FASSARAR MAFARKIN MUTUWA

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Пікірлер: 279

  • @IdrisShede
    @IdrisShede25 күн бұрын

    Dan Allah nayi mfrkin yayana ya mutu yadawo meyake nufi

  • @ISHAQAABUBAKAR-xe6zc
    @ISHAQAABUBAKAR-xe6zc8 ай бұрын

    Masha Allah Alhmdlillh Allah yasaka da Alkhairi Ameen

  • @saudatusani7213
    @saudatusani7213 Жыл бұрын

    Mashaallah mungode Allah ubangiji yasaka. Mlm Wanda tayi mafarkin mijinta yarasufa Dan Allah

  • @AhmadRufai-ej7nh
    @AhmadRufai-ej7nh8 ай бұрын

    Mash ALLHA Allyaska daalkiri malm❤❤❤

  • @boudaibrahim1773

    @boudaibrahim1773

    7 ай бұрын

    Masha allahhu malan Allah yasakada alkairi

  • @mustaphamuhammadbnz55
    @mustaphamuhammadbnz55 Жыл бұрын

    Allah ya saka da alkairi duniya da lahira don alfarman manxon allah s a w ♥️♥️♥️

  • @Kabiroulawali-lm4qj
    @Kabiroulawali-lm4qj9 ай бұрын

    Aslm malan Allah yajijan iyaye dan Allah ninahimafarkin na mutu kumanacikada imani

  • @hadizagoni25
    @hadizagoni25 Жыл бұрын

    Jazakallahu khair Malam nayi mafarkin mahaifiyata ta rasu Dan Allah me hakan yake nufi

  • @user-hf5mw6ss7b
    @user-hf5mw6ss7b2 ай бұрын

    Masha Allah Allah Yaqara basira

  • @samailarafa9451
    @samailarafa94512 жыл бұрын

    Masha Allah Allah ya sa muyi mafarkin alkayiri

  • @yaouhamidinechaibou4858
    @yaouhamidinechaibou4858 Жыл бұрын

    Slam mlam mungode

  • @adamsiyaro8867
    @adamsiyaro88672 жыл бұрын

    Masha Allah Allah saka da alkhairi

  • @bubababangida7393
    @bubababangida73938 ай бұрын

    Masha Allah,fassarawa mafarki babban koogi

  • @user-nj1gc9jp8c
    @user-nj1gc9jp8c Жыл бұрын

    Assalamu alaikum malam nayi mafarki da kakata ta mutu amma duk yawan cin mutane sun zo amma akwai wasu kannen babana su biyu ne sukafi ne basu zo ba shi ne nace meyasa

  • @abdulhabibidanmutanentawa5114
    @abdulhabibidanmutanentawa5114 Жыл бұрын

    Masha Allah

  • @moussaillia5455
    @moussaillia545525 күн бұрын

    Mafarkin yastosti'na sun zama shida shida

  • @user-zx2xt6po5r
    @user-zx2xt6po5r3 ай бұрын

    Malam salam aleykoum. Nahy mafarki babar mota. Na take wanih da. ita har yamutou. Har an samin an koi. An ma hankalina baiy tasihba

  • @salmaumar4467
    @salmaumar44672 ай бұрын

    Najidadi sosai Allah ya Kara basira

  • @saddamharuna4075
    @saddamharuna40758 ай бұрын

    Allah yasaka da Alkairi

  • @useeusee3660
    @useeusee36606 ай бұрын

    Masha Allah muna gogiya

  • @SaniAbdulrahman-fb9iq
    @SaniAbdulrahman-fb9iq4 ай бұрын

    Slm mahaifina yakirani yagayamin Chewa wajen da nake aiki aiki nasamu daukaka.

