Cikin wannan dare Gwamna yakai ziyarar tamusamma gidan Masu larurar kwakwalwa dake unguwar Dorayi

Cikin wannan dare Mai Girma Gwaman Alhaji Abba Kabir Yusuf yakai ziyarar ta musamman gidan Masu larurar kwakwalwa dake unguwar Dorayi, jihar Kano.
Gwamnan Abba Kabir Yusuf yaje domin ganewa idansa irin halinda suke ciki, wanda ya hadar da makwantansu da suke ciki da kuma abincinsu, inda nan take Gwamnan yasa akawo abinci domin abasu kuma yabada umarnin adinga zuwa duk wata, acigabada da karbar musu wada tattun kayan abinci wanda zasuci har tsahon wata guda kuma yabada umarnin kafin watan yacika azo akara karbar na watan gaba, haka kuma za’a cigaba ko wanne watan.
Umarey
26th Jun 2024

Пікірлер: 27

  • @nafiuhamisu2226
    @nafiuhamisu22262 күн бұрын

    Wlh duk wani Marar imani to bazaiso haka Abba Allah yabaka alkairin duniya da lahira kaji ummmm

  • @sa.idumusasa.idumusa3323
    @sa.idumusasa.idumusa3323Күн бұрын

    A gaskiya Kano Sai godiya ga Allah wanda shine ya basu wannan waliyyi govner Allah yaqara lafiya da daukaka da nasara albarkan Manzon Allah S A W 😍🤲🙏

  • @lurwanumuhammed3340
    @lurwanumuhammed33402 күн бұрын

    Tsananena da allah Ina son adali Mai taimakon bayen allah dahaka naki rokon allah ya taimaki Maia tai mako ya ysari Mai tsar kakikiyar zuciya ya taimakine addine islam🎉

  • @mustaphamuhammadbnz55
    @mustaphamuhammadbnz552 күн бұрын

    😢😢😢😢😢 Abba gida gida allah ya sakamaka da alkairin duniya da lahira Alfarman annabi muhammadu s a w 🥰🥰

  • @AdoTambai
    @AdoTambai2 күн бұрын

    Allah Ubangiji ya sakawa Mai girma Gwamnan Al'umma,ya karemana kai,ya karamaka NASARA akan makiyan ka da na fili da na boye..

  • @UmarFaruqSaleh
    @UmarFaruqSaleh2 күн бұрын

    Masha Allah! Allah ya biya ka da dunka alherin sa Aamin Ya Rabbil Alamina Don Alfarma Rasulullahi Rahmatil Sallalahu Alayhi wa Alihi wa Sahibi wa Sallam ❤❤

  • @bdoullahishuaibu
    @bdoullahishuaibu2 күн бұрын

    Gwamnan kanawa 🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @cadeeqkidchannel3722
    @cadeeqkidchannel372221 сағат бұрын

    Allah ya yi riko da hannunka mai girma governor wllh bana nadamar amfani da ilimi da karfi na da lafiya wajen zabenka Allah ya kareke da sharrin makiya

  • @eshkmtrf
    @eshkmtrf2 күн бұрын

    Allahu karma annabi daraja S. A.W

  • @GamboGarbaMuhammad
    @GamboGarbaMuhammad2 күн бұрын

    Wannan shine aikin da yakamata duk wani jagora ya mayarda hankali akai bawai sena canza waneba ko bazanyi tafiya da waneba ai se hali yazo daya ake zama guri daya kaidai kawai ka ginawa alkairi aranka da km ayyikan da zakisamu rahmar Allah alahira. Duk wanda yayi wani nufin cutarwa ga Kai ko km ga wani ayyukan alkairin da kakeyi to Allah shine zaiyi maganinsa sbd da Allah yake fada bada kaiba. Allah yakara bada ikon yin ayyukan dazasu amfanemu muduka duniya da lahira. ❤❤❤❤

  • @MaryamYahya-sw5xg
    @MaryamYahya-sw5xg2 күн бұрын

    Abba kacika gwarzo Allah ya saka maka da alkhari su Kuma Allah ya yayemusu

  • @musaalihashim8299
    @musaalihashim82992 күн бұрын

    Allahu Akbar.Allah ya taimaki gwamna

  • @HammaZaki-zj4bp
    @HammaZaki-zj4bp2 күн бұрын

    Allah ya biyama wannan gwamna

  • @been__umar
    @been__umar2 күн бұрын

    Allah yabiyaku da gidan aljanna ❤

  • @cryptotalkspace
    @cryptotalkspace2 күн бұрын

    Thank you Governor may Almighty Allah reward you with Aljannah fiddausi i wish you 4+4 on your administration

  • @user-fx6ey9qy5x
    @user-fx6ey9qy5xКүн бұрын

    Ka kawo musu kayan kwanciya Allah yasaka da alkairi

  • @masudsanidankano6480
    @masudsanidankano64802 күн бұрын

    Gsky wnn bawan allah AKY yanada matukar imani allah yasakamasa da alkhairi yakareshi dg sharrin

  • @Seleyguide
    @SeleyguideКүн бұрын

    Macha Allah Allah Ya iyaka

  • @MuhammadrabiuTabiu
    @MuhammadrabiuTabiu17 сағат бұрын

    Masha allah nice job sir

  • @ahmadyahaya3394
    @ahmadyahaya33942 күн бұрын

    Allah yabiyaka abba gida gida

  • @user-ve6hf9tc4z
    @user-ve6hf9tc4zКүн бұрын

    Innalillah wainna illahir 😭😭😭 Allahu Akbar

  • @ahmadyahaya3394
    @ahmadyahaya33942 күн бұрын

    Duk Wanda yatausaya Allah xai tausayamasa

  • @abassnuhu2174
    @abassnuhu21742 күн бұрын

    Allahu ackbar the Good Governor that I never see in this current world

  • @zakirushauki1463
    @zakirushauki14632 күн бұрын

    Mashaallah ❤😂🎉

  • @aliyuabubakar7145
    @aliyuabubakar71452 күн бұрын

    Allah biya

  • @ahmadyahaya3394
    @ahmadyahaya33942 күн бұрын

    Gwamnan talakawa