Ko soyayya na yiwuwa ba tare da kyautar kudi ba? - BBC News Hausa

A wannan karen a Mahangar Zamani mun yi dubi kan tasirin bayar da kyautar kudi a cikin soyayya.

Пікірлер: 280

  • @user-wk9pm6dt2l
    @user-wk9pm6dt2l Жыл бұрын

    اللهم صلِّ وسلم وبارك على سيدنامحمد وعلى آله الطيبين الطاهرين وصحبه اجمعين يارب العالمين

  • @Halalwood

    @Halalwood

    Жыл бұрын

    Sallallahu Alayhi Wassalam

  • @ibrahimahmad490

    @ibrahimahmad490

    Жыл бұрын

    Ameen

  • @isiyakudangwari109
    @isiyakudangwari109 Жыл бұрын

    Kosabo da kwalliyarta kabata Wani Abu🌷

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa Жыл бұрын

    A gaskiya zamanin yanzu yadda abubuwan mire rayuwa nayi tsada, kowa da nashi muradi ko burin mallakan wani na yaye. Idan yarinya nada saurayi , akwai hope ya dauki nayin ko yaya yake bawa, amma wadatar zuciya yafi kumai a rayuwa. ❤❤

  • @user-eh2nw5lm3e

    @user-eh2nw5lm3e

    Жыл бұрын

    Wallahi kuwa Kuma muna Fata Allah yahadamu da masu wadatar Zuciya

  • @tahirouabdoulaye7275
    @tahirouabdoulaye7275 Жыл бұрын

    Masha Allha ça fait un moment nous ne voyons plus Madina Dahiru mai shanu? Dans cette émission...

  • @Sanikanda
    @Sanikanda2 ай бұрын

    Muna bayanka malam ali👍

  • @ahmad.u
    @ahmad.u Жыл бұрын

    Gaskiya akwai qarancin hikimar zance awajenka

  • @ismailshowla
    @ismailshowla Жыл бұрын

    Inada maganganu dayawa abakina da zanso wannan shiri yayi fira dani' tsawon shekara 3 kenan ina soyayya batare da nasayi Koda katin 100 naira'ba kuma bata taba' tambayana Koda 1k neba tsawon shekara3 sannam kuma nashaida cewa bata taba'hadani dakowaba wlh bugu da Kari ma dukwanda yazoma mata da maganar soyayya saita sanar dani💪

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 Жыл бұрын

    Assalamualaikum Shirin mahangar zamani yanzu yayi lami, saboda munyi kewar hjy madina mai shanu, Allah ya bata lafiya, ya dawo mana da ita lafiya. From Egypt 🇪🇬

  • @hafsatelharis3715
    @hafsatelharis3715 Жыл бұрын

    Masha allahu tattaunawa tayi dadi

  • @abdallahhassane8843
    @abdallahhassane8843 Жыл бұрын

    Gaskiya naji dadan mahawarannan

  • @suwaibamuhammad260
    @suwaibamuhammad260 Жыл бұрын

    Kai wanna Dan mamako ne wallahi ai ihsanin Yana da kyau

  • @Nuhuganau
    @Nuhuganau8 ай бұрын

    MAA SHAA ALLAH ❤❤

  • @auwalmuhammad2264
    @auwalmuhammad2264 Жыл бұрын

    Gaskiya ne Abokina, jawa binka na kan hanya

  • @moussamanmansani8309
    @moussamanmansani8309 Жыл бұрын

    Allah ya rabamu da irin wannan yarinyar

  • @abdulsalammusa5808
    @abdulsalammusa5808 Жыл бұрын

    Malam Ali thanks for your

  • @sadiqasirga7378
    @sadiqasirga7378 Жыл бұрын

    People might not believe me, but this guy is very honest through out the conversation. Most of what he said is true. Buying gift is OK. But, giving her money is not. I myself think a lady asking for money is a red flag for me. (saboda lashe money sun bata lamarin) previous relationships changes our approach towards other ladies. Money does not and cannot be a scale to weigh how deeply and serious in love you are with any lady. Yanxu yacce ake amfani da Kalmar kyautatawa, kalmar maula ce. Matukar baka bata kudi bah shikenan baka kyautata mata? 🤔 This is a very bad culture we're practicing this days. Traditional women never ask for money. Remember not all arewa men are the babban yaro type. Kuna son namiji kamili, nagari, me mutunci, me tarbiyya Amma kudi zai rabaku? Ku auri masu Baku kudi bayan aure suyi muku rashin mutunci sai kuzo kuna cewa "ka canza, da ba haka kake bah" blah blah blah! Choose wisely! Show your preference and accept it. Nima banga hujjar bada cash bah.

