Wane ne Putin?
Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya ɗauka tun bayan ƙwace yankin Crimea a 2014.
An haife shi ne a 1952 shekara 70 da suka wuce a birnin Saint Petersburg na kasar ta Rasha - lokacin tana cikin Tarayyar Soviet - mai bin tsarin kwaminisanci.
Пікірлер: 79
Haƙiƙa kowa na gan cewa putin zai iyayin nasara akan dukkan ƙasashen duniya a fagen yaki a wannan lokacin, amma fa ba daga nan take ba, domin wannan ƙarni ne na ban mamaki da bazata, domin kuwa a wannan ƙarni ne zakaga wani mutum ko wata ƙasa tana ƙerekeren kayan anfani na zamani, a wani gefen daya zakaga wani mutum ko wata ƙasa tana ƙoƙarin yanda za a iya lalata waccen fusahar. Bayan haka nahiyoyin duniya kowacce zata kasu gida biyu, masu goyon bayan Rasha da kuma masu goyon bayan Ukraine, kowacce nahiya zata zama me yaƙar kanta. Allah dai ya kawo mana ɗauki, ya kuma kashe wutar gaba a tsakanin kasashen duniya.....amine
Allah yakauta
Masha Allah Allah ya takashi roko da amana Amin
Allah Ubangijin ya shiga cikin Al'amari nasu. Allah ya kawomusu mafita, mu taimakesu da adu'a Dan kar muma ya shafemu.
Allah ya daydayta sthakani
Allah ya bamu shuwagabanni masu kishin kasa. Ukraine kan ta yi gangancin ja da Rasha.
Ishaq khalid mungode sosai 🙏 Ashe mutumin naka sarkin dawa ne ko ince qaura ne😅 tunda na son farauta!!!
Allah kajitausayin bayinka Kamunamuna karshewanafetina
Macha Allah 👍👍👍💖💖
Bbc yanzu dai kun manta da corona virus ko kunma daina maganarta
Masha Allah
Muna godiya sosai
Up up Putin
Masha Allah good
Nice work Sir...
Allah yabarmana danmu
Sai hakuri
Vladimir Putin shugaba ne Mai kishin kasar sa, saboda haka ya Sha bam-bam da Shugabannin mu na Afirka masu kishin Aljihun su.
Allah ya kawo mana sawuki a duniyar mu
@firdausibature929
Жыл бұрын
Ameen
Nagode dama haka ake son namiji halayensa sun yi matukar birgeni
Mungode 👍👍👍
Wa zai yadda da turawan milking mallaka su mamaye masa kasa da al adunsu namiji ya daura zani mace tasa wando
Allahou yayi ma poutine albarka kouma yadaga darajasa kouma mouna sounayi
Culture
Mansour
Namu ido
Kai Yaki babu dadi Allah yakawo karshen duk wata fitina
Allah yakara maka lfy danisan kwana yasa ka musulunta Putin 🐻🐻🐻🐻
ba kowa bane Vladimir Putin face mutuncin kan dutse Muna riƙon Allah ya kawo mana ƙarshen duk wanda zai zama fitina ga al ummar duniya
A gaskiya nayi matukar jinjinawa kokarin Mr.president Putin.
Mr Putin yana burgeni gabadaya halayyasa tayimin kuma Allah yabashi nasara da karfin guywa mamaya da yakeyi a Ukraine ameeen.
@shabziekoto9901
2 жыл бұрын
kai asalinka dakiki'ne........ gaka kamar kana da wayo amma dabbanci'ne cike akan'ka jaki alade irinka
@elekzon
2 жыл бұрын
@@shabziekoto9901 Wannan kuskure ne, Bai kamata ka zagi dan uwanka ba, kawai saboda ya fadi ra'ayinsa. Da fatan Allah ya ganar da mu baki daya.
Wawan banza tokai ina kabar kishin kasarka kanakaranta abinda zaima turawa dadi jaki
❤❤❤❤❤ Allah yakare Putin
Mai Dallah dallah kenan
Allah yayi putuputu da shi,matsiya ci
@shabziekoto9901
2 жыл бұрын
amin hahaha
#ISTANDWITHPUTIN
🇷🇺✊
NASAra natare darasha
❤❤❤🇷🇺🇷🇺🇷🇺
❤❤❤❤😂😂🎉🎉
God bless Russland 🇷🇺 and Africa /One love ❤️👍
Bonjour
Allah yatemakai Putin saboda sondayakewa musulmi
Up up up up up Russian Kowa ya kawo nama wargi xai gayawa yan garin su
To mudai namu ido ne kawai
Cv
Vilademin puotin💪🇷🇺🤲💪👍
Hi
Miyasa Putin baya dariya
Kai wanga mutum wanna yamin
Lalli yakacanci mai kishin kasarsa
Miyahadasu yaki
Russia power 😁👍🇷🇺👈
Ai idan Putin bai mamaye Ukraine da Georgia da duk makociyar da ke gaytato NATO ba shi za'a mamaye shi
TO MUDE YAN NIGERIA BAMU D #NUCLEAR DAN ALLH KUYI HKR MU YAN KALLO NE😀😀😀😀
2952 zawa yau shekara saba'in da biyu kenan 72 bawai shakara saba'in ba 😂😂😂😂
Please wanene kuma MANJO?
@shabziekoto9901
2 жыл бұрын
BUHARI
Mu de abin da muke fata anan shine Musan waye yaka she shugaban kasar Libya da Saddam Hussein???
@sagirnuhu1420
2 жыл бұрын
America ce,
@muhammadabdulkareem4595
2 жыл бұрын
Yahuce munafukan duniya (America)
@mahaman.saidou.5706
2 жыл бұрын
@@muhammadabdulkareem4595 ina godiya sosai dan uwa
@mahaman.saidou.5706
2 жыл бұрын
@@sagirnuhu1420 Merci beaucoup
@sagirnuhu1420
2 жыл бұрын
Bonjour merci
Yacigaba da gashi
🇳🇱russia 🇳🇱russia putin putin gaskiya duk mutunen da yakeda kichin kansa da kasarsa yana birgeni Sabuda kungiyar. NATI kungiyace da akeso amamaye turai da jaziratul arbi. putin karkayada hakama anan afrique an kirkira muna wata kongiya CDYO wanan duk salon mamayane
Putin na kokarin bawa kasarsa kariya ne kawai
Allah ya cine ma BBC ALBARKA da ma 'AIKATANTA
The great man in the world 🌎 Mr Putin
Kada Allah Yasa sudena fadanann Kuntaba maganar Palestinians da Zaluncin daakemusu kuwa? Ko abunda akabaku kawai Kuke fada Muna cikin DUNIYAR ZALUNCI DA AZALUMAN MUTANE
putin shaidan ne
I love putin