Rigar Ƙaya 25-06-2024: AN FALLASA MASU HANNU A HADDASA BANGA! - Yakubu Musa Fagge

Пікірлер: 24

  • @muawiyyahabibu2602
    @muawiyyahabibu26023 күн бұрын

    Muna Godiya Mallam Yakubu Musa fagge ❤❤❤

  • @BuhariZubairu-zp6sd
    @BuhariZubairu-zp6sd3 күн бұрын

    Wanna kasa da wanna jaha sai dai lilahi Allah yakawo mana sauki da zaman lfy m.yakubu Allah yakara basira

  • @YusifZakariyya
    @YusifZakariyya3 күн бұрын

    Masah Allah fatan AL kahiri Malam yakubu Allah yasakamaka da AL kahiri

  • @IdreesAderm
    @IdreesAderm3 күн бұрын

    Mashallah muna gdy

  • @AbdullahiSani-lv4dq
    @AbdullahiSani-lv4dq3 күн бұрын

    Mun gode ya kubu Allah ya kareka

  • @jafarmohdnasir3935
    @jafarmohdnasir39353 күн бұрын

    Muna godiya da wayar mana da kai da kakeyii

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali2 күн бұрын

    Amma bakomi Allah baya bacci tun daga DUNIYA Allah zaiyi hukunci cikin gaggawa sbda antaba wadanda kana ganinsu zaka tuna Allah

  • @IbrahimAhmadNasir
    @IbrahimAhmadNasirКүн бұрын

    allah shikyauta

  • @IshaqJibrinAbdulwahab
    @IshaqJibrinAbdulwahab3 күн бұрын

    Allah yasaka da alkhairi ammadai Mal. Yakubu Dage wando amusulunci sunnar Annabi ce Kuma wajibine Kan kowanne musulmi.

  • @sunusidalhatu8581

    @sunusidalhatu8581

    3 күн бұрын

    Haba ustazu uwaisu😂😂😂😂

  • @abdurrahmanumarwali

    @abdurrahmanumarwali

    2 күн бұрын

    Kai dai SUNNA ce a wurinka ka tsaya iya haka

  • @habibayakubu1283

    @habibayakubu1283

    Күн бұрын

    Wannan gaskiyane sunnace me karfi kuma buguda kari rike makami don kare kai shima ya halat to anjanye musu jami'an tsaro dole ance suyi hakan

  • @abubakarmaharaz155
    @abubakarmaharaz1553 күн бұрын

    Ina maka fatan ALHERI Yaya yakubu

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali2 күн бұрын

    Kuma me yasa bawani gdan radio da yake Kiransa kowanne irin tattaunawa sai Kai

  • @billyyunus3273
    @billyyunus32733 күн бұрын

    Keep doing goog bro

  • @SaniAmmani
    @SaniAmmani3 күн бұрын

    Wanan yayi dai dai Muma Zamu Dauki gora

  • @SalmanuAminu-z6i
    @SalmanuAminu-z6i2 күн бұрын

    Wlh yakubu Kai ba adalin mutum bane dama Kai da Abba Hikima fagge muna zar gin kwangilar a p C kuka dako Dan ku bata Wanan gomna tin to Allah ya shiga tsakanin mu daku

  • @habibayakubu1283

    @habibayakubu1283

    Күн бұрын

    Wlh gaskiya yazama jahilin abin abinda yan apc suka biyashi yakeyi ai dole sukare kansu tinda gwamnati kasa sunki basu kariya dole subawa kansu

  • @muhammadzahraddeen4983
    @muhammadzahraddeen49833 күн бұрын

    Ai daman ance idan kaga taadanci ya dore a ko inane to akwai sa hannun hukuma a ciki, gwamnati idan dagaske take shekara daya da tini babu Dan daba a cikin alummar.

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali2 күн бұрын

    Yakubu baza daina gyyato wanna mashiriricin mutumn cikin shirin kaba gaskiya NI nahakura d saurararka

  • @MURTALAABBASSANI
    @MURTALAABBASSANI2 күн бұрын

    Ya kamata Abba hikima ya dawo yayi balancing! Ya gaya mana hurumin sojoji acikin wannan Dan barwar yakubu

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali2 күн бұрын

    Kai yakubu Ina gayamaka BILLAAHIL LAZI LAAAAILAA HA ILLA HUWA wannan Al amarin asali yasamo daga tsohuwar gwamnatin ganduje domn mu abn a unguwarmu yake faruwa munajin furucin wasu daga ckn mutanen da muke ganin makaman a hannunsu wadanda suke da hannu a wannan lamarin