Yadda za a ceto Najeriya daga matsalar rashin tsaro - Hamza Al-Mustapha - BBC News Hausa

Tsohon babban dogarin shugaban Najeriya na mulkin soja, marigayi Janar Sani Abacha, wato Manjo Hamza Al-mustapha ya bayyana mana hanyoyin da yake ganin za a bi don ceto Najeriya daga halin da take ciki na rashin tsaro.

Пікірлер: 351

  • @tijjaniciroma6068
    @tijjaniciroma6068Ай бұрын

    Dan ALLAH ataimaka abawa hamza elmustapha mulkin Nigeria

  • @nadjibjamila2490
    @nadjibjamila24902 жыл бұрын

    Msrhaban bika yaaa jarumin maza menjo hamza allmutafa💪

  • @h.s.i.wnigerialimited4247
    @h.s.i.wnigerialimited42474 ай бұрын

    Allah ya kara maka lafiya da nisan kwana alfarmar manzo s.a.w Amin

  • @user-yq2cx6kk6m
    @user-yq2cx6kk6m Жыл бұрын

    Allah sarki allah yaymaka sakayyar zalincin da sukayimaka😭

  • @abdulaxeexmuhammadumar7324
    @abdulaxeexmuhammadumar73242 жыл бұрын

    Allah ya isar maka hamza almustapah 😭😭

  • @abdurrahmanumarwali2152

    @abdurrahmanumarwali2152

    Жыл бұрын

    To shine ya janyo Amma gskiya laifn BABANGIDA NE

  • @ibrahimahmad5161
    @ibrahimahmad5161 Жыл бұрын

    Kai Jama'a!!! Allah yacikamaka burinka na Alkhairi yakuma sakamaka bisa Zaluncin da akayima Alfarmar Shugaba S.A.W

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa Жыл бұрын

    wannan bawan Allah da ilimi tatare dashi, inama inama za'abshi dama ya nuna tashi baza

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.29462 жыл бұрын

    Maza!!! Jam'iyyar AA insha-Allah Al-Mustapha SAK

  • @abdurrahmanumarwali2152

    @abdurrahmanumarwali2152

    Жыл бұрын

    A a muhadu dai mu marawa dodon barayin najeriya kwankwaso

  • @fodioyahaya7506

    @fodioyahaya7506

    Ай бұрын

    AA party

  • @abdullahibashiru2699
    @abdullahibashiru26992 жыл бұрын

    Allah ya zama Gatanka Major Hamza

  • @mambyatmaryammustapha5701
    @mambyatmaryammustapha57012 жыл бұрын

    Ma shaa Allah ubangiji Allah ya baka nasara wallahi nedai in har Inna raye zaayi zabe toh kuria ta takace Hamza almustapha

  • @abdurrahmanumarwali2152

    @abdurrahmanumarwali2152

    Жыл бұрын

    Tabbas nagartcce ne Amma gaskiya kwankwaso y fishi chanchanta ni aganina dmn tbaas inya mara Masa baya za a samu cigaba

  • @abbasabubakarabbas9235
    @abbasabubakarabbas92352 жыл бұрын

    Masha ALLAH I like this man 9ja need someone like him wallah ♥️

  • @salehmohammed7096

    @salehmohammed7096

    2 жыл бұрын

    Fact bro

  • @sammaniusman3401
    @sammaniusman3401 Жыл бұрын

    ALLAHU AKBAR, ALLAH ya kara maka lafiya da nisan kwana masu albarka amin summa amin.

  • @okoliogbole

    @okoliogbole

    Жыл бұрын

    Corruptions has eaten so deep into our leaders that lf you're a person of truth you will not be liked thats why he surfed but God was with him

  • @themangerministry3021
    @themangerministry3021 Жыл бұрын

    I so much love this man. May God almighty keep him safe for us in Jesus name amen 💖🙏

  • @sffds4184
    @sffds41842 жыл бұрын

    Masha Allah 🙏🙏Allah yayi maku jagora na alkhairi alfarman sayyadi sadadti

  • @abdullahiidrisadam2008

    @abdullahiidrisadam2008

    2 жыл бұрын

    Amin

  • @ali_so7821

    @ali_so7821

    2 жыл бұрын

    Ameen

  • @ddff467

    @ddff467

    2 жыл бұрын

    Amin

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa Жыл бұрын

    Ya Allah kabawa wannnan bawan naka idar da nufin sa na al-khairi 🙏🙏. walahi bah duk babbar mutum ke iya pitowa fili fadin gaskiya.

