Auren masu lalura ta musamman

Shin me ya sa wasu mutane ba sa goyon bayan auren masu lalura ta musamman?
Mun tattauna da wasu ma'aurata da suka fuskanci wannan kalubale kuma suka yi nasara daga bisani.
Domin tattauna wannan batun na gayyato wasu ma’aurata da labarin aurensu ya jijjiga social Media a shekarar 2019.
Bilkisu Kabiru wadda aka fi sani da TheBilkis a shafukan sada zumunta tare da mijinta Muhammad Sulaiman.

Пікірлер: 543

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa2 жыл бұрын

    Allah kabamu masu sonmu a kowa wane halin na jarabawar rayuwa 🙏🏻❤️🙏🏻❤️🙏🏻❤️

  • @fatymatsofo_
    @fatymatsofo_2 жыл бұрын

    I can't hold my tears😭 This episode makes me emotional, Allah ka hada mu da masu son mu na Gaskiya..

  • @mustaphaabubakarjibril5491

    @mustaphaabubakarjibril5491

    2 жыл бұрын

    Amin Ya Hayyu Ya Kayyum Amma gaskiya guy dinnan yayi bala'in burgeni wlh ❤

  • @halymahtumodibbo436

    @halymahtumodibbo436

    2 жыл бұрын

    Allahumma Ameen

  • @aishaaliyushehu9863

    @aishaaliyushehu9863

    2 жыл бұрын

    Ameen ya Allah

  • @salehtatagana6892

    @salehtatagana6892

    2 жыл бұрын

    Ameen ya Allah

  • @hananzacks4858

    @hananzacks4858

    2 жыл бұрын

    Amin yarabbi 🤲

  • @hafsatshuaib
    @hafsatshuaib2 жыл бұрын

    ❤️ these two are so adorable, may Allah strengthen and bless their union, forever.

  • @abdullahiahmadu2767

    @abdullahiahmadu2767

    2 жыл бұрын

    Amin

  • @hudusalka6867

    @hudusalka6867

    2 жыл бұрын

    A slm

  • @Shettima

    @Shettima

    2 жыл бұрын

    Amin ya rabbi

  • @fatimabello3507

    @fatimabello3507

    2 жыл бұрын

    Amiin❤️

  • @boubacarissoufou5514

    @boubacarissoufou5514

    2 жыл бұрын

    Alla ya temaqe ka

  • @nature_is_beautiful02
    @nature_is_beautiful022 жыл бұрын

    One of the best episodes . It made me emotional. May Allah continue to preserve their union

  • @aminatukabir1411

    @aminatukabir1411

    2 жыл бұрын

    Wlh one of the best video here👏🏻👏🏻 Aameeen

  • @nature_is_beautiful02

    @nature_is_beautiful02

    2 жыл бұрын

    @@aminatukabir1411 💓

  • @theobserver6509
    @theobserver65092 жыл бұрын

    Masha Allah so beautiful and emotional wallahi. May Allah bless their Family, They really are an inspiration😇 Don't you realise how all three of them can talk so good politely in a matured manner so beautiful to listen☺. This is one of the best episode in this programme. God bless us all Ameen🙏

  • @user-fk7kp9mz9u
    @user-fk7kp9mz9u2 жыл бұрын

    Masha Allah May Almighty Allah bless you and your Family. حفظكما الله و جعل حياتكما مسك لكما فى الدنيا و الآخرة. To our beloved Brother Sulaiman may Allah have u a good provision and grant u Jannah and ur Blessed Wife.

  • @MalamaMalam-sp3ei
    @MalamaMalam-sp3ei8 ай бұрын

    Oh God, am just too impressed, may their love never fade har abada, amin.

