Al'AMEEN SOKOTO TV

Al'AMEEN SOKOTO TV

Пікірлер

  • @sulemanidris5525
    @sulemanidris55257 сағат бұрын

    Sannu da kokari al ameeen

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6b8 сағат бұрын

    Masha Allah be taya dunan batajemu ba

  • @user-ko5pl3id7t
    @user-ko5pl3id7t18 сағат бұрын

    Allah yakara basira al amen ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @user-ko5pl3id7t
    @user-ko5pl3id7t19 сағат бұрын

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @user-ko5pl3id7t
    @user-ko5pl3id7t19 сағат бұрын

    ❤❤❤❤❤❤

  • @mudassirmafara8438
    @mudassirmafara8438Күн бұрын

    "Abinda niyyi mamaki, a'a kayyi kabbigi kan Sanin Hura" - Dan Anache wakar Ada na Jan Ruwa

  • @abdulmalikhuda1314
    @abdulmalikhuda1314Күн бұрын

    Allahu ahkbar wayon danmbe kada kamanta da Sanusi dan bunza

  • @abdullahimamman322
    @abdullahimamman322Күн бұрын

    Karkamamu bahago zakarama

  • @YahayaNasir-pc3ii
    @YahayaNasir-pc3iiКүн бұрын

    Yakamata bahago kasake dambe

  • @rayyanabdallah1726
    @rayyanabdallah172613 сағат бұрын

    Shi kullum salo Daya yakeyi

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6bКүн бұрын

    Wlh suna kama da sunusi dan auta Indai wayon dambe ne aka ce sunusi dan auta Nasiru filo magana taqare

  • @LukmanMaiel24
    @LukmanMaiel24Күн бұрын

    Dan Allah idan Shagon Mada yanan kuyi hira da shi

  • @UmarMuhammad-vu9mj
    @UmarMuhammad-vu9mjКүн бұрын

    Muna godiya Al Amin ina son number wayan bagobiri Mai kayan fada

  • @honsarkinazirunagzy2009
    @honsarkinazirunagzy2009Күн бұрын

    Al'ameen duk maganar Manu NPC gsky ce sbd hala baiyi wayon sani Damben Manu ba komu da ar Jamus na gky munsan Manu ya wuce Dan Damben gida kuma jarumi ne don Allah Hali ya tsaya ga abunda ya sani Wanda bai saniba yace bai sani ba

  • @SaniAliLaouali
    @SaniAliLaoualiКүн бұрын

    Aslm al'ameen,tambaya daga sani Ali dansadar Niger.wai wanne Dan dambe ne sukayi dambe sama da biyu da shago??cikin Yan damben Niger akwai Wanda Dan an ace yayima Waka??

  • @AminuShaibu-wj5tv
    @AminuShaibu-wj5tvКүн бұрын

    Ali zuma nagode daga aminu oba garko

  • @uummaarrkwasare
    @uummaarrkwasare2 күн бұрын

    Hmmmm. Hali custom. Contravertial

  • @abdulrahmanusman1213
    @abdulrahmanusman12132 күн бұрын

    Slm al ammen Dan allh kuje shehu fala yayiman alkalanci wanan kalubalen

  • @mammangarka3010
    @mammangarka30102 күн бұрын

    Ni na tabbata Manu NPC a fagen Dambe har ketaren Nigeria ya buga dambe.

  • @YusufAdo-tc4su
    @YusufAdo-tc4su2 күн бұрын

    Gaskiya ina goyon bayan Manu NPC ga zamanin sa ya kai jarumi sosai kuma yayi tashe Amma Hali Custom wani lokacin yana fadi Magana ba tare ea yayi bincike ba akai.....a baya yayi magana Gundumi yafi Shago bayan nan ya zo ya gyara batunsa

  • @abdullahihassan3084
    @abdullahihassan30842 күн бұрын

    Assalamu alaikum. Sannu da kokari Al'amin. Inada shawara. Don Allah ku rinka amfani da punctuation marks a cikin title din videos dinku.

