An kama Baffa Hotoro Asadul Islam Ya Saki Zazzafan Sako Bayan Kamashi da Jami'an Tsaro sukayi..

Пікірлер: 96

  • @diatechanalystlaboratory9338
    @diatechanalystlaboratory9338 Жыл бұрын

    Alhamdulillah, Wallahi wanna shine jawabi mai kyau. Whether you are Tijjaniya or Izala we are all Muslims, mu ringa wa juna gyara. Allah yasa mu dace

  • @Maryamzubair240
    @Maryamzubair240 Жыл бұрын

    MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W )🌏

  • @md.ajijjiga.6083

    @md.ajijjiga.6083

    Жыл бұрын

    SAW

  • @HamissouMuhammad-zh3xh
    @HamissouMuhammad-zh3xh Жыл бұрын

    Ma cha Allah naji dadin bayani ku Allah ya kara imani da nisan kwana ameen

  • @user-iz1xx4mn2x
    @user-iz1xx4mn2x3 ай бұрын

    Allah yasaka maka da alkhairi

  • @salimyarma9252
    @salimyarma9252 Жыл бұрын

    Masha allah Allah yasaka da alheri irin kumukeso

  • @MashawuluSani-fl8ym
    @MashawuluSani-fl8ym Жыл бұрын

    Masha Allah malam jazakallahhu kairana malam gaskiya ne

  • @mohammedfalke8323
    @mohammedfalke8323 Жыл бұрын

    Masha Allah malam kafadi gaskiya wannan can malami baiyi ladabi ba ga fiyayyen halitta manzon Allah saw

  • @jabeermuhd7191
    @jabeermuhd7191 Жыл бұрын

    Allah yasakama da alhairi

  • @musamusa7275
    @musamusa7275 Жыл бұрын

    Allah yasa ka da alheri

  • @aminudanalhaminudanalh9842
    @aminudanalhaminudanalh9842 Жыл бұрын

    Allah ya ganar damu gaskiya ya sakawa mlm da alkairi

  • @nomaouyoussouf1435
    @nomaouyoussouf1435 Жыл бұрын

    Allah ya Saka da alkheiri Malam ka gayi gaskiya

  • @bellosalisu8988
    @bellosalisu8988 Жыл бұрын

    ALLAH yasaka da alkhari! Malam🙏🏻🙏🏻🙏🏻!.

  • @umarlawali419
    @umarlawali419 Жыл бұрын

    Izala ikon Allah kowa yai kuskure za'aimishi gyara

  • @dsunnahsy390

    @dsunnahsy390

    Жыл бұрын

    Ai ba iya izalah ba, Kamata yayi ace kowane musulmi idan yayi kuskure agyara masa domin yasamu tsira a kiyama.

  • @abdoulrahimyousouf7017
    @abdoulrahimyousouf7017 Жыл бұрын

    Ma sha allah nadade banji maganar da tamin dadi kamar wannan

  • @aminadam5170
    @aminadam5170 Жыл бұрын

    Gsky Mlm kai mutumin kirkine kasami ilimi da tarbiya masamman cikin janabin annabiy s.a.w

  • @nurasharifbalamashaallah1735
    @nurasharifbalamashaallah1735 Жыл бұрын

    Allah kakaramana son Annabi SAW duk Wanda baya kaunar Annabi Allah yarwatsashi

  • @Abdul_Wagini_tv
    @Abdul_Wagini_tv3 ай бұрын

    Masha Allah ❤❤❤

  • @DahirumuhammadIbrahim-zu7jx
    @DahirumuhammadIbrahim-zu7jx Жыл бұрын

    Wallahi karatun Nan yayi dadi

  • @susueslamnewhiwete6540
    @susueslamnewhiwete6540 Жыл бұрын

    Gaskiya nikaina danaji abinda baffa da abokinsa banji dadiba wlh Kalmar tayi muni babu ginmamawa ga annabin rahama 😢😢

  • @WalidBoy-wh5jm
    @WalidBoy-wh5jm Жыл бұрын

    Masha ALLAH nanfa ka dan birgeni

  • @hadizaahmad7238
    @hadizaahmad7238 Жыл бұрын

    Wlh Malam karancin tarbiyya ne yake kawo haka, ya kamata ace duk wanda zai fara wa’azi sai an auna tarbiyar sa kafin ya fara da’awa

