Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 09/07/2024 • RFI Hausa
Majalisar Wakilan Najeriya ta buƙaci gwamnatin ƙasar da ta dakatar da yarjejeniyar Samoa da ta janyo cece-kuce. Majalisar Ɗinkin Duniya na gudanar da bincike kan wasu manyan ƙaburburan baƙin haure a kan iyakokin Libya da Tunisia. Fadar White House ta musanta zargin cewa, shugaban ƙasar Joe Biden na fama da cutar makyarkyata.
Пікірлер: 10
Baniwalid libya
Daga Kaduna State
Aslm fatan alheri daga bayelsa
❤❤❤❤
@hamidusalihu7151
14 күн бұрын
On what subject matter?
Nima aikachine Akarkashin company Chana Harboah engineering sama Da shekaru 8 Amma bantaba samun kalubalen Albashi ko chin zarafi Awajen chainsawa Da muke mu A maladasu wallahi chains mutanen kirkine SOSAI mudasu mutu karaba
Daga Abuja
Daga sululere Lagos Nigeria
daga nan cote d ivoire
daga nan cote d ivoire