Malam Murtala Sokoto Daren Jiya Ya Tona Asirin Abinda Ya Hana Buhari Zuwa Zamfara Da....
Join our Telegram Channel
t.me/arewarmutv
Barka da zuwa munayi muku godiya da ziyartar Channel namu, dafatan kun amfanu da abinda kuka kalla... Mungode! Mungode!! Mungode!!!
Sannan kada ku manta Kuyi Subscribe Na Arewarmu Ayau Channel Domin Samun Sabbin videos na fadakarwa, ilimantarwa da kuma nishadantarwa...
/ arewarmutv
Please Subscribe to Arewarmu Ayau channel:
/ @arewarmutv
Zaku iya ziyartar shafikan mu na sada zumunta da kuma website namu www.arewarmu.com.ng
Domin Samun Labarai Da Dumi Dumin Su, Kiwon lafiya, labaran kannywood D.s.s
Ku samu Sabbin Videos Kala Kala a ===
www.arewarmu.com.ng
Ku biyomu a
Website: www.arewarmu.com.ng
Facebook: / arewarmutv
Twitter: / arewarmu_tv
Instagram: / arewarmu_tv
Enjoy.
Mungode da ziyartar wannan channel
Subscribe to / arewarmutv
Visit www.arewarmu.com for more.....
Please Subscribe to Arewarmu TV channel:
/ @arewarmutv
--
#ArewarmuTV #Arewarmu #Hausa #Arewa
#ArewarmuConcepts #HausaMusic #HausaFilms #AishaTsamiya #AliNuhu #Aliartwork #UmarMSharif #NigerianMusic #HausaEntertainment #MentaMusic #ArewarmuAyau #Hausafilms #Adamazango #babaBuhari #Kannywood #WakokinHausa #MalamanSunnah #Ahlussunah #KabiruGombe #Pantami #Kannywood #HausaMovies #HausaFilms #HausaNovel #HausaArewa #HausaComedy #ArewaComedians #Mazaje #Awa24
Пікірлер: 58
Suna goyon bayan su, kuma Allah ya isan muna, amin, amin,,amin.
Allah Ya kareka Malam
Alla yasaka da alkairi malan 🌹🌹🌹🌹🌹🌹one love wallahi
Allah ya karyasu ya dauwatalaka fansa
Allah ya kareka malam
Alhdllh mlm ALLAH yakareka da kariyarsa ya yawaeta irinku cikin Malam mae
Jaza kallahu hairan malam
Allah ya sasukama uwatai
Allah yaqarawa mln lfy 🙏
Yayi malam allah yasaka da alkairi
Allah yakare ka mlm daga dukkan sharri
Allah yatsaremanakai Ameen
Allah yaqara kareka da kariyarsa malam Allah yaqarawa rayuwa albarka amin🥰🥰
Allah yasaka da alkairi
Allahumma amin yahayyu yaqayyum Allah yasa mudace duniya da lahira fatan alkhairi maiyawa malam
Allah ya karama karfin zuciya ya baka kariyar sa Allah yasa aljannah Firdausi komah
Allah yatona musu asiri Allah ya isarmana
Allah yakara tsarewa mlm
Aslm barka da warhaka allah ya kareka malan murtila
Mlm Allah yakarama lfy yakaramana
Allah yatsareka
Allah yasakamuna
Hafizakallahu, Ya Mujahid
Masha Allah Allah yasanya alkairi mallam
Malam allah ya kareku
Allah Ya tsare ka
Ameen
JazAkallahu khairan. Allaah shiryar dasu
Macha allh
Nice one brother ❤️ ❤️❤️❤️❤️❤️❤️ ❤️❤️ ❤️
Masha allah
Allah yakara lfy mlm
Salam aleykoum
Mln Allah yakaramaka lpy danisan kauna yakuma kareka gamuguyar gumnati tabuharin daji domin banagari bane yanadai chikin gari Allah ykyk
Allah ya kareka
Malam Allah yamaka Albsrka ,yabaka nesan wkana
Wallahi baza su iya amsa waba Allah kamana maganin su
Kai duniya kenan Allah ka isarmuna ga shuwagabannimu nijeriya
ALLAH ya kama maka,kuma ya kareka daga sharrin makiya gaskia.Masu yiwa addini zagon kasa.
Allah y staremanakai
Slm malam Ubangiji Allah ya tsare ka malam wllh gaskiya ne maganarka wllh Najeriya manya gasar susuka hana arewa zama lfy Allah kaimana maganinsu duwanda Keda sahannu Allah kai ma maganinsu.
Allah ya tsaidaka gaban zatinsa ka bada sheda Amin ya Rabb
@dmamatv5092
2 жыл бұрын
To balkisu kekuma kar Allah yatsaidakike a,gabanshi kinji
@balkisubello7877
2 жыл бұрын
@@dmamatv5092 ta ina za'a tsaidani shaida tunda bance nasan abinda wani Ke aykatawaba Alqawalin Allah ne duk abinda harshenku ya fada se an tsaida mutun ranar alqiyama gaban zatin Allah ya bada shaida, amma idan akwai kuskure cikin maganata se kayi bayani duk duniya tana kallo kuma tana ji
Duk mai wa'azi don kece wani haushi ko samun girma ko samun wani abu na kudi ko abinci Allah bai amsa
Mutaredakai malam Amma munasokayimana bayani ancekwangila akabaka mlm
Sim❤❤❤❤❤
Allah kamana maganin su
Lallekan wannar shinae malam basakwatae
Ire irenku
😭😭😭
Bahaka ake wa'aziba
Murtala Idan kana wa'azi sai kaban dariya domin wallahi akwai kuskure sosai da sosai kana la6ewa da mallamta kana kamfe katuna haduwar ka da Allah kuma sai kabar duk abinda katara domin siyasa kakeyi ba wa'aziba
@ibrahimabdoussalam8838
2 жыл бұрын
YA ALLAH KA KARE MURTALA BELLO , ALLAH YAIMASA JAGORA , ALLAH YA KIYAYESCHI ameen
@nawasmuhammed4887
Жыл бұрын
Shin gaunatin bata nan in sharri yake musu su kamashi mana, ko makiya Allah ne ku
Gwamnatin arewa da mutanen Arewa da suka zabe su. Kari , shene, gwamnonin zamfara da Sokoto, basune Shugaban kasa ba kuma basune tsaro na hannun su ba.
No
CT