yunkurin tada rikici akan makomar iyayen annabi, Dr jamilu waziri ya aika dako

raddin Dr jamilu ga abulfatahi sani atijani da mabiya darikar tijjaniyya akan makomar iyayen annabi Wanda tasharmu mesuna duniyar musulunci mukayi sharhi akai domin ilimantar daku
kuyimana subscribe a KZread channel dinmu mesuna duniyar musulunci domin samun shirye shiryenmu kamar haka
labarun duniya, labarun hausa, labarun kannywood,Dr jamilu waziri, izala, darikar tijjaniyya, salafiyya

Пікірлер: 16

  • @iddizango6419
    @iddizango6419Ай бұрын

    Shiekh Abulfathi Sani Attijany 💖💖💖💖💖💖💖💖✊

  • @MoussaAssoumane-zl2ih
    @MoussaAssoumane-zl2ihАй бұрын

    ❤❤❤

  • @usmanyusuf677
    @usmanyusuf677Ай бұрын

    Dr Ina San ka dan Allah, Allah Ya tsare da tsare war sa Allah ya ƙara istiƙama da ikhlasi

  • @laoulimoussa2800
    @laoulimoussa2800Ай бұрын

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @aliyumsani24muhammad14
    @aliyumsani24muhammad14Ай бұрын

    Wallahi yawancinsu badan Allah Suke ba

  • @AbduazizAbubakar-ss1qw
    @AbduazizAbubakar-ss1qwКүн бұрын

    inkunzauna lfy Allah yatsinemuku

  • @usmanyusuf677
    @usmanyusuf677Ай бұрын

    Wannan ya cika babban makiri Allah ya ba Ahllussunna ka riya A duk inda suke

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837Ай бұрын

    Dr Jamil Allah ya saka da alheri. Abinda kamata kenan ku ci gaba da fitowa da taddancin yan dariqa da yan shi'a. A daina yin shiru..sai muga masu daure masu gindi. It seems gwamnati ya goyon bayan su.

  • @iddizango6419
    @iddizango6419Ай бұрын

    Yaron Dr Jaki😂😂😂😂😂

  • @MahiShuaibu-ge7uv
    @MahiShuaibu-ge7uvАй бұрын

    Shegu kune maqiya annabi na haqiqa matsiyata

  • @SanusikitaMuhammad
    @SanusikitaMuhammadАй бұрын

    Amma kai ma kacucemu da.kawo inyass acikin maganarka kunce inyass mushirikine kunce kafirine to yanzu inyass yama ranakenan. Ammadai Allah wadaranka.

  • @abdullahiibrahimusman8135

    @abdullahiibrahimusman8135

    Ай бұрын

    Ba inyassi ba shedan ma yayi gaskiya Kuma manzon Allah SAW ya tabbatar yayi gaskiya amma ai Bai chanzashiba a matsayinsa na shedan ba. Ya kamata ka fahimci karatun Dan uwa.

  • @SanusikitaMuhammad
    @SanusikitaMuhammadАй бұрын

    Kai karyan kukeyi iyayen Annabi bawanda yayi musu tayin islam ballantana ace sunki karba Allah yace bayayin azaba ma mutum sai ya aika manzo in mutum yaki sakon sai azabar Allah tasameshi to tambaya gareka da Dr. Idris iyayen Annabi an aikomusu manzo ne suka kikarbar manzancin? Babu wani Abu kamar haka.aishi baban. Annabi ibrahim ai Annabi. Ibrahim yamasa tayin islam amma yaki to Annabinmu. Inama yaga iyayensan ballantana ace yayi musu wa azi sunki. Ji?

  • @abdullahiibrahimusman8135

    @abdullahiibrahimusman8135

    Ай бұрын

    To anan me kakeso ka bayyana? Kanaso kace manzon Allah SAW yayi karya kenan? Tunda ai shi yafadi cewa iyayensa suna wuta, ya kamata ka fahimci haka ba fa malamanmu na ahlusunna suka fadi hakaba,manzon Allah SAW shi ya fada a hadisi ingantacce. Har yanzufa baku fito kunyi inkarin hadisin ba an tabbatar hadisine ingantacce. Amma yanzu ku kun fito kunjuya magana don ku karkatar da hankali jahilai dolaye. Wallahi kunyi asara in baku tuba kun Gane gaskiya ba, Allah ya sauwake.

  • @SanusikitaMuhammad
    @SanusikitaMuhammadАй бұрын

    Ni Dan izalane kaida Dr idris miye na kuketayin maganar karfa kuke rudewa ina ruwanmu inyass mabiyansa. Sunce hi Allah ne .kaima Allah ya isa tsakaninmu dakai. Dan uwar bakuce shi kafiri bane ? Kai da. Idris yan tudune ku miyasa baza ka iya karekuba sai ka ambato inyass kabamu kunya to kusann abinda zakuke fadi.

  • @abdullahiibrahimusman8135

    @abdullahiibrahimusman8135

    Ай бұрын

    Kai jahiline shi yasa bazaka Gane mukaranar da Dr jamilu yayi da inyass ba. Shedan ma yayi gaskiya Kuma manzon Allah SAW ya tabbatar da haka, amma Kuma Bai canza shi daga matsayinsa na shedan ba. Kai Kuma kazo kanata ban Dan ban Dan, ya kamata ka fahimci haka.

Келесі