  • @zubaidaaminu5471
    @zubaidaaminu54712 жыл бұрын

    This reminds me of my father! May Allah heal all the victims of spinal cord injury accident Amin

  • @engr.fahadam1055

    @engr.fahadam1055

    2 жыл бұрын

    Ameen ya Allah

  • @maryamsaid2166

    @maryamsaid2166

    2 жыл бұрын

    Amin ya rabbi

  • @maryamlimantasiu6832

    @maryamlimantasiu6832

    2 жыл бұрын

    Ameen

  • @zaharaddeensani602

    @zaharaddeensani602

    Жыл бұрын

    Ameen ya rabb

  • @AyshaKhamis
    @AyshaKhamis2 жыл бұрын

    Ya Allah😭😭!!!I couldn’t hold my tears...I love your courage and strength Bilkisu...you are an inspiration to others

  • @OCR461
    @OCR4612 жыл бұрын

    Masha Allah. I love them ... What a great role model for young people these days .

  • @ummulkhairabdallah5363
    @ummulkhairabdallah53632 жыл бұрын

    Mashaa Allah Allah ya kara sanya albarkan sa a auranku da rayuwanku ya kare ku daga dukkan sharri 🤍❤️❤️. The best episode so far a mahangar zamani.

  • @abdullahiahmadu2767

    @abdullahiahmadu2767

    2 жыл бұрын

    Amin

  • @mamanbaby3314

    @mamanbaby3314

    2 жыл бұрын

    Masha.Allah gaskiya kum.barge.nisosai.allah.kara.lfy.

  • @rukayyaahmadmawashi2694

    @rukayyaahmadmawashi2694

    2 жыл бұрын

    Mashaallah ubangiji Allah ya Karama rayuwa albarka pls I need her social media handle

  • @user-bc2fx4oy9j
    @user-bc2fx4oy9j3 ай бұрын

    Taba rakkalla masha Allah mal Sulaiman may reward you. this episode it touches my heart

  • @ummiahmad4909
    @ummiahmad4909 Жыл бұрын

    Jiyanda take kallansa cikin so da kauna Allah yabarku tare kunbirge mutane... gaskiya so so amazing 😍

  • @joelh.m.mshelia548
    @joelh.m.mshelia5482 жыл бұрын

    "Idan har da so da kauna ...sauran duk mai sauki ne"... Suleiman Allah ya raya yar baby ya kuma bar ku tare.

  • @aliyukabo2242

    @aliyukabo2242

    2 жыл бұрын

    Ameen malan joel.

  • @ahmadsani4445
    @ahmadsani44452 жыл бұрын

    May Allah bless your home. So emotional to watch. May Allah grant you shifa.

  • @khalidmusaalikhalidmusa3979
    @khalidmusaalikhalidmusa39792 жыл бұрын

    Bazamu daina yimuku addu'a ba har azzumi ya wuce inshallahhu, Allah ya karamata Lafiya alfarmar wannan wata mai albarka😍😍

  • @maryamelfaruk8289
    @maryamelfaruk82892 жыл бұрын

    LOVE RECOGNIZES NO BARRIER!! This is soooo beautiful. Watching this was both an emotional and heart-warming experience. I'm sure it wasn't easy for both of them to share. I pray the Almighty continue to strengthen their bond and bless their union.

  • @Arewa_Top_Lyrics

    @Arewa_Top_Lyrics

    2 жыл бұрын

    Ameeen ya ALLAH

  • @zainabmahmud1595
    @zainabmahmud15952 жыл бұрын

    Masha Allah✨ This is so emotional and lovely❤️May Almighty Allah bless us with those who will love us for the sake of Allah✨🤲🏻

  • @ibrahimsulaiman3
    @ibrahimsulaiman32 жыл бұрын

    Allah ya albarkaceku! This is my best episode so far, yaja hankalina sosai, kuma nakara samun kwarin gwiwa.

  • @aishaibrahimwaziri6450
    @aishaibrahimwaziri64502 жыл бұрын

    Masha Allah, may Allah strengthen your bond 🥺😍. This is so beautiful. Allah ya baki lafiya.

  • @abubakaradam5183
    @abubakaradam51832 жыл бұрын

    This is the best episode ever. May Allah bless them

  • @saniibrahim107
    @saniibrahim1072 жыл бұрын

    Masha Allah nicely these episodes really good among mahangar zamani, Allah y kara bada zaman lapiya.Ameen!