  • @abbabilya5384
    @abbabilya5384 Жыл бұрын

    Malam Allah s.w.a ya ka,rama basira da hikima, sai yanzu aka kunna min fitila dangance da wanna abin wallahi. (Allah ka nisantamu da sharring shaidan)

  • @ibrahimharuna8340
    @ibrahimharuna8340 Жыл бұрын

    Masha Allahu gaskiya naji dadin maganarka sosai Allah yakara basira, Wlh azumi tana bani wahala sosai amma da naji kayi magana akan matsayin manzon Allah agurin Allah sai naji karfi naji babu Wani damuwa atare dani ....Allah yakara mana son Annabi s.a.w

  • @mohammadousadimohammadou9401
    @mohammadousadimohammadou9401 Жыл бұрын

    Assadou Islam bah abin da zefarou . Kana da gagawa dewa.

  • @user-cg4iz1hx1l
    @user-cg4iz1hx1l Жыл бұрын

    malan. allahkara, basira

  • @musayarongausu9676
    @musayarongausu9676 Жыл бұрын

    Wannan gaskiya ne Malam Allah yasaka

  • @saidokbakounta6462
    @saidokbakounta6462 Жыл бұрын

    مشاء الله

  • @mummyzeedoma5873
    @mummyzeedoma5873 Жыл бұрын

    Allah ya sa mugane

  • @abdullahimuhammad3199
    @abdullahimuhammad3199 Жыл бұрын

    Gaskiya baffa kasaki layi kagaggauta tuba zuwa ga Allah

  • @gidantechnology9644
    @gidantechnology9644 Жыл бұрын

    Malam Allah ya Kara ilimi

  • @karimcherif4712
    @karimcherif4712 Жыл бұрын

    Merci beaucoup

  • @sulaimandauda4865
    @sulaimandauda4865 Жыл бұрын

    Gaskiyane malan Allah ya Kara fahimtar damu

  • @abubakarkabiritas3374
    @abubakarkabiritas3374 Жыл бұрын

    Masha Allah Allah ya ganar damu

  • @Maryamzubair240
    @Maryamzubair240 Жыл бұрын

    اللهم صلى على محمد وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد

  • @mahaalsliman260
    @mahaalsliman260 Жыл бұрын

    ‏جزاك الله خير يا شيخ

  • @ilyasuabdullahi4188
    @ilyasuabdullahi4188 Жыл бұрын

    Wai xantambayeka dan Allah kafadamin waimene bidi,a kafadamin

  • @tahirabdulnur9720
    @tahirabdulnur9720 Жыл бұрын

    مشاالله نتيكسا

  • @habibuahmaddmalam2464
    @habibuahmaddmalam2464 Жыл бұрын

    S.A.W.

  • @kabiryusuf6742
    @kabiryusuf6742 Жыл бұрын

    Wallahi nafusata da naga video shi wannan alade baffa hotoron. To Amma naji dadi danaga wannan jawabin. Maganata nabiu arangwanta ma Yan bid'a saboda nima Dan bid'a tunda Yan tijjaniyya sune Yan bid'a din

  • @ameenah540
    @ameenah540 Жыл бұрын

    😢 wannan gaskiya ne mlm Allah yasaka da alkairi

  • @mammanbukar3908
    @mammanbukar3908 Жыл бұрын

    Wh. Sura Kai

  • @sulemanharuna265
    @sulemanharuna265 Жыл бұрын

    Masha Allah

  • @sadiktchani-oumorou3028
    @sadiktchani-oumorou3028 Жыл бұрын

    استاذ فاضل لا يشارك احد في حق الله سبحانه وتعالى ارسول صلى الله عليه وسلم له عظمة وكرمه ولاكن عليك أن تعرف ان الله فوق كل شيء وتوحيد هو العبادة .وسلام عليكم ورحمة الله وبركاته.

  • @mukhtarsalisu2768
    @mukhtarsalisu2768 Жыл бұрын

    Shi wanchan na Bauchin da wannan din duk daya suke, Babu wani Wanda ya fahinchi abinda ya fada. Babansa ma bazaice Baba bana neman taimakonka, ballantana Annabi Muhamnadu S A W. Lokaci yayi da Gwamnati zata saka full stop a wannan rashin mutunchin, kowa kawai yamaida kansa malami da me tarbiyyya da mara tarbiyya