  • @alameensokototv496
    @alameensokototv4962 күн бұрын

    Bamu misali

  • @abdullahihassan3084
    @abdullahihassan30842 күн бұрын

    @@alameensokototv496 Ga misali: Alin Mara, lawalin kagara, yau katsina, dantagaye, shagon aikau. Ku rinka saka comma (,) tsakanin sunaye

  • @yusufshuaib5383
    @yusufshuaib53832 күн бұрын

    Munada sheda kayi Hira da Shehu falala mai hoto Yace Manu Babban dan Dambene ya Yabeshi sosai Yace Amma Daukakace bai samuba

  • @bellomuhammad6316
    @bellomuhammad63162 күн бұрын

    @Almeen Kadinga tambayar su ya Dambem nabacirawa rodi da irinsu auwalu dan maiduguri Da kuma Su mahaukacin cica Dan audu me akwatin mutuwa Daga bello gummi

  • @alameensokototv496
    @alameensokototv4962 күн бұрын

    Mlm kayi kallo shine naka

  • @bellomuhammad6316
    @bellomuhammad63162 күн бұрын

    @@alameensokototv496 kamar nayi kallo bandamu kuke sakawaba sannan shawara ce ai sekace to

  • @Fanda2
    @Fanda22 күн бұрын

    Al Ameen baka tambayi Manu abinda Hali yake zargi ba cewar babu wanda ya kashe sau biyu.

  • @alameensokototv496
    @alameensokototv4962 күн бұрын

    Bakajiba dai

  • @Fanda2
    @Fanda22 күн бұрын

    Idan ka tambayeshi to suwa ya ce ya kashe sau biyu?

  • @BelloSalisu-tf4ch
    @BelloSalisu-tf4ch2 күн бұрын

    Akwai Sharon karamar hukuma bakakiran sunandhi da nabachirawa

  • @alameensokototv496
    @alameensokototv4962 күн бұрын

    Bansanshiba

  • @Danalhaji9028
    @Danalhaji90282 күн бұрын

    Domin yima wannan tambaya adalci, ya kamata Al'ameen ya jefa wannan tambaya ga wasu tsoffin 'yan dambe da 'yan kallo domin jin nasu bahasi!

  • @Danalhaji9028
    @Danalhaji90282 күн бұрын

    Yaushe ne wanda yayyi dambe Sokoto, Gusau, Katsina, Kano, Ibadan, Lagos, e.t.c aka ce mai dan damben gida jama'a?

  • @MansourousmaneMansourous-ty9ci
    @MansourousmaneMansourous-ty9ci2 күн бұрын

    Kamar ramadan kenan

  • @ibrahimadamubello5125
    @ibrahimadamubello51252 күн бұрын

    Masha Allah watching from yola adamawa state

  • @bellomuhammad6316
    @bellomuhammad63162 күн бұрын

    Al ameen dan Allah ataimaka adinga tambayar manasu rabonsu da barin dambe shekara nawa

  • @bellomuhammad6316
    @bellomuhammad63162 күн бұрын

    Gaskiya nima ina qalubantar manu npc Sbd bakowa yasanshiba

  • @mammangarka3010
    @mammangarka30102 күн бұрын

    A Gaskiya sunan Sani Sangwam yafi fice kuma yafi amo.

  • @user-ko5pl3id7t
    @user-ko5pl3id7t2 күн бұрын

    ❤❤❤❤

  • @sufiyanualament7166
    @sufiyanualament71662 күн бұрын

    Wato ta tabbata mamman zarumi ne

  • @imamzakariya4965
    @imamzakariya49652 күн бұрын

    Allah yagafartamasa. A anguwan mu yarasu. A keffi

  • @imamzakariya4965
    @imamzakariya49652 күн бұрын

    Ai lokacin wani Bana wani ba Hali custom

  • @MahadiBala-ud1gi
    @MahadiBala-ud1gi3 күн бұрын

    Al, ameen brk da kokari daga masu kallonka akoda yaushe majalisar ciyaman Dan,ladi tare da mahadi ashiru malan Aliyu, rungumi area sokoto.