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd52072 жыл бұрын

    Allah yayiwa rayuwanku albarka wlh najima banga nasoyanda suka burgine kamar wa'annanba gaskiya wannan shine masoyi nagaskiya aruyuwanki

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas56292 жыл бұрын

    Masha Allah kema Badariya kin,iya Gabatarda shirin saidai Inada korafi 🙏 idan zai yuyu in anyi Turanci kizan fasara muna izuwa Hausa kamar Yanda Madina keyi sbd Mu Yan Nijer 🇳🇪 Ba Duk kejin Turancinba kuma ni tun lokacin da kuka bullo da wannan shirin har kawowa Yanzu babu wanda ban kallaba Ni masoyinku,ne Dan Nijer dudda Kuna nuna mana Wariya A wasu shirye shiryen naku Baku Damu Da wataran ku Kuce Ya kamata Aje Nijer 🇳🇪Aji Tasu wainar Irin shirin kusan malamanku Da d irin wannan mahangar zamani Ammah fa shawara,ce Allah yasa ban wuce gona da iri,ba inayinku BBC Hausa 100% Ammah dan wataran Ya kamata ku zan leka Nijer da wasu shirye shiryen naku

  • @aliyukabo2242

    @aliyukabo2242

    2 жыл бұрын

    Hakane.

  • @suleimanabdullahi9704
    @suleimanabdullahi97042 жыл бұрын

    15:50 to17:00😥😥😥😥 Wato likitocin nigeria kwata kwata basu san muhimmancin rayuwar dan adam ba, likitocinnan basuda imani, ace an kayo patient a asibiti har tsayon sati biyu ba kulawa. Takwara sulaiman Allah ya Albarkaci aurenku.

  • @hajiabintajibrilaliyu8680
    @hajiabintajibrilaliyu86802 жыл бұрын

    Very nice couple 💑 may Allah with his infinite mercy 🥺 continue to bless ur entire life and family 👪 ❤

  • @Eyeshertoo
    @Eyeshertoo2 жыл бұрын

    True love,strength & resilience exist here. Allah ya dawwamar da Ku cikin so,kauna da tsoron Allah. Very emotional 🥲

  • @ILearnOnYoutube
    @ILearnOnYoutube Жыл бұрын

    Kaga wayayye a addini da boko... HUGE RESPECT for this Man 🙌

  • @aminamuhammadlawal2079
    @aminamuhammadlawal20792 жыл бұрын

    This is the most beautiful video I’ve ever watched Mashaa Allah🥺😍May Allah strengthen the bond that holds you together🙏🏽🥰

  • @nurajafar8366

    @nurajafar8366

    2 жыл бұрын

    Wallahi ko. So lovely

  • @abdulmutalifjafar7408
    @abdulmutalifjafar74082 жыл бұрын

    We really need to educate people more about such problems because it is kind of unknown to society but common in society, thank you for the interview. I would like to also thank the couple for agreeing to share their experience with us.

  • @basheermohammedzanna3207
    @basheermohammedzanna32072 жыл бұрын

    Masha Allah that is true love wonderful guys consider for that may Allah bless and protect us families with home.

  • @aishasalman9872
    @aishasalman98722 жыл бұрын

    Fatabarakarahman 🥺❤️i enjoy everybit of watching my two fav people 🙏🏻❤️

  • @kareemnasser3965
    @kareemnasser39652 ай бұрын

    A gaskia Malam Sulaiman Allah Ya saka maka da gidan Aljannah. Allah Ya albarkaci wannan aure naku. Allah Ya rabaku da wahalan dunia data kiyama. Allah Ya baku hakurin zama da juna. Matarka Allah cikin kudirarSa Allah Ya bata lafiya da sauqin dukkan wani ciwo da take fama da shi. Allah Ya qarfafeka kan wannan jihadi. Ka tuna har kullum Jihadi kake. Wannan shine misalin so na gaskia. Allah Ya albarkacemu da so na gaskia. Allah dai yayi maka albarkah malam Suleiman. You’re a Real Ma and you’re The Man! BarekAllahu feekum. Allah Ya bata ikon cin jarabawa ita kuma. Don Allah kayi ta hakuri da ita.

