Uwatace 3&4 Latest Hausa Film with English subtitle le 2019

Фильм және анимация

#hausafilm#hausa#latesthausa

Пікірлер: 263

  • @fateemausmanshuwaree2700
    @fateemausmanshuwaree27002 жыл бұрын

    Allah kasa mu gama da duniya lafiya bai kamata lefin uwa ya shafi yaba

  • @ahmadmusagarba8896
    @ahmadmusagarba88963 жыл бұрын

    Allah ya sawake ya shirye masu yi amin ya kiyaye a lumman musulmai amin

  • @ibrahimabdulkadir4538
    @ibrahimabdulkadir45382 жыл бұрын

    My best actor Sadik Sani ina yinka gatso gatso💯💯

  • @maryamomi8993
    @maryamomi89934 жыл бұрын

    Ma sha Allah, gaskiya film yayi ma'ana da fadakarwa mai amfani.

  • @ZZZZ-bx5vv

    @ZZZZ-bx5vv

    4 жыл бұрын

    You are perfectly right

  • @ammomyfauxy7825
    @ammomyfauxy78254 жыл бұрын

    Allah sarki nayi kuka sosai akarshen wannan film din

  • @tatabawa2733
    @tatabawa2733 Жыл бұрын

    Waw this film is so ✨✨✨💥💥💥⭐⭐⭐

  • @hauwamuhammad9402
    @hauwamuhammad94024 жыл бұрын

    😭😭😭😭😭Allah yasa mufi karfin zuciyarmu mungode sosai Allah yakara basira

  • @workazima6580
    @workazima65804 жыл бұрын

    Ya allah karabamu da aikin Dana sani

  • @maimunatumrsyaseen7888
    @maimunatumrsyaseen78884 жыл бұрын

    masha Allah Allah ya kara basira filme yayi kwau wallahi Allah ya raba mu da mumuna gaddar Allah ya kwauta Allah ya raba mu sharrin mugu kawaya

  • @abdul-fq2nr
    @abdul-fq2nr7 ай бұрын

    😭😭 sanzuciya facinta allah ya rabamu da mummunar qaddara

  • @yahuzagh1297
    @yahuzagh12974 жыл бұрын

    This is very sad story...it really hurts to see your mom in that position. ..good role yaya muktar..I really learnt something from you as the eldest brother. .wallahi

  • @safahabdulaziz3817
    @safahabdulaziz38174 жыл бұрын

    Allah karabamu da sharrin zuciya da kawa zuci kasamu dace allah kasa mufi karfin zuciyarmu karufa mana asiri Duniya da lahira 😭😭

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    Ameen ya rabbi nagode

  • @aminaauwal5931
    @aminaauwal59314 жыл бұрын

    Ya Allah karabamu da muguwar qaddara Allah sarki uwa uwa ce 😭😭😭😭😭

  • @latifalatifa9355

    @latifalatifa9355

    4 жыл бұрын

    Gaskiya

  • @husnaalimammasy1953
    @husnaalimammasy19534 жыл бұрын

    Masha Allah Allah yasa yazama darasi ga masu hada iyayen su Kara aure bayan rasuwar ma aifinsu

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    Ameeen mugode

  • @latifalatifa9355

    @latifalatifa9355

    4 жыл бұрын

    Gaskia ne

  • @najibahmad8175
    @najibahmad81754 жыл бұрын

    Very nice movie 🎥 Muna son irin wannan film me ma’ana

  • @tasiuabdullahi5368
    @tasiuabdullahi53684 жыл бұрын

    Assalamu'alaikum gaskiya kuna kokari Allah ya kara basira nima nayi kuka ganinata matsayinta na uwa tana durkusawa tana neman gafarar yayanta gaskiya abun yayi muni amman mutun bai'isa ya tsallake kaddarar da Allah ya dora masaba Assalamu'alaikum

  • @fatimamuhammad2955
    @fatimamuhammad29552 жыл бұрын

    Wayyo Allah abun tausayi 😭😭😭💔

  • @latifalatifa9355
    @latifalatifa93554 жыл бұрын

    Gaskia yaya muktar Allah yakara ilmi

  • @warakatumukhtaralhassan1393
    @warakatumukhtaralhassan13934 жыл бұрын

    Gsky film yayi kyau mai shirin film din yayi kokari dayasa yan wasa da suka goge, musamman isah ya taka rawar gani, amma bai kamata film din yakareba sbd yakamata a nuna makomar salim duk dacewa yafito a yaro sannan almustapha ma yakamata yayi nadamar abinda yayi, sannan itama kawar hajiya datake kan harkar itama yakamata ace wani abu yafaru da ita domin izina, ahaka sai sakon yaje inda zaije sosai, amma duk dahakan fa yayi ma,ana, domin nakusa kuka wlh allah yakaro basira

  • @sadeeyamusmantv3727
    @sadeeyamusmantv37274 жыл бұрын

    💔💔💔💔💔💔💔💔💔😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭💔💔💔💔😭😭😭😭😭😭😭andade ba ai Film din daya sani kuka bakamar wannan Allah uban giji yakyautata karshenmu Allah yasa mufi karfin zuciyarmu 🤲😭💔💔💔💔

  • @danmamakowanakaalgeria7031
    @danmamakowanakaalgeria70314 жыл бұрын

    A gaskiya ina kalau flim bantaba kukaba kamarwanan

  • @ZZZZ-bx5vv
    @ZZZZ-bx5vv4 жыл бұрын

    The film is very sad but the roles of the elder son is make me proud because it shows us how important a mum is no matter what