  • @lawalemirkaura7207
    @lawalemirkaura72073 күн бұрын

    Bayan Dan Anace sai Dan Balade Morai Da Mai nakada

  • @lawalemirkaura7207
    @lawalemirkaura72073 күн бұрын

    Al Ameen kafadi gaskiya

  • @auwalsharu2603
    @auwalsharu26033 күн бұрын

    Shagon namai ango wakar namai ango yakemai

  • @bakarishehu85
    @bakarishehu853 күн бұрын

    Al'amin muna kewar Alh Shehu Falala a gayyato mana shi.

  • @AbubakarUsman-eh9iw
    @AbubakarUsman-eh9iw3 күн бұрын

    Maiturare Dan jamusne

  • @honsarkinazirunagzy2009
    @honsarkinazirunagzy20093 күн бұрын

    Akwai kurakurai cikin ra'ayin hali costan sbd ya kamata ya yarda wannan kidin da akaima Maman daukatace yana cikin abunda ya banbantashi da sauran yan dambe. Sannan Alh Dan balade yana maimaita waka kuma ya kamata ya bar bada labarin Gundumi sbd baida sahihin labari akainai shiyasa yake wuce wurin akai nai misala akwai wakar da yace anma Gundumi ita babu inda akai karya acinta kuma anyi karyar don ance ya kashe Dan Chana Da Kalla Shushana da Lawalin Dan Dume duk wannan gyaran wakace

  • @murtalamarafa9775
    @murtalamarafa97753 күн бұрын

    Tabbas Mai turare yakai makidi da waka. 🫡

  • @sulemanidris5525
    @sulemanidris55253 күн бұрын

    Sannu da kokari al ameeen

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6b3 күн бұрын

    Bakin Jamus ne wan Nan kace wai ba dan damben da yakai Mamman wanda dayawa ankasheshi berama ba harya bar dambe

  • @balaaharuna3589
    @balaaharuna35893 күн бұрын

    Waya kashe mamman Bai rama ba

  • @sufiyanualament7166
    @sufiyanualament71663 күн бұрын

    Shirmen alhj hali yayi yawa fa

  • @imranamuktar3016
    @imranamuktar30163 күн бұрын

    Kidan dambe, bayan Ɗananace, sai Ɗanbalade

  • @K.omarissaabdoullayeKingomar
    @K.omarissaabdoullayeKingomar3 күн бұрын

    Amma anyi gidan banza anan

  • @faroukabdullahikaoje214
    @faroukabdullahikaoje2143 күн бұрын

    Al,ameen ina tare da fahimtar Hali custom saboda ko kwallon kafa idan shahararren dan wasa yayi retired wlh za a ajiye number da yake sakawa ne a gidan tarihi ba a barin wani a kara saka wannan number din

  • @auwalsharu2603
    @auwalsharu26033 күн бұрын

    Wane Dan kwallone baa taba sa number dinda yassa ba?

  • @user-cf3eg9eb6x
    @user-cf3eg9eb6x12 сағат бұрын

    Kamar wane da wane Dan kwallo ne yayi suna aka ajiye number shi ?

  • @faroukabdullahikaoje214
    @faroukabdullahikaoje21412 сағат бұрын

    Raul- schalke # 7 Jersey sunyi retiring din shi Diego Maradona - Napoli # 10 Jersey sun yi retiring din shi Pele- New York Cosmo # 10 Jersey sun yi retiring din shi Javier Zanetti- Inter Milan # 4 Jersey sun yi retiring din shi Bobby Moore - West ham united # 6 Jersey sun yi retiring din shi da dai sauran su kaje kayi binke zaka gani

  • @BadamassiIssa-kb2cm
    @BadamassiIssa-kb2cm3 күн бұрын

    Slm