  • @Fatmahnnja
    @Fatmahnnja2 жыл бұрын

    Allah sarki allah yasa wanan chine sanadiyar chiga aljan'ar fidaussi allah kara dankon soyaya

  • @offical_Long_Island_Audit0
    @offical_Long_Island_Audit02 жыл бұрын

    Masha Allah, we pray the Almighty continue to bless us with those who will love us for the sake of Allah and not for who we are.

  • @abubakariliyasu3755
    @abubakariliyasu3755 Жыл бұрын

    Masha Allah, Allah ya Baku zuri'a tagari ameen.

  • @redsniper327
    @redsniper3272 жыл бұрын

    May Almighty Allah continue bless your union this is so amazingly couples that I never seeing before may Allah grant you jannahtul firdausi.

  • @ameenagaji
    @ameenagaji2 жыл бұрын

    Masha Allah! May Allah bless your home and make you exemplary for others. Ameen.

  • @zainabadam3780
    @zainabadam37802 жыл бұрын

    Despite they're married they maintain their distance they're so MashaAllah ❤

  • @umaraatiku7392

    @umaraatiku7392

    2 жыл бұрын

    Even if they did not maintain distance there's no problem. Because they are married already

  • @emjayforextradinghausavers2467

    @emjayforextradinghausavers2467

    2 жыл бұрын

    @@umaraatiku7392 in public is better to maintain ✅

  • @nazirsafiyanu590
    @nazirsafiyanu5902 жыл бұрын

    Masha Allah gsky sun birgeni sosai Ina musu ftn Alkhairi musamman shi mijin nata Adnan sulaiman Da ya jure duk wata mgnar da ya fuskanta lokacin da ya nuna yana so ya aureta.

  • @maryamsaniahmad447
    @maryamsaniahmad4472 жыл бұрын

    Ma shaa Allah,u guys makes me tears up,Allah ya Albarkaci rayuwarku

  • @ufodiyobala
    @ufodiyobala2 жыл бұрын

    Somebody should tell this gentleman that I have deep respect for him.

  • @nabeelakay
    @nabeelakay2 жыл бұрын

    So beautiful to watch, masha Allah. Allah ya baki lafiya, ya kara maku lafiya da so da kauna, ameen.

  • @yacoubafaiza1842

    @yacoubafaiza1842

    2 жыл бұрын

    Amine Allah ya ba mijin lada

  • @fazeedon7486

    @fazeedon7486

    2 жыл бұрын

    So touching

  • @hauwayusuf8175
    @hauwayusuf81752 жыл бұрын

    This is very inspiring ❤️ May Allah continue to bless your Union and may He help all those with special needs fulfil there dreams too!

  • @arewahearts8223

    @arewahearts8223

    2 жыл бұрын

    A tunani na episode 2 kzread.info/dash/bejne/gm2Bq7yTY6i4grw.html

  • @faridaabubakar8702
    @faridaabubakar87022 жыл бұрын

    True love still exist,iam inspired,barakallahu lakum👌🏻💕tiers about to fall wlh on the stage she said she lost even her friends,its not easy sister.Allah eased all our pains🙏🏻💞

  • @inuwaaffa1262
    @inuwaaffa12622 жыл бұрын

    Gaskiya Malam Suleiman Gwarzon Namijine mai nagartar dabi'a da rikon amanar soyaiya da kyautatawa dan'Adam. Ganin yadda ya jajirce wajen so da kyautatawa Bilkisu, Allah yana farin ciki da shi da al'amuransa. Allah Ya kara musu albarka da ja gagora da hakuri cikin ingattacen imani. Allah Ya albarkaci zuri'arsu cikin kariyarSa, Amin.

