Daga Karshe Bayan Hukuncin Kotu Gwamnan Kano Yayi Barazanar Tona Asirin Masu Daukan Nauyin Yan Daba.

Subscribe AL-Ishara TV

Пікірлер: 5

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu7 күн бұрын

    Allah shi kawo muna zaman lafiya

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni47137 күн бұрын

    Dole daba ta qaru tunda duk wajen sanaa kana rugujesu dan turawa wani haushi, kuma talakawa ake cuta gsky dan wansa kake shi be san kana yi ba, ba abinda ba abinda ya shafeshi na talauci. Kuje tsoron Allah ya hana kowana zalinci

  • @babajihamidu2967
    @babajihamidu29677 күн бұрын

    To shin wai da shi Abba yusuf ke cewa zai kai kara kotu Shi yana bin umurnin kotun ne?

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn7 күн бұрын

    Dawu da Aminu, Ado, kankaragar, mulki, Hakan bakaramin kuskurebane, Kamatayayi Azauna Anutsu

  • @user-qt3pl1cj7q
    @user-qt3pl1cj7q7 күн бұрын

    Ai gwamnatin nan batada kunya su burin su kullum abasu nasara a kotu inbasu samuba too an zalun ce su SBD su mahaukata ne

Келесі