Yan arewa mufarka gaskiya dayace daga kinta sai bata-sakon sheikh Musa Yusuf asadus sunna

Sheikh Musa Yusuf asadus sunna ya aika Sako GA Yan arewa akan matsalar rashin tsaro Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
Kuyimana subscribe a KZread channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
Labarun duniya, labarun hausa labarun, Kannywood labarun,sheikh musa Yusuf asadus sunna

Пікірлер: 9

  • @MuhdBelloBinUsman
    @MuhdBelloBinUsman3 күн бұрын

    Allah yasaka maka sheikh Musa Yusuf Asadussunnah Allah ya karawa ilimi Albarka

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada42513 күн бұрын

    Arewa ina mafita Yansiyasa sun gaza su Bawa SOJOJI, wuri don Allah, Sune daidai da Mulkin Nigeria, Itace Gaskiyar ❤❤❤

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad23073 күн бұрын

    Malam Allah yakara lfy iymani arziki da tsoran Allah

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada42513 күн бұрын

    Wasu Malaman Basu tsoron Allah

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad23073 күн бұрын

    Zakin sunnah ❤❤❤

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad23073 күн бұрын

    Zakin sunnah baka magana wlh saida hujja idan gaskiya mutum yake nema in sha'allah zaijita

  • @BashirMuhammad-fi8rn
    @BashirMuhammad-fi8rn2 күн бұрын

    Dawasu malamai

  • @jaafarmadu8130
    @jaafarmadu81303 күн бұрын

    Inyamura ce karyatake cewa ita bahaushiyace. Makaraiciyar banza

  • @AG-lw6id
    @AG-lw6id2 күн бұрын

    MALAM MUSA ALLAH YAYI MAKA ALBARKA TARE DA IYAYEN KA DA ZURRIYA, YA YAWAITA MANA IRINKU YAKUMA YI RIKO DA HANNUN KU, YAKARE MANA IMAANIN MU DA MUTINCIN MU. AMEEN. YAKIN DA AKE DA HAUSA-FULANI YAFITO FILI GAME HANKALI. WANNAN HANNATUN DA IRE-IRENTA YAKAMATA AL'UMMA MUTASHI MUFITO MANYA DA YARA, MATA DA MAZA. A FILAYEN EIDIN MU, DAKE DUKKAN BIRANEN NIGERIA. REGARDLESS OF AQEEDA. AFAƊAKAR DA AL'UMMA DA GOMNATIN (GOVERNMENT) TARAYYA, JIHOHI DATA ƘANANAN HUKUMOMI. KAN TASHIN HANKALI DA WANNAN ƁANGAREN CRISTOCI (KANANAN KABILU DA MUKAWA HALACCI) SUKE NEMAN KAWOWA AL'UMMAR HAUSA-FULANI DA KASA GABA DAYA. NO EXTENTION. KOWA YAKAMATA YATASHI YADAU MATAKI KAFIN AIKI YAWA KUNDILA YAWA. ALLAH YABAMU ILIMI MAI AMFANI.

Келесі