Manu Shagon Garkuwa ya kashe Bare-bare ya lashe motar gwamnan Kano a damben matasa ranar Lahadi

Спорт

Manu Shagon Garkuwa ya lashe motar Gwamnan Kano bayan da ya buge Bare-bare a gasar damben matasa a Ado Bayero Square a Kano, Nigeria ‪@DambeUnlimited‬

Пікірлер: 2

  • @aliyuumar7595
    @aliyuumar75952 жыл бұрын

    Dambe yayi kauu

  • @sakanauahedalhatu7315
    @sakanauahedalhatu73152 жыл бұрын

    Wanan shuwagabanin gidan damben nan basuda tausayi basu da tunani anyi dambe anyi kusa cire ma mutun kunne amma kunki hana dambe wai andage ba wuce sati ba kundawo dasu ancigaba da dukan kunnen dole sai anyi kisa Allah yarabamu da rayuwa irin ta dabbobi

Келесі