MUBAHALA AKAN IYAYEN ANNABI MUHAMMAD

Пікірлер: 13

  • @user-nm1ey3pd6h
    @user-nm1ey3pd6hАй бұрын

    Masha Allah s a w

  • @SoulemanAbdallah
    @SoulemanAbdallahАй бұрын

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @nadiabintu4924
    @nadiabintu4924Ай бұрын

    Kur'Ani abun girmamawané a ganina ku kiyayé wurin rikéchi.ku kalli videonku Zaki gani Irin yenda kuké jiggigachi kamar Kayan wassa.ALLAH yassa mudacé.kafutar ma ranka babu bukatar hujja akan IYAYEN MA'AIKI (S.A.W)Aljanna tasutché Sayda alfarmarsu muma in muna da rabo samun alfarmarsu za'mu chiga.in chaa ALLAH.

  • @abdullahimuhammed7902
    @abdullahimuhammed79022 ай бұрын

    SALLALLAHU ALAIHIM WAS SALLAMA

  • @SaniYusuf-me4od
    @SaniYusuf-me4odАй бұрын

    Don Allah a rika girmama Quran Har wajan rikeshi saboda shi Qurani maganar Allah ne girmama shi girmama Allah ne rashin girmama shi kuwa rashin girmama Allah ne!.

  • @SaniYusuf-me4od
    @SaniYusuf-me4odАй бұрын

    Don Allah a rika girmama Quran Har wajan rikeshi saboda Qurani maganar Allah ne girmama shi girmama Allah ne rashin girmama shi kuwa rashin girmama Allah ne !

  • @user-ch6vx2vj2o
    @user-ch6vx2vj2o2 ай бұрын

    Ahsantum muna godiya

  • @Sayyida_khadija_services

    @Sayyida_khadija_services

    2 ай бұрын

    Mungode

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman81352 ай бұрын

    Kai kam ai jahiline fitik ba'a bukatan yin mubahala da kai tunda kaihalakakkene, kana meman Wanda zaku halaka tare, in ba shiba wa zai tsaya yana jayayya da wanda yace ba batun aya ba hadisi ake yi ba, to in ba hakaba kaga bama batun addinin musulunci akeyi ba kenan tunda ba aya ba hadisi. Allah ya wadaran ka jahili.

  • @aboubacarhaaboubacarhassan2688

    @aboubacarhaaboubacarhassan2688

    Ай бұрын

    Saboda yanuna soyaya ga iyayen annabi Muhammad shine yazan jahili Babou jahilai irin Wanda kafarinciki da cewa mahaifa manzon Allah suna wuta kuma wly kunacin halaka dakuda wanan malimai naku makiyan manzon Allah duk ubanda yayarda dahakan Allah yatsinemishi albarka

  • @abdullahiibrahimusman8135

    @abdullahiibrahimusman8135

    Ай бұрын

    @@aboubacarhaaboubacarhassan2688 ka tsinema manzon Allah kenan da sahabbansa tunda su suka fadi, Allah ya ganar da Kai da masu fahimta irin naka.

  • @aboubacarhaaboubacarhassan2688

    @aboubacarhaaboubacarhassan2688

    Ай бұрын

    @@abdullahiibrahimusman8135 wly karyace kuke yaushe manzon Allah yayi wanan magana kuma su sahabai abinda suke magana akanshi bahaifi Wanda yahaifi manzon Allah suke magana Kanen mahaifinshi suke magana aman dayake Ku tsinanune dakuda halakakun malimai sekukace mahaifinshi wly zakuci ubanku kudakanku Wanda sukeda wanan munmanan akida

  • @abdullahiibrahimusman8135

    @abdullahiibrahimusman8135

    Ай бұрын

    @@aboubacarhaaboubacarhassan2688 Kai bakama San manzon Allah ya Fadi hakaba to kaga kaima ka zama Dan uwan dayan kenan, dan uwa matsalarku fa ta jahilcine da rashin tauhidi da rashin sanin waye Allah, shine babbar matsalarku wallahi Kuma Babu Wanda zai iya magancemuku wannan ciwon sai karatu, don Allah ku koma kuyi karatu ku dai na zage zage Wanda ba dalili, ni tausayinku Nike yi don wallahi duk wannan zage zage dakukeyi shi manzon Allahn fa da sahabbansa kuke zagi fa, saboda mu da kuke ganin cewa wai mu muka sa iyayen manzon Allah a wuta harma kuke tsine mana, bafa mu muka fada ba shi manzon Allahn da kanshi shi ya fada mu kawai mun karantane mun dauka llmantar da mutane ne don su sani Kuma su San girman Allah Kuma su yarda Allah shine buwayi gagara misali Mai yin yadda yaso a lokacin da yakeso, ba kuma sai lalle yayi maka dadi ba. Wannan hargowar da kunfan baki da kukeyi da sunnan wai kishin iyayen manzon Allah,duk jahilcine don Allah ku koma makaranta, wallahi alamarinku akwai ban tausayi. Daga karshe Allah ya rabamu da miyagun malamai marasa kan gado domin su suka kaiku suka baro amma ku dayike jahilai ne ku Kuna ganin sune malamai na kwarai Allah ya sauwake. DUK sonka da iyayen manzon Allah SAW ai baka kai shi kanshi ba. Abinda ya kamata kayi laakari sashi kenan, Allah yasa ku gane.