  • @yarimadangata531
    @yarimadangata531 Жыл бұрын

    Gaskiya ne

  • @DjMyxtro-to5mt
    @DjMyxtro-to5mt Жыл бұрын

    ❤❤❤❤

  • @maimunausman2393
    @maimunausman2393 Жыл бұрын

    Masha Allah malam

  • @abdulhabibidanmutanentawa5114
    @abdulhabibidanmutanentawa5114 Жыл бұрын

    Kaji magana ta hankali ubangiji Allah shi saka da alhairi

  • @md.ajijjiga.6083
    @md.ajijjiga.6083 Жыл бұрын

    Naji Dadin Wannan Maganar :

  • @user-gs4ln9mv4v
    @user-gs4ln9mv4v Жыл бұрын

    Kaji gaskiya magna Allah ya badalada

  • @nazeerahmad5039
    @nazeerahmad5039 Жыл бұрын

    Ubanshi za'a ci kawai Ai Kano ne ba wani gari ba, ze gane kurenshi kwarai dagaske

  • @babangidausmanngaima3698
    @babangidausmanngaima3698 Жыл бұрын

    Allah kyauta

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 Жыл бұрын

    ƙarya ne ba wanda yakama shi

  • @almustaphamalanbaka-ju7nw
    @almustaphamalanbaka-ju7nw Жыл бұрын

    allah ya biya malan

  • @truereality4676
    @truereality4676 Жыл бұрын

    Neman suna yake ace anamagana akansa

  • @user-rm4jw5em7k
    @user-rm4jw5em7k Жыл бұрын

    Malan allah yakara basera dans illimité aminé?

  • @toshibazage8175
    @toshibazage8175 Жыл бұрын

    ml. ynx kuma sai kazuba ruwa a kasa kasha arrataye baffa hotoro shida abokinsa wanda aka kamasu tare , Amman su yn darika kullum sai sunyi zancinnan banji kace suyi laifiba Allah ya karama lpa danisa kwana ml.

  • @sanilawal3880
    @sanilawal3880 Жыл бұрын

    To, malam idan har don Allah zaka yi? To ai kiran shi zakayi a waya ka bashi shawarar. Ba bayyana ma mutane hakan ba. Yanzu sarki zaki yayi irin yadda kakeyi. Amma duk kalmomin da kaji, to ya bayar da amsar kalmomin cikin Qurani da hadith da kuma ijma'i

  • @mihrabismael
    @mihrabismael Жыл бұрын

    Wannan Gaskya ne malam

  • @iloveislam1261
    @iloveislam1261 Жыл бұрын

    Matsalar yada barna kenan da Idris Bai faraba da ba a sami wannan matsalar ba

  • @babangidausmanngaima3698

    @babangidausmanngaima3698

    Жыл бұрын

    Wa ya gayamaka? Ai dama wannan mas'alar tana nan

  • @SaadouSuleyman-ul3yl
    @SaadouSuleyman-ul3yl Жыл бұрын

    Saura kai 😂

  • @mourtalahmohamed1855
    @mourtalahmohamed1855 Жыл бұрын

    Muna kallo daga camerun 100/100

  • @abachisouleymaneabdoulaye
    @abachisouleymaneabdoulaye Жыл бұрын

    Malan munsanka

  • @androidtecno6818
    @androidtecno6818 Жыл бұрын

    Malam kayi soro Allah kada hitandanshi a chikin sunna kouskourene

  • @auwalsuleman8152
    @auwalsuleman8152 Жыл бұрын

    Hmmm ixala kin dai ji kinya

  • @abdulfaram3924
    @abdulfaram3924 Жыл бұрын

    subhanallah this guy, is munafikinee

  • @androidtecno6818
    @androidtecno6818 Жыл бұрын

    Kada kabada dan bidiya karfi

  • @abdourahamanehassane9545

    @abdourahamanehassane9545

    Жыл бұрын

    Malan.koji.soran.allah.doukoune.massu.kareso

  • @namirouayouba2232
    @namirouayouba2232 Жыл бұрын

    Kaji wanan dolo

  • @muhammadrabiu7706
    @muhammadrabiu7706 Жыл бұрын

    Bayanin yayi kyau Allah ya saka da alkhairi, amma shin ana siffanta Allah da yin ladabi a tauhidance? A sake dubawa

  • @hamzafardatt4927
    @hamzafardatt4927 Жыл бұрын

    Anan Ka fadi gaskiya

  • @bellouusmanzigau6916
    @bellouusmanzigau6916 Жыл бұрын

    Saura Kai munafiki magiya Annabin

  • @harunatofa5168
    @harunatofa5168 Жыл бұрын

    Kaji munafukin banza... ai dukanku kuka taru kuna kare maganan rashinladabin. Amma yanzu dai Baffa Hotoro ya zama ba dan izala ba ko? Munafukan banza. Yanzu shi Baffa Hotoro an kai shi an barwo shi. An raka wawa kasuwa an barwo shi. Kai kam tunda kana karyar malanta, wai kai ba ka yin karatu ne sai dai kumbura hanci da jan mummunan baki a social media?

