HADIZA GABON tare da HUSAINI Danko inda ya bayyana fadi tashin da yayi kafin ya zama mawaki

Ойын-сауық

HADIZA GABON tare da HUSAINI Danko
Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official KZread Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
KZread channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos

Пікірлер: 426

  • @muhammadjameela2431
    @muhammadjameela2431 Жыл бұрын

    I also felt the same as you because I don't have both mother and father all of them are gone but , alhamdulillah thanks sister hadiza Allah yaqara jagora ♥️

  • @kassimmusa6809
    @kassimmusa6809 Жыл бұрын

    Allah ji kan mahaifan mu. This session is highly emotional with lots of tears brought into my eyes. mamana HADIZA you are truly a kind hearted person.

  • @MamanenassirouAichatou-ln9tk

    @MamanenassirouAichatou-ln9tk

    Жыл бұрын

    Invité nous momi Gombe

  • @mansurabubakar5521
    @mansurabubakar5521 Жыл бұрын

    Masha Allah Allah sarki Allah jakan magabata yasa sun huta kukuma Allah yabaku ikon time yan uwanda aka barmuku rayuwa kenan Allah yasa mucika da imani magabatammu Allah yasa sun huta dan darajar annabi Muhammad s.a.w (but nidai abinda nafisi shine your next program to be with the king sir. Ali nuhu)more talent sister hadiza Allah yajara basira ameen

  • @hadizakubura
    @hadizakubura Жыл бұрын

    Awww you're crying,it is well,me I lost my mother since 2002 since then life has been very had ,but all we can say is Alhamdulillah,so is well

  • @habibiibrahim8117

    @habibiibrahim8117

    Жыл бұрын

    drop me ur number please

  • @mousajamilou2347

    @mousajamilou2347

    Жыл бұрын

    Gaskiya. Yayi sosai Allah ya sanya albarka ❤️💓

  • @youthtv7950

    @youthtv7950

    Жыл бұрын

    Allah Sarki

  • @youthtv7950

    @youthtv7950

    Жыл бұрын

    Nadibi tsawon shekaru inaso nagana dake hajiya ammahakan yagagareni

  • @hawazn9088
    @hawazn9088 Жыл бұрын

    Allah ya taimaki hadiza gabon a dakko mana naziru sarkin waka

  • @maspalachanel8695
    @maspalachanel8695 Жыл бұрын

    Allah y jikansa da rahma Please nura m inwa be next parson

  • @musasaidu2060
    @musasaidu2060 Жыл бұрын

    Masha Allah. fatan alkhairi hajjiya hadiza aliyu Gabon daga Musa saidu Mashago dake tsalle daya acikin garin potiskum karamar humar jahar yobe Nigeria.kihutalafiya

  • @gidanmawaka4478
    @gidanmawaka4478 Жыл бұрын

    Hajiya hadiza inaso dan Allah akira mana isah ayagi da shamsiyya sadi hajjaju Allah ya kara basira da daukaka fatan nasara

  • @alhshuaib4138
    @alhshuaib4138 Жыл бұрын

    Wanan Bako da aka gayyato a wanan gida bayanan shi suna da dadinji fuskantan rayuwa da Saka mako wani irin Abu yakoya Ina jinjina Masa kula da Yan uwa da sauransu Allah ya Kara basira ameen

  • @zainababdulmajeed2730
    @zainababdulmajeed2730 Жыл бұрын

    Masha Allah ❤I also lost my Dad 2020, since then mu just living like some how😢 I wish I could see him just once😢Allah ya musu rahama yasa sun huta

  • @hajiyatuni7316

    @hajiyatuni7316

    Жыл бұрын

    Ameen ya rabbi

  • @habibamuhammaduthman6080

    @habibamuhammaduthman6080

    Жыл бұрын

    Ameen

  • @munaabbas4853

    @munaabbas4853

    Жыл бұрын

    Allah ya jikan shi da rahma yasaa Aljannah ne makoman sa yasaa karshen wahalan sa kennan ameen kuma yabaku dangana ameen

  • @munaabbas4853

    @munaabbas4853

    Жыл бұрын

    I can relate lost my Dad in 2011

  • @annasabubakar9835

    @annasabubakar9835

    Жыл бұрын

    Masha Allah my best musician after Mahmoud nagudu

  • @abdulgomaabubakar7432
    @abdulgomaabubakar7432 Жыл бұрын

    Dan Allah Hadiza Gabon kidena maganar zagi akoda yaushe fatan Allakairi mukemike Allah ya ƙaradaukaka Ameen summa amen

