Musan Matsayin Iyayen Annabi Official music video

Ойын-сауық

Пікірлер: 828

  • @fahadbabangida4781
    @fahadbabangida4781Ай бұрын

    Habibi ya Rasulullah. Allah yakarawa Annabi daraja

  • @OusmaneOusmane-qv4tc

    @OusmaneOusmane-qv4tc

    Ай бұрын

    Amine ya hayyu ya kayyum

  • @zainabmohammed4254

    @zainabmohammed4254

    Ай бұрын

    Amin

  • @Sheikh-Dahiru-Usman-Bauchi
    @Sheikh-Dahiru-Usman-BauchiАй бұрын

    Ma shaa Allah. Allah Yayi Muku Albarka Sarkin Waka. Muna Alfahari Daku, Acigaba Da Wayar Dakan Al-Umma Daga Zawiyyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi RTA

  • @batijjaniyatv967

    @batijjaniyatv967

    Ай бұрын

    RTA

  • @Sheikhmustaphafadama

    @Sheikhmustaphafadama

    Ай бұрын

    Allah ya kara lafiya

  • @AbdussamadHashimNababa

    @AbdussamadHashimNababa

    Ай бұрын

    Amin

  • @HafizMaikudiidris

    @HafizMaikudiidris

    Ай бұрын

    Alhamdulillah

  • @fatimamuhammad7967

    @fatimamuhammad7967

    Ай бұрын

    Allah yakara lfy

  • @sabituyahya
    @sabituyahyaАй бұрын

    Yau a wannan yabon dai wallahi nazama fans Dinka,ya Allah kabarmu da annabi Baki daya s a w amin

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp

    @ZulaihatFaisal-ge2zp

    Ай бұрын

    Nima haka wlh

  • @DjafarsaleyballaDjafarsa-un2pd
    @DjafarsaleyballaDjafarsa-un2pdАй бұрын

    Gaskiya kacika sarkin Waka allah hadaka da muhammadun Rasulullahi

  • @SadiyaAliidrisSaadosha

    @SadiyaAliidrisSaadosha

    Ай бұрын

    Sallallahu alehi wa sallam

  • @yusufabba3560

    @yusufabba3560

    Ай бұрын

    Amin Ya Rabb

  • @yusufabba3560

    @yusufabba3560

    Ай бұрын

    Amin Ya Rabb

  • @ishmealmsenesie1362

    @ishmealmsenesie1362

    Ай бұрын

    @@SadiyaAliidrisSaadosha The good morning love

  • @ishmealmsenesie1362

    @ishmealmsenesie1362

    Ай бұрын

    @@SadiyaAliidrisSaadosha

  • @SaidouIbrahim-dp1bq
    @SaidouIbrahim-dp1bqАй бұрын

    Ina kaunarka wlh daga nijar 🇳🇪

  • @MAINABI1
    @MAINABI1Ай бұрын

    Wallahi wallahi wallahi baka taba farantawa zuciyata kamar yauba ❤malan naziru Allah ubangiji ya saka maka da mafificin alkhairi yakara kusantamu da annabi S.A.W mungode sosai🤝🥰🥰🙏🙏

  • @mustafymusty6369
    @mustafymusty6369Ай бұрын

    Dan Abdu Jikan Abdu Gashe Mahammudu S. A. W 🤲💚💚💚

  • @dankokiyatv00
    @dankokiyatv00Ай бұрын

    🎉🎉🎉 s a w 🥰🥰🥰 Dan Allah Naziru Kacigaba Da Yabon Annabi S a w saikafi Haka Cigaba

  • @Karimoune416
    @Karimoune416Ай бұрын

    Wannan gaskiya ne sarki well done❤️✊🏽🇳🇪

  • @rabi.uinyass_d.a.l4769
    @rabi.uinyass_d.a.l4769Ай бұрын

    اَللّهُمَّ صَلِّ عَلَى سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ الْفَاتِحِ لِمَا اُغْلِقَ وَالْخَاتِمِ لِمَا سَبَقَ وَالنَّاصِرِ الْحَقِّ بِالْحَقِّ وَالْهَادِي اِلَى صِرَاطِكَ الْمُسْتَقِيمَ وَعَلَى آلِهِ حَقَّ قَدْرِهِ وَمِقْدَارِهِ الْعَظِيمِ.