  • @Mr-GEO_001-LS.Youtube

    @Mr-GEO_001-LS.Youtube

    Жыл бұрын

    BILMUSTAFALQAREEM SALALLAHU ALAIHI WA-ALIHI WASALLAM

  • @adamilyasadam8662
    @adamilyasadam86622 жыл бұрын

    Allah ya Kara lfy namijin duniya Muna tare dakai Allah Kuma ya tsare mana kai

  • @aishainusa5415
    @aishainusa54152 жыл бұрын

    Allahu y kareka da lpy ,kariya tsari tare d tsahon Rai Mai Amfani.

  • @keziyajoshua1248
    @keziyajoshua12482 жыл бұрын

    I can't wait to read the book sir God bless you richly sir

  • @hauwabello6706
    @hauwabello6706 Жыл бұрын

    Lailaha illah Anta subuhanaka inni kuntun zalimun, Subuhanallah, Allahumma ajirni fee museebatee Wakalifli khairun minha.Ya Allah ka ceci Nigeria a hannun Azzalumai.Allah ya cigaba da tsare mana kai Al mustapha

  • @yaanayn6033
    @yaanayn60332 жыл бұрын

    Saikai Nigeria inshallah 👍👍👍👍

  • @abubakarmuhammedaliyu3928
    @abubakarmuhammedaliyu39282 жыл бұрын

    Munagodiya bbc munatare da Hamza inshallahu

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk2 жыл бұрын

    Idan bamu sameka ba Allah ya bamu kwankwaso, amma kafishi cancanta Allah ya zaba mana mafi Alkhairi Ameen

  • @AlhajimaasumuSulaiman
    @AlhajimaasumuSulaimanАй бұрын

    Ina Yi Maka fatan alkairi in dai akwai alkairi ga samun shugabancinka ga jamaar kasarmu Nigeria toh muna rokon Allah ya baka shugabancin kasar Nan don darajar monzanmu muhammadun rasulullah S a w

  • @ayshbeny
    @ayshbeny2 жыл бұрын

    Kai wannan Ya birge ni wallahi

  • @utbanabubakardandada4266
    @utbanabubakardandada4266 Жыл бұрын

    Allah yabamu shuwaga banni nagari a Nigeria 🇳🇬

  • @user-ch7hw7fr8r
    @user-ch7hw7fr8r2 жыл бұрын

    YA uban giji Allah gaba wanka ,Allah kqara shiga cikin al amura nashi al furmar shugaba jagaba annabi mhd s a w aminee 🤲🙌

  • @Mr-GEO_001-LS.Youtube

    @Mr-GEO_001-LS.Youtube

    Жыл бұрын

    RASUULULLAHI SALALLAHU ALAIHI WA-ALIHI WASALLAM

  • @Mr-GEO_001-LS.Youtube

    @Mr-GEO_001-LS.Youtube

    Жыл бұрын

    AMIN SUMA AMIN ALLAHAFIX

  • @NuhuAbubakar-mv4tj

    @NuhuAbubakar-mv4tj

    Ай бұрын

    😅​@@Mr-GEO_001-LS.KZread

  • @ayubaasheshe4454
    @ayubaasheshe44542 жыл бұрын

    I will be more than eager to buy and read this book! You have a lot in your brain that can help Nigeria come out of her predicament. I have watched and listened to many of your Oputa Panel videos.

  • @ladidialasan7441
    @ladidialasan7441 Жыл бұрын

    I feel like crying 😭😭 this man surfer a lot ,,yah Allah yamaka sakayya yabimaka hakkinka,yasakayi jagorancin kasar Nan,u are a nice person,great man may God continue to guide u and bless u

  • @MuhammadSalisu-rl7dm
    @MuhammadSalisu-rl7dm3 ай бұрын

    Gaskiyane Allah ya tabbatar mana da tsaro Mai Anpani

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd52072 жыл бұрын

    Allah yajarikacikin kariyarssa

  • @user-hb2dg1kk1v
    @user-hb2dg1kk1v4 ай бұрын

    Gaskiya ne shugaban kasar mu nagobe hamza a'lmustapha Allah ya i'sammana😢

  • @raliyasulaiman8604
    @raliyasulaiman86042 жыл бұрын

    Wlh nasakejin storon negeria allah ya isa

  • @user-ch7hw7fr8r
    @user-ch7hw7fr8r2 жыл бұрын

    uban giji Allah yqara tsareka yqara maka lfy da kwanciyar hankaly ,Allah yqara daga darajar ka yamaka yanda kakeso domin darajar annabi mhd saw aminee 🤲🙌😢😢😢

