15/5/2024 Ramadan Da Sa Sarki Garkuwar Cindo Kowa Yafadi Yadda Zaici Miliyon Biyu Ta Gasar kano

Фильм және анимация

#damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar tv# Dan Gulbi tv# Damben gargajiya tv# Horo# D MALAM tv# Shago# Katsina# kano# Abuja# Bambarewa tv#Dambe sport tv# Horo# Alasan# Bahagon Ali kawoji# Autan mamman # Zinariya# Bakori tv# Arewa tv# ebola# Garkuwar cindo# wrestling # Gargajiya # Maitakwasa # Ali kanin bello# Arewa 24# Farin Wata tv# Ali Ramos tv#

Пікірлер: 24

  • @uzairurabiu2775
    @uzairurabiu277518 күн бұрын

    Insha Allahu Ramada Sabo sarki Kai zakai nasara

  • @rabiouisssaka9414
    @rabiouisssaka941418 күн бұрын

    😂😂😂wallahi ramadan garba yakai mugu😂😂amma jarida tafadamai,ni rabu'u shagon adarawa saina shigo har kano nabugeshi insha Allah 💪

  • @AYUBAHASSAN-hg6iu
    @AYUBAHASSAN-hg6iu18 күн бұрын

    Salam

  • @Sojaman657
    @Sojaman65718 күн бұрын

    Sabon sarki insha allah

  • @FarukuAuta-fd8pj
    @FarukuAuta-fd8pj18 күн бұрын

    Dan danben gida kadinga fita mana kanacika baki dan danben gida hasadaci haka

  • @user-qi9pt6bh6z
    @user-qi9pt6bh6z18 күн бұрын

    Ramadan ai kaima kanada rashin kunya wlh saboda kaima tcika bakin ka yayi yawa

  • @umaridris8921
    @umaridris892118 күн бұрын

    Ni Jamus Ne Amma Inawa Garkuwa Fatan Alkhairi.

  • @tukurbaguduambursa2545
    @tukurbaguduambursa254517 күн бұрын

    Ramadan kacika dagawa kuma ya kamata kasani Sarki garkuwan cindo harka gama dambe bazaka yi ko kusa ga jaruntar garkuwa ba ,

  • @AbdulKTboy-ic4md
    @AbdulKTboy-ic4md18 күн бұрын

    Gaskiya wananan yaron ka iya magana Allah ya Kara basira da zafin hannu

  • @NuraYunusa-yw4rx
    @NuraYunusa-yw4rx18 күн бұрын

    Ramadan fatan alkairi allah yabaka saa 2 million da kuma sarauta

  • @Yusi-mai-boda
    @Yusi-mai-boda18 күн бұрын

    ni bahagon ramdane

  • @MAAWIYAsabiouMAAWIYAsabiou
    @MAAWIYAsabiouMAAWIYAsabiou18 күн бұрын

    YARO BAYA ZUWA KEBI

  • @FarukuAuta-fd8pj
    @FarukuAuta-fd8pj18 күн бұрын

    Yaro kafita a gidanka kaje kaga maja mafufita taku ina

  • @bbmubarakmubarak7899
    @bbmubarakmubarak789918 күн бұрын

    Ai masa nasiha ya bar shaye shaye

  • @anasabdullahi3547
    @anasabdullahi354718 күн бұрын

    Allah sarki garkuwa inshallah zaka gama lafiya

  • @shafiuimam9639
    @shafiuimam963918 күн бұрын

    Nagodema Allah Ramadan Garba Allah ya baka Nasara Ka Qara Rike Àllah shikuma Àllah bazai Taba kunyataka Ba

  • @user-kr9wx8se7l
    @user-kr9wx8se7l18 күн бұрын

    Gaskiya ne Ramadan in sha allah kaine sarki

  • @abdoulerazakmaigwaza169
    @abdoulerazakmaigwaza16918 күн бұрын

    in sha allah Ramadan kai ne zakaci wannan wasa

  • @salissousalissou6203
    @salissousalissou620318 күн бұрын

    Ramadan ka aure Sanata tawa❤❤😂

  • @user-xn6js1qo7j

    @user-xn6js1qo7j

    18 күн бұрын

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @Dariyabasobasobasamuba

    @Dariyabasobasobasamuba

    18 күн бұрын

    😂😂😂😂😂

  • @NazeerLAbdul

    @NazeerLAbdul

    18 күн бұрын

    😊😊😊😊😊😊😊😊😊

  • @umaridris8921

    @umaridris8921

    18 күн бұрын

    🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Ai Tawa Jatuma Ce

Келесі