Sallah Babba Rigima Gwamnatin Kano tsakanin Yan Sandan Kano kan Hawan Sallah, Lawan dare na Zamfara

Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun bayyana cewa aƙalla maniyyata miliyan 1,833,164 ne suka halarci aikin Hajjin 2024.
Gwamnatin jihar Kano ta kalubalanci kwamishinan ƴan sanda kan matakin hana bukukuwan sallah a jihar.
Gwamnatin jihar Kano ta ƙi amincewa da cin tarar Naira miliyan 10 da kotu ta umarci ta biya saboda take haƙƙin ɗan Adam na Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya karrama jami’an tsaro 20 na rundunar CPG wacce aka fi sani da Askarawan Zamfara.
Authorities in Saudi Arabia stated that at least 1,833,164 million pilgrims participated in the 2024 Hajj.
The Kano State Government has challenged the Commissioner of Police on the decision to ban Hawan Sallah ceremonies in the state.
The Kano state government has refused to pay a fine of 10 million naira that the court ordered it to pay for violating the human rights of the 15th Emir of Kano, Aminu Ado Bayero.
Governor Dauda Lawal of Zamfara State has honored 20 security officers of the CPG, popularly known as Zamfara Soldiers.
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Пікірлер

    Келесі