  • @user-lz6gw8bm7b
    @user-lz6gw8bm7bАй бұрын

    Sallallahu alaihi Wasallama masha Allah gaskiya wanan yabo yayi kyau sosai Allah ya kara basira da daukaka sarki ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @MOUSSAAMADOU-ds4io
    @MOUSSAAMADOU-ds4ioАй бұрын

    Saw❤❤❤ Macha'Allah Allah ya ƙara basira Ameen ya Allah ❤❤

  • @alqaseemalmukhtar9589
    @alqaseemalmukhtar9589Ай бұрын

    SALLALLAHU ALAIHI WA AALIHI WASALLAM....ALLAH yaqarama ANNABI Daraja, daukaka da waseelah...Ameen thumma Ameen

  • @user-em5nv3vh7q
    @user-em5nv3vh7qАй бұрын

    Allah ya tsinewa duk mai fadin iyayen Manzon Allah saw suna wuta 😢

  • @MuhammadRabiu-xv3wz
    @MuhammadRabiu-xv3wzАй бұрын

    Wani yayi rawa bare Dan makadi 👑✊ ubangiji Allah yahadamu da abin kaunarmu ❤️❤️❤️😍🙏

  • @chamamatv2321
    @chamamatv2321Ай бұрын

    Allah ya Tsare gaban Ka da bayan ka 🙏🙏🙏🙏

  • @Usazilmaichinchin
    @UsazilmaichinchinАй бұрын

    Allah S W T ya sa mudace da ceton Annabin tsira da Rahma Muhammad Rasullilah 💚❤️💯💯🙏🙏🙏💯

  • @NuraYunusa-yw4rx
    @NuraYunusa-yw4rxАй бұрын

    Allah yakiyaye mana kai s Waka yakara basira da daukka da nisan kwana da arziki Allah yaraba da sharrin makiya da darajar annabi da Qurani 🙏 ❤️ 💙 😄

  • @galadimaabdoulrazak
    @galadimaabdoulrazakАй бұрын

    Allah yayi muku tukuici da ganin Annabi alaihissalam dan Alfarmar Habibi katimu anbuya SALLAHU ALEIHI WA SALLAM❤😭

  • @yasiraminu3929
    @yasiraminu3929Ай бұрын

    Masha ALLAH Allah yakara daukaka lafiya kudi da Imani malam, sarki nazeeru

  • @MusagarbaSaad-ir3yp
    @MusagarbaSaad-ir3ypАй бұрын

    sallallahu aliaihi wasallam❤ Allah yasa muda ce ameen ya rabbi❤

  • @user-by1jj2pz3g
    @user-by1jj2pz3gАй бұрын

    Muhammad Rasulullah S.A.W ❤

  • @user-xh1us9ml2u
    @user-xh1us9ml2uАй бұрын

    Mashallah yabo yayi 👏👏👏

  • @BashirBashir-od3kc
    @BashirBashir-od3kcАй бұрын

    Godiya dubu oga sarkin waka❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @UmarUsmanmuhammad-kt4ux
    @UmarUsmanmuhammad-kt4uxАй бұрын

    Allah kabarmu da fiyayyen halittar allah annabi muhmd ( s a w ) 💖

  • @user-ep3fr2mr1f
    @user-ep3fr2mr1fАй бұрын

    Masha Allah Allah yakara basira da daukaka

  • @ummasalmaummasalma-vx8lz
    @ummasalmaummasalma-vx8lzАй бұрын

    Allah ya Kara basira sarkin waka❤❤🎉🎉🎉

  • @Muhammad_Muhammad_Ari
    @Muhammad_Muhammad_AriАй бұрын

    Sarki 🙏 namu Allah ya Kara basira ya tsole idon makiya

  • @qadiriyyamedia
    @qadiriyyamediaАй бұрын

    madallah ita muke jira yanzu

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zpАй бұрын

    Kai sarkin waka dolema nabi dukka handles dinka na.social media,wallahi baka taba burgeni ba sai wannan karon ❤❤❤

  • @MuhammadAbubakarHassan-zc8pq
    @MuhammadAbubakarHassan-zc8pqАй бұрын

    Allah ya saka da Alkhairi 🙏 Munajin dadin wannan abu wallahi saboda Annabi yafi mana Komai a Rayuwa mu. Allah Mun tuba ka yafe mana.

  • @alharissuawwal
    @alharissuawwalАй бұрын

    masha allahu allah yakarawa annabi daraja 🎉🎉

  • @ZaharadenZahraden
    @ZaharadenZahradenАй бұрын

    masha Allah. Allah yarawa Annabi da raja da sayyada Aminatu da sayyadi Abdullahi. ❤❤❤❤

  • @IliyasuYahaya-nv4fh
    @IliyasuYahaya-nv4fhАй бұрын

    Allahu Akbar ☝️ ubangiji Allah ya biya ka sarki❤

  • @abbastsoho4567
    @abbastsoho4567Ай бұрын

    Allah Ya tsareka gaba da bayanka Sarkin waka

  • @user-ry5fo2tl4f
    @user-ry5fo2tl4fАй бұрын

    Ma cha Allah Allah lafiya da nisan kwana da basira sarki❤❤

  • @HabibGariba
    @HabibGaribaАй бұрын

    Naziru Yaawuche matsayin sarkiin waka Allah shekara basir❤😊

  • @aminahussainihassan2383
    @aminahussainihassan2383Ай бұрын

    Allahu Akbar Masuyi da ilimi da hikima Allah ya Kara basira.