  • @dadetamohabibou5803
    @dadetamohabibou5803 Жыл бұрын

    Hadiza Aliyu Gabon connue sous le sobriquet "Yar Maye" vraiment tes émissions me font plaisir et nous souhaitons l'apparition of the King of Kannywood Ali Nuhu.merci bcp ton fan depuis le Niger Habibou D.Tamo

  • @duniyatv5735
    @duniyatv5735 Жыл бұрын

    💌💌Yau hadiza kin sani kuka natau sayamiki da keda houssaini😭😭 Allah yajikan mahaifa ba abinda sukeso se addu'a agaremu hadiza Allah yabaki miji nagari 🤲🤲

  • @abuhafizhasaan
    @abuhafizhasaan Жыл бұрын

    Allah sarki bayin Allah, Nima wlh kun sani kuka domin nima tamkar na Haj Hadiza, Amma yanzunne sukeda bukatar temako fiye da lukacinda suke raye wurin musu sadakatujjariya. Nikam ko halin yin wani abin kirki da zan masa. Sede Allah yasa lahira tafiye musu nan. Wlh Haj. Kece tauraruwata a duk Kennywood. Allah ya Kara daukaka.

  • @isahmuhammad4227
    @isahmuhammad4227 Жыл бұрын

    Sannuki mace mai kamar maza jakadiyar arewa Allah yaqara shiga lamariki yar aliyau Fara mai Fara aniya one love tundanasaki nake yaba aikiki alkairi

  • @sharafi24tv81
    @sharafi24tv81 Жыл бұрын

    Allah yataimaki Hajjaju Ina muna nishadi sosai Sharafi24 Tv namiko gaisuwa.

  • @khadijahsaleh3824
    @khadijahsaleh3824 Жыл бұрын

    The time is not much but this is amazing 👍👍Allah yadafa mana baki daya 🥰🥰so touching.

  • @nafissalawali4061
    @nafissalawali4061 Жыл бұрын

    Il m'a fait pleurer 😭 Hadiza tu as un bon cœur ❤️

  • @aichaabdouatto5328
    @aichaabdouatto5328 Жыл бұрын

    Muna godiya sosai akawo Muna nura m inuwa dan allah

  • @fatimamuhad2373
    @fatimamuhad2373 Жыл бұрын

    Aman Wanan shini hiran farko da cele people ba dan naga wajin rubuta sunan ba komai and time din yayi kadan kuma Aunti hadiza lokaci bata kwari a tambya ba ❤

  • @yakubmumar63
    @yakubmumar63 Жыл бұрын

    Allah ya jikan iyaye da rahama

  • @zainabibrahim6647
    @zainabibrahim6647 Жыл бұрын

    Very emotional session 😭, may Allah grant us Jannah🙏

  • @hanifaabdulhamid119
    @hanifaabdulhamid119 Жыл бұрын

    This man is the most decent man in kannywood musician......

  • @yahayasaratou7169
    @yahayasaratou7169 Жыл бұрын

    Masha Allah

  • @al-ihsanctv1264
    @al-ihsanctv1264 Жыл бұрын

    Allah ya karo girma da daukaka,kuma ya jikan magabatan mu Ameen

  • @moussamagaji6657
    @moussamagaji6657 Жыл бұрын

    Mâsha allah wllh husaini ina yinka sosai allah yakara lafiya da nisan kwana da basira

  • @hayatusuman9055
    @hayatusuman9055 Жыл бұрын

    Masha ALLAH Thanks you so mush huseini ALLAH yajikasa darahama

  • @usmanmusa3173
    @usmanmusa3173 Жыл бұрын

    Love the program, got to me in tears too, cos the interview made me emotional, Amma rayuwa knan, big ups to you aunty H

  • @rukayyaumar9103
    @rukayyaumar9103 Жыл бұрын

    Husaini danko Allah yajikan iyayemmu baki daya😭😭😭🤲🤲

  • @fateemamustapha2020
    @fateemamustapha2020 Жыл бұрын

    Allah yeji kansu Wanda yarasa uba hakika yayi Rashi nima haka I lost my father 2008 banma gama secondary school ba abun akoi ciwo sosai my sister kwana Nan kuna kawo Mana maza yaushe zaku fara kawo Mana Mata your so Amazing well done keep it up 👍🏻❤️❤️

  • @junaidualiyu8911
    @junaidualiyu8911 Жыл бұрын

    Assalam Alaekum warahmatullah Aunty KHADIJAH ina yimiki fatan Alkhaeri ALLAAH yakara daukaka da budi na Alkhaeri ALLAAH hummah Ameeeeeeen😍

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa Жыл бұрын

    Allah sarki , Allah ya jikan iyayenmu

  • @mustaphasulaiman8139
    @mustaphasulaiman8139 Жыл бұрын

    dakyau allah ya qara basira da daukaka hajiyarmu

  • @yakubumaijariya9152
    @yakubumaijariya9152 Жыл бұрын

    Masha allah ya allah ya kara basira muna jiran nfs abudulahi

  • @mustaphanaseermustapha1762
    @mustaphanaseermustapha1762 Жыл бұрын

    May Allah bless Hadiza the only show that I'm watching in KZread 💯

  • @garbayauallahyajikankalara6501
    @garbayauallahyajikankalara6501 Жыл бұрын

    Anty hadiza inamiki fatan alkhairi allah yajikan abbanki

  • @idirisbrahim9795
    @idirisbrahim9795 Жыл бұрын

    Macha Allah muna muku fatan alheri Allahyataimaki Huseyni damko

  • @aishanasir6153
    @aishanasir6153 Жыл бұрын

    Hadiza ubangiji Allah yaqara miki kwarin guiwa kinsani kuka ashirinki guda biyu hirarki da fati Niger da kuma ta hussaini danko

  • @mohamedahmed-jx1yr
    @mohamedahmed-jx1yr Жыл бұрын

    Slm hajya Hadiza Aliou Gabon allah ya taimaka ya bada saa ga duckan muslimi aikin ki yayi kau sosais

  • @munniragarbaabdullahi709
    @munniragarbaabdullahi709 Жыл бұрын

    Slm anty hadizaotu ni wlh inajin dadin dandaliki sosai wlh inason a zakulomana sarkin waka Allah yakara daukaka nine dai munnira bauchi mai kaunarki ❤️❤️🙏🏼🙏🏼🥰

  • @user-bx8zp4kw4eAB
    @user-bx8zp4kw4eAB2 ай бұрын

    ❤❤❤❤seidi hi

  • @salehsgoni5372
    @salehsgoni5372 Жыл бұрын

    Allah yajikan iyayen mu da suka Riga mu gidan Gaskiya, sorry Bros take heart it's well inshallah

  • @kasoannabikahuta6430
    @kasoannabikahuta6430 Жыл бұрын

    Hajiya Hadiza Gabon muna neman alfarma ki dinga gayyato mana sauran masoya annabi Muhammadu sallallahu alaihi wasallam🥰🥰. Kamar malamai da sauran sha'irai mawaka fiyayyen halitta sallallahu alaihi wasallam🥰🥰. Muna godiya da nishadantar damu.

  • @halimcyhausagirl5308

    @halimcyhausagirl5308

    Жыл бұрын

    Kaje Whiteblood tv zakaga na masu bege but nan inaga beda relating dasu

  • @sanibashir6773
    @sanibashir6773 Жыл бұрын

    Masha Allah hadiza Gabon 🇬🇦 Allah ya kara daukaka amin

  • @gomnatitche2958
    @gomnatitche2958 Жыл бұрын

    Hadjia Diza ni sarkin waka na ké so ki ma tambayoyi ni fan in sa né

  • @abdulibrahim3720
    @abdulibrahim3720 Жыл бұрын

    May Almighty Allah grant Jannah to all departed souls . Ameen Thumma Ameen.

  • @lamma_gee
    @lamma_gee Жыл бұрын

    I swear the history of Hussain was make me cry 😭

  • @halimasalehdalhatu2698
    @halimasalehdalhatu2698 Жыл бұрын

    Allah sarki Allah yayiwa mahaifanku Rahama maman Affan ke Miki fatan Alheri

  • @MuhammadSfulani-sf7jp
    @MuhammadSfulani-sf7jp Жыл бұрын

    Allah ubangiji ya Miki albarka Allah ya jikan mahaifinki ya sa aljanna tazama makomarsa ameen

  • @ahmadsaid8568
    @ahmadsaid8568 Жыл бұрын

    Please and please stop saying if there's a comment na zagi ma you are welcome because bakiyi abun zagi ba ai . Idan kina fadan haka bana jin dadi gaskiya am so proud of you sister . You are always doing it well .

  • @alajiisyakuhassan7305
    @alajiisyakuhassan7305 Жыл бұрын

    Allah ya Kara daukaka wannan Shirin Dan darajar annabi

  • @alkaliumarndagi5509
    @alkaliumarndagi5509 Жыл бұрын

    The life of a human change when they lost any of the two. Any that is why we should know that life is nothing but just a house 🏠 that you life in, one day, you will live it. Code of life. Always love your show ❤ dear. I believe that one day you will invite Nazir sarkin waka one day. And in addition why are you not sometimes make it live show that we can ask during the event? And also, you should have been given us hint of who to be in your show next or who to invite next. Thanks and God bless you mis Gabon 🇬🇦.

  • @usmansani5202
    @usmansani5202 Жыл бұрын

    Fatan Alkhairi Hadiza gabon so proud of you 😍

  • @abdoulazizadebayor4185
    @abdoulazizadebayor4185 Жыл бұрын

    Masha allah , allah ya taimaka haj Hadiza aliyu Gabon.

  • @sanisomaisonkalby9303
    @sanisomaisonkalby9303 Жыл бұрын

    Macahallah 🙏🇳🇪🇳🇬🇱🇾👈🙏🙏 munajindadin.furogiram dik hadiza Ali gabom. Nijeriya. SOMAISONKA nagode

  • @usmanabubakarmuhammad4230
    @usmanabubakarmuhammad4230 Жыл бұрын

    Allah ya jikan iyayen mu gaba daya Aunty Hadiza please ki kawo min mai gida na Ali Nuhu

  • @nashariffmaisalatytv8716
    @nashariffmaisalatytv8716 Жыл бұрын

    Allah yaqarawa iyayenmu Rahmah bijahi Shugaba saw

  • @arewalyricsstudio1298
    @arewalyricsstudio1298 Жыл бұрын

    Masha Allah Allah yataimaki Uwardakin

  • @auwalmuhammad9295
    @auwalmuhammad9295 Жыл бұрын

    Allah ya Baki Miji na garin aunty hadiza Gabon

  • @hadizahassan1046
    @hadizahassan1046 Жыл бұрын

    slm da fatan kinwuni lfy my takwarsi barka da aiki aikin na kyau Allah ya temakeki nima narasa mahaifi na Allah ya jadada rahama agaresu baki daya 😭😭😭😭

  • @othmanabbas8847
    @othmanabbas8847 Жыл бұрын

    Plss plsss nura m inuwa Allah yayi jagora aunty hadiza

  • @mahamadoubouhari852
    @mahamadoubouhari852 Жыл бұрын

    Kinayi munajin dadi hadiza akawo mana sarki Ali nuhu

  • @abbakarsadeeq2354
    @abbakarsadeeq2354 Жыл бұрын

    Aunty hadiza Minyetti sanne allah yaru yeso💜💪

  • @MuhammadYusuf-ci3fd
    @MuhammadYusuf-ci3fd Жыл бұрын

    Very good hadizatu I wish you all the best of luck

  • @abdulibrahim3720
    @abdulibrahim3720 Жыл бұрын

    I'm really enjoy Ur programs. May Almighty Allah bless you .

  • @habibmuhammad5208
    @habibmuhammad5208 Жыл бұрын

    Maashaa ALLHA HADEEZA I am soo happy to see you

  • @belloismail3142
    @belloismail3142 Жыл бұрын

    Allah sarki Allah ya jikansu wannan shedace khadija ke mutuniyar kirkice Allah yayi maki sakaiyya da Alkhairi Allah ya baki miji Nagari

  • @asiyahamzaibrahim2196
    @asiyahamzaibrahim2196 Жыл бұрын

    Ooommmooo yah Allah madly love this amazing show, may Allah fulfill All ur dreams my mentor ❤, one luv Aunty deeje, ina ftn Allah y hadamu d alkairi kafin mu koma wajen sa ,wlh ina kaunar ki sosae,ina adduar Allah y jaddada rahama ga wanda suka rigamu gdn gsky

  • @othmanabbas8847
    @othmanabbas8847 Жыл бұрын

    Munajin dadin shirin Allah yataimaka pls hadiza nura m inuwa plsss plsssss

  • @dan_karamin_hajiyaumar_ada1243
    @dan_karamin_hajiyaumar_ada1243 Жыл бұрын

    Dan Allah a dinga Kiran up coming plz

  • @abubakardagos1452
    @abubakardagos1452 Жыл бұрын

    Allah ya kara daukaka Hadiza Gabon

  • @karimamagagi6615
    @karimamagagi6615 Жыл бұрын

    Salut ma belle ,Hadiza s'il te plaît Il faut nous Invité Umar mai sanyi de tsakar gidan nous voulons Profiter de ton programme pour le voire je t'aime est je confiance a toi

  • @ibrahimibraham7213
    @ibrahimibraham7213 Жыл бұрын

    Masha allah barka da safiya yykk

  • @madamemoustaphahadiza7737
    @madamemoustaphahadiza7737 Жыл бұрын

    Masha Allah chariki yanabir gêna ❤️❤️

  • @hauwamuhammad4452
    @hauwamuhammad4452 Жыл бұрын

    Allah sarki

  • @enasmohamed3953
    @enasmohamed3953 Жыл бұрын

    Masha allah ❤️

  • @yakubmumar63
    @yakubmumar63 Жыл бұрын

    Masha allah gaba dai gaba dai sai da ke Hadiza gabon

  • @officialharuna5697
    @officialharuna5697 Жыл бұрын

    Masha Allah 🙏🙏🙏

  • @user-oe7yo8xc7s
    @user-oe7yo8xc7s10 ай бұрын

    im very appriciate with this talk show and then i like his song

  • @user-ti8my9hg7i
    @user-ti8my9hg7i Жыл бұрын

    Masha allah

  • @ibrahimsulaiman3
    @ibrahimsulaiman3 Жыл бұрын

    You see that part on mahaifi, it is exactly me!

  • @nidsrfi3720
    @nidsrfi3720 Жыл бұрын

    slm alaikum barka da wanan lokaci gaskiya wanan chiri yana kayatarda al uma bama nikadaiba danhaka munamuku fatan alkairi . alha sarki alha ya jikan musilmi

  • @nuraashraff6665
    @nuraashraff6665 Жыл бұрын

    Allah sarki oga

  • @abdullahiabdulabuni5480
    @abdullahiabdulabuni5480 Жыл бұрын

    Hadiza Ina Neman alfarma ke hadana rara Dan Allah Dan annabi Muhammad s a w 🕋

  • @user-sg4vc7ve4r
    @user-sg4vc7ve4r5 ай бұрын

    Assalamou alailkum Shawarata agareku ciné (Kuyi duk abonda kuke iyawa n'a alhkairi da sunna mahaifan Ku Allah Yana isar musa a barzahu) ka da kuyi chaku zakuga alama ton nan a douniya... Allah yarahche mammatan mu Amin summa Amin. Allah yataimaka Amin.

  • @fiddausiahmed3949
    @fiddausiahmed3949 Жыл бұрын

    Allah sarki 😭

  • @BabyBaby-jo4fs
    @BabyBaby-jo4fs Жыл бұрын

    Masha Allah hajia hadiza saura momy gombe

  • @princessnab
    @princessnab Жыл бұрын

    Mash Allah

  • @shuaibualiyu4857
    @shuaibualiyu4857 Жыл бұрын

    Masha Allah Antyn Mu Kuma Uwar Marayu Muna Jin Dadin Wannan Shiri Naki Allah Ya Karo Yawan Nasarori Arayuwa

  • @Daughterofyahya
    @Daughterofyahya Жыл бұрын

    My fav show❤️❤️❤️❤️🙌🏻🙌🏻🙌🏻

  • @nassyaro6905
    @nassyaro6905 Жыл бұрын

    Masha Allah is very good

  • @khadijaumar9460
    @khadijaumar9460 Жыл бұрын

    Masha allah takwara allah yakara basira

  • @hausatarihitv
    @hausatarihitv Жыл бұрын

    Hajiya Hadiza don ALLAH idan zaki fara shirin ki dinga farawa da tambayar tarihin mutum

  • @faisalsani2983
    @faisalsani2983 Жыл бұрын

    Masha Allha Courage Sistr qu Allha te d’Anne nu nommait amine 🇳🇪✊🏻

  • @maazouibrahima7786
    @maazouibrahima7786 Жыл бұрын

    Allah temaka hadiza

  • @surajaidris6771
    @surajaidris6771 Жыл бұрын

    Allah yasa alkhairi Adizatou.

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 Жыл бұрын

    Mãa Shaa Allah 😘🤝

  • @kingb2k952
    @kingb2k952 Жыл бұрын

    Masha Allah gabo dunyane malan

  • @babashehu4516
    @babashehu4516 Жыл бұрын

    Voodi masin Hadiza. Allah beddane basiira be tiidal

  • @user-wp6zy3pp9g
    @user-wp6zy3pp9g Жыл бұрын

    Alhamdulillah masha allah 🙏 💖 ❤ 💓 ✨ ♥

Келесі