IDAN ANA MAGANAR DAMBE IDAN AKASA MAMMAN RABAGARDAMA MAGANA TA KARE INJI MAKADA DAN BALADE

Ойын-сауық

KUDANNA MUNA SUBSCRIBE DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Пікірлер: 20

  • @KhaliphaAbubakar-mj3qz
    @KhaliphaAbubakar-mj3qzАй бұрын

    Jamus bata kasa Fada ko danbe Ko a kwana bayan kanta ❤❤❤

  • @usmanbashirisyaku1684
    @usmanbashirisyaku1684Ай бұрын

    masha Allah al ameen ashe kaima namune jamus bata kasa❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @alameensokototv496

    @alameensokototv496

    Ай бұрын

    Ni ba jamus bane ni nakowane

  • @optimism-personified
    @optimism-personifiedАй бұрын

    Gaskiya Danbalade shi ke biye ma Dan-anace a iya kidin dambe.

  • @umarabubakar-mo2bt
    @umarabubakar-mo2btАй бұрын

    Allah yakara basira

  • @bellosalisu447
    @bellosalisu447Ай бұрын

    Gaskiyane Masha Allah

  • @optimism-personified
    @optimism-personifiedАй бұрын

    Don Allah in an samu dama, ya rera mana: "Kai nayyi wa rinji kaca-kaca Mai bindiga ya hori yam-maza"

  • @DANGASKEDANALMAJIRI-zp4el
    @DANGASKEDANALMAJIRI-zp4elАй бұрын

    Masha Allah munajindadi🇩🇿

  • @user-ut5qw1yg3b
    @user-ut5qw1yg3bАй бұрын

    Sannu da kokari Al ameeeen

  • @fatihusani3015
    @fatihusani3015Ай бұрын

    Allah kajikan Dan balade da dan fari

  • @user-bd1qq4ii6e
    @user-bd1qq4ii6eАй бұрын

    Al Ameen muna yi musu fatan alheri amma a basu shawara su Nemo Yara musu jini a jika domin harkar ta chanja

  • @alameensokototv496

    @alameensokototv496

    Ай бұрын

    Wannan ba gaskiya bane idan ka iya iya

  • @user-bd1qq4ii6e

    @user-bd1qq4ii6e

    Ай бұрын

    @@alameensokototv496 Abinda nake nufi girma yazo musu ya kamata su debo Yara acikin tawa gar domin zamanantar da abin

  • @user-le7ox2ed1r
    @user-le7ox2ed1rАй бұрын

    Barka daworahaka

  • @alameensokototv496

    @alameensokototv496

    Ай бұрын

    Yauwa

  • @sulemanidris5525
    @sulemanidris5525Ай бұрын

    Sannu da kokari al ameeen

  • @alameensokototv496

    @alameensokototv496

    Ай бұрын

    Yauwa

  • @YusufAdo-tc4su
    @YusufAdo-tc4suАй бұрын

    Muna yi masa maraba da zuwa Kanon Dabo

  • @alimusabachirawakano2708
    @alimusabachirawakano2708Ай бұрын

    Well come to KANO state center of commerce

  • @alameensokototv496

    @alameensokototv496

    Ай бұрын

    Aha

Келесі