Rigar ƙaya 24-05-2024: TA LEƘO...! DALILAN ZUWA NA KOTU - Alh. Aminu Babba

Пікірлер: 33

  • @abdullahiahmedmusa
    @abdullahiahmedmusaАй бұрын

    My name is telloda from kebbi state, wlh wannan rushe sarakunan bazai taba haifar da Mai Ido ba.

  • @sanimagaji5511
    @sanimagaji5511Ай бұрын

    Wannan mataki ya yi daidai. Allah ya tabbatar da adalci

  • @MohammedsaniUMAR-xu4ys
    @MohammedsaniUMAR-xu4ysАй бұрын

    Ni day fatana da irè iron ku Yakubu ,Allah ƙaramuku lafiya da Hazaƙa, Ameen.

  • @AbdullahiSani-lv4dq
    @AbdullahiSani-lv4dqАй бұрын

    Muna gdy yakubu Allah y tabbatar mana da alheri

  • @anasibrahim9177
    @anasibrahim9177Ай бұрын

    Masha Allah Allah ya tabbatar da Dan daraja jikan dabo aminu ado bayaro wanda baya shiga Sha anin siyasa Sai dai anamawa talaka sauki bawai a cire tallafin mai ba

  • @AuwalAlhadssan
    @AuwalAlhadssanАй бұрын

    Allah ya Kara baku damar fadin gaskiya akodayaushe Amin daga mujaheed bn yahya

  • @abdulrahmanyahuzamusaabu-a5655
    @abdulrahmanyahuzamusaabu-a5655Ай бұрын

    Muna Allah wadai da abin da Abba yayi.

  • @ibrahimumarsani
    @ibrahimumarsaniАй бұрын

    Allah Yasaka Maka da Alkhairi Mai Girma Sarkin Dawaki

  • @Dan_Albarka_
    @Dan_Albarka_Ай бұрын

    Allahu Akbar Aminu Dan Gidan Ado ne. Allah ya kai mu Ranar Monday😊 Muna godiya Man Yakubu

  • @ahmadaliyu3111
    @ahmadaliyu3111Ай бұрын

    Allah ya saka da Alheri malam yakubu

  • @IbrahimYunusa7383
    @IbrahimYunusa7383Ай бұрын

    Ibrahim Yunusa Koya Gwarzo Allah yasa hakane Mafi alkhairi 🤲

  • @ungogo24tv3
    @ungogo24tv3Ай бұрын

    Salamu'alaikum Yakubu Barka da ƙoƙari gaskiya kana ƙoƙari Allah ya biya ka Amma ina da ɗan tsokaci Mun ji ta bakin mutun biyu daga ɓangaren Alh. Aminu Ado, yanzu muna binka bashin saura bangarorin, wasu daga ɓangaren Gwamnati, Mlm Sunusi II da ɓangaren masana Shari'a. Idan mun ji wadannan bangarorin to mun san kayi ƙoƙarin kwatanta wa ba za'a zarge da ɓangaren ci ba. Nagode Daga Jazuli Dahiru Ungogo

  • @naseerahmadmujaheed3269
    @naseerahmadmujaheed3269Ай бұрын

    Gskia dai ni Banga amfanin tsige sarakunan Nan ba, kawai muradun siyasace tasa haka anaso a dawo da Dan jam'iyyah......

  • @NURADAHIRUHARISU-cv1zl
    @NURADAHIRUHARISU-cv1zlАй бұрын

    Aslm mlm yakubu inamaka fatan alkhai bayan haka waiyanzu dan Allah Aminu babba yanada bakin maganar cewa akan yayan sarki alh Dr.ado bayero yamanta yataba maka memartaba Ado akotu inawata martaba ananwajan. Kuma nibanga laifin gwamnaba dayayi haka abinda sunusi yayiwa ganduje yatunbukishi shi suwayannan sarakuna suka suma akaimu nibanga laifunsaba. Nagode kahuta lafiya

  • @jamilugamboyahuza5943
    @jamilugamboyahuza5943Ай бұрын

    Shari'a fa a Nigeria kudi da connection ne ke aiki.