  • @YauMuhammadSani

    @YauMuhammadSani

    Жыл бұрын

    Very impressive

  • @mustaphabatu5170

    @mustaphabatu5170

    Жыл бұрын

    Well spoken

  • @6terswati.327

    @6terswati.327

    Жыл бұрын

    Ohhhh my God 😑 To yanxu idan y kasance mahaifinta bayada rai kuma mahaifiyar ta batada Wadatar d zata bata kudin fa gashi wata muhimmiyar bukatar ta taso wacce dole kudin xai maganceta wa kakeso ta tambaya. a wan nan zamanin🤔 haba bro ace gaba daya babu bada kudi sai bayan aure to yaya kuma za ayi da hidimar bikin

  • @sadiqasirga7378

    @sadiqasirga7378

    Жыл бұрын

    @@6terswati.327 Reasons din da kika fada ababen dubawa ne 😁. Every law has an exception. Dan Adam anaso ya zama flexible. If that's the case zan iya bada exception akan ta. Amma sai a fadamun dalilan naga muhimmancin su. Bada kudi haka kawae ne bazan iya bahh. Maganar hidimar biki? Iya abinda shari'a da al'ada sukace shi za'ayi.

  • @6terswati.327

    @6terswati.327

    Жыл бұрын

    @@sadiqasirga7378 😂🤣😅 Kaii jamama Oga kwakwaf kenan to Ubangiji y shiga lamuranmu baki daya

  • @ibrahimaboubacarsidiki4219
    @ibrahimaboubacarsidiki4219 Жыл бұрын

    Ali good 👍👍👍👍👍🤲🤲

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 Жыл бұрын

    Masha Allah Ali Dan Kungiyarmu,ne Aci Gaba Da Dunkule Hannu✊✊✊ sbd Matan Zamani Çe toi ki et Vatir Cette deba🤣🤣 Ali A dunkule ✊✊

  • @alfazaziabdullahi6813
    @alfazaziabdullahi6813 Жыл бұрын

    Mlm ali muna bayanka allah yakara basira

  • @sirrich07
    @sirrich07 Жыл бұрын

    BBC Wllh Kuna matukar Birgeni Allah Yadafa Muku

  • @usmanmuhammad6658
    @usmanmuhammad6658 Жыл бұрын

    Tsohon zance kenan!!!! Ae zamanin soyaiya ba kudi yadade da zama tarihi.

  • @suwaibamuhammad260

    @suwaibamuhammad260

    Жыл бұрын

    ,,🤣🤣🤣🤣

  • @harunabinissa5223
    @harunabinissa5223 Жыл бұрын

    Fatan alkai ga duk kan ma Aikatan gidan BBC HAUSA ina masu fatan alheri daga harun daga Italiya 🇮🇹

  • @umaradamu8534
    @umaradamu8534 Жыл бұрын

    Hhhhhhh malam Ali i like ur thought

  • @rtre694
    @rtre694 Жыл бұрын

    Bjr BBC haoussa sa c une tre belle debas intellectual🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇨🇬

  • @hassanagwalabe892
    @hassanagwalabe892 Жыл бұрын

    Very interesting Amman fa mutumin nan sai a hankali ay zuciya ma tana san mai kyauta ta mata Allah ya ka raba da da masu hannun jariri🤣😅 Wannan hiran badasu yakamata ayi bama ya kama ayi inviting kamar su zainab yakasai(iam curves ) saboda tana fadan gsky lamarin a soyayah

  • @YaYa-rw1rr
    @YaYa-rw1rr Жыл бұрын

    bbc hausa masha allah gaskiya ne

  • @UmarUmar-if7qy
    @UmarUmar-if7qy Жыл бұрын

    Hmm Allah Saraki

  • @lubabatuauta4509
    @lubabatuauta4509 Жыл бұрын

    Ni ban taɓa gani ko jin labarin irin wannan saurayi ba🤔 ai zuciya ta na son mai kyautata mata💁 ita soyayya kulawa da kyautatawa sune manyan dakarun da ke riƙeta, kuma ba saurayi kaɗai ya kamata ace yana bada kyautar kuɗi ko abin kuɗi ga budurwa ba, itama Yakamata ace akwai lokutan da take bashi kyauta ko babu yawa, hakan zai sa ko sunyi aure zasu taru su taimakawa juna su rufawa kansu asiri.