  • @agdantata5223
    @agdantata522311 ай бұрын

    ALLAH YA KIYAYEKA YA KARA NISAN KWANA YAYI ALBARKA ❤

  • @khalilabubakr
    @khalilabubakr2 жыл бұрын

    Allah ya kiyaye ka major 🙏

  • @sageerminuwa

    @sageerminuwa

    Жыл бұрын

    Ameen summa ameen

  • @lubabamurtada5646
    @lubabamurtada56462 жыл бұрын

    Innalillahi wainna ilaihi rajuun Allah kenan bamekashe wase Allah bamerayawa se ALLAH Allah yasaka maka tundaga duniya

  • @abdullahiidrisadam2008

    @abdullahiidrisadam2008

    2 жыл бұрын

    Amin

  • @sucessfull45
    @sucessfull452 жыл бұрын

    Yah (Allahu) yah (Allahu) yah ( Allahu) 🤲🤲🤲😭😭😭Dann sonda kakeyiwa annabi ( S A W) Dann sallah annabi guda 5 (ALLAH)kakawo karshin mulkin (demorco rate) yah Allahu 🤲 ka sakama duk wan da suka zalumta Dann buwarka ya Allah

  • @ahmadshafiu4737

    @ahmadshafiu4737

    Жыл бұрын

    Ameen

  • @samsoncatier
    @samsoncatier2 ай бұрын

    Sir u vision is something that we love

  • @user-wk9pm6dt2l
    @user-wk9pm6dt2l2 жыл бұрын

    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب العالمين

  • @Mr-GEO_001-LS.Youtube

    @Mr-GEO_001-LS.Youtube

    Жыл бұрын

    SALALLAHU ALAIHI WA-ALIHI WASALLAM

  • @fatimalawal3684
    @fatimalawal36842 жыл бұрын

    Allah ya,bada,nasara

  • @SulaimanAhmadu-rr5ur
    @SulaimanAhmadu-rr5ur4 ай бұрын

    Masha Allah.Alkah ya tshare

  • @sirajayakuba
    @sirajayakuba3 ай бұрын

    Namujinduniya Allah yakaralafiya danisan kawna yabaka sugabanchin nageriya ameen

  • @ibrahimaliyu7882
    @ibrahimaliyu78822 жыл бұрын

    Ni dekam ka burge karlanka mukeso I Nigeria Allah ya sareka 🙏🙏

  • @ustazabba4026
    @ustazabba40262 жыл бұрын

    Allah ya baka shugabanci Nigeria Dr Hamza Almustapha

  • @khadijahmuhammad7149
    @khadijahmuhammad71492 жыл бұрын

    Wlh kuwa Ina ma ace kowa zaiji wannan Hirar

  • @HabouHabou-cp2rb
    @HabouHabou-cp2rb8 сағат бұрын

    kaijama a dan allah aba bawan allannan shugabanci

  • @nadjibjamila2490
    @nadjibjamila24902 жыл бұрын

    Muna yinka hamza

  • @SaidY.ibrahim-qi5rc
    @SaidY.ibrahim-qi5rc3 ай бұрын

    Allah yakaramaka lfy allah ya tsareka da tsarewarsa allah yacika muradi allah yatoshe jinsu da ganinsu yabaka iko akan abinda kasa gaba

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 Жыл бұрын

    ALLAH yasaka ma da Alkhairi, yabiyaka da aljanna, Yabaka jagoarancin Nigeria,

  • @ddff467
    @ddff4672 жыл бұрын

    Ya allah kasani muna kyautata zato ga bawannan naka cewa alkairinsa yafi shartinsa yawa ya Allah kabashi mulkin Nigeria kabashi ikon adalci kabashi wazirai na gari ka karya duk wani Wanda zai tokare hanyarsuallah kayafewa al ummar nijeria kahallaka azzaluman shugabannin nigeria

  • @mustaphadugajiahmad257
    @mustaphadugajiahmad2572 жыл бұрын

    Dole su tsaneka ae… matsiyata.. azzalumae… ALLAH TA’ALA YA qara kiyaye mana kae.. YA baka saa..

