Zage-Zagen ƴan kwankwasiyya Mal. Lawan Triumph ya sake yin wani jawabi

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 47

  • @jamilualiyu241
    @jamilualiyu241 Жыл бұрын

    To wai malam lawan meye naka na ta da jijiyar wuya Dan wata ta zagi wata duk wanda azagafa dayan biyu ne ko ta cancanci zagi ko kuma anzalunce, wlh duk mutumin da ya karbi amanar mu yaci in Allah ya yarda sai ta zamar masa linzami wutar allah ya azirtamu kumbarmu cikin wala muna yawo qaqasa Don saukin rayuwa ku kuma kucen kuna ta fada na dadi ba abin daya dameku damu Allah yasaka mana da malam har masu mulki 😭😭

  • @ALAAMACETV

    @ALAAMACETV

    Жыл бұрын

    www.youtube.com/@ALAAMACETV

  • @habibuahmaddmalam2464
    @habibuahmaddmalam2464 Жыл бұрын

    ALLAH ya saka maka da alkhairi mallam naji dadin wannan fadakarwa taka babu nuna ban garanci

  • @user-hx9go1pl2n
    @user-hx9go1pl2n5 ай бұрын

    Dan wahala wawa jaki shasha kawai

  • @ghazalirabiuabubakar1163
    @ghazalirabiuabubakar1163 Жыл бұрын

    Malam Allah yasaka da alheri ya kuma ganar dasu.

  • @zaharaddeenmuhdadam6101

    @zaharaddeenmuhdadam6101

    Жыл бұрын

    Ameen

  • @aminjuve5186
    @aminjuve5186 Жыл бұрын

    malam ni inason kwankwaso.amma gaskiya yawancin mabiyansa sunfi kaunar kwankwaso akan kowa da komai a duniya saboda haka malam kadena yi musu waazi wallahi baza su.ji ba amma ni duk dahaka kwankwaso zan zaba

  • @sadiqsuleman3281
    @sadiqsuleman3281 Жыл бұрын

    Allah ya albar kaci rayuwarka yasakama da alkairi malam

  • @zahraddeeniabubakar8416
    @zahraddeeniabubakar8416 Жыл бұрын

    Kuma bakwa fadar gakiyane shi isa baajin maganar ku saranku kawai kuke fada

  • @musamohammed7263
    @musamohammed7263 Жыл бұрын

    Allah Ya Taimaki Mallam

  • @AdamuYakubu-gr6lk
    @AdamuYakubu-gr6lk Жыл бұрын

    ALLAH ya Saka malam

  • @auwalusainibasama
    @auwalusainibasama Жыл бұрын

    Gaskiya inamamaki malan wallahi

  • @user-jg9ul2zl3d
    @user-jg9ul2zl3d Жыл бұрын

    Baka yi magana akan ko da tsiya koda tsiyatsiya ba, Har cewa suka yi, ranar zabe kar Allah ya kiyaye, kana ji kana gani mallam, Allah ya tsine maka munafuki

  • @SagirRabiu-jx6yo
    @SagirRabiu-jx6yo7 ай бұрын

    Kaide matsalarka waazinka kwankwasiyya

  • @mubarakmahmud2650
    @mubarakmahmud2650 Жыл бұрын

    Welcome to the club Malam

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 Жыл бұрын

    Kaji tsoron Allah ka fadawa masu mulki gsky

  • @idrissadorogo1608
    @idrissadorogo1608 Жыл бұрын

    Allah ya saka da alheri.

  • @alaramma6614
    @alaramma6614 Жыл бұрын

    Allah sarki mallam kenan Yan kwankwasiyya gugan karfe masu sa manya gumi da zufa

  • @nasirhalilu5255
    @nasirhalilu5255 Жыл бұрын

    Allah y shiryasu

  • @tudunmuntsiratvtmttv6186
    @tudunmuntsiratvtmttv6186 Жыл бұрын

    A kowacce al’umma akwai bata gari bawai Kwankwasiyya ba

  • @mahmudumar2721
    @mahmudumar2721 Жыл бұрын

    Malam wacce jam6iyyace mai tarbiya a nijeria ?

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 Жыл бұрын

    14:22 Ko da tsiya ko da tsiyatsiya 😮😮

  • @hausacademia
    @hausacademia Жыл бұрын

    Yawwa yanzu naji baka. Amma na fahimci kai ba dan siyasa bane. Karshen rashin tarbiyya ta addanci. To a Gombe any Kalare, a Maiduguri Ecomak, a Bauch Sara Suka. Bana tunanin anyi haka a Kano.

