24/5/2024 Ga Bayanin Sarki Garkuwar Cindo Baya Yarmage yacireshi Daga Gasa Santa tawa Itama Da Bayan

Фильм және анимация

Пікірлер: 19

  • @zakariismaila8947
    @zakariismaila894722 күн бұрын

    ❤❤❤❤wasa YAI kyau

  • @user-wp2fp7pw4r
    @user-wp2fp7pw4r23 күн бұрын

    Macha Allah Garkoi, vraiment tu sais bien parler.que tt puissant t assiste

  • @user-os9rk5hd3q
    @user-os9rk5hd3q23 күн бұрын

    Garkuwa rodu ❤❤❤❤❤❤❤ sarki dambe

  • @MuntariMusa-hv3nk
    @MuntariMusa-hv3nk23 күн бұрын

    Garkuwa Allah ya baka saa

  • @babangidadunis1676
    @babangidadunis167622 күн бұрын

    Wllh Ina yin ka garkuwa wllh kataka rawar gani sosai

  • @MainaAdamu-dn8te
    @MainaAdamu-dn8te23 күн бұрын

    Haka Allah ya so bamaja da ikon Allah

  • @YusufAdo-tc4su
    @YusufAdo-tc4su23 күн бұрын

    Gaskiya hirar Garkuwa da Sanata Tawa yayi daɗi

  • @aliyumisau9501
    @aliyumisau950123 күн бұрын

    Garkuwa yana burgeni wlh, kullum yana cikin fara'a da sakin fuska

  • @abubakarummarabubakarummar2456
    @abubakarummarabubakarummar245623 күн бұрын

    Yanzu dakaga Uwarbar kakoma ga allah kabar tabarya

  • @bashirsabo1130

    @bashirsabo1130

    22 күн бұрын

    Dama Yana kawo Allah a maganar sa

  • @usmanbashirisyaku1684
    @usmanbashirisyaku168423 күн бұрын

    kaiii musubahu kullum mutane suna comment amma kaii bakayin reply kaga kuwa babu ampanin tambayarka koyin comment

  • @musbahukano353

    @musbahukano353

    22 күн бұрын

    Kayi hakuri wallahi Aikine yaiyawa

  • @AnnoyedCroissant-ip7pt
    @AnnoyedCroissant-ip7pt23 күн бұрын

    Ya dahaka musbahu ba magana

  • @AsadiikNayaya
    @AsadiikNayaya23 күн бұрын

    Okay to shekenan yanzu please yaushene final

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6b23 күн бұрын

    Duk yar mage ya kumbura masa fuska

  • @rayyanabdallah1726

    @rayyanabdallah1726

    23 күн бұрын

    Kaje kaga hancin yar mage😂

  • @bashirsabo1130

    @bashirsabo1130

    22 күн бұрын

    Kowa yayi jarunta wallahi

  • @NazeerLAbdul

    @NazeerLAbdul

    22 күн бұрын

    Baka kalli fuskar 'yar mage ba shiyasa. Kuma kowa ya san Garkuwa yayi kokari sosai

  • @YahayaBasheer
    @YahayaBasheer23 күн бұрын

    Xx

Келесі