  • @user-zx6pj3jm6h
    @user-zx6pj3jm6hАй бұрын

    Masha Allah yayi kyau muna godiya sosai ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Saydou182
    @Saydou182Ай бұрын

    Masha Allah Allah yasa ka da alhairi Allah yakara kusanci da shugaba annabi Muhammadou Sallallahu alaihi Wasallama

  • @createcreate-lt1th
    @createcreate-lt1thАй бұрын

    ...s a w ❤❤ mungode sarki

  • @nurasharifbalamashaallah1735
    @nurasharifbalamashaallah1735Ай бұрын

    Allah yakara daukaka da kaunar Annabi S A W❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ inayinka sabi da kaunar Annabi da kakeyi

  • @sulaimanshuaibuliman7799
    @sulaimanshuaibuliman7799Ай бұрын

    Alhamdulillah 😊 Allah ya qarawa Annabi Daraja

  • @AllassaneRkazBoy227Nigergida
    @AllassaneRkazBoy227NigergidaАй бұрын

    Masha Allah masha Allah Allah kara basira da daukaka sarkin waka Allah biya Habibi ya Rasululah

  • @ummulkairimuhammad6595
    @ummulkairimuhammad6595Ай бұрын

    Ya ilahi wlh begennan ya tafi dani😢😢😢 ya Allah yaqawa annabi daraaja da iyayensa da. Ahlinsa da sahabbanda 😊♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️😇😇♥️😇👀👀😊♥️♥️♥️♥️😇😊

  • @kabirnasidi3971
    @kabirnasidi3971Ай бұрын

    Muna godiya sarkin waqa Allah yaqara kulawa darayuwarku albarkar annabi s.a.w 🤲🤲

  • @muhammadsani6298
    @muhammadsani6298Ай бұрын

    Masha Allah,Allah ya saka da Alkhairi

  • @nazeermuhammed6188
    @nazeermuhammed6188Ай бұрын

    One of the best ever sarkin waka Allah kara mana soyayya Saydil judi 🙏

  • @user-lc9xo2bl8s
    @user-lc9xo2bl8sАй бұрын

    Allah ya saka muku da Alkhaïri

  • @mouctarmouctar9340
    @mouctarmouctar9340Ай бұрын

    S.A.W allah jaddada sutura from CAMEROON

  • @MuhammedKadaialwo
    @MuhammedKadaialwoАй бұрын

    Allah ya sa aji kiranda kukay ina miga gaisuwa gabadenku

  • @aliogarba9453
    @aliogarba9453Ай бұрын

    Allah sarki ya biya sarkin waka nazirou❤❤❤❤

  • @koremaniger

    @koremaniger

    Ай бұрын

    ❤❤❤

  • @user-tm1oz4yz8m

    @user-tm1oz4yz8m

    Ай бұрын

    🎉❤😢😮😅😊❤❤❤❤❤

  • @mansur5032

    @mansur5032

    Ай бұрын

    ​@korema❤❤❤❤❤❤❤😊niger

  • @official-yp3gg
    @official-yp3ggАй бұрын

    Allah ya wulakanta Dr jakiii tun aduniya Dashi da wahabiyawan banza shegu

  • @al-mustaphakurugtindanahme1397

    @al-mustaphakurugtindanahme1397

    Ай бұрын

    Akwai shegu da yafi ku?

  • @official-yp3gg

    @official-yp3gg

    Ай бұрын

    @@al-mustaphakurugtindanahme1397 matsiyaci kaima makiyin annabi ne Kenan kaima to Allah ya wulakantaka Duniya da lahira dabba

  • @al-mustaphakurugtindanahme1397

    @al-mustaphakurugtindanahme1397

    Ай бұрын

    @@official-yp3gg Kaji waawan banza! Indan son Annabi kuke, mey yasa ba kua bin sunnar sa? Munafukai banza, mushrikai! 😡 😡