  • @hassanmutari5642
    @hassanmutari5642 Жыл бұрын

    masha allah malan allah saka da alkairi

  • @abbas_sadauki

    @abbas_sadauki

    Жыл бұрын

    Ameen ya rabbi 🙏

  • @MuhammadGonialiabdulkadi-rx4fr
    @MuhammadGonialiabdulkadi-rx4fr3 ай бұрын

    Assalamualaikum malam inason ataimakamun afassaramun mafarkina badanniba dan soyayanka da iyaye malam naga angulu Asama yanatafiya ayanke yana zubardajini

  • @mahamanaboubakar3634
    @mahamanaboubakar3634 Жыл бұрын

    Masha Allah Allah ya saka da alkhairi

  • @abbas_sadauki

    @abbas_sadauki

    Жыл бұрын

    Ameen ya rabbi 🙏

  • @naziribrahim8905
    @naziribrahim8905 Жыл бұрын

    Allah yasaka da Alkhairi

  • @hwaahwaa9023
    @hwaahwaa902311 ай бұрын

    Allah ya saka da alkhairi

  • @gonigoni6012
    @gonigoni60125 ай бұрын

    Allah yasaka da alheri

  • @aboubacarillofarida4009
    @aboubacarillofarida40099 ай бұрын

    Dan Allah mallam ku rinka amsa tambayoyi a wattsapp

  • @user-fw5ew5rl3x
    @user-fw5ew5rl3x2 ай бұрын

    masha ALLAHU" jzk khair

  • @muhammadadam7832
    @muhammadadam7832 Жыл бұрын

    Allah yasa da al kairi mlm

  • @abbas_sadauki

    @abbas_sadauki

    Жыл бұрын

    Ameen ya rabbi

  • @hafsatyapendo-ge1rz
    @hafsatyapendo-ge1rz Жыл бұрын

    Allah yakara basira

  • @AliyuAbubakarNyako
    @AliyuAbubakarNyako9 күн бұрын

    Assalamu a laikum malam nayi ma farki da wa suyaragudabiyu sun mutu ina kuka na bude kofar gidana nagamutane dewa suma suna kuka

  • @AbdoulFourera-qb3ub
    @AbdoulFourera-qb3ub Жыл бұрын

    Allah yasa mu cika da Imani😔

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl2 ай бұрын

    ❤❤❤

  • @faridaahmad6590
    @faridaahmad659011 ай бұрын

    Don Malam Mai Nene fassarar mafarkin Naga wani Wanda ban sanshi ba ya mutu Mai Nene ma'anar mafarkin

  • @habibamusa2654
    @habibamusa2654 Жыл бұрын

    Jzklh b khair

  • @abbas_sadauki

    @abbas_sadauki

    Жыл бұрын

    Ameen ya rabbi 🙏

  • @IsahmuhammadMuhammad-vn2hu
    @IsahmuhammadMuhammad-vn2hu23 сағат бұрын

    Sheikh muhammad 0:45

  • @abdullahibuba8124
    @abdullahibuba8124 Жыл бұрын

    Allah ya kara basira

  • @auwalsanitakalafia2972
    @auwalsanitakalafia2972 Жыл бұрын

    Allah besda risku Allah besda ilmu

  • @ibrahimmaina403
    @ibrahimmaina40314 күн бұрын

    Slm.Mallam Nayi Mafarkin Matata Ta Mutu

  • @user-mx5nv3mi9u
    @user-mx5nv3mi9u3 ай бұрын

    Mlm Wanda yayi mafarki mahaifinsa yarasu amma da yashigo gidan sai mahaifin nasa yatashi yace masa saboda kai andawo min daraina

  • @aboubacarahitan3657
    @aboubacarahitan3657 Жыл бұрын

    Barka da warhaka malam naransti da allah ton inayaro nakemafarkin 🏊 inabeton kodi arame dayawa har iyayanzo samada shekara 20 dan allah ataimakamin malam alfarmar annabi MHMD SAW daga

  • @habibaumarajari6594
    @habibaumarajari65943 ай бұрын

    Ma sha Allah

  • @mansooryahaya844
    @mansooryahaya8444 ай бұрын

    Masha Allah 🙏🙏🙏🙏

  • @user-io4lr8tl2d
    @user-io4lr8tl2d4 ай бұрын

    Aslm Mlm muna gdy nitambayata itace wadda yyi mafarkin wata tamutu ana takuka yya yake

