Za a fara damben kasa a Kano ranar Juma’a

Спорт

Za a fara damben gargajiya tsakanin Niger da Nasarawa da Jigawa da Katsina da Daura da Kano mai masaukin baki a filin wasa da ke Ado Bayero Square a Kano, Nigeria.

Пікірлер: 2

  • @yusufayuba5342
    @yusufayuba53423 жыл бұрын

    Gaskiya ba'ayi adalci ba Ya za'a hada manya kuma sahararrun yan dambe wuri guda

  • @DambeUnlimited

    @DambeUnlimited

    3 жыл бұрын

    Ba mai iya hada maka dukkan yan dambe a gida daya in ba shi ba kuwa daga masu shirya dambe

Келесі