  • @HarunaAbdulrahman-py9ki
    @HarunaAbdulrahman-py9kiАй бұрын

    Allah yataimaki wannan bawansa Allah yabashi nasara Allah yakareshi

  • @eileenhungiapuko7381
    @eileenhungiapuko7381 Жыл бұрын

    Major Al-Mustapha Allah ya saka Maka da Alheri.

  • @ibrahimabdulsalm5539
    @ibrahimabdulsalm55392 жыл бұрын

    Allah kabamu shugabanni nagari

  • @user-jk4jf5kr9c
    @user-jk4jf5kr9c3 ай бұрын

    Allah ubangiji ya kawo mana zaman lfy akasa

  • @abdubingel7235
    @abdubingel72352 жыл бұрын

    Oh major u hv this country at heart, u know Nigeria, but my fear is that the vultures in this country will not allow u chance. We depend on Allah and He will make u achieve your dream.

  • @conn292

    @conn292

    Жыл бұрын

    Allah can change anything. we are not scared of the vultures!

  • @user-bw9vv8by4c
    @user-bw9vv8by4c3 ай бұрын

    ❤❤❤ my hero, my Good father bless be you

  • @abdulghaffarharisuleiman6164
    @abdulghaffarharisuleiman61642 жыл бұрын

    Allah yasa Major H. Almustapha yazama Minister Tsaro ashugaban kasa maizuwa. Kuma Allah yasa in antayashi yamansa komu talakawa munsamu saikin rayuwa da walwala. I dey salute sir...

  • @brahdabuwa9444
    @brahdabuwa9444 Жыл бұрын

    Masha Allah Allah ya kareka

  • @bellomuhammad4946
    @bellomuhammad49462 жыл бұрын

    Lallai wannan mutumen ya chanchanci a bashi dama! Allah yasa kar manufar da yake da ita ta alkhairi akan najeriya ta tafi a banza.

  • @muhammadrabiu7706

    @muhammadrabiu7706

    2 жыл бұрын

    Ameen

  • @ibrahimadamu6988

    @ibrahimadamu6988

    Жыл бұрын

    Your Excellency our commander in chief of arm forces come 2023 insha Allah. You are one of the kind, upright and sincere person I have met in my life, Nigerian is an open wound, she needs one with your conscience to hill it. The cabal's are afraid of you, they fail for not being able to kill you while in prison, God has plans for nigeria that's why he kept you alive. On your mandate we stand

  • @amadumusa2285

    @amadumusa2285

    2 ай бұрын

    ​@@muhammadrabiu7706😮😮😮y😮

  • @amadumusa2285

    @amadumusa2285

    2 ай бұрын

    ​@@muhammadrabiu7706😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮

  • @fodioyahaya7506

    @fodioyahaya7506

    Ай бұрын

    AA party 2027

  • @HabouHabou-cp2rb
    @HabouHabou-cp2rb8 сағат бұрын

    aslm alekum manjo almustapha wallahi muna tare dakai 2027

  • @adamkabiru6669
    @adamkabiru6669 Жыл бұрын

    Ya Allah kabawa manjo hamza almustafa shigabancin nageria

  • @user-gt5gg3jg9y
    @user-gt5gg3jg9y3 ай бұрын

    In Sha Allah kai zaka kawo mana Nigeria /20-27 / in Sha Allah 😢😢😢

  • @hazemaboubakrmahmoud3844
    @hazemaboubakrmahmoud3844 Жыл бұрын

    Usually great my dear friend Mr Hamza

  • @usmanmuhammed4977
    @usmanmuhammed4977 Жыл бұрын

    Allahu arkbar kabiran, Allah ya tsare.

  • @MohammedAbubakar39
    @MohammedAbubakar393 ай бұрын

    Allah ya shaka da alkhairi

  • @yahayaummarahudu4781
    @yahayaummarahudu4781 Жыл бұрын

    Up mejor general Almustapha.Allah shidafa Maka!

  • @Mustapha_Bashir
    @Mustapha_Bashir2 жыл бұрын

    Allah ya Saka maka Manjo, Nigeria irinku take buqata.

