BAYANIN HUTUN IZZAR SO TAKUN FARKO

Ойын-сауық

Пікірлер: 132

  • @HAUWAUAHMAD-ic2fs
    @HAUWAUAHMAD-ic2fs21 күн бұрын

    Allah yahanaku dawowa Kun meda mu wawaye Kun bar izza so Kun kowa wani film din daban toh bamuso,, in ba iskanci da renin hankaliba ku gama da izzar mana,, aikin banzai Kun dauko abinda bazaki iya ba wato film Mai dogon zango Sam Baku taba gabawa ba sedai kusaya ku kama wani don basirar ku takare akansa,, haka Ali nuhu ya ajiye alaqa har anmanta ya shirin yake,,, gsky mungaji,, Allah yasa dukkan fans su Ankara Subar binku suna kallon film din Nan haba haba Dan Allah

  • @namushekafama7802

    @namushekafama7802

    20 күн бұрын

    Omohhh, Addu'ar nan ta musu sauri dayawa! A dan yii musu hkr mamana, duk da ma dai sun raina mana hankali amma a musu uzuri a gani😹

  • @S_Misau

    @S_Misau

    20 күн бұрын

    Ai Ni bazan ma fara kallon jagoran ba, saboda baqin ciki ne zai dame ka.

  • @mohammedlarabaibrahim5632

    @mohammedlarabaibrahim5632

    13 күн бұрын

    Maganar banza daga cewa hutun sati 2 kuka koma sati uku yanzu kuma wani wai jagora shiririta kawai

  • @milidi79
    @milidi795 сағат бұрын

    Allah Ya shirye ku Umar Hashim. Aji tsoron Allah, ana jika alkhawari. Most of us are dissatisfied and disappointed ☹️ on IZZAR SO.

  • @saeedmakun813
    @saeedmakun81321 күн бұрын

    Inhar baku gama izzar so ba, wallahi baza mu kallah wanan sabuwan shirmen ba.

  • @danlokokointeriordecoratio9244

    @danlokokointeriordecoratio9244

    21 күн бұрын

    Inna tare dakai

  • @user-eg9ji8ko1j

    @user-eg9ji8ko1j

    21 күн бұрын

    In fata zazu karanta wannan comment domin akwai yiwuwar haka da gaske.

  • @danlokokointeriordecoratio9244

    @danlokokointeriordecoratio9244

    18 күн бұрын

    Gaskiyane kamar'abin da walakachi

  • @abdussalambarr2729
    @abdussalambarr272921 күн бұрын

    It seems you're confused and don't know how to conclude Izzar so.

  • @namushekafama7802

    @namushekafama7802

    20 күн бұрын

    There's a bit of sincerity in what you just said I swear, Dan dei gskya an raina muuuu😹

  • @aliyalwa4702
    @aliyalwa470220 күн бұрын

    In Sha Allahu Allah bazai baku damar dawowa ba. Wannan wacce irin MASIFA ce film sai kace IBADA duk basirar ku ta kare Amma kunki hakura saboda naci 😡

  • @MardiyatShobande-sq1te
    @MardiyatShobande-sq1te7 сағат бұрын

    Nawawoo masalan hausawa kenan bakwa yin film dakyau ku kamala shi

  • @abdullahiaishat8185
    @abdullahiaishat818521 күн бұрын

    Film tun 2020 fa, dan Allah Mun gaji da wanan shirmen naku

  • @user-gw3se6wd7p
    @user-gw3se6wd7p15 күн бұрын

    Gaskiya ba'a kyauta mana ba a dawo mana da izzar so Dan Allah dan darajar annabi Muhammad s.a.w mugaci gaba Ida karya hajiya Sara zata kare da aliu don soyayyar da kakeyiwa annabi Muhammad s.a.w ka dawo mana da izzar so

  • @user-dj3bc1we2c
    @user-dj3bc1we2c21 күн бұрын

    gar Allah yasa ku dawo kona biyu hutu kulum hutu kamar wasu sozawa

  • @JgBakoAbdul-gg6kn
    @JgBakoAbdul-gg6kn7 күн бұрын

    Lawn Ahamed dama abaya nafada nace basiraku takare a izzar so kawai kuyi hakurin kuajiye izzar so haka muma mungaji da yawo da hankal haka daga naku Abdul Bako daga Lagos Kuma Allah ya jikan Nura mustapha wayi

