Zazzafan Martanin Dr. Sani ga prof Maqari akan fatawar Zina da Ma'aurata sukayi Tareda Hujjoji masu.

Hausawa top tv
Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa
/ @hausawatoptv
#hausawatoptv #hausawatv #hausa

Пікірлер: 18

  • @musamohammed7263
    @musamohammed7263 Жыл бұрын

    Allah Ya Taimaki Mallam Yan Bidi'a Sai Dai Kuyi Hakuri Fa Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Kuwa Sai Labari

  • @bmgkano8024
    @bmgkano802411 ай бұрын

    Allah ya saka

  • @MuhammadDaudadmseldauwud
    @MuhammadDaudadmseldauwud8 ай бұрын

    Allah qara lafiya Sheikh.

  • @musaibrahim9196
    @musaibrahim9196 Жыл бұрын

    Allah yaqara lafiya malam

  • @hausawatoptv

    @hausawatoptv

    Жыл бұрын

    Ameen

  • @hashimusani3755
    @hashimusani375510 ай бұрын

    Allah kare muna kai ya kuma kara lafiya da nisan kwana, prof.Sani rijiyar ilimi.

  • @hausawatoptv

    @hausawatoptv

    10 ай бұрын

    Ameen

  • @abdulazizchayibu3637
    @abdulazizchayibu36379 ай бұрын

    Allah ya kara lafiya dr

  • @yusufshitualiyu5217
    @yusufshitualiyu5217 Жыл бұрын

    Aikin kenan fariya da gadara. Wannan bawan Allah Professor Maqari wlh yayi muku nisa, hassadar kara dagashi take. Ni damuwa ta shine wai irin wannan dabi'un naku kuna nufin shine dabi'un Manzon mu Manzon tsira Annabin rahama Sallallahu Alaihuwa Sallam

  • @AUWALUMARBALA-yh7dk

    @AUWALUMARBALA-yh7dk

    10 ай бұрын

    Waye Mak'ari?Shi ke nan sai Abar Fatawar data sab'awa shari'ah ?dole A Bayyana gaskiya ko bakwa so!!!

  • @harounagarba7562
    @harounagarba756211 ай бұрын

    Yan darikou tidjaniya sou saya kan darikar sou don moùsoulindji yayi mousou nisa

  • @iliyababakini1097
    @iliyababakini10976 ай бұрын

    Hausa top TV meye afmanin kiran Prof da dan karambanin frofesa shin ba posting kadai ya kamata kuyiba sai kubar mutane suyi alqalanci

  • @hausawatoptv

    @hausawatoptv

    6 ай бұрын

    Aa ba haka mukace ba ka dai Saurara ta yaya Zamu kirashi Dan karanbanin Professor? Prof Malamin mune fa, idan ka Saurara Zakaji shi me Dr Sani ya fada akai dashi Mukayi amfani @iliyababakini1097

  • @iliyababakini1097

    @iliyababakini1097

    6 ай бұрын

    ​@@hausawatoptvkaduba posting din abinda kuka rubuta kenan

  • @hausawatoptv

    @hausawatoptv

    6 ай бұрын

    To ka Saurari bayanin da Dr sanin yayi kaji abinda ya fada Daga Minti 4:00 zuwa Sama zakaji yace yaji wani Me Dan karanbani, to da wa yake??. Amma Mun gyara Rubutun saboda Rashin Fuskanta godiya Muke @iliyababakini1097

  • @muhammadrabiumikail2085
    @muhammadrabiumikail2085 Жыл бұрын

    Wannan Mumunriga Munsabaji Kasan abunka dawanda bayaso ace anfishi kuma dole kahakura Anfika To anfika Prof. Maqary basa'an Yaroba

  • @basharumar5881

    @basharumar5881

    11 ай бұрын

    Ngd

  • @user-bt3pw4zo2y

    @user-bt3pw4zo2y

    6 ай бұрын

    Wlh Aih Yatafi wlh ko a lahira Insha allah sani rigeyar lemo Aih yatafi

Келесі