  • @6terswati.327

    @6terswati.327

    Жыл бұрын

    Kaji maganar Gaskia

  • @badiatbadush8762

    @badiatbadush8762

    Жыл бұрын

    Tabbas kwa yar uwa haka yake

  • @bellowlawanali42

    @bellowlawanali42

    Жыл бұрын

    To ai wasu daga cikinko basayiwa samarin su kyau kita alewa burin su yayi tabasu sunan amchewa 😰

  • @buharisenior3005

    @buharisenior3005

    Жыл бұрын

    Ina bayan Ali

  • @lubabatuauta4509

    @lubabatuauta4509

    Жыл бұрын

    @@buharisenior3005 To

  • @gangariyasaktv
    @gangariyasaktv Жыл бұрын

    I want to join this program

  • @kasommoctar9626
    @kasommoctar9626 Жыл бұрын

    Macha allah allo yayisosayi

  • @abubakarnuhu8163
    @abubakarnuhu8163 Жыл бұрын

    Gaskiya Matan zamanin nan idannunsu ya bude da kudi, 'yan mata uku muka rabu akan birthday saboda na kasa musu komai

  • @walidsaid2899
    @walidsaid2899 Жыл бұрын

    Gaskiya Malam Ali akwai inda ka fadi gaskiya amma akwai inda kayi kuskere ni a nawa tunanin knan.

  • @user-np8se1oj2m
    @user-np8se1oj2m Жыл бұрын

    حلو استمر

  • @abbakarabbakar1418
    @abbakarabbakar1418 Жыл бұрын

    Ali ma sha allah ali yafikigaskiya abbakar 🙏🇳🇪niger 🇱🇾alibya nagode

  • @johndeo2394
    @johndeo2394 Жыл бұрын

    We are proud of you true member of the association of stingy men you are welcome sir 😂😂😂

  • @ahmadsufyanbaba1844

    @ahmadsufyanbaba1844

    Жыл бұрын

    This one na deputy national chairman

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa Жыл бұрын

    wannan episode kam mai gabatarwa Badariya nayon bayan mai son abada kyautar kudi 🤣🤣🤣

  • @salehibrahimsaleh1232

    @salehibrahimsaleh1232

    Жыл бұрын

    Nima ina bayanta

  • @sul2478
    @sul2478 Жыл бұрын

    1980 anyi kuma in na yi nice shaida kuma taxi karko wallahi

  • @duwajidounadi4847
    @duwajidounadi4847 Жыл бұрын

    Masha Allah Allah Sarki

  • @Ammoonhashim1996
    @Ammoonhashim1996 Жыл бұрын

    Gaskiya Matar wannan tashiga uku haha

  • @TheABDULRAZAQ
    @TheABDULRAZAQ Жыл бұрын

    Assalamu alaikum Gaskiya bana goyon bayan Malam Ali. Ita mace sai da kyautata, Ita kuma kyauta tana da daɗi musamman tsakanin masoya. Ba da kuɗi ga budurwa wannan daidai ne, amma idan mutum zai yi kyauta ga budurwa yayi kyauta gwargwadon karfin sa. Saboda kyauta yana matuƙar amfani da ƙara shaƙuwa tsakanin su. Malam Ali kai baka son wani ya maka kyauta, idan ita ta baka kyauta zaka karba ko zaka mayar mata...

  • @abdulmalikmusa1708
    @abdulmalikmusa1708 Жыл бұрын

    Gaskiya dai inkuka lallashiyasa yan Kano suke juyama mata Tinani

  • @fatimaabdullahi9870
    @fatimaabdullahi9870 Жыл бұрын

    Ai maganar Gaskya itace.. ya kamata ace saurayi yana da account number budurwar sa😂😂.. ya dinga mata alheri… dan kuwa kaima zakaga kyautatawa sosai daga wajanta

  • @yunusaidris376

    @yunusaidris376

    Жыл бұрын

    Hhhhhhh

  • @hafizyusufabubakar4061
    @hafizyusufabubakar4061 Жыл бұрын

    Gaskiya wannan tattaunawa ta burge ni

  • @sanifalaluyardaje1331
    @sanifalaluyardaje1331 Жыл бұрын

    Nima ina son wata Yarinya Qarama Ina sonta sosai wllhi kuma ina Kashe mata Kuɗi Alhamdulillah Shekarar ta 12 ku Tayani da Addu'a Allah Yabani Ita Yasa Muyi Aure a Tsakanin mu

  • @user-eh2nw5lm3e

    @user-eh2nw5lm3e

    Жыл бұрын

    ALLAH YABAKA ita yasa Alkhairice gareka

  • @tasiubasiru7676
    @tasiubasiru7676 Жыл бұрын

    Assalamualaikum warahama tullahi wabarakatuhu Gaskiya soyayya toh ina bayan wan nan Aliyu ni sedai kayan kudi Amma kudi dai bada niba Muhammed EL basiru bebeji BBC

  • @abbamahamadou616
    @abbamahamadou616 Жыл бұрын

    Slm manzon Allah wsa yana ce wa kuyi kyauta asoku domin kyauta tana linka soyayya

  • @sufianuababakar423
    @sufianuababakar423 Жыл бұрын

    Ali good ✊✊✊

  • @uniqueustazie
    @uniqueustazie Жыл бұрын

    You are totally right

  • @user-tm9fb7lk5z
    @user-tm9fb7lk5z2 ай бұрын

    Gaskiya magana bada kudii haqqin iyayene kuma in mutum yashiga haqin iyaye Allah zaikama mutun

  • @oumarmari4030
    @oumarmari4030 Жыл бұрын

    Maln Ali wlh kanada gaskiya kalamunka sonyi mutuka wlh sabida inkana Yawan bawa budor wa kudi yaudara Za tacigo sakani wlh Ko kuma tajetabawa wani Saurai yamata kayan lepe Tabarka da kunci har iya Rayouwar ka Allha kabamu Budor watagari Amin Allha yasa mudace

  • @mahmoudlawal6895
    @mahmoudlawal6895 Жыл бұрын

    BBC sun samo Mai hannu yandambe, tufkakke Kuma kankamo. 😂

  • @Daoud1996

    @Daoud1996

    Жыл бұрын

    🤣🤣😂

  • @ayeeeshbello1277
    @ayeeeshbello1277 Жыл бұрын

    Gaskiya zuciya nason me kyautata mata.wannan duk salon rowa ne😂😂😂😂😂

  • @nazirusolari9097
    @nazirusolari9097 Жыл бұрын

    😂😂😂____ Nagodeh Sheikh

  • @aminaaminumuhammad2203
    @aminaaminumuhammad2203 Жыл бұрын

    Gaskiya barrister Aisha soyyayya sai da kudi

  • @samailaabdullahi8145
    @samailaabdullahi8145 Жыл бұрын

    Gaskiyane Ali Muna tare fada musu

  • @ibrahimsaleiy6566
    @ibrahimsaleiy6566 Жыл бұрын

    Gaskiya ra'ayin ali bayyiba saboda .idan kana son moton karika bata kewta . Saboda ........

  • @yacoubamaidagi2486
    @yacoubamaidagi2486 Жыл бұрын

    Oustaz ban yarda da maganaka ba

  • @salehibrahimsaleh1232

    @salehibrahimsaleh1232

    Жыл бұрын

    Kai ba ustaz bane kawai dan gari ne

  • @yacoubamaidagi2486

    @yacoubamaidagi2486

    Жыл бұрын

    @@salehibrahimsaleh1232 n'a guodé

  • @saminuabubakar3480
    @saminuabubakar3480 Жыл бұрын

    HHH masha allah

  • @kabiruabdullahianka5068
    @kabiruabdullahianka5068 Жыл бұрын

    A gaskiya yana da kyau a kyautatawa masoyi kamar ni a gaskiya Ina kyautatawa masoyi na Amma ni rokone banaso Amma bai kamata kaki kyautatawa masoyin kaba

  • @mahmudahmad231

    @mahmudahmad231

    Жыл бұрын

    Gaskiyane Mal. Kabiru

  • @sul2478
    @sul2478 Жыл бұрын

    Sosai ma kudu wallahi zamanin mu anyi

  • @umaribrahim1360
    @umaribrahim1360 Жыл бұрын

    Ai dole saika bada wlh

  • @fggggh8348
    @fggggh8348 Жыл бұрын

    Slm

  • @muhammadyusuf3979
    @muhammadyusuf3979 Жыл бұрын

    Allah sarki, kunsa natuna soyayyata ta farko, ranar dana fara yima yarinyar mgn a wnn ranar seda tayimin mgnr kudi, sena bata nayi mata uzuri, daga karshe sbd yawan bani bani seda mukayi breakup,gsky mata lashe money ajininsune,sbd nayi kokarin sauyata amma setake nunamin ita a hk take idn xn iya xama da ita a hk nkara gaba nikuma na fece

  • @souleytankari838

    @souleytankari838

    Жыл бұрын

    Hum ! Ay soyyaya da kyautatawa tafi dadi.su kuma Yan mata dan Allah su rage kwadayi da buri ,hakan n'a janyo wulakanci

  • @kabiruabdullahianka5068
    @kabiruabdullahianka5068 Жыл бұрын

    Ni bana goyan bayan rashin bawa budurwan ka kudi Lokachi bayan Lokachi ni ra'ayina kenan sabida bukatu nayau da kullon Amma sai dai sukuma mata sudinga boye kwadayin su

  • @abubakaradamu4512
    @abubakaradamu4512 Жыл бұрын

    A Gaskiya kyautatawa yanada kyau, Amma Kafin mutum ya Fara bada kyauta ya tabbatar cewa ya samu tabbacin cewa ta Fara sonsa tsakani da Allah, Kafin ya Fara bayarwa, 2) idan mace na son mutum kawai zata so sa koh Bai bata komai....3, idan Maata na Saurin judging mutum da kyauta so zasu Rasa dama dayawa, domin akwai masu kudi sosai , masu muliki dasu Gwada Maata ta wannan hanyar koh su Nagari sunada hakuri...

  • @aljunaidahmad1251
    @aljunaidahmad1251 Жыл бұрын

    Wannan duk abunda yake fada duk bah gaskia yake fadama ko kuma bai taba son wata ko Bai da Shi

  • @musaabdullahi1055
    @musaabdullahi1055 Жыл бұрын

    Abanni dakae Basu da baki matan ne shiya

  • @sanusiabdullahi2791
    @sanusiabdullahi2791 Жыл бұрын

    Hhhh To alhamdulillah Allah taala yasa mudace

  • @ibrahimjallo7393
    @ibrahimjallo7393 Жыл бұрын

    This guy na legend 😂😂

  • @adamamuhammad1398
    @adamamuhammad1398 Жыл бұрын

    Nifa gabaki daya ma bayanin ali baiyi ba tayaya yasiyo pilawa da...yakai gidan yarinya kyautata wa yanada dadi hal jazahul ihsan illah ihsan

  • @mahmudahmad231

    @mahmudahmad231

    Жыл бұрын

    Ustaza Allah ya saka da alkhairi

  • @Hausavlogs
    @Hausavlogs Жыл бұрын

    life is simple if you have mpney give it to her, if you dont give her some gift or just be a nice person and dont go to a woman who cannot tolerate your financial status. ihsani nada kyau

  • @ibraheemmuhammad1716
    @ibraheemmuhammad1716 Жыл бұрын

    Ai ayau ko babanka kake yawan tambayarsa kudi kullun sai yaki jininka Allah kadai ake tambaya kullun kuma ya bayar ba tareda ya girgiza ba gsky wannan bashine soyayya ba

  • @user-gj8mz3ox3g
    @user-gj8mz3ox3g Жыл бұрын

    Hh😕 Maza maza Hhhhhhh

  • @anasbello-gd4hj
    @anasbello-gd4hj Жыл бұрын

    Hmmmm Hmmmm Hmmmm Gskyn laipin dade karewa Amma ni amatsayina na Nmj banajin cewa bawa macce kudi yana 6atata Domin shima yana cikin kyau tatawa kuma ita kyau tatawa tana kara dan kon kauna da Soyayya 💯 Domin manxon Allah (S A W)yana cewa kuyi kyauta sai asoku, Saboda haka atawa pahimta ni xan iya bawa macce kudi matukar ina Sonta kuma ina kaunarta, Nagodee 🙏

  • @mohammedabdullahi2988
    @mohammedabdullahi2988 Жыл бұрын

    Namije bai baki komiba awaje idan kinshega gidansa kin shega uku

  • @mubasshirabubakar
    @mubasshirabubakar3 ай бұрын

    Gaskiya ba’a rokon saurayi inga doleba, amma yakamata saurayi nayin kyauta lokaci zuwa lokaci

  • @salehibrahimsaleh1232
    @salehibrahimsaleh1232 Жыл бұрын

    Malam Ali bana tare da Kai domin manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi yace: kuyiwa junanku kyauta zakuso junanku bai ce sai mata da miji kuma babu kyauta mafi kima kamar kyautar kudi don duk abinda kake so zai Siya maka insha Allah....................... Malam Ali ya iya kaucewa idan bashi da hujja amma ya iya jayayya da musu kuma ya fita baki matuka

  • @maryammukhtar3607

    @maryammukhtar3607

    Жыл бұрын

    (S.A.W.) Gaskiya ne maganarka dan uwa

  • @al-aminibrahim828
    @al-aminibrahim828 Жыл бұрын

    Amma dai wannan dan Kano ne ko🤣💯

  • @aminuhassan3019
    @aminuhassan3019 Жыл бұрын

    Gaskiya naji dadi wannan firar sosai dan ya birgeni da irin yanda ya kawo dalilin shi shima kuma hakan yana da kyau sosai

  • @engrahmadjos8355
    @engrahmadjos8355 Жыл бұрын

    Wannan ba Dan CLUB dinmu bane. MACE SAI DA KUDI

  • @salehibrahimsaleh1232

    @salehibrahimsaleh1232

    Жыл бұрын

    Nagode dan uwa

  • @nanaasmaoo3612
    @nanaasmaoo3612 Жыл бұрын

    Dan maqwadaddiya kawai

  • @abdulkadirhrabiu7124
    @abdulkadirhrabiu7124 Жыл бұрын

    Akwai kyautatawa a addinin musulince kyata kulawa lkc da sauran su

  • @buharisenior3005
    @buharisenior3005 Жыл бұрын

    Oga ina bayanka

  • @abdoulkarimmamadoumaoulout9813
    @abdoulkarimmamadoumaoulout9813 Жыл бұрын

    Amma ni fa na yi shekara hudu da wata ban baata ko dala daya ba, har an daura aure mu.

  • @saadoumahamadou3258
    @saadoumahamadou3258 Жыл бұрын

    Mu Maza bamasan mace mai bani bani munfi son wadda bata tambayar mu saidai mubayar batareda antambaye mu ba

  • @abutalatu313
    @abutalatu313 Жыл бұрын

    Ni Ma Dai nakan dauki lokaci ban Bawa babyn Baby kudi ba gaskiya. Kuma ko zan Bata Ma ba da yawa ba. Akwai lokacin da ta kawo mun dambun Nama da cake a sallah, har da handkerchief da sunana a jiki Amma biyar ban bayar ba. Na zabi in siya Mata Wani Abu Sama da in Bata Garin kudi. In Kuma Zan Bata kudi to ita ma ya zama Dole ta Bani kudin in return tunda Shi so Yana bukatar reciprocation. Don haka samari a cigaba da dunkule hanu

  • @salehibrahimsaleh1232

    @salehibrahimsaleh1232

    Жыл бұрын

    Kai abu lubabatu aci gaba da dukule hannu Allah baya son marowata

  • @fatimaabdullahi9870

    @fatimaabdullahi9870

    Жыл бұрын

    😂😂yo Wannan ai bali ne mai kyau ba, ina dalili, Allah ya rabamu da irinku!!

  • @sadiqasirga7378

    @sadiqasirga7378

    Жыл бұрын

    Allah ya saka da alkhairi Oga 😀😁

  • @user-eh2nw5lm3e

    @user-eh2nw5lm3e

    Жыл бұрын

    😂😂

  • @6terswati.327

    @6terswati.327

    Жыл бұрын

    WAI RETURN 😂🤣

  • @awaisuisa6692
    @awaisuisa6692 Жыл бұрын

    Nikam muna soyyaya dik abinda kikace rabunki ne ni baneda matsala d bayarwa ko ban aureki ba rabunki allah ya tsaga miki

  • @saadatujamil1516
    @saadatujamil1516 Жыл бұрын

    Wannan dae tsiya ce wlhy namiji mai rowa ko kadan bai yi ba haba maza danAllah ku dai na wasan talauci !

  • @asmauusmanusaini5987
    @asmauusmanusaini5987 Жыл бұрын

    Wlh ko a Addini an yadda da kyautatawa soyayyah da marowaci ko wahala ,,wnn bawan Allahn bagaskiya yake fadaba wlh son ransa yake fada

  • @shykanoshykano3371

    @shykanoshykano3371

    Жыл бұрын

    Banda san kai kiduba maganarsa

  • @khalidmusaali9765

    @khalidmusaali9765

    Жыл бұрын

    Ni dai nafi yar mufara soyayya dan Allah, idan nagano cewa tana sona dan Allah toh komiama zan'iya bayarwa

  • @shykanoshykano3371

    @shykanoshykano3371

    Жыл бұрын

    @@khalidmusaali9765 ra'yinmu daya da kai indai nagane mace tanasona dan Allah zanyi mata duk wani abu indai baifi karfina

  • @abdulkadirsalisu7371

    @abdulkadirsalisu7371

    Жыл бұрын

    wlh ba dole se ka bada kudi ba ku wai kudine kawai shine kyautatawa ku dinga ganewa

  • @abdalla3tv854
    @abdalla3tv854 Жыл бұрын

    Wana hakane soyaya yanjo se darori. 💴💵💸💶

  • @abubakarjibrin1873
    @abubakarjibrin1873 Жыл бұрын

    Guy din nan mugun dan duniya ne 🤣

  • @shafiuibrahim1537
    @shafiuibrahim1537 Жыл бұрын

    Gaskiya soyayya batayi ba kyauta aikyauta kyautace shikuma badakudi Danban yake🤦🤦🤦🤦

  • @abdouleabozaidi8763
    @abdouleabozaidi8763 Жыл бұрын

    Assalamu alaikum tobakajiyaba

  • @amadoumamamadou3309
    @amadoumamamadou3309 Жыл бұрын

    Jijina

  • @hussainadahiru8455
    @hussainadahiru8455 Жыл бұрын

    Gaskiya ni bazanta iya soyayyah da irinka ba ammah agaskiya kaduba lamarin nan sosai Aykuwa nima tunda baza kakyautataminba ay kuwa bazan shafama koda turarenaba tunda ba kai kasayamin ba agaskiya kawata aysha inah tare dake ba wani jarrabawa tsakani na da kai inzakafani kabani

  • @ahmedbabangida794
    @ahmedbabangida794 Жыл бұрын

    Ina tareda Aliyu

  • @harunabinissa5223
    @harunabinissa5223 Жыл бұрын

    Badariya Barka da sapia

  • @kulthumabdulqadir405
    @kulthumabdulqadir405 Жыл бұрын

    Ali dai na neman mace me irin halin tsuhowar budurwar sa ne haryanzu

  • @ahmadtaimiyya
    @ahmadtaimiyya Жыл бұрын

    Ina ma ace Ni kuka gayyata a wannan shiri. Kyauta da ake nufi ya kasance Bayan Aure. Shi yasa babu laifi idan ka bawa budurwa kuɗi saboda ka aureta idan abun bai yiwu ba ta biyaka saboda abune wanda babu shi cikin tsarin Neman Aure. A qasar Hausa cewa ake ai yaran gidan Malam wane ko Alhaji wane akwai tarbiyya basa karban abun hannun mutum. Bahaushe na cewa kwadayi mubudin wahala, da wuya kaga saurayi ya lalata yarinya baya bata kuɗi da dai sauransu

  • @salehibrahimsaleh1232

    @salehibrahimsaleh1232

    Жыл бұрын

    Ikon Allah wannan ra'ayin naka

  • @dee_dee4439
    @dee_dee4439 Жыл бұрын

    Ali Allah ya rabamu da irinku wannan bakin hali da rowa ne

  • @mahmudahmad231

    @mahmudahmad231

    Жыл бұрын

    Hhh