  • @rabilouissoufa7752
    @rabilouissoufa775221 күн бұрын

    Wai Dan Allah malan Umar Hachim ya ake mana hake ne duka ma yauche ne kuka dawo izzar so in Kuma seda ta kwaso dadi Kuma ace an tafi huta haka ba sanarwa Kuma gaskiya bama Jin dadin lamarin naku

  • @user-uc2gz8jh1l
    @user-uc2gz8jh1l21 күн бұрын

    Kudai Yan renin hankaline wlh kungikowa rainawa mutane hankali gashi kunahafawada cida addini wlh kujitsoron allah inbakuda ilmincigaba kukareta kubamutane lfy dan Allah

  • @user-st8gj3hi1t
    @user-st8gj3hi1t21 күн бұрын

    kar allah yasa ku dawo yan rainin hankali

  • @amosdishion8
    @amosdishion821 күн бұрын

    Duk lahadi da karfe nawa bayar izzar so is 8:00pm is still on going?

  • @MamarMinal
    @MamarMinal20 күн бұрын

    Masha Allah Allah ya kaimu

  • @adamsulaiman346
    @adamsulaiman34621 күн бұрын

    Kar Allah yasama kudawo har abada ,indai kawai gidan sarauta kuma akwai labarina

  • @Husa8128
    @Husa812821 күн бұрын

    وعليكم السلام ورحمة الله وبركاته 🎉

  • @KhadejaaAhmadshettima
    @KhadejaaAhmadshettima21 күн бұрын

    Allah yakaimu ubangiji Allah yaijagora

  • @shamsiyyabasiru1192
    @shamsiyyabasiru119221 күн бұрын

    Masha Allah ❤❤

  • @ishmelbamusa
    @ishmelbamusa21 күн бұрын

    Haka kuka fara bugun zuciya kuka watsar dashi yanzu kuma kundauko niyan watsar da Izzar so kuma kunaso musake bata lokacin mu akan wani wai Jagora tou maganan gaskia bazamu iya ba mun hakura kawai.

  • @user-ox1fk8ou6j
    @user-ox1fk8ou6j21 күн бұрын

    وعليكم السلام ورحمه الله وبركاته ❤

  • @RidouwanMagaji
    @RidouwanMagaji11 күн бұрын

    Izzar so basira ta kare An ce muku Ku kawo karchen chi anma Dan gardama da neman ci da adini so kuke ya Zama na Har abada 😅😂 Ku raina hankali mutane sosai wallahi

  • @SalissouIlla-pr5qn
    @SalissouIlla-pr5qn7 күн бұрын

    Dan Allah ka chafama kanka lafiya, idea ya karemuku

  • @nazeysarauta
    @nazeysarauta21 күн бұрын

    Dan Allah ku hakura da Izzar son nan ku kama wani kun ishe mu haka wllhy Bama jin daɗin kallon shi kwata_kwata

  • @user-sc4dl6yo7t
    @user-sc4dl6yo7t21 күн бұрын

    ❤❤❤❤

  • @user-lf3cm6jk6x
    @user-lf3cm6jk6x21 күн бұрын

    masha Allah ❤

  • @user-mc6bz4du2v
    @user-mc6bz4du2v6 күн бұрын

    HABA YAYA KUNA NUNA MANA KAWAI BAZAKU IYABA ME HAKA HUTUN BANZA DA WOFI

  • @AhmadTidjani-xl6be
    @AhmadTidjani-xl6be15 күн бұрын

    Film Nan Ya karé ku hakura kunata Jan shi Har se kun batashi

  • @abdullahimohammed2970
    @abdullahimohammed297021 күн бұрын

    Yaah izzar so 😢

  • @hamzamoussa4277
    @hamzamoussa427721 күн бұрын

    Kalkuyi abinda Zay Hana jama'a kalan sabon chirinku saboda akan izzar so kunja mamutane locaci da yawan zuwa hutu Banza hal na kusan wata guda.