  • @IbrahimAdamu-uz3jb
    @IbrahimAdamu-uz3jbАй бұрын

    S.A.w❤❤❤❤ Allah ya saka da alkhairi 🤲

  • @Shuaibu_failah
    @Shuaibu_failahАй бұрын

    Alhamdulillah muna godiya sayyadi naziru

  • @usamadahiru6340
    @usamadahiru6340Ай бұрын

    Masha Allah sarki tun dazun sai jiran nake

  • @bashirabdullahi9865
    @bashirabdullahi9865Ай бұрын

    Masha Allah. Gaskiya waka tayi, Allah ya kara mana son Manzon Allah SAW😍❤️

  • @Abdulraheemharuna-eu4tx
    @Abdulraheemharuna-eu4txАй бұрын

    Masha Allah thank you ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @hamzaabubakar5207
    @hamzaabubakar5207Ай бұрын

    ALLAH TAALA yakara mana sun anabin mu s.a.w

  • @BALARABEYUSUF-dr8re
    @BALARABEYUSUF-dr8reАй бұрын

    Madallah da wnn tattausar lafazi tbbs sarkin waka kanunama duniya kai sarkin wakane ❤❤❤❤❤❤

  • @muhammedsani3178
    @muhammedsani3178Ай бұрын

    Alhamdulilahi sarki waka more wisdom to you sir ❤️❤️❤️

  • @mamanesanimahamadou859
    @mamanesanimahamadou859Ай бұрын

    Allah yakara lpy Syd naziru sarkin waka

  • @shamsuanas7610
    @shamsuanas7610Ай бұрын

    Allah yasaka da aljanna sarki

  • @user-qw2wn8vv9m
    @user-qw2wn8vv9mАй бұрын

    Allah yakara mu son manzon Allah s a w ❤❤❤

  • @bellorabiumuhammad5587
    @bellorabiumuhammad5587Ай бұрын

    Zakiru Sarkin waka Allah ya qara kusanci da soyayyan ma'aiki S.A.W

  • @FiddausiAbdurrashid
    @FiddausiAbdurrashidАй бұрын

    Alhamdulillahi wllh har naji zuciyana yafa ramin sauki tun lokacin da jakuna sukayi haushin su allah yakawa annabi daraja wasila da fadila allah yakara kusanci sarki allah yakarawa iyayan annabi daraja muna ziyara cikin ladabi mun tuba yara sulullaha ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @naziruusman2380
    @naziruusman2380Ай бұрын

    Masha Allah Sarki Allah Kara daukaka da basira Alfarmar Annabi Muhammad s a w

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uyАй бұрын

    Habibi yara sulallaha sarki allah ya kara maka basira 🤲🤲🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪daga libya🇱🇾

  • @HABIB_NA_ANNABI
    @HABIB_NA_ANNABIАй бұрын

    Allah ya biya mai gida Allahu s.w.t ya sadaka da annabin rahama sallallahu alaihi wa sallam 🤲💫💫💫💫

  • @usmangarus4769
    @usmangarus4769Ай бұрын

    Masha Allah,,, Allah ya taimaka Maka sarkin waka

  • @tasiuadamu9747
    @tasiuadamu9747Ай бұрын

    Muna godiya sarki waka

  • @usmanlawalusmanlawal227
    @usmanlawalusmanlawal227Ай бұрын

    Inamiko sakon gaisuwa gasarkin waka allh yakara basira dandara jar manzan allh muna gdy

  • @ssouana4385
    @ssouana4385Ай бұрын

    Alhamdulillah Allah yakarawa Annabi daraja In sha Allah more than 10 million views.

  • @JARIDARKANNYWOOD
    @JARIDARKANNYWOODАй бұрын

    Muhammad RASULILLAHI sallallahu Alaihi Wasallam

  • @AbdoAdbo-po3wi
    @AbdoAdbo-po3wiАй бұрын

    Masha Allah Allah ya kara Basira Sarkin waka

  • @ANWARR_OFFICIALL
    @ANWARR_OFFICIALLАй бұрын

    Allah yakarawa annabi daraja da iyayen sa

  • @3brothers474
    @3brothers474Ай бұрын

    Mashallah 🙏 allah ya kara mana kusanci da babban Dan babba shugaban halita annabi Muhammad s a w 🙏❤

  • @danalhajibachar7560
    @danalhajibachar7560Ай бұрын

    Wannan yabo yayi nazir Allah ya fadada baiwa Allah ya karawa ANNABI mo darajja saw