  • @abdurrahmanumarwali2152

    @abdurrahmanumarwali2152

    Жыл бұрын

    Kujanyo hnkalinsa kan marawa kwankwso baya dmn tbbas za a samu cigaba

  • @bangidaDoRo
    @bangidaDoRoАй бұрын

    🙋👍 Munayikasosai allah yajadanisan kwana maigida

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd52072 жыл бұрын

    Ya Allah yarab ya Allah Allah kabawa wannan bawanaka mukkin Nigeria lnshine mafe alhiri nede nagassuda bayanassa dari bussa dari wlh

  • @abdullahiidrisadam2008

    @abdullahiidrisadam2008

    2 жыл бұрын

    Amin

  • @fatimalawal3684

    @fatimalawal3684

    2 жыл бұрын

    Ai munyi mubayaa Allah yasa ya,zama alkhairi

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 Жыл бұрын

    Al Mustapha ba barayiba

  • @user-xj2hv8pj4p
    @user-xj2hv8pj4p27 күн бұрын

    Allh yasakama allh yabima hakkinka aikokayafemusu Allah bazaibarsuba subahanallah

  • @usmanfulani7237
    @usmanfulani7237 Жыл бұрын

    Please Dan Allah Ina bukatar magana da Mai gida Hamza Al Mustafa

  • @user-qx2wd6db8i
    @user-qx2wd6db8i2 ай бұрын

    ماشاء الله تبارك الله 227✌️👂🙏🙏

  • @user-wi4rp6tm6v
    @user-wi4rp6tm6v3 ай бұрын

    Allah yabamu shugaba nagari a Nigeria

  • @ladang.harunalere9744
    @ladang.harunalere9744 Жыл бұрын

    Allah yaka ikon zama sugaban kasannan amin

  • @ibrahimabubakar4350
    @ibrahimabubakar4350 Жыл бұрын

    Allah ya basa shugaban kasa Nigeria

  • @Niger930
    @Niger930 Жыл бұрын

    Mash Allah Walhi Allah hakane ma ganarchi

  • @yusufmuhammad1960
    @yusufmuhammad19602 жыл бұрын

    Allah sarki na tausaya ma wlh

  • @abbaauwalu690
    @abbaauwalu6902 ай бұрын

    Allah ya bawa Hamza Al Mustafa mulki nageria

  • @abdullahilawanabba120
    @abdullahilawanabba1202 жыл бұрын

    Masha Allah

  • @salihumohammed7225

    @salihumohammed7225

    Жыл бұрын

    Masha Allah

  • @hassanabubakargiro6531
    @hassanabubakargiro6531 Жыл бұрын

    Allah y Kara maka lpy kuma ubangiji Allah ya bashi nasara

  • @idrissouzenabou6604
    @idrissouzenabou6604 Жыл бұрын

    Al- Mustafa Allah Ya daukaka ka and Peter Obi, and Datti Baba Ahmed

  • @YakubuHaruna-wk7dr
    @YakubuHaruna-wk7dr4 ай бұрын

    Allah yakara daukaka mijo

  • @abdullahimuhammad5123
    @abdullahimuhammad51232 жыл бұрын

    Inna lillahi wa inna ilaihirraji'un, I wish Nigerians can forget about party and choose credibility. May Allah help us and save this Great Nation from the poor leadership we suffer.

  • @wildlife6167

    @wildlife6167

    Жыл бұрын

    Can you interpret the major things he mentioned in this interview for me please? Would be greatly appreciated. Thanks

  • @OfficialSautinHausa

    @OfficialSautinHausa

    Жыл бұрын

    @@wildlife6167 Let me try. Firstly, he said he belongs to the ACTION ALLIANCE PARTY. he said the major problems of this country are: No:1 - There are main 56 people that control this country, he said if they want this country to be peaceful it can be & if they want this country to be worse than hell, then they know how because they are powerful, richer & control the government & DSS itself. he said he knew all of them. No:2 - He said the method of road block (if you are a Nigerian you know that stupid police at the road block) is the worse because it does bad than good. Also he said the police, army & soldier almost have same job procedures which shouldn't be. Police should have a different task, same goes for army & soldier. He said a soldier knows days are too mild, they obey rather than to be obey No:3 - He said if they wanted to improve the security, the first weapon they should use is the satellite because the is as good as a CCTV, but the leaders are dont want to, they rather use it for useless aim then for security purpose ( he said he dont wan to say much because "they" will see this interview) No:4 - He said the arewa is the richest states of all states in Nigeria because it haves gold, rare gems & other minerals hence the insecurity is worse that side because if the places are too peaceful , those powerful people can never harvest those minerals. Furthermore, there is outside forces helping by recruiting & sponsoring those terrorizes for the same aim of exploiting the rich mineral wealth. No: 4 - He said the perfect candidate to be Nigerian president is some who is self-reliant, meaning he should have an aim & shouldn't listen to what do. when present with a problem; he should seek an opinion but final decision should be decided by himself in the best interest of his people. He should be strict when there is a need for it.