  • @lukumansuleiman103
    @lukumansuleiman10321 күн бұрын

    Babu dole ku bari mana hakanan, kuma bazamu kalla ba ai kanmu ya waye yanxu

  • @mustaphaharuna8918
    @mustaphaharuna891821 күн бұрын

    Tunda kunsare I hike nan ni bazan sake kalla ba Saira tv da Mai shsdda suna bamu mekyau😂😢

  • @danlokokointeriordecoratio9244
    @danlokokointeriordecoratio924421 күн бұрын

    Don munabinkou shiyasa kouke mouna walakanchiko za mufita daga tashar

  • @AbdulAbawa
    @AbdulAbawa21 күн бұрын

    How many times you go holiday

  • @ubaiduabubakar7269
    @ubaiduabubakar726921 күн бұрын

    Haukan banza kawai Na daina kallo da ga yau💔

  • @hamzatanimu3602
    @hamzatanimu360221 күн бұрын

    Kai da Allah

  • @belloumarmilgoma3224
    @belloumarmilgoma322421 күн бұрын

    Maganar Gaskiya duk Wani firm da Zaki fitar nidai bazan sake binka ba Sai yanxu na fahimci abinda ake gayamin akan Yan firm

  • @BassirouAbdoul-ui3op
    @BassirouAbdoul-ui3op21 күн бұрын

    Wai sai yaushe Kenan kunbata wa muta ne darai sosai haba

  • @KamalAbubakarAdamu
    @KamalAbubakarAdamu21 күн бұрын

    Inafahimtar abubuwa da dama acikin shirin Izzar so gashi kunce kuntafi hutu bamusan daliliba to kozakuci gabadayinshi ko bazakucigaba dayinshiba Allah shine masani Allah dai yazabarmana abinda yafi zama Alkhairi

  • @OumaIllo
    @OumaIllo21 күн бұрын

    wai sai mun mutu ne ba muga cigaban izzar so ba ne wlh nadamu matuka😢😢😢

  • @user-eg9ji8ko1j

    @user-eg9ji8ko1j

    21 күн бұрын

    Karma ka damu kanka wallahi

  • @abusiddique1994
    @abusiddique199417 күн бұрын

    Conclude izzar zo before you continue another wild venture

  • @JohnKefas-vo9fl
    @JohnKefas-vo9fl21 күн бұрын

    Wow

  • @aishaatiku9275
    @aishaatiku927521 күн бұрын

  • @suwaibaahmad7335
    @suwaibaahmad733521 күн бұрын

    Izzar so dinma daya zamu karasa bare mu fara wani jagora

  • @AbubakarYusuf-mc2yn
    @AbubakarYusuf-mc2yn21 күн бұрын

    Izzar so ya zama izzar ban haushi tun muna kallo Na nishadi haur kunkure hakurinmu Insha Allahu bazan Kara Bata lokacinaba Akan Wani shirmen

  • @namushekafama7802

    @namushekafama7802

    20 күн бұрын

    Oh niii Kafama, why do I find this funny oho 😹 But sha, you are right and you have a point.

  • @RealAAbubakar
    @RealAAbubakar6 күн бұрын

    haka dai kuke cewa kullum 😢

  • @user-eg9ji8ko1j
    @user-eg9ji8ko1j21 күн бұрын

    Ah, zaifi maku Ku kare darajar wannan film ta wurin kareshi cikin sauki domin Ku kanku kun San losing viewers kukeyi badai karuwa ba wallahi, Ku kareshi koda episode biyu 2 ne kawai sai Ku fara wannan film.

  • @yusufshehu365
    @yusufshehu36521 күн бұрын

    Toh muna Jira, muna kyawa izzar so sosai

  • @assoumaneroukaya8522
    @assoumaneroukaya852221 күн бұрын

    ❤❤❤

  • @Hair257
    @Hair25721 күн бұрын

    Gaskia kam

  • @user-xq5kx5iz5b
    @user-xq5kx5iz5b21 күн бұрын

    Kai jama'a 🤔wai Dan Allah baxakugama mana wannan shirmen film dinba🤔duk Wanda izzar so yakebawa haushi yaxo munada meeting😢

  • @IsaRafat-xs4qx

    @IsaRafat-xs4qx

    21 күн бұрын

    😂

  • @zuwerathusseini9470
    @zuwerathusseini947021 күн бұрын

    Nice

  • @MaryamKabeer-fg1hu
    @MaryamKabeer-fg1hu21 күн бұрын

    Izzarso dai Muna jiranshi

  • @user-xq5kx5iz5b
    @user-xq5kx5iz5b21 күн бұрын

    Yakamata kukawo qarshen izzar so ni wlh bansan mekukeso kununamana ba achikin Shirin tunyanayimana dadi haryaxo yadaina ahakan wasu suna bibiyarku kwatsam kukasake tafiya hutu bbu sallama toh Bari kuji infadamuku bajagoraba komenene baxan kallah ba haba kun ishemu

