Wani matashi haka kawai ya banka wuta a Masallaci ya kashe mutane 3 a Kano

Пікірлер: 28

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh21 күн бұрын

    Allah yajikansu da rahama wallahi akanba akashesu shiyasa abin yayawayta

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan311123 күн бұрын

    Inna lillahi wainna ilaihi Rajiun Nigeria kenan badoka wlh wani iskancin daba ayishiba Allah yakiyaye gaba

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali873922 күн бұрын

    Ana kawo mawa musuluci Hari adua zaayi Kan abin da akewa musulunci waye ubansa abinciki gidansu adua Allah yayi maganin masu fada da musulunci😢😢

  • @fivestar2541
    @fivestar254122 күн бұрын

    Allah yatsine ma Albarka

  • @user-qo1iu7cv9t
    @user-qo1iu7cv9t23 күн бұрын

    Allah ya saka mana,Allah ya isa😢

  • @user-cw4kk3eb7q
    @user-cw4kk3eb7q22 күн бұрын

    Ina lillahi wainna ilahirraju Allah ubangiji yashirya amin amin

  • @user-pp5hz7fl4z
    @user-pp5hz7fl4z23 күн бұрын

    Innalillahi wa inna ilayhirajun 4:53 Allah katsaremuna imaninmu ameen ya hayyu ya kayyum

  • @MallanMallan-yz6gl
    @MallanMallan-yz6gl23 күн бұрын

    Allah tsine masa

  • @saudahlawal
    @saudahlawal23 күн бұрын

    Subhanallahi

  • @dalhatuumar9602
    @dalhatuumar960223 күн бұрын

    Gaskiyane wato har yanzu bakayi ladamaba kenan Dan uwarka

  • @user-jt5di7ve9k
    @user-jt5di7ve9k23 күн бұрын

    Allah sarki anallahiwainaallrajiuna allah rifaisir😭😭😭😭

  • @oumarououmoulhair
    @oumarououmoulhair23 күн бұрын

    Inna lillahi wa Inna illaihi rajioun Allah oubanguiji ya jikan wayanda souka riga mou guidan gaskia wayanda soukaji rauni kouma Allah ya basou Lafiya

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr449923 күн бұрын

    Sudai kanawa subani halinsu babukyau anatakoyi damunanan halayen kanawa saboda rashin doka akano dik rashin kashe abdul jabarne haryan zu yakakega in asakwatone kozamfara kokastina dasaidai tarihinmutun

  • @sakinadeeni4713

    @sakinadeeni4713

    23 күн бұрын

    A ba Halin Kanawa ba ne ko'ina akwai 6ata gari fa, dan de Kano garin kowa ne kowa ya kwaso jakarsa sai Kano Eh gsky yawancin mutanen Kano muna haqurin daukar raini

  • @user-sh5jr3tr2v
    @user-sh5jr3tr2v23 күн бұрын

    Inna lillahi wa Inna lillahi rajiouna

  • @GEEBOYTV-cd8cn
    @GEEBOYTV-cd8cn23 күн бұрын

    Allah yakiyaye

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr449923 күн бұрын

    Sabida munafunci akibari agafuskar kaicanku

  • @user-li3uv2zl5n
    @user-li3uv2zl5n23 күн бұрын

    Innalillahi wainna ilaihiraj un 😭

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv23 күн бұрын

    Innalillahi wainnailaihi rajiun 😭 Allahumma ajirni fii musibatihi

  • @soutourayaliya5578
    @soutourayaliya557822 күн бұрын

    😅😅 inji uban wa ba dalili kowa yasan saboda rabon gado da limanmi ya jagoranta rabawa gidan matashi yace baayi massa addalci ba

  • @AbdukarimumIssoufou
    @AbdukarimumIssoufou23 күн бұрын

    to miyasa aka rufe masa ido abarci kowa yagansa mana

  • @NafeesaMB-fh3yp
    @NafeesaMB-fh3yp23 күн бұрын

    Kano tumbin giwa, koda me kazo an fika En social media ansamu kasuwa,bayan sati daya seka ji shiru zance ya wuce kamar ba'ayi ba, Wasa wuri yake samu,harma yana fadan beyi nadama ba,amma anaso a kowa mishi yace ajjanu ne kamar yadda aka koyama hafsa cucu Tir wlh😮

  • @user-wg9xy8th9h
    @user-wg9xy8th9h22 күн бұрын

    Idandai bazaadun gadaw karmatakin fayadaceba dolekowa yadun gaabin dayaga dama musamma masu muguwar zuciya

  • @user-di6kv5be3i
    @user-di6kv5be3i23 күн бұрын

    Allahu Akbar

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat22 күн бұрын

    Yaya ake Boye fiskar Tsinanne?

  • @umarbakura4477
    @umarbakura447723 күн бұрын

    Irrin wannan ta addanci haka inna lillahi wa inna ilaihi rajioun

  • @hadizasalisu-kb5mx
    @hadizasalisu-kb5mx23 күн бұрын

    Ke duniya

  • @haliloulawanplamedor9666
    @haliloulawanplamedor966623 күн бұрын

    kano dai kano