RENON CIKI A ILMANCE

Domin haihuwa cikin sauƙi ga mace mai ciki; ana buƙatar motsa jiki matsakaici. Domin gujewa ɓarin ciki da taɓuwar ƙwaƙwalwar yaro ya wajjaba mai ciki ta guji shan abu mai ɗaci da kasancewa cikin hayaƙi. Shan abu mai zaƙi kamar zuma; yakan kasance alheri babba ga abun da za'a haifa.
An barwa miji da mata alhakin samar da ingantaccen yaro ko gurɓatacce, kamar yadda jawabai suka gabata akan tarbiyya da aure a ilmance da addinance.
Daga Engr. Ibrahim Abdullahi Warure
21-03-2023
#reno #aure #haihuwa #ilmi

Пікірлер: 1

  • @user-lr7jv5rz2z
    @user-lr7jv5rz2zАй бұрын

    ♥️