Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 24/06/2024 • RFI Hausa

Gwamnatin Katsina da ke Najeriya da haɗin guiwar Majalisar Ɗinkin Duniya za su fara gudanar da wani taro kan tsaro. Amurka na shirin sauya salon girke sojojinta a nahiyar Afrika bayan Nijar ta kori dakarun ƙasar. Firaministan Isra'ila ya sha alwashin tunkarar dakarun Hezbollah na Lebanon.

Пікірлер: 19

  • @dankasuwa566
    @dankasuwa5666 күн бұрын

    Yahuza Yakubu daga Kaduna

  • @samailanura9056
    @samailanura90566 күн бұрын

    Fatan alkairi agareki rukayya abba

  • @SadiqNasir-wu5qr
    @SadiqNasir-wu5qr5 күн бұрын

    I really love you

  • @NauwasGarbaChiromawa-ry7wd
    @NauwasGarbaChiromawa-ry7wd5 күн бұрын

    Aslm Hajiya Rukayya fatan alkairi

  • @danlamisuleja5091
    @danlamisuleja50915 күн бұрын

    Rukayya kabara kina burgeni labarin ki Babu gardama kuma cikin natsuwa, Allah ya taimaka

  • @maazouzaki3821
    @maazouzaki38216 күн бұрын

    Daga Libya ne

  • @MoussaIbirahim-zw7gf
    @MoussaIbirahim-zw7gf5 күн бұрын

    Rukkaya inasoki Dan Allah

  • @ChurchvufcjbvfcHbugtcjuvfrhhcf
    @ChurchvufcjbvfcHbugtcjuvfrhhcf5 күн бұрын

    Barka da wuni saga Libye

  • @user-tb3ez5wf8p
    @user-tb3ez5wf8p5 күн бұрын

    Abdullahi Bauhe Daga Gidanganta

  • @AlhbarmaAlhbarma
    @AlhbarmaAlhbarma5 күн бұрын

    Ina taredaku daga Nan Tripoli babbar birnin Libya rpI

  • @user-hw8qf2eq3q
    @user-hw8qf2eq3q6 күн бұрын

    ❤❤❤❤

  • @NuradeenNuradeeniliya
    @NuradeenNuradeeniliya5 күн бұрын

    Barka

  • @AbduDuthe
    @AbduDuthe5 күн бұрын

    Rukaiya fatan alkhairi

  • @BalaUmar-zx5tj
    @BalaUmar-zx5tj6 күн бұрын

    Allah ya sa alkhairi a wnn taro na tsaro da ake yi. Ameen.

  • @MahetourkourMoussa
    @MahetourkourMoussa5 күн бұрын

    Daganan côte d'Ivoire agrickos

  • @user-il4io9xi2m
    @user-il4io9xi2m6 күн бұрын

    Daga Isa jahar sokoto

  • @user-il4io9xi2m

    @user-il4io9xi2m

    6 күн бұрын

    Muna yimaku fatàn alheri.

  • @user-ut6rp7cc4g
    @user-ut6rp7cc4g6 күн бұрын

    😂😂😂

Келесі