  • @aminualiyu3041
    @aminualiyu304121 күн бұрын

    Maganar gaskiya saboda yawan zuwa hutunga zai iya sani na daina bibiyanku

  • @hajiaaisha7837
    @hajiaaisha783721 күн бұрын

    🎉🎉🎉🎉🎉

  • @user-ob3zq7yr4u
    @user-ob3zq7yr4u19 күн бұрын

    Kada Allah yasa kudawo daga hutun sai bayan sati uku zakucewa mutane kunje hutu

  • @aboubacaryaou4767
    @aboubacaryaou476721 күн бұрын

    Uhumm ni nama manta da izzar so haka kafin ku haska wannan Season Wanda ya kare kace aciki Aliyu zai bayyana har aka gama be bayyana ba Gaskiya izzar so ta fita daga kan masoyansa da suke Libya. Kai kasan muda muke Libya Saudiyya Algeriya mun baka gudunmawa ta fannin tsayawa akalli shirin da yin subscribe na channel dinka Gaskiya ku gyara kaduba vues dinka na da dana yinzu

  • @hulematumusa3654
    @hulematumusa365421 күн бұрын

    Can you pls end this izzar so before it gets spoilt haba

  • @DANTASHEABK
    @DANTASHEABK21 күн бұрын

    Koh hakuri baza ka iya bayar wa ba, bayan ba wani sanarwa na zuwa huton da kuka tafi

  • @FatiDjibo-ml6mb
    @FatiDjibo-ml6mb21 күн бұрын

    Wallahi Kun batamuna lokaci

  • @HussainiIsyaku-wu2ez
    @HussainiIsyaku-wu2ez21 күн бұрын

    Yace Izzar So Zaicigaba

  • @user-uz7xs3gy2p
    @user-uz7xs3gy2p21 күн бұрын

    Muna nan muna jira

  • @jagwadian
    @jagwadian19 күн бұрын

    Indai kukayi mana ra'ayin ku zakuga namu kalar

  • @danlokokointeriordecoratio9244
    @danlokokointeriordecoratio924421 күн бұрын

    Say kouga dama sannan kouchi gaba mutane sune mutum

  • @AbdullaSaule
    @AbdullaSaule21 күн бұрын

    Love❤❤❤

  • @AminouOumar-rv2qi
    @AminouOumar-rv2qi21 күн бұрын

    Mungaji da karya ku

  • @AbubakarIsah-vj1is
    @AbubakarIsah-vj1is21 күн бұрын

    Kai kace sati biyu ko ukku zaku dawo mehakan yake nufi?

  • @iblancyyaro5161
    @iblancyyaro516121 күн бұрын

    Raina mune kayi alh

  • @ZAKARIAFCSALIFOU
    @ZAKARIAFCSALIFOU21 күн бұрын

    Dan Allah idan kunbar izzar so ne kufadi

  • @laifihanjine1428
    @laifihanjine142820 күн бұрын

    kuje hutu ba sanarwa shima nuna izza ne

  • @alhassanbissallah6243
    @alhassanbissallah624321 күн бұрын

    Sai Kun fara ku tsaya a hanya

  • @MamaAbba-bi1in
    @MamaAbba-bi1in6 күн бұрын

    Hum dama nasan chirmene

  • @aishamuhammad8066
    @aishamuhammad806621 күн бұрын

    Allah ya kyauta gsky ku gyara wlh

  • @abassaamidou4874
    @abassaamidou487421 күн бұрын

    Labarina

  • @AbassAbobucar
    @AbassAbobucar21 күн бұрын

    Barka da

  • @AbubakarIsah-vj1is
    @AbubakarIsah-vj1is21 күн бұрын

    Don Allah karkubamu kunya

  • @user-sd6mq7zu1g
    @user-sd6mq7zu1g21 күн бұрын

    bonsoir 😢😢😢

  • @user-px4eg9ey5i
    @user-px4eg9ey5i21 күн бұрын

    Tafiya hutu bayani

  • @ZainabAhmad-bl9cn
    @ZainabAhmad-bl9cn21 күн бұрын

    Kunkasa a izzarso kunkasa bamu abinda mukeso shekara da shekaru bazamu kara binku wata wahalarba hakama bugun zuciya

  • @nazifiiliyasu5432

    @nazifiiliyasu5432

    21 күн бұрын

    Duk yawancin films dinshi na series haka suke karewa yanzun wajen guda hudu kenan

  • @ZainabAhmad-bl9cn
    @ZainabAhmad-bl9cn21 күн бұрын

    To yaushe zakudawo izzar

  • @adamaabba5183
    @adamaabba518321 күн бұрын

    Yaushe zaku cigaba da izzar so?