  • @babasani5352
    @babasani5352 Жыл бұрын

    😂😂😂shegiya izala makiya annabi, duk bayanin da kayi mallam mun fahince ka mu ba jahilai bane kuma kasani Dr jakeee 🐴🐴 shima sai ankamashi bi'iznillah saboda duk bayanin daya ne, kuma baffa hotoro an'izala ne saboda duk daawan da yakeyi yana cewa yana kare Sunnah ne, kowa kuma yaganshi a Bauchi😂😂😂saboda ya zagi Mal jafar, albani etc shiyasa kakecewa haka, shi Dr idriss akoi wanda bai zaga ba, babu har kai Karan kanka mayaudara kawai makiya annabi angano ku😂😂😂

  • @babangidausmanngaima3698

    @babangidausmanngaima3698

    Жыл бұрын

    Amma kai babban munafikine wllh😂😂

  • @BelloDikko-ol4tl

    @BelloDikko-ol4tl

    Жыл бұрын

    Ai Babu mayaudara irin Yan darika Tujjaniya,Munafukan banza

  • @BelloDikko-ol4tl

    @BelloDikko-ol4tl

    Жыл бұрын

    Wa yacce Kai ba jahili bane,Munafikin banza maras kunya,dakikin Banza

  • @babasani5352

    @babasani5352

    Жыл бұрын

    @@BelloDikko-ol4tl toh munji makiya annabi masu sunnan ibn taimiya da dan'abdul wahabi dangin fir'auna da hamana kawarijawa masu sunnan kafirtawa da mushirikanta wa, nace Lailaha illallah Muhammadul rasulillahi swa🤲 kafin ka kafirta ni. MAKIYA ANNABI 😛😜

  • @babasani5352

    @babasani5352

    Жыл бұрын

    @@babangidausmanngaima3698 toh munji makiya annabi masu sunnan ibn taimiya da dan'abdul wahabi dangin fir'auna da hamana kawarijawa masu sunnan kafirtawa da mushirikanta wa yan'taadda mayaudara, nace Lailaha illallah Muhammadul rasulillahi swa 🤲 kafin ka kafirta ni MAKIYA ANNABI 😛

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 Жыл бұрын

    Kafadawa Idris ma haka, aishine silar komai

  • @sasbidosumaila2488
    @sasbidosumaila2488 Жыл бұрын

    BAFA AKAMA BAFFA HOTORO BA KUDENA YADA FAKE NEWS. YANXUN HAKA YANA UMARA. KARYACE IRINTA YAN BIDI,A

  • @fatimamuhammad7967

    @fatimamuhammad7967

    Жыл бұрын

    Aiba Yan bidia bane sukace ankamashiba

  • @sasbidosumaila2488

    @sasbidosumaila2488

    Жыл бұрын

    @@fatimamuhammad7967 sune suka fara post Yar,uwa

  • @Anashassanhamza
    @Anashassanhamza3 ай бұрын

    Allah yasaka maka da alkhairi

  • @ilyasuabdullahi4188
    @ilyasuabdullahi4188 Жыл бұрын

    Yakamata malamai suji tsoran Allah

  • @adamkabiru6669
    @adamkabiru6669 Жыл бұрын

    Masha Allah

  • @adamkabiru6669
    @adamkabiru6669 Жыл бұрын

    Masha Allah

  • @sanoussisanoussiyacouba9281

    @sanoussisanoussiyacouba9281

    Жыл бұрын

    Allah ya kara lafiya da nisan kwana malan

  • @yusufumaryuguda2957

    @yusufumaryuguda2957

    Жыл бұрын

    Lallai yau Kam muna tare Allah ya sa karkadawo ka ka warware maganannan

  • @yusufmuhammad1639

    @yusufmuhammad1639

    Жыл бұрын

    Amma fa aji tsoron Allah fa yaje ummara ne fa ayi bincike kafin asake baki

Келесі