  • @IbrahimYunusa7383
    @IbrahimYunusa7383Ай бұрын

    Ibrahim Yunusa Koya Gwarzo Kano sai Dan Kano Allah yakyauta

  • @Ahmad-Md-Lawan-88
    @Ahmad-Md-Lawan-88Ай бұрын

    Allah ya kyauta, Tun asali kwankwaso shine yajawo wannan Matsalar ya dakko dan boko me takama ya sanyamana a masarautarmu mai tarihi kuma kome za.ayi mudai munsan Aminu yafi Sunusi koh zabe za.ayi wlh haba kawai saboda san zuciya ace anbi maganar mutum daya an rikita mana jahar kano haba

  • @BashariSamaila
    @BashariSamailaАй бұрын

    Yayi kyau malam

  • @AbdullahiSani-lv4dq
    @AbdullahiSani-lv4dqАй бұрын

    Da abdullahi mun gode

  • @AuwalVeryman
    @AuwalVerymanАй бұрын

    Wlh malam sunusi yabani mamaki wayayye kamar sunusi Wanda duniya tabashi wata daraja sbd abinda aka masa abaya Amma wannan kome dayayi wlh ya warwarewa kansa wacce darajar

  • @BuhariZubairu-zp6sd
    @BuhariZubairu-zp6sdАй бұрын

    To fada da baruwanka dadi kallo ne da shi dama saurara musamma a gun yakubu in sansamu ne abarwa aminu

  • @MURTALAABBASSANI
    @MURTALAABBASSANIАй бұрын

    ❤❤❤

  • @YusifZakariyya
    @YusifZakariyyaАй бұрын

    Malam yakubu munama fatan AL kahiri abida gwamanatin kano tayi tsan tsar haukane abari yayi laifimana kamar yanda aka kama Wancan dalaifi

  • @mariyayau5720
    @mariyayau5720Ай бұрын

    Dan jarida kenan

  • @user-um4ii9ke2y
    @user-um4ii9ke2yАй бұрын

    Hhhhhhhh Malam yakubu namu

  • @JamiluHaruna-gl6mi
    @JamiluHaruna-gl6miАй бұрын

    Madallah da wannan lamari Kuma Muna bayanka awannan lokaci kamar yanda muka zabesu Kuma muak tsaya abayansu lokacin Shari,a

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rdАй бұрын

    Kai jama'a wlh wannan kwankwason ya cuci Al, Umar manzan Allah Sallallahu alaihi wasallam muna zaune lpy bayan wafatin sarki ado Allah ya masa rahama kawai ya janyo wani Dan boko ya ka'kaba mana dik da yasan Bama sansa Allah ya isar mu

  • @bashirumar9372
    @bashirumar9372Ай бұрын

    Allah Mai iko... Wallahi Allah zalinci akai tun farko kuma yanzu ne Abba ya yi adalci... Ya kamata tun farko da aka cire shi su fito su gyara mana

  • @harunaibrahimburji
    @harunaibrahimburjiАй бұрын

    Shi mutum ɗayan da suka cire laifin me ya yi musu tun farko?

  • @MohammedsaniUMAR-xu4ys

    @MohammedsaniUMAR-xu4ys

    Ай бұрын

    Wannan she ka tambayi yan siyasan da suka tube shi, ai ruw baya stami banza...

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189Ай бұрын

    Aikunmakara dakuka Kasa ha Hana ganduje yafara aikata ba daidaiba agidan sarautar kano

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189Ай бұрын

    Kokunaso kobakwaso yakubu sai sanusi ya mulkeku komai bakin cikinkunku da hassadarku

  • @ahmadaliyu3111

    @ahmadaliyu3111

    Ай бұрын

    Ka Kai mai uwar Ka ya aura sai ka zama dan sarki 😂😂