaso ko bakwaso sai sun sauka. Sunusi Lamido sunusi is arrived.

  • @abdullahiyusuf7457
    @abdullahiyusuf7457Ай бұрын

    Lokaci da sukayi sun Rai wajen cire sls meyasa ba kayi magana? Kai dai Daman makiyinmu ne

  • @EngineerRantan
    @EngineerRantanАй бұрын

    Im not with you ale yakubu please stop talking about this If you don't stop we're coming to you We'll take action about this matter, you have to be careful OK

  • @adamusafiyanu3341

    @adamusafiyanu3341

    Ай бұрын

    God punish you if don't keep your promise. Nigerian Laws give journalists protect on their professional fields, and who are you to deny their constitutional rights? A common thug? Come on!

  • @AbdulhadiAhmadAdam
    @AbdulhadiAhmadAdamАй бұрын

    Ko Kunaso ko bakwaso sai sun sauka. Sunusi Lamido sunusi is arrived.

Келесі