  • @SulaimanMuhammed-dd4ft
    @SulaimanMuhammed-dd4ft21 күн бұрын

    Yanzu mun gane abun da kake nufi

  • @rabimuhammad888
    @rabimuhammad8887 күн бұрын

    Haryanzu bazaku dawo daga hutumba

  • @aminamaccido6942
    @aminamaccido694220 күн бұрын

    Du yaushe kuka dawo hutun hmm

  • @user-sd6mq7zu1g
    @user-sd6mq7zu1g21 күн бұрын

    bonsoir

  • @kabawamedia4975
    @kabawamedia497521 күн бұрын

    Yan rainin hankali ahaka zamu bqta lokacinmu muna kqllonku kuma raina mana da wayo

  • @AbdurahamaniDiallo
    @AbdurahamaniDiallo21 күн бұрын

    Adouramani

  • @BachirouBoubacar-lb3lb
    @BachirouBoubacar-lb3lb21 күн бұрын

    Shilman banza

  • @MurtalaIbrahim-yu7yt
    @MurtalaIbrahim-yu7yt21 күн бұрын

    Aikin banza

  • @DANTASHEABK
    @DANTASHEABK21 күн бұрын

    Note that people are the one that built your channel without people your channel will not in existence. Thank you, hope you understand

  • @shukrahtextileinvestment7337
    @shukrahtextileinvestment733721 күн бұрын

    Mun kusa dena kallon sa,kuna ja mana rai

  • @BassirouAbdoul-ui3op
    @BassirouAbdoul-ui3op21 күн бұрын

    Ku baku idar da waccan ba Kuma kuna kawo muna wani bamuce kada asacko saboba amma de. Kuyi kokarin dawo da izzar so idan ba Haka ba kutasha muta ne zasu dena bibiyarku wlh ina mutukar tashar bakowar TV amma idan kukace Haka zaku dingayi baza kusamu mabiya yadda akeso

  • @khairat25
    @khairat2521 күн бұрын

    Ku aje film din ku bamaso yan rainin hankali

  • @danlokokointeriordecoratio9244

    @danlokokointeriordecoratio9244

    21 күн бұрын

    Nagodey

  • @S_Misau
    @S_Misau20 күн бұрын

    Ni wallahi zanyi Unsubscribe naku, bana son ku, matsiyatan banza kawai. Shekara huɗu akan film ɗaya??? Wane irin masifa ne wannan Hausa film basu taba kammala shiri mai dogon zango ba. Kai kam BAKORI TV na gama da kai. Saura Abnur entertainment da Saira Movies.

  • @AbubakarIsah-vj1is
    @AbubakarIsah-vj1is21 күн бұрын

    Babu sauran izzar so

  • @MansurAhmad-ll2ck

    @MansurAhmad-ll2ck

    21 күн бұрын

    Sai baba ta Gani. Kalar yadda suka yi da gargada

  • @hamzamoussa4277
    @hamzamoussa427721 күн бұрын

    Abinku bayada iska yanzu.

  • @RidouwanMagaji
    @RidouwanMagaji21 күн бұрын

    Bibiyar da ake muku tasa kuna renawa mutane hankali. Izzar so kin nan ta iche mu, ina dalili labari guda ba karche, boyewa bayan addini don cin abinci

  • @user-bw8pb2fd3w
    @user-bw8pb2fd3w18 күн бұрын

    Saira ya fiku,da fari ba fim kinda ya izzar so,Amma a yanzu komi ya kare,ina auren hachim?ina na matawalé?zancen ciki Sara?zancen aliyu?da sauran ababe da dama,har kun rasa makama,ku leka cannel saira kucha maki,fiye da mutun 135000

  • @fatimamuktar1544
    @fatimamuktar154421 күн бұрын

    Zasu koikoi labarina ne kawai

Келесі