Yadda aka nemi wadda kotu ke zargi da lalata Almajiri aka rasa a gidan yarin Kaduna🤔😭😭

Пікірлер: 8

  • @muhammadnafiu433
    @muhammadnafiu433Ай бұрын

    Allah ya a bashi lafiya, Allah yasa iyaye su kalli abin da idon basira, hukumomin Nigeria Allah ya shirye mu mu da su baki daya. Wanda ya aikata wannan ta'asa kuma Allah ya dora masa damuwa da musifu ya kuma nesanta Al'umma da sharrin su.

  • @umarabdullahi9962
    @umarabdullahi996224 күн бұрын

    subhanallahi

  • @OfficialsalisuTv
    @OfficialsalisuTvАй бұрын

    Kai jama a😂

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307Ай бұрын

    Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un 😢😢😢

  • @user-qi7cw2bp2t
    @user-qi7cw2bp2tАй бұрын

    Innalilahi wainnailaihi rajuu 😢😢

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307Ай бұрын

    Gara kura dawani mutumin wlh Allah katsatemu da iyalanmu

  • @Sageer_Fatahi44
    @Sageer_Fatahi44Ай бұрын

    Innalillahi wa Inna Ilaihi Raji'un A Yankin Mu

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837Ай бұрын

    Ina minister mata mai kokarin hana aure..munafukai. Allah ya isa.