  • @muhdnaseer1277
    @muhdnaseer12772 жыл бұрын

    Fa tabarakallah Masha allah those two couples was very appreciated me, because in todays life not everyone has a good and clean heart such as you, but minority are only like, You're so generous sulaiman you did what Allah ask all moslems to do ( wa ahsinu innallaha yuhibbul muhsinin) May Allah Almighty bless your marriage life, at the end ina muku fatan dukkan alkhairi Allah ya ƙaro ƙazantar ɗaki ƴan'uwa da dukkan al'umma suyi alfahari da ita

  • @halimaibrahim2897
    @halimaibrahim28972 жыл бұрын

    Allah ya baku aljanna ku da yaran da Allah ya baku 👏

  • @fatimashuaibu9562
    @fatimashuaibu95622 жыл бұрын

    This couple are so adorable😍 ya Allah!!! Am so in love with them Allah ya cika muku burinku Ameen

  • @abdullahiahmadu2767

    @abdullahiahmadu2767

    2 жыл бұрын

    Amin

  • @alialhajidauda1877
    @alialhajidauda1877 Жыл бұрын

    Masha Allah.Allah yetaimaka gaskiya malam sulaiman inajinjina maka Allah yabaka ladan abin da kayi bawanda zai san kokarinka sai wanda yataba sinci kansa a irin wannan yanayin.dan nima nataba sinci kaina a irin wannan yanayin amma ni muna zaune lafiya da matata agarin haihuwa tasamu lalura na rashin tafiya kai bakasan yanayin da nashigaba tsawon shekara daya da wata biyar da tayiba.naji maganganu kalakala wasu suce inkara aure wasu kuma suce kai maganganu kalakala amma haka nahakura har Allah yabata lafiya tafara tafiya amma har yenzu irin kananan ciwon kafa da na baya akwai amma bamai yawaba Alhamdu lillah yenzu muna zaune lafiya da matata kuma wallahi sontama karuwa yayi a zuciyata dan tausayinta da naji yadda tafama wannan lalurar.Insha Allahu zaka sakamakon alkhairin da kayi.bissalam

  • @Mairah_xx
    @Mairah_xx2 жыл бұрын

    MashaAllah Tabarakhallah 🥺🥰😍 Allah Ya albarkaci zaman aurenku.

  • @fatimaabubakar5429
    @fatimaabubakar54292 жыл бұрын

    Ubangiji ALLAH ya baki lfy balkisu ALLAH ya kara muku zaman lfy da kaunar juna

  • @ameenmahmud
    @ameenmahmud2 жыл бұрын

    Masha Allah, Allah ya sa albarka auren ku, BBC hausa kudos to you...

  • @fatimabello3507

    @fatimabello3507

    2 жыл бұрын

    Amiin❤️

  • @aishatuimam9893
    @aishatuimam98932 жыл бұрын

    Ya Allah😍😍this the best episode ever Allahumma barik

  • @sadiyaibrahim7921
    @sadiyaibrahim79212 жыл бұрын

    Masha Allah Allah yakara dankon kauna Allah ya kara lfy

  • @engr.fahadam1055
    @engr.fahadam10552 жыл бұрын

    Tunda kuka fara wannan program din bakuyi Wanda yakai wannan muhimmanci da kayartawa ba. Wannan labarin ya kayatar Dani matuka. Labarine Mai cike da sadaukarwa,kauna da jajircewa. Masha ALLAH,Masha ALLAH and Masha Allah. Allah ya barsu tare. Very very adorable 🤩

  • @zainabu_dawaki
    @zainabu_dawaki2 жыл бұрын

    Baarakallah Mashaa Allah,May Allah continue to preserve their union.

  • @creativityenthusiast
    @creativityenthusiast2 жыл бұрын

    This is emotional and lovely.... Allah ya kara maku zaman lafiya

  • @ibfalnasiTV
    @ibfalnasiTV2 жыл бұрын

    A koda yaushe Addu'ana a gareki Anty Balqees Allah ya kara miki Lafiya da Nisa kwana, Tabbas wasu daga cikin manya burinki na rayuwa sun cika, Ga Uncle Sulaiman a matsayin jigonki kuma mahadin rayuwarki, Ga Baby Samaha sanyi idanuwanku. Allah ya kara albarkatan rayuwarku gaba daya. Amin ya Rabb