  • @alaamasuccess2213

    @alaamasuccess2213

    4 жыл бұрын

    Yes

  • @alaamasuccess2213

    @alaamasuccess2213

    4 жыл бұрын

    This show we should always stood by our parents in any situation

  • @almiyaoallmiyao

    @almiyaoallmiyao

    Жыл бұрын

    @@alaamasuccess2213ykv nk f

  • @sulaimanahmad6177
    @sulaimanahmad61774 жыл бұрын

    Gaskiya wannan shirin yayi ma'ana kuma ya matukar fadakar sosai

  • @maryamabubakar4028
    @maryamabubakar40284 жыл бұрын

    MashaAllah gaskiya na dade banga Hausa film mai ma'ana ba irin wnn, abin yana faruwa sosai a society, wasu matan basu da niyyar yin haka sai dai mugayen kawaye irinsu haj jummai ne suke basu muguwar shawara, Allah ya tsare mana imaninmu

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    Ameen mungode

  • @maimunatumrsyaseen7888

    @maimunatumrsyaseen7888

    4 жыл бұрын

    Maryam Abubakar hakane

  • @yusufbukarkaka2809
    @yusufbukarkaka28094 жыл бұрын

    INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUUN

  • @SalmaSalma-wt1md
    @SalmaSalma-wt1md5 ай бұрын

    😭😭😭walahi film dinan yabani tausai

  • @nuralawaljby9492
    @nuralawaljby94924 жыл бұрын

    Gaskiya baza ace bazaa samuba mai hali irin na isa A isa ba amma da wahala allah yasa mudace film yayi kyau allah yakara basira

  • @isufuozuro1629

    @isufuozuro1629

    4 жыл бұрын

    Kannywood

  • @saidumairuwa9064
    @saidumairuwa90644 жыл бұрын

    kai jamaa allah yasa mufi karfin zuciyoyinmu dan son annabi muhammadu S. A. W

  • @jibrinsaniisah5117
    @jibrinsaniisah51174 жыл бұрын

    Gaskiya film din yayi kyau allah yasa mufi karfin zuciyanmu ya allah kabamu ikon cin kowacce jarabawa daza kayi mana amin Dan alfarman annabi da alqur’ani

  • @mohammedbashir5332

    @mohammedbashir5332

    4 жыл бұрын

    Ameen

  • @alhajimiko5259
    @alhajimiko52594 жыл бұрын

    gaskiya yafadakar allah yakara basira

  • @khadijaabubakarkaka1712
    @khadijaabubakarkaka17124 жыл бұрын

    Gaskiyya isa yayi taufidi Amman do.lene yayanta suji badadi

  • @zainabidris9445
    @zainabidris94454 жыл бұрын

    Allah kasamufi karfin zuciyarmu kabamu yaya masu tarbiyya

  • @abdullaziz3636
    @abdullaziz36364 жыл бұрын

    Massa Allah gaskiya yai

  • @user-wz6yl7mc6q
    @user-wz6yl7mc6q4 жыл бұрын

    allah karabamu da mugaye kawaye

  • @nazifinazy7434
    @nazifinazy74344 жыл бұрын

    Yayi kyau sosai wlh 💓👌

  • @khadijamiko8539
    @khadijamiko85394 жыл бұрын

    Allah yasa yazama izina gamasu Hana mahaifain aure ameen

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    Ameen mungode

  • @user-sz1gi8li7o
    @user-sz1gi8li7o4 жыл бұрын

    Wanna fim gaskiya yasani kuka ba kadanba wlhi

  • @ZainabAli-tu4fm
    @ZainabAli-tu4fm4 жыл бұрын

    Allah sarki sadik sani sadik wlh duk shiyafi bani tausayi😭😭😭😭

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    Hummm

  • @hehhdhhhdhdhhd2179
    @hehhdhhhdhdhhd21794 жыл бұрын

    Ya Allah katsaremana imaninmu 😭😭😭😭

  • @rashidabdoul6461
    @rashidabdoul64614 жыл бұрын

    😭😭😭Allah yakaremu ga mumunan qadara kuma ya rabamu da sherin qawaye😭😭😭😭😭

  • @ishaqkhalid6816
    @ishaqkhalid68164 жыл бұрын

    Khalid Kai kakara tona assirin mahaifiya

  • @moustaphamahmoud5472
    @moustaphamahmoud54724 жыл бұрын

    Duniyan makaranta ya Allah ka kare ,mu da zuri'ar daga abin kunyar Duniyan da lahiri

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    Amin

  • @aminaali0552

    @aminaali0552

    4 жыл бұрын

    Ameeen

  • @harunayusuharuna5187
    @harunayusuharuna51874 жыл бұрын

    Subhanallah, wato abu na farko shine godiya,jinjina, tareda mafi kyawun yabo su kaqara tabbata ga Allah S.W.T sannan tsiran Allah da aminci su tabbata ga Manzon tsira annabin Raham( S.A.W).Haqika wannan Film mai cike da izina tareda wa azi hada kuma da ma ana shine yasa ni nayi wannan comment wanda Arayiwa ta bantaba comment akan wani Video ba sai wannan.Aqarshe ina rokon Allah ya karemu da kariyarsa ya kuma Azir tamu da Azir tawarsa ya kuma ka remu daga dukkan abunkye, Assalamu alaikum warahamatullah.

  • @safiadagomber3905

    @safiadagomber3905

    Жыл бұрын

    AMEEN thuma Ameen

  • @ismailbaba6558
    @ismailbaba65584 жыл бұрын

    I can say this is my best hausa film so far

  • @ishaqyahay9303
    @ishaqyahay93034 жыл бұрын

    Allah Sarki basuda lefi yaran ta ai

  • @fiddausitanimu3698
    @fiddausitanimu36984 жыл бұрын

    Film yayi kyau sosai godiya muke

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    