Sarkin Waka

Sarkin Waka

My Channel are not only to entertain people but to also educate them. One of my favorite video which is in this channel is to encourage our young women to attend universities to further their education, despite some contradiction views from our society.This is a family-friendly clean channel. No negativity, cursing, or anything inappropriate So, join the channel by subscribing. Let's grow together.

Nazir m Ahmad Sarkin waka

Nazir m Ahmad Sarkin waka

DG NITDA by SARKIN WAKA

DG NITDA by SARKIN WAKA

MU CHANJA CHANJI

MU CHANJA CHANJI

Пікірлер

  • @BobakarHamaida
    @BobakarHamaida56 минут бұрын

    Ibrahim nager

  • @BobakarHamaida
    @BobakarHamaida56 минут бұрын

    ❤ merci yayi❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @nurasharifbalamashaallah1735
    @nurasharifbalamashaallah17353 сағат бұрын

    Allah yasaka yakara daukaka

  • @dankokiyatv00
    @dankokiyatv005 сағат бұрын

    Allah yakara Nasara sarkin waka❤❤❤🎉🎉🎉

  • @karayetoptv2270
    @karayetoptv227010 сағат бұрын

    Fatan alkhairi babban yaya, asamun albarka a sabuwar wakata Mai SUNA KANO TA BABA SUNUSI Dan maje. Ngd ALLAH yakarawa SARKI lfy.

  • @KamaluUsman-rh3ok
    @KamaluUsman-rh3ok11 сағат бұрын

    Masha Allah muna godiya sarki❤❤❤

  • @SagirAkirya-hv9fp
    @SagirAkirya-hv9fp12 сағат бұрын

    Macha Allah

  • @zilkifilboube5387
    @zilkifilboube538712 сағат бұрын

    Allah ya taymaki sarki

  • @abdulldanyaro7351
    @abdulldanyaro735113 сағат бұрын

    Sarkin mahaukata

  • @abubakaribrahim59
    @abubakaribrahim5914 сағат бұрын

    Sarki Allah ya hadamu da alkhairi, Haka kawai naji kana burge ni. Kuma tsantsan kaunan ka da nake yi wallahi har mafarki nayi da kai wai ka zo garin mu kuma ka sauka a gidan mu, Gaskiya ranan nayi farin ciki sosai duk Dake a mafarki ne

  • @BraJoone-mu9lt
    @BraJoone-mu9lt14 сағат бұрын

    Masha allah❤❤❤❤❤

  • @NAZIRUDANRIMI
    @NAZIRUDANRIMI14 сағат бұрын

    Good

  • @HabibouAdamou-xw6dk
    @HabibouAdamou-xw6dk14 сағат бұрын

    Masha allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤lamido

  • @AbdulsamadMudassir
    @AbdulsamadMudassir15 сағат бұрын

    Allah ya Kara basira sarki ✊✊

  • @AbdulsamadMudassir
    @AbdulsamadMudassir15 сағат бұрын

    Allah ya taimake ka shugaba ✊✊✊

  • @TikerMaman-ty7ou
    @TikerMaman-ty7ou15 сағат бұрын

    Macha Allah

  • @user-fg6yi1ny3e
    @user-fg6yi1ny3e15 сағат бұрын

    Allah dai yabiya Sarkin waka Inamaka fatan alheri

  • @badamassihamissou9682
    @badamassihamissou968215 сағат бұрын

    Masha Allah Allah kara basira da nisan kwana

  • @AbdurrahmanAIsa-jj8cm
    @AbdurrahmanAIsa-jj8cm15 сағат бұрын

    Goosebumps ❤🔥👍

  • @auwalgarabasa
    @auwalgarabasa15 сағат бұрын

    Sarkin waka ❤😊

  • @khaliel8
    @khaliel815 сағат бұрын

    Allah kara haske Sarkin Wakan San Kano.