  • @ayeeshchuchu
    @ayeeshchuchu2 жыл бұрын

    This is so emotional 😭… Allah ya bar ku tare

  • @hajjafadababa2083
    @hajjafadababa20832 жыл бұрын

    Allahu Akbar kabiraa, Allah y baki lfy Amin

  • @usthmanayshert129
    @usthmanayshert1292 жыл бұрын

    I love this couple so much. I follow dem on all their social platforms

  • @rukayyaharuna5033
    @rukayyaharuna5033 Жыл бұрын

    Masha Allah i really appriciated to watching this video

  • @aminuinuwadarma8407
    @aminuinuwadarma84072 жыл бұрын

    Masha Allah, Wannan episode yayee kwarai. Allah ya qara masu karfin gwiwa, Amin ya rab

  • @johndeo2394
    @johndeo23942 жыл бұрын

    I thought madina is the only role for this program I realized kalarawi is fire 🔥also!

  • @bouchourabouba512
    @bouchourabouba5122 жыл бұрын

    Masha allah mucode allah ya kara bassira

  • @saadatujamil1516
    @saadatujamil15162 жыл бұрын

    MashaAllah this is so beautiful 😍 May Allah bless & preserve you both.

  • @abdoulkarim9684
    @abdoulkarim96842 жыл бұрын

    Ya hayyu yaa qayyum Ka ƙarawa wadannan bayinka Albarka da arziki da kauna ❤️🥺

  • @user-sy4mx9rn9v
    @user-sy4mx9rn9v2 жыл бұрын

    Masha Allah tabarakallah Allah ya Albarkaci Rayuwarku Baki daya Allah Albarkaci Zuri'a

  • @OmarMashanu-cx5po
    @OmarMashanu-cx5po10 ай бұрын

    MASHA ALLAH MAY GOD BLESS YOUR FAMILY 🙏🙏🙏🙏

  • @kabiruabdullahianka5068
    @kabiruabdullahianka50682 жыл бұрын

    Masha Allah, Allah ya karama Auren ku Albarka Ameen kuma yasa mutanen duniya suyi koyi da ku

  • @ammarahmedsaleh7515

    @ammarahmedsaleh7515

    2 жыл бұрын

    Amine ya Allah

  • @aminukeanuwess3093
    @aminukeanuwess30932 жыл бұрын

    Lallai akwai maza a duniya wannan shine namiji Allah ya kara sawa rayuwar ku albarka

  • @Maama1234
    @Maama12342 жыл бұрын

    Masha Allah this is so far the best episode I enjoyed watching every bit of it

  • @dannydas9125

    @dannydas9125

    2 жыл бұрын

    Aslm

  • @khxmise
    @khxmise2 жыл бұрын

    Masha'Allah, Allahumma bareek ❤️

  • @koisejiddasaleh2771
    @koisejiddasaleh27712 жыл бұрын

    Allah ya Albarkace rayuyarku Allah ya raya baby samha 💓

  • @aminujae6454
    @aminujae64542 жыл бұрын

    Masha Allah Allah ya baka ladan jahadi yasa mutu karaba

  • @gmailgmail5602
    @gmailgmail56022 жыл бұрын

    Allah ya barku tare ya baku zaman lafiya da zuri'a mai albarka.

  • @madabotv01
    @madabotv012 жыл бұрын

    Allah ya Karawa rayuwarku Albarka Kuma ya barku tare

  • @ukg.
    @ukg.2 жыл бұрын

    Masha Allah,Allah ya kara hada zukatan ku,ya kuma baku zaman lafiya,Allah ya kara miki lafiya,ya kuma sakawa mijin ki da gidan alannah

  • @abdulkareemabdulsalamabash9131
    @abdulkareemabdulsalamabash91312 жыл бұрын

    Wllhy this interview made emotional,Allah yakaro dangon kana😍😍

  • @elbash1
    @elbash12 жыл бұрын

    Masha Allah. Tabarakallah. Remain bless and God bless. What a beautiful family 👪

  • @bilkisubabaji3634
    @bilkisubabaji36342 жыл бұрын

    omg may allah bless them both, i love this couple.