  • @user-uz5dt9jd7v
    @user-uz5dt9jd7vАй бұрын

    la ilaha illallah muna godiya sarki kake ako ina kaimasu nisa

  • @Theordinarypresidentson
    @TheordinarypresidentsonАй бұрын

    Wallahi Sarki Wannan Hadisin Na cikin Muslim Kullum Idan Na Tunashi Sai Nayi Kukan Zuci Saboda, Allah Bai Aiko Mana Muslim Ko Bukharin Ba Wannan Shine Kawai , Allah Qur'ani Ya Aiko Mana Ta hannun Manzo S.A.W Kuma Munsan Qur'ani ne Kawai Baza a Iya Tempering Nasa Ba Amma Banda Littafan Hadisi

  • @abdulsudais3660
    @abdulsudais3660Ай бұрын

    Allah ubangiji ya saka Maka da alkhairi ya qa'ra mana son annabi muhammadu allah kuma ya qa'ra Maka daukaka don wannan baitochin da kayiwa shugaban halitta

  • @IbrahimBashir-nr7xd
    @IbrahimBashir-nr7xdАй бұрын

    Gaba-dai gaba-dai Allah yakaro daukaka

  • @user-ef2ed9gm8n
    @user-ef2ed9gm8nАй бұрын

    Gaskiya kacika ka Zama sarkin Waka Macha Allah Abdoul Hadi salisou gada Algérie

  • @hapheezaminu
    @hapheezaminuАй бұрын

    SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @isahsadiq5803
    @isahsadiq580329 күн бұрын

    اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى سَيّدنَا مُحَمَّدٍ ۞ الفَاتِحِ لِمَا أُغلِقَ ۞ والخَاتِمِ لِمَا سَبَق ۞ َ نَاصِرِ الحَقِّ بِالْحَقِّ ۞ وَالهَادِي إِلَى صِرَاطِكَ المُستَقِيمِ ۞ وَعَلَى آلِهِ حَقَّ قَدْرِهِ وَمِقدَارِهِ العَظِيمِ ۞

  • @AbbaSadis
    @AbbaSadisАй бұрын

    Allah yasa wnn yabon yazama sanadin kankarar zunubanka sannan tazama sanadin shigar ka aljanna ameen ya rabbi

  • @Sahdanualiyuhamza
    @SahdanualiyuhamzaАй бұрын

    S a w 💚 Masha Allah,,,Allah yakara basira da kusan ci wajan sayyadul anam ❤❤wlh kasosan in dayakeyimin kaikay Allah yakara hada kanmu musulmi 🤲

  • @LADIMUHAMMADINUWA
    @LADIMUHAMMADINUWAАй бұрын

    Masha Allah Allah yayiwa rayuwa albarka Allah ya kara mana San Annabi Muhammad SAW

  • @iualiyujaji6581

    @iualiyujaji6581

    6 күн бұрын

    sallahu alaihi wa sallam ya habibullah

  • @Arewatvchannel
    @ArewatvchannelАй бұрын

    😭😭Sarkin waka kamun mağana saboda nabiyullah 😭😭

  • @abdulmalikshehuabdulsalam4562
    @abdulmalikshehuabdulsalam4562Ай бұрын

    Allah biyaka da aljannnah firdausi, ya maka riko kan tafarki ma gaskiya

  • @shehuyakubu9753
    @shehuyakubu9753Ай бұрын

    Gaskiya Sarkin Waka da ace ni attajiri ne ko mai mulki ko kuma Saraki, da kaji kyauta har sai ka fice da fitar ka. Amma ina yi maka addu'a Allah ya sadaka da Habibi da ga Abdullah da Aminatu baba ga Fatimatu Zahra 🤲.

  • @alhajimustapha6415
    @alhajimustapha6415Ай бұрын

    Masha Allah Allah yakara basira sarkin waka 🎉kahau matsayin ka na sarki 🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤

  • @official-yp3gg
    @official-yp3ggАй бұрын

    Masha Allah God bless you sarki❤❤❤

  • @aminuismail563
    @aminuismail563Ай бұрын

    Masha Allah Allah ya kara basira

  • @shehusaeed4758
    @shehusaeed4758Ай бұрын

    Sallallahu Alaihi Wasallama❤❤❤❤

  • @mamakitechtv
    @mamakitechtvАй бұрын

    Masha Allahou sarkin Waka muna godiya,❤❤

  • @adamumarabubakar9835
    @adamumarabubakar9835Ай бұрын

    Allah yasaka da alkhairi sarki

  • @mamantwins2519
    @mamantwins2519Ай бұрын

    Masha Allah Allah yakara bisira gaskiya naji dadin wakarnan sosai Allah yakarawa Annabi daraja s.a.w❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @abashetv5571
    @abashetv5571Ай бұрын

    Masha Allah SarkinWaka

  • @wunirauf513
    @wunirauf513Ай бұрын

    May Allah bless you and increase our love for the holy prophet SAW.

Келесі