  • @bamalumbaba8337
    @bamalumbaba8337 Жыл бұрын

    S LAMA AIEKUM MAIAN IDANMUTUN YAIMAFAIKI ANHABEEHI DABINDIGA MIYAKENIFI NE

  • @danjumamuhammad570
    @danjumamuhammad570 Жыл бұрын

    Allah yasaka da alkhairi

  • @abbas_sadauki

    @abbas_sadauki

    Жыл бұрын

    Ameen ya rabbi

  • @aminuibrahimsadi5861
    @aminuibrahimsadi5861 Жыл бұрын

    Allah ysakada alkhairi

  • @abbas_sadauki

    @abbas_sadauki

    Жыл бұрын

    Ameen ya rabbi 🙏

  • @user-te6yy4vk1q
    @user-te6yy4vk1q5 ай бұрын

    Toh mlm idan kaiyi mafarkin ranka yana dab dahuta saikuma ka farka daga bartchi chikuma fa dan Allah mlm ina son amsar ko kuma touyar m'asa waina🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

  • @user-uj7yp3mx7p
    @user-uj7yp3mx7p4 ай бұрын

    Assalamou aleykoum wa rahmatoullah!malam nayi mafarkin mahaifina wanda dama ya mutu kuma ya saké mutuwa

  • @aishamuhammad4511
    @aishamuhammad451111 ай бұрын

    Aslm malam dan girman Allah ayimin fassarar wanannan mafarkin nayi mafarkin mijina da mahaifiyana da kanwan mahaifiyan mijina wai sunrasu kuma dukansu sunada raye

  • @shamsusalihu6132
    @shamsusalihu6132 Жыл бұрын

    Masha Allah 🙏 Malan Ninee nayi mafalkin Inah dukan kanwanta Wanda mukee uwa daya uba daya Kumah daa auren taa Dan Allah meyee fassarar mafalki naa Nagodee daga Shamsuddeen salihu Zamfara State

  • @MouhamedYacouba-ys3tn
    @MouhamedYacouba-ys3tn5 ай бұрын

    Salamu,alaykoum,mafarkin,mamatsi,yazoma,da,tiwon,,Jafa,da,hanu

  • @MaryamSalim-bt3ov

    @MaryamSalim-bt3ov

    2 ай бұрын

    Slm.nayi.mafarkin.kakanana.yaxo.yaba.magani.gu.dabakwai

  • @hassangidado6402
    @hassangidado6402Ай бұрын

    muna gudiya malan allah yasaka

  • @nafiuyusuf8983
    @nafiuyusuf8983 Жыл бұрын

    Wallahi wallahi wallahi hakane yafaru dani

  • @AbubakarabarshiAbarshimuhameda
    @AbubakarabarshiAbarshimuhameda5 ай бұрын

    Aslm malam mafarkin wani ya muto ama ama ansace gawar sa

  • @mahammadoumalamissa5185
    @mahammadoumalamissa5185 Жыл бұрын

    بارك الله فيك

  • @SalissouIlla-pr5qn
    @SalissouIlla-pr5qnАй бұрын

    Assalamu'alaikum, Malam nayi mafarkin matar dan uwana taje Haihuwa, daga karche day akace ta mutu..

  • @Limbouj
    @Limbouj Жыл бұрын

    Ameen Masha

  • @Nusynmama-rv4ql

    @Nusynmama-rv4ql

    10 ай бұрын

    Masha allah mungode

  • @abdoulisseni5065
    @abdoulisseni50652 жыл бұрын

    Salamalemakum malan bakada dawainiya Allah yabada lada inada tambaya mutuwar iyayen bayan rasuwarsu ko araye wanke su kokuma yanamata wanka shi kuma miye hukunci malan allah yakara basira naBarka lafiya

  • @mamougonda5042
    @mamougonda5042 Жыл бұрын

    Macha allah

  • @user-mw6km1wm1y
    @user-mw6km1wm1y5 ай бұрын

    Slm mlm nayi farkin nakai mamaci kabari ina daya daga cikin mai toce wani gurbin mamaci kuma ni mace ba namijiba

  • @user-cz6uz8zz5t
    @user-cz6uz8zz5t4 ай бұрын

    Slm malam nayi mafarki saurayina yamutu Dan allah minene

  • @abdulidris1778
    @abdulidris1778 Жыл бұрын

    Barka da safiya malam jiya na ziyarci kakata bayan kwana biyu da dawowa daga wajanta sainayi mafarkin ta rasu miye fassarar

