SHEK ABBAS SADAUKI YA TONA ASARIN ABIN KUNYAR DA LAWAN TRIUMPH YAYI AKAN JAWAHIRULMA'ANI, TUKWAICI 8
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
/ @zumuncinmutv
#zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah
Пікірлер: 17
Allah yasaka muku da slkhairi masoya annabi saw ❤❤❤
Allah yasaka da Alkhairi Sheikh Abbas Sadauki❤
Allah yasaka da alkhiri maulana sadauki
Masha allah munagodiya...... Lawal triumph jagajaga mugun iri jahili number one izala sallafiya wahabiyawa gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam
@AbdullahiRecord
22 күн бұрын
Sayyadi Abbas sadauki faida maganin munafukai makaryata masu bautar IBN taimiya
Wato dai abinda malam Lawal yake fada akan akidarku ta shirka gaskiya ne kenan. Baku da tacewa. To ai KO larabawa suna kuskure a magana. Wato mamakin da nakeyi bakwa calanjin abin da yake fada à cikin littafin ku na Jawahirul maani.Ba soma karatun littafin Jawahirul maani ba fa! A mukadima fa kawai ake.
Anayi munajin dadi amma zaifi kyau asaranar mukabala kawai
Gaskiya lawali tramul yayi ganganci da ana daukansa malami amma yanzu ya tonama kansa asiri hausawa sunce da muguwar rawa gara qin tashi
Sheikh Umarul Wali Kakan su Prof. Ibrahim Ahmad Makari ne. Babban Malami ne da a yammacin Africa irin su basu da yawa...
Abinda mukeso kuje kukare maganar litafinku amman kunzo kuna neman wai kuskuren larabci 😂😂😂ai anyi walkiya munganku kawai kannen mushirikai kawai
@sakanauahedalhatu7315
22 күн бұрын
Gaskiya da akayi walqiya baku gani da kyau ba iden baaiya larabci ba ya za ayi asan abin nufi?
@MARYAMTUKUR-de1ih
21 күн бұрын
Kasa babu hujja dole akoma gefe😂😂
Aikin banza ga inda ake Abu meyasa baku tiggareshiba ,sei kuje gefe 😂😂munganeku garanda akayi haka ,abunkunya wani zuwa kukeso ,inna soroba kuje inda yake mana ku tiggareshimana ,abundariya😂😂 indei hane mun barmuku darigan,
Matsoratan banza😂😂😂Shi Abbas din yaje isha fm mana in ya isa😂😂😂
@malamialamin6622
22 күн бұрын
Jiya naji irin hayaniyar da Lawan Triumph yake. Malam Abbas ba tsaransa bane a ilimance.
@MARYAMTUKUR-de1ih
21 күн бұрын
Ay bazasu iyya ba 😂😂😂
@MARYAMTUKUR-de1ih
21 күн бұрын
@@malamialamin6622mun yedda ba saransaba to Amma in a soroba ku sameshi a inda yake mana 😂😂