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas56292 жыл бұрын

    Masha Allah Allah barku tare wllh kunyi matukar birgeni musamman mijin

  • @mssbibaa
    @mssbibaa2 жыл бұрын

    MashaAllah this is sooo beautiful 😍 Love has no boundary indeed❤️ Allah barku tare

  • @abbaibraheem3364
    @abbaibraheem3364 Жыл бұрын

    Masha allahu ya Allah yabaki lafiya yar uwa Kuma ya Allah yabaku zaman lafiya

  • @alihajjaliyu1294
    @alihajjaliyu12942 жыл бұрын

    Wow Masha Allah' May Almighty Allah bless you all

  • @hadizasuleman1350
    @hadizasuleman13502 жыл бұрын

    Suleiman my sunan Babana,i duff my hat for u.May Allah continue to bless ur household.Bilkisu my sis,try n overcome d sadnest,accept it as a trial bcos Allah has a reason for everything.

  • @shuaibuabubakar1839
    @shuaibuabubakar18392 жыл бұрын

    This is so sweet, lovely, emotional, education, and above all the best Mahanga program.

  • @shuaibumuhammad8954
    @shuaibumuhammad8954 Жыл бұрын

    Mashaa Allahu. Suleiman inshaa Allah God will reward you with the highest rank jannah. May Allah continue to blessing the union 🤲🏻

  • @salehibrahimsaleh1232
    @salehibrahimsaleh12322 жыл бұрын

    بارك الله فيك يا أخا الإسلام يا سليمان والله أعجبني أمرك يا لك من رجل شجاع وبطل نسأل الله أن يكثر لنا من أمثالك

  • @user-dl1cs9sc1r

    @user-dl1cs9sc1r

    2 жыл бұрын

    اللهم آمين

  • @shamsuabubakar2215

    @shamsuabubakar2215

    Жыл бұрын

    Masha Allah lalai ka,iya soyayya

  • @jamilusabo4725
    @jamilusabo4725 Жыл бұрын

    MAsha Allah Wannan Hira ta kayatar dani matuka.

  • @maimounatinni5348
    @maimounatinni53482 жыл бұрын

    Macha allah allah ya albrakatchi rayouwakou

  • @user-yb7zf5bv8l
    @user-yb7zf5bv8l5 ай бұрын

    Masha Allah Allah ya barku tare ke Kuma balkisu Allah ya baki lfy da sauran masu lalura

  • @umarmuhammad4680
    @umarmuhammad46802 жыл бұрын

    Masha'allah i wish them all the best may Allah bless there 🏠🏡 with good health

  • @hassanabdurrahman1664
    @hassanabdurrahman16642 жыл бұрын

    True love never end Masha Allah 😭😭🥰

  • @muhammadaishainuwa6181
    @muhammadaishainuwa6181 Жыл бұрын

    Allah sarki, nima yayana nan shima yanada irin lalurar nan shi ko aure ma baiyi ba

  • @abbasalis9854
    @abbasalis98542 жыл бұрын

    Masha Allah gaskiya ina bibiyar ku amma wn shin ya qara min kwarin gwiwa kun birge ni matuqa Allah ya qarawa TheBilkis lfy da marasa lfy baki daya, Allah ya tai maki bbc Mutanen cikin ta baki daya Naku(Absal) daga birnin al qahira

  • @habibaibrahimhamma1080
    @habibaibrahimhamma10802 жыл бұрын

    Masha Allah , sun birgeni Allah ya barsu tare

  • @hafsatabba7569
    @hafsatabba75692 жыл бұрын

    So beautiful to watch🥰Allah ya albarkaci zuriyar ku..Amin

  • @aaazzaaazzaaazzaaazz3741

    @aaazzaaazzaaazzaaazz3741

    2 жыл бұрын

    Hvvjui

  • @muniramuhammadtukur1923
    @muniramuhammadtukur19232 жыл бұрын

    Mash Allah barakallahu feekum bilqis may ur love countiue to enhance with good understanding thank you so much bbc for using huge opportunity to create awarenesse on we person with disability we are looking forward to see many media station to create awarenesse on the challenges we face despite the fact this is the most but there are many we face keep rolling despite the challenges of life