  • @Mansas

    @Mansas

    Жыл бұрын

    Ameen

  • @usmanmohammed173
    @usmanmohammed1733 ай бұрын

    Allah ya taimake ka

  • @usamanmammaman
    @usamanmammaman4 ай бұрын

    Gaskiyan Muna godiya

  • @adambrageomatik
    @adambrageomatik6 ай бұрын

    Mashaa'Allah Hamza Al-Mustapha! Allah shi baka shugabanci!

  • @umarmuhammadtambuwal
    @umarmuhammadtambuwalАй бұрын

    SIR major Hamza was the answer✓

  • @fateemah.2102
    @fateemah.21022 жыл бұрын

    Kai,,,wllh naji tausayin ka bawan Allah,,,,Allah ya juya alqaluman axxalumai, Allah yaqaddara shugabancin qasa akanka bawan Allah

  • @BuhariHudu33
    @BuhariHudu334 ай бұрын

    Allah bayabarihakiwani akanwani gakuri kata

  • @Mona_Binyamin
    @Mona_Binyamin2 жыл бұрын

    مشاءالله انسان عاقل وعارف ❤️

  • @wildlife6167

    @wildlife6167

    Жыл бұрын

    Can you interpret the major things he mentioned in this interview for me please? Would be greatly appreciated. Thanks

  • @user-sv1rd7hh8p
    @user-sv1rd7hh8p3 ай бұрын

    Allah yasaka da alkhairi,ya kuma bamu shuwaga banni nagari akasar mu Nigeria alfarmar annabi Muhammad rasulullahi s.a.w.mungode Allah yakarama ka lafiya.

  • @jibrilmuhammad5960
    @jibrilmuhammad59602 жыл бұрын

    Allah yatallafa maka, amma kaboye wasu maganganun bayan Allah yabaka yan iska sugani a kasa, sbd kada Sutsananta Kiyayyar su akan ka

  • @adamkabir6685
    @adamkabir66852 жыл бұрын

    Qara haquri hamza, lokaci yana nan tafe, Allah ya daukaka africa

  • @usamanmammaman
    @usamanmammaman4 ай бұрын

    Daura Muna godiya

  • @user-ke3hy2fu7x
    @user-ke3hy2fu7x2 жыл бұрын

    ماشاء الله تبارك الله 👍👍

  • @ladidialasan7441
    @ladidialasan7441 Жыл бұрын

    Nigeria need A wonderful man like almustapha ,

  • @auwalmusamuhammad8893
    @auwalmusamuhammad88932 жыл бұрын

    Sanda ina yaro jin labari nakeyi akecewa su hamza almustapha sune suka lallata nigeria shiyasa aka daureshi amma daga bisa na fahimta cewa sune hazikai masu kishin kasa.,.. domin a nigeria idan kaga an daure mutum har matsayin wasu shekaru a gidan yari tabbas idan kayi bincike za kaga akwai kamshin gaskiya a tare dashi., a iya kananin shekara na da basu wuce 25 ba, nagane lamarin kasarmu nigeria baso ake mucigaba ba, ya'u zakaji ance ankama barayin gwabnati amma gobe ka gansu ansake su,. Abin ban haushin ma haka zasu dawo su kara neman takara... tabbas ina son kasa nigeria , kuma dan na mutum awajen kareta daga idon makiya tabbas bazanyi nadama ba,. Watarana ko muna raye ko bama raye kasarmu zata gyaru sukuma wadanda suka lalata mana kasa bazantaba yafemusu ba..

  • @motivationalai1420

    @motivationalai1420

    Жыл бұрын

    To kuwa indae hakane ykamata muza6eshi mukuma roqe Allah ya gyaramana Nigeria

  • @abdurrahmanumarwali2152

    @abdurrahmanumarwali2152

    Жыл бұрын

    Labarinda kaji dakasani kaaje makaranta tabbas zakasamu cikakken bayani ALMUSDAFHA mutumin kirkine kawaii y kasa amfani da basyrarsa sanda abacha ya rasu y Kamata yai taking over alokacin

  • @auwalbala8676
    @auwalbala86764 ай бұрын

    Allah yakawomuna karshen matasalar tsaro a kasata