  • @auwalusainibasama
    @auwalusainibasama Жыл бұрын

    In baka siyasa baruwanka bakaikadaine malamiba akano kaikafi kowabaki kan yansiyasa

  • @hausacademia
    @hausacademia Жыл бұрын

    Hausawa suna tarbiyya ko a siyasance. Ta girma kuke a Kano lalle tayi dadi.

  • @d.bcooper2271

    @d.bcooper2271

    Жыл бұрын

    Hausawa ai bayin Fulani ne a Kano

  • @ibrahimsuleimangmbtv9577
    @ibrahimsuleimangmbtv9577 Жыл бұрын

    Kana bani mamaki wallahi

  • @khadimibachiroudamagaram2983

    @khadimibachiroudamagaram2983

    Жыл бұрын

    Wlhy ko ba kai kadai, ni nara gane irin yadda suka dauki mabiyyan dake zaune agaban su saboda rishin kunya da kin tsoron Allah su dauki kanwunsu sun dora wani matsayi wanda dukkan nin me hankali yakamata yagane kawunansu suke tallatawa baway Addini ba. Sai iya surutun banza domin su burgue wa'inda suke tare dasu Allah ya ganar damu allahumma Ameeeeeeen

  • @d.bcooper2271

    @d.bcooper2271

    Жыл бұрын

    😅😅😅😅

  • @ahmedebrahim9787
    @ahmedebrahim9787 Жыл бұрын

    Dan turamol jahiline izala babu ilimi maja sharri maqiya Annabi Saw ensiyasa enta adda mahasada qarshen munafuki jinkunya

  • @mustys6024
    @mustys6024 Жыл бұрын

    Hassada kawai take damun ka,

  • @rabiuashiruhamza8134

    @rabiuashiruhamza8134

    Жыл бұрын

    Karyane har wani Mai Neman Mulki za ayiwa bakin ciki ko hassAda

  • @nurasharifbalamashaallah1735
    @nurasharifbalamashaallah1735 Жыл бұрын

    Hakane Malan Amma waccen matar tayi kuskure Kuma ya kamata itama ku Gaya mata gaskiya

  • @sanusisani3981

    @sanusisani3981

    Жыл бұрын

    Malan kaima Allah yaganar dakai

  • @user-nm6os6wt5g
    @user-nm6os6wt5g6 ай бұрын

    Hon lawan tramol dan APC gandujiya

  • @abdullahimadau2544
    @abdullahimadau25447 ай бұрын

    Lawal Dan iska yakamata kayo poster

  • @ahamadumar5486
    @ahamadumar5486 Жыл бұрын

    Kaimutun nawakazaga dakiki banza jahili banza

  • @jabirnakowa5000

    @jabirnakowa5000

    Жыл бұрын

    Amma kai bakasan mutunciba ko waya gayama ana zagin malamai

  • @ImranSuleiman-vb2sl

    @ImranSuleiman-vb2sl

    7 күн бұрын

    Rabuda jahili dai​@@jabirnakowa5000

  • @ibrahimsuleimangmbtv9577
    @ibrahimsuleimangmbtv9577 Жыл бұрын

    Hmmm malam kenan ka tsaya matsayin ka dai kawai

  • @nuraambursa9944

    @nuraambursa9944

    Жыл бұрын

    Allah yasaka da alheri, Malam wawaye basu fahimtarka

  • @rabiuashiruhamza8134

    @rabiuashiruhamza8134

    Жыл бұрын

    Mlm Allah saka da alkairi da kake setawa mana wannan mutanen

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 Жыл бұрын

    Kai kuma kwankwaso shine matsalan ka

  • @rabiuashiruhamza8134

    @rabiuashiruhamza8134

    Жыл бұрын

    Hhhh waye kuma kwankwaso da har malam zai yimasa bakin ciki. Muna godiya mlm Allah yabaka abunda Bai ba wasuba ni imar ilimi

  • @ImranSuleiman-vb2sl

    @ImranSuleiman-vb2sl

    7 күн бұрын

    Gayamaidai Wawa ba

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 Жыл бұрын

    Munafikin banza

  • @abdoulhamidnourouddini4190
    @abdoulhamidnourouddini4190 Жыл бұрын

    Munafiki kai adalcinne da kai

Келесі