Gwamnatin tarayya ke kawo tsaiko a Tsaron Zamfara da Rigicin Masarautu Kano/Atiku yayi magana Buhari

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya zargi gwamnatin tarayya da janye sojojin da ke aiki a wuraren da ke fama da matsalar tsaro a jihar.
Kwamishinan 'yan sandan birnin tarayya Abuja, Benneth Igweh, ya bayar da umarnin gudanar da binciken kisan da wasu da ake zargi 'yan fashi suka yi wa wani tsohon Janar a gidansa da ke Abuja.
Barista Inibehe Effiong ya ce hukuncin da wata babbar kotun tarayya ta yanke ya kara dagula batun rikicin masarautar Kano tsakanin Sarki Sanusi II da Aminu Bayero.
A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X, Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya ce ya kai wa Muhammadu Buhari ziyarar ta ranar Asabar ne don taya shi murnar Babbar Sallah.
The Governor of Zamfara State, Dauda Lawal Dare, accused the federal government of withdrawing the soldiers who are working in areas that are suffering from security problems in the state.
The Commissioner of Police, Abuja, Benneth Igweh, has ordered an investigation into the killing of a former general by some suspected robbers at his home in Abuja.
Barrister Inibehe Effiong said the decision of a federal high court has further complicated the issue of the Kano Emirate conflict between King Sanusi II and Aminu Bayero.
In a message he published on his page X, the former Vice President of Nigeria, Atiku Abubakar said he visited Muhammadu Buhari on Saturday to congratulate him on the occasion of Babbar Sallah.
Gwamnatin tarayya ke kawo tsaiko a Tsaron Zamfara da Rigicin Masarautu Kano/Atiku yayi magana Buhari.
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Пікірлер

    Келесі