  • @UmarSaleh-xm6ey
    @UmarSaleh-xm6ey15 сағат бұрын

    Sarkin waqa Dan gidan giwar sarki

  • @garbamusagarbawa8526
    @garbamusagarbawa852615 сағат бұрын

    First Comment Allah yadafama sarki Dan Potiskum kema fatan Alkhairi

  • @abdurrahimauwalabdullahi1812
    @abdurrahimauwalabdullahi181215 сағат бұрын

    Allah yakara lfy da nisan kwana

  • @IbrahimAshiru-jx6my
    @IbrahimAshiru-jx6my15 сағат бұрын

    Allah Kara basira gda daukaka sarkin wakan san Kano 🙏🥰

  • @ishaqlmagyaritv1608
    @ishaqlmagyaritv160815 сағат бұрын

    First comment

  • @UsmanHaruna-yk7ou
    @UsmanHaruna-yk7ouКүн бұрын

    This song is a special one

  • @arnoldali3547
    @arnoldali3547Күн бұрын

    🦯🐰

  • @HamisuNura-qu1ol
    @HamisuNura-qu1ol2 күн бұрын

    S A W 🙏🤲❤❤❤

  • @Lefajr
    @Lefajr3 күн бұрын

    ✨✨

  • @UmarOluwa
    @UmarOluwa3 күн бұрын

    Sai sarki

  • @SafurauIbrahim
    @SafurauIbrahim3 күн бұрын

    Safarau

  • @isaalkasim2925
    @isaalkasim29253 күн бұрын

    Maula phone store

  • @aishamukhtar5231
    @aishamukhtar52313 күн бұрын

    😂😂

  • @bashirdangwani110
    @bashirdangwani1104 күн бұрын

    Sarkin maroka can zaka yanka Dan maula

  • @unipossibilities
    @unipossibilities4 күн бұрын

    MUN JI SAKON KA MAROKI NAZIRU Ina so na mayar masa raddi amma gaskiya bani da lokacin da zan bata wajen yi masa raddi irin wanda ya dace dashi, sai wannan kadan 👇 Mu 'Yan Crypto mun godewa Allah da Ya barmu a matsayin da muke, AlhamdulilLah, tunda dai ba roko muke yi ba ta hanyar waka, duk da haka muna kasuwanci, muna noma kuma muna aikin Gwamnati Sana'ar Naziru da Nassin Al-Qur'ani Maigirma haramun ne, duba Suratu Luqman aya ta 6 zuwa 7, suna magana ne akan mawaka da masu kirkiran labarun karya, masu irin sana'ar Naziru Allah cewa yayi a musu albishir da wata azaba mai muni Annabi (SAW) cewa yayi idan an ga maroki, ko kuma idan maroki yazo yana rokonka to ka debi kasa ka watsa masa, saboda munin sana'arsa ta roko Akwai Hadisin da Bukhari da Muslim suka ruwaito daga Abdullah Ibn Umar Manzon Allah (SAW) Yace maroki zai tashi ranar Alkiyamah babu tsoka ko kadan a fuskarsa Da ka kasance maroki irin Naziru ka tara kudin da babu wanda ya kai ka kudi a duniya gara kayi fatan barin duniya da bakin talauci

  • @danielwasindamalgwi5060
    @danielwasindamalgwi50605 күн бұрын

    Stephen Maduwa.... Gaka ubandoma ga Ka Omeado ndo indibo of Adamawa

  • @AbubakarJamilu-nn6mx
    @AbubakarJamilu-nn6mx5 күн бұрын

    Allah yaja zamanin ranka shidade sarkin waka San Kano fatan Alkhairi 🙏❤️

  • @dankokiyatv00
    @dankokiyatv005 күн бұрын

    Allah Yakara Daukaka sarkin waka by yunusazaki

  • @abdourahman2354
    @abdourahman23545 күн бұрын

    Powerful words from a powerful person for powerful person ❤

  • @YassineTassiou
    @YassineTassiou5 күн бұрын

    Allah yakarama annbi daraja 🤲👑😘💯✊

  • @awaloumoussa5393
    @awaloumoussa53935 күн бұрын

    Masha Allah 🎉🎉🎉🎉

  • @harunaadamumohd3982
    @harunaadamumohd39825 күн бұрын

    Ma shaa Allah yakarawa rayuwa albarka sarki ❤ one love ❤️

  • @RabiuAbdulazi-bx8sq
    @RabiuAbdulazi-bx8sq5 күн бұрын

    Kana lokaci

  • @abubakarmubarak7430
    @abubakarmubarak74305 күн бұрын

    Sarki namu

  • @AbdoolAuyo
    @AbdoolAuyo5 күн бұрын

    Allah kara basira

  • @gima18012008
    @gima180120085 күн бұрын

  • @SaniKarimu-zc7wy
    @SaniKarimu-zc7wy5 күн бұрын

    ❤sani. Haun