  • @zainabmodibbo
    @zainabmodibbo10 ай бұрын

    Mun gode Allah ya biyaka

  • @RealharunRealharun
    @RealharunRealharunАй бұрын

    Fatan alkairi

  • @aananibusari8894
    @aananibusari8894 Жыл бұрын

    Mashe Allah

  • @aboubacarsahibou.adarnagat414
    @aboubacarsahibou.adarnagat414 Жыл бұрын

    Allah ya saka da alheri malam

  • @abbas_sadauki

    @abbas_sadauki

    Жыл бұрын

    Ameen ya rabbi 🙏

  • @ibrahimabdoulkarim7086
    @ibrahimabdoulkarim7086 Жыл бұрын

    Masha allah

  • @mumynanwarbstyna-zs8dh
    @mumynanwarbstyna-zs8dh4 ай бұрын

    Aslm mlm Dan Allah ninayi mafarkin wata tawatarasu garin haihuwa tokuma batadaciki ninakedaciki wlh hankalina yakasakwanciya haryau gashinashiga watan haihuwa mehakan kenufi

  • @FatimaJafar-io4nk
    @FatimaJafar-io4nk24 күн бұрын

    Aslm mafarkin kudi da kuka da zuwa dadin Allah

  • @nafsi487
    @nafsi4879 ай бұрын

    Slm ml Barka d sfy da fat alh

  • @ibrahimfgarba3247
    @ibrahimfgarba3247 Жыл бұрын

    Allah ya Saka da al-akhari

  • @muniruyusuf3364
    @muniruyusuf3364 Жыл бұрын

    Mash allah

  • @AliyuAbubakarNyako
    @AliyuAbubakarNyako9 күн бұрын

    Nayi ma farkin kaji dewa

  • @alikhadijah9175
    @alikhadijah9175 Жыл бұрын

    Malam idan kayi mafarkin wanda yarasu yakiraka awaya yana kuka yanacewa yayi keawarka fa Dan Allah afassaramin

  • @fatimakeraukerau4876
    @fatimakeraukerau4876 Жыл бұрын

    Allah yakarama malam lfy

  • @samirsalisu4933
    @samirsalisu4933 Жыл бұрын

    Mafarki fitowa Takawa siyasa ..

  • @auwalabdul8674
    @auwalabdul8674 Жыл бұрын

    Masha Allah. Allah saka da Alkhairi

  • @abbas_sadauki

    @abbas_sadauki

    Жыл бұрын

    Ameen ya rabbi 🙏

  • @kamajikinkaofficial2106
    @kamajikinkaofficial2106 Жыл бұрын

    Mach'allah

  • @hafsatfodio8647
    @hafsatfodio8647 Жыл бұрын

    Jhazakallah Khair🙏

  • @sagiruadamu1054
    @sagiruadamu10547 ай бұрын

    Assalamu alaikum,malam mene fassarar mafarkin kishiyoyi.mijina yayimin kishiya.nagode malam.

  • @hauwamohammedtukur3400
    @hauwamohammedtukur3400 Жыл бұрын

    Allah yasa albarka

  • @abbas_sadauki

    @abbas_sadauki

    Жыл бұрын

    Ameen ya rabbi

  • @muhammedaahmedmuhammed5525
    @muhammedaahmedmuhammed5525 Жыл бұрын

    Assalamualaikum Allahigafarta Malam Enamarfarkin Zuma Tanarufeni

  • @adamuadtv1377
    @adamuadtv1377 Жыл бұрын

    Aslm malam nayimafarkin babban yarona yamutu yarnayi kuka Don Allah kataimaka Amin fasarar wan nan mafarkin bana gida ina Lagos ne abun adoraimin kai

  • @saratusani1321
    @saratusani1321 Жыл бұрын

    Mlm Allah yasakada alkhairi

  • @abbas_sadauki

    @abbas_sadauki

    Жыл бұрын

    Ameen ya rabbi 🙏

  • @saratusani1321

    @saratusani1321

    Жыл бұрын

    Wallahi mlm inada yar tambaya

  • @abbas_sadauki

    @abbas_sadauki

    Жыл бұрын

    +2349080159252

  • @ulamawuahmed9858
    @ulamawuahmed9858 Жыл бұрын

    Allah yasaaka

  • @hadizaali4108
    @hadizaali4108 Жыл бұрын

    slm in naji fassaran haihuwa to i dan ganin jinjirin mutun yayi batareda haihuwa bafayà abunyake malam

  • @ashiruibrahim8693
    @ashiruibrahim8693 Жыл бұрын

    Allah gafarta mlm miye fassarar mafarki wani matarka tace tayi mafarkin kakara aure Kuma dama kana soyayyah dawata.

  • @bubasalisu8324
    @bubasalisu8324 Жыл бұрын

    Allah yasaka sayyadi

  • @abbas_sadauki

    @abbas_sadauki

    Жыл бұрын

    Ameen ya rabbi 🙏

  • @ogaaliabbankhadijatogaalia2496

    @ogaaliabbankhadijatogaalia2496

    Жыл бұрын

    mash allah

  • @user-wh4wk2pi2p
    @user-wh4wk2pi2p15 күн бұрын

    Assala alaikumyamalam malam nayimafarkinnamutukumahar anbinneni ammakasarda akabinneni ajiketa Kuma iyayenasunatakuka yayunaku autamitakara sairuhinayatasowai anbinneni dawayasai nadawodashi kumasainakomakabarinakwanta

  • @babssankara1
    @babssankara15 ай бұрын

    Mafarkin kaga danka yana jinya kuma kaga ya mutu

  • @user-uq3er5ff5j
    @user-uq3er5ff5j Жыл бұрын

    Assalamu alaikum Barka dawarhaka Allah yakarawa malam nisankona malam menene fassara ninayimafarki watamace tamutu ammabansantaba ammanasan gari n

  • @aboutalibtsalha9128
    @aboutalibtsalha91287 ай бұрын

    Asalamu alaikum malam tambayata itace minene fasarar mace tayi mafarkin mijinta yarasu

  • @usmanutukur1385
    @usmanutukur1385 Жыл бұрын

    Asalamu Alaikum ykk malam Dan Allah in da tambaya

  • @abdulkarimambatoharounamas9207
    @abdulkarimambatoharounamas9207 Жыл бұрын

    Aslm alaikom malan wlh malan nayi wani mafarki wanda yayi matoukar bani tshoro ina tare da wani aboukina mona aiki tare sai ni kwanta barci sai nayi mafarki dani dashi mouna wata gardama sai yace ya iya yanka mouton sai nice mai bazai iyaba sai yace zai iya shikenan sai anka mikamai wika da anka mikamai wika sai kawai ya kamani ya kwantar dani sai ya yankani toh yana yankani ban ida mouwaba kawai sai nifarka toh abin yabani tsoro sosai wlh dan allah malan Miyake nofi

  • @adamuabbaabdullahi6292
    @adamuabbaabdullahi6292 Жыл бұрын

    Allah shigafarta malam nayi mafarkin naje makabarta inayin addua

  • @ummeemuhammad995
    @ummeemuhammad995 Жыл бұрын

    Malam banji fassarar mutuwan miji ba

  • @nanasnuhuummeee6656
    @nanasnuhuummeee6656 Жыл бұрын

    Assalam malam Dan'Allah nayi mafarkin Muna tafiya amota,,amma wai matukiyar motar mace ce, kuma tana mugun kama da wata wacca nasani ta taba mutuwa kuma su'nan su daya kamar su ma haka

  • @hadizaali4108
    @hadizaali4108 Жыл бұрын

    slm malam nine nasamu sabani dakan wata sai nayimafarki tana fitsari saizantafi saitace karkitafi sainafarka mehakan yakenufi allah ya kara maka i ilmin

  • @abbas_sadauki

    @abbas_sadauki

    Жыл бұрын

    Alheri Zaku shirya insha Allah

  • @abooraihaan1049
    @abooraihaan10492 жыл бұрын

    Salam Mallam.

Келесі