Bazan damu ba idan wani Gwamnan ya cire ni. Sunusi Lamiɗo/ Finafinai sun wargaza rayuwar mutane...

Пікірлер: 3

  • @user-kt4mj9pw6p
    @user-kt4mj9pw6p7 күн бұрын

    Allah ya karawa sarki sunusi lamido lafiya,abinda ka fada gaskiya ne,a baya kayi mungani,an sauke ka kuma kabar kano ba tashin hankali ka gayawa mabiyanka suyi biyyayya ga aminu ado, Amma su sun kasa hakan Allah ya shiga cikin lamarin Kano Ameen summa Ameen

  • @hidouissa8767
    @hidouissa87677 күн бұрын

    Masha allah ❤