Wannan channel mun budetane karkashin "MB STUDIO" domin murinka kawo karatuttuka daban-daban daga bakin malamai Kamar haka: Sheikh Umar Sani fagge, Farfesa maqari Zaria,Malam Yakubu Ismaili da Sharif saleh.
This channel was created by "Mb studio" we carry out the following activities in our shop:
1.Video coverage (commercial or non commercial such as educational program or preaching by imams or Sheikhs)
2.Wedding coverage
3.Ceremonial coverage
E.t.c.
NB:If you check out my contents, you will find that they are unique because it is recorded by only our Studio and you will see the reaction of my subscribers supporting what I said.
*[email protected]
kzread.info
Пікірлер
Makaryaci ma dai baiji dadi ba
Wannan jaki malamine
Mash Allah Alhamdu Lillah
❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤
Sallallahu alaihiy wasallama alhamdulilla Masha Allah fatan alheri mallam 🙏🙏🙏
allah yasaka da alheri malam
Sannan aiyanzu akwai masu rai kaje kulwana
Sanda malamanna sunadarai kaikuma kana'ina?
Allah ya saka da alkhiri
Gellesu
Wallahi kaji malami duka malamman wadanda ga wa'azi da haussa yafiyéminsu wallahi
❤❤❤❤الحمدلله
Please ya za'ayi insamu wannan a file Dina
Audio ko video? Kana wata jiha ce
@@Mbonlinetv2020 in jihar katsina Audio
Zaka biya wani abu sai in tura maka. Idan ka amince zaka iya samuna ta WhatsApp 07032330209
Merci
❤❤❤Ibrahim Maqari ❤❤❤❤❤
Macha Allah malam Allah ya kara ma lafiya amine ❤❤❤
Ina full din video nan please
Nawa zaki biya sai in tura maki Zaki iya samuna ta WhatsApp 07032330209
Allah Ya kara lafiya Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam
Malam anayi Bismillah awajan fatiha da wajan sura
Ba'ayi a mazhaban malikiyya,Amma idan liman ne kai zaka iyayi a zuciya kafin fara sura
Masha alla alayakaralafiya
Omar Abdelaziz Baba fader
Allah badalada Allah Kara daukak danisan kwana
Masha Allah barkanmu dashanruwa lafiya malam Allah yasaka malam
Allahu Akbar
❤❤❤❤❤
Macha allah munji kartu kuma mun gamsu
Muna sake gode maka syyidi Dan Allah yakamata kayi Mana karatu kan yakukuwanda suka Hana S ALI nutsuwa
Allah ya Kara maka LAFYA YAYANA JIKAN GOGGO KAAANA Allah ya Kara mata RAHAMA
MALAM YAKUBA
Allah yasaka daalkairi
MaShaAllah prof
Allah ya isa datana, tinda qarya kukeyi
Ka saurara da kyau kuwa?
Allah ya jikan mallam
Allah u akbar
❤❤❤
اللهم اني اسالك باسمك الاعظم المكتوب ❤من نور وجهك الاعلى❤ المؤبد❤ الدائم❤ الباغي❤ المخلد❤ في قلب نبيك❤ ورسولك محمد❤ واسالك باسمك الاعظم واحد❤ بوحدة الاحد❤ المتعالي ❤عن وحده الكم❤ والعدد❤ المقدس❤ عن كل احد❤ وبحق بسم الله الرحمن الرحيم❤ قل هو الله احد❤ الله الصمد ❤لم يلد ولم يولد❤ ولم يكن له كفوا احد❤ ان تصلي على سيدنا محمد❤ سرحياة الوجود❤ والسبب الاعظم لكل موجود ❤صلاة تثبت في قلبي الايمان ❤وتحفظني القراءن❤ وتفهمني منه الايات ❤وتفتح لي بها نور الجنات❤ ونور النعيم ❤ونور النظر الى وجهك الكريم❤ وعلى اله وصحبه وسلم ❤
Masha Allah ❤❤
Yayi
A
Allah ya Kara lpy malam
Malam yakuba isimal kano
❤❤❤❤❤❤❤
بارك الله فيك
Masha Allah 🙏 muna jin da din ka😅
❤❤❤❤
Amen
Amen Amin
Sallallahu alaihiy wasallm ameen summa ameen alfarman annabi muhammadu sallallahu alaihiy wasallm alhamdulilla Masha Allah fatan nasara mallam
Sallallahu alaihiy wasallm alhamdulilla Masha Allah