Wai Annabi Muhammadu ne ko Yesu ne zai yi magana ranar kiyama?

Пікірлер: 12

  • @habibmzya7583
    @habibmzya758318 күн бұрын

    (SAW)

  • @user-mv1uj6rl5u
    @user-mv1uj6rl5u2 ай бұрын

    JUMAA DA ZATAYI KYAU DAGA LARABA AKE GANEWA ANNABI ISA KALMAN ALLAH NE KOWANE ADDINI YA YARDA DA HAKA ANNABI MUHAMMADU BABU TAKARDAN DA YACE SHI KALMAN NE BA BABU. ANNABI ISA YANZU HAKA YANA SAMA A WURIN ALLAH SUBAHANAHU WATAALA AMMA ANNABI MUHAMMADU YANZU HAKA YANA KABARI JIRAN RANAR TASHIN KIYAMA KAMAR KO WANE MUTUN KAI MAI KARATU KA BAWA KANKA AMSA ALLAH YA GANAR DA WANDA BAI GANE BA AMIN.

  • @zaurenmalamaitv7585
    @zaurenmalamaitv75852 ай бұрын

    Aa. Pastor ba ka fahimtar abubuwa

  • @hassankaza1696
    @hassankaza1696 Жыл бұрын

    Allah ya sa ka gane gaskiya baganarda kayi bahakatakeba

  • @abdallasaidou736
    @abdallasaidou7364 ай бұрын

    🔸Yahaya sura 14:9 Wanda ya gan ni ya ga uban Sabani 🔸Yahaya 5:37: Kuma Uban da ya aiko ni, shi da kansa ya shaidi ni. Ba ka taba jin muryarsa ba, ba ka ga fuskarsa ba. Sabani sake da 👉Yohanna sura 1:18 mutane ba su taɓa ganin Allah ba Sabani kuma da 👉1 Yohanna 4:12 Ba wanda ya taɓa ganin Allah Sabani sake da 👉Fitowa 33:20 Ba wanda ya taɓa ganin Allah 😂😂😂😂 🏃🏃🏃🏃 Littafi Mai Tsarki ba maganar Allah ba ce. Har yanzu bai makara ya zama musulmi ba

  • @SadiqNasir-wu5qr
    @SadiqNasir-wu5qrАй бұрын

    Koma school

  • @abdallasaidou736
    @abdallasaidou736Ай бұрын

    EL ADEBAYOR: >!!!! - YESU YA KOYAR da cewa ALLAH ɗaya ne, kuma ALLAH kaɗai ya kamata a bauta masa, kamar yadda aka koyar: - a Kubawar Shari'a (6:4). - cikin Markus (12:29). - Musulmai kuma sun yi imani da ALLAH daya (k:4:171). - YESU ya yi azumi kwana 40 a jeji. Haka nan azumi ya zo a cikin Alqur'ani (2:183). - YESU ya wanke Fuskokinsa da Hannunsa da Qafafunsa kafin SALLAH, kamar yadda Musulmai suke yi kafin Sallah. - YESU ya gaskata da dukan annabawa (duba Matta 5:17). - Kur'ani kuma yana kiran musulmi da su yi imani da Annabawan da suka gabata: (3:84) da (2:285). - YESU bai taɓa cin naman alade ba, kamar yadda aka koyar a Leviticus (11:7). - Musulmi kuma ba sa cin alade (Quran 6:145). - Yesu da sauran annabawan Littafi Mai Tsarki sun yi addu'a da goshi a ƙasa (dubi Matta 26:39). - Haka musulmi suka yi (aya 3:43). - Ta hanyar musulunta, na zama almajirin Muhammadu (sawas).

  • @RIJJALHAUSATV
    @RIJJALHAUSATV Жыл бұрын

    Kana ko kwanto kenan? Idan bakyi imani da musulunci ba kamutu kashi ga uku.

  • @abdallasaidou736
    @abdallasaidou736Ай бұрын

    Aya ta 14 cikin sura ta 20 An rufe muhawarar allantakar da Kiristocin Maguzawa ke da'awa. Kiristoci, a cikin rikice-rikice a cikin muhawara, yanzu sun gaskata za su iya tserewa ta hanyar neman muhawara game da allahntakar Allah. Da kyau, amma an ruɗe su. Lokacin da muka kawo matsalar Allahntakar Isa dan Maryam, muna yi muku wata tambaya da babu wani Kirista da zai iya amsa ta sai tafsirin ayoyi da dama. A ina ne Yesu ya ce da babbar murya da fahimi cewa shi ne Allah, shi kaɗai, shi kaɗai ❓ Babu ko'ina a cikin dukan Littafi Mai-Tsarki. Akasin haka, yana cewa da babbar murya da fahimta cewa yana da Ubangiji kamar mu: Yohanna 20:17 Wahayin Yahaya 3:12 👌Amma mu masu hankali mu taimaka ku yi mana irin wannan tambayar. ❓❓Ka bamu ayar da Allah yace shine allah. Na sanya allah da ƙaramin d, domin kiristoci suna tura tsaka-tsakinsu cikin muhawara don bambance tsakanin allah (da ƙarami d) da Allah (da babban d). Ka fahimci cewa lokacin da kake furta wannan kalma, sautin da ke fitowa tsakanin leɓunanka da kunnuwa ke ji, ba shi da bambanci tsakanin ƙaramin harafi d da babban harka d. Tambaya ce mai sauƙi ta mahallin da Alqur'ani da harshen Larabcinsa a sarari suka warware mana da dabara. Don haka za mu amsa bukatar muhawarar: 📖Ayar da Allah ya ce shi ne abin bauta. Aya ɗaya daga cikin Kur'ani, guda ɗaya, ba ma buƙatar 2 ko 3 ko 4 tare da fassarori masu ban sha'awa. Aya ɗaya, kuma an rufe muhawarar game da YHWH ga 'ya'yan Isra'ila a cikin Tanakh. [20. Tâ-Hâ (Tâ-Hâ), Aya ta 14] Innani 👌ana 🚨Allahu la 🛑ilaha🛑 illa ana faoAAbudnee waaqimi alssalata lithikree Lallai ni ne 🚨 Allahu🚨. Bãbu abin bautãwa fãce Ni! Sabõda haka ku bauta Mini, kuma ku tsayar da salla dõmin ambatoNa. Yana gamawa. Allah ya ce, Shi ne ALLAH, waninSa, babu wani abin bautawa (abin bautawa). Ya ce abin bautawa (abin bautawa) na gaskiya shi ne, Allah. Da haka ne wannan ayar ita kadai ta rufe bahasi kan Ubangiji. Kar ka zo ka ce mana ah Qur'ani shi ne wannan da wancan, ah Muhammad aleihi salat wa salam, ah patati patata. Da'awar Allah a bayyane take. A matsayin kari: [3. Iyalan Imrana (Al-’Imran), Aya ta 2. Allahu la ilaha illa huwa alhayyu alqayyoomu Allah! Babu abin bautawa face Shi, Rayayye, Mai raye-rayen Halittu!

  • @nafiuyusuf6591
    @nafiuyusuf65912 ай бұрын

    Inbakamutu musulmiba kamutu kafiri

  • @mustaphateacher3032
    @mustaphateacher3032 Жыл бұрын

    kana kokari sosai amma saidai kana jahiltar fassara hadisi dolene sai kaje wajan malamai su fassaramaka

  • @ibrahimmuhammad1569

    @ibrahimmuhammad1569

    Жыл бұрын

    Ai dama wannan shine mishancin da aka Samo daga mustashriqun (orientalists)da church ke tura kiristoci qasashen Larabawa su koyi Larabci dan su yiwa ayoyin Qurani da hadithan Annabi fassarar gatari dan su tabbatar da aqidar arnancin kiristanci na maida Annabi Esa matsayin Allah da suka Samo daga arnancin Romawa na bautar Mithra.Mission sun soma dabbaqa wannan makircin a Arewacin Nigeria da ake Kira "Zaria experiment" da suka fassara Bible zuwa ajami na Larabci; Amma Shirin baiyi nasara ba har ana kiransu "mishan badda musulmi". Daga nan sai Yan mishan suka bullo da propaganda ta qabilanci ga qananan qabilu na Arewa suna cewa Hausawa da Fulani da Barebari maqiyansu ne;dan haka su shiga Addinin kirista.Nan ne aka sami irin su wannan pastor Ayuba daga plateau da wasu a southern kaduna da Taraba.kuma da wannan propaganda ce sukayi amfani har ake ta samun rikici tsakanin wayannan qabilu da Hausawa da Fulani da Barebari da ke kaiga zubarda jini.kaga rikicin qabilanci ne ya dauki salon rikicin addini tsakanin musulmi da kirista.Ai akwai kiristoci cikin Hausawa da Fulani a katsina, Zamfara,Adamawa da Taraba;amma bamu taba Jin rikici tsakaninsu ba.Haka akwai musulmi cikin wayannan qananan qabilu a plateau da southern kaduna da zuru ta jihar kebbi;amma bamu taba Jin kiritocinsu sun Kai musu hari ba Kuma suna ta musulunta.Dan haka wannan salo na amfani da qabilanci dan yada arnancin kiristanci zai ruguje. To,yaya ake addini bisa yaudara,idan har addinin gaskiya ne?