Ga halin da asibitoci a jihar Kaduna ke ciki🤔😭 Uba Sani yace a lalace ya same su🧐

Пікірлер: 3

  • @Sageer_Fatahi44
    @Sageer_Fatahi442 ай бұрын

    😅😅😅😅 subhanallah

  • @nafiuadamkhamis6100
    @nafiuadamkhamis61002 ай бұрын

    Allah kai mana mafita

  • @muhammadabdullahi5642
    @muhammadabdullahi56422 ай бұрын

    Wai shin kwamishinonin health da akayi abaya dana yanzu duk basu sanarda Gwamnoninsu halinda Asibitocin ke ciki bane ko kuwa sun sani amma nuna halin ko inkula ne?