Shin mata na iya tsayawa takara a zaɓen shugaban ƙasar Iran?
Mata huɗu sun bayyana aniyarsu ta tsayawa takara a zaɓen shugaban ƙasar Iran na bana amma ba su tsallake matakin tantancewa ba.
Mun yi muku cikakken bayani kan dalilan da suka sanya aka haramta wa mata tsayawa takara a zaɓen na ranar 28 ga watan Yuni.
Пікірлер: 5
Yayi
Iran ta yi daidai
Mace zata iya tsayawa, Ba Mace zata IRA tsayawa Ba🤪🤪🤪🤪
@Istandwithreality
2 күн бұрын
Wannan labarin ta kunshi sama da kalmomi dubu amma baka yababa saidai kushewa saboda kuskuren da aka samu a wajen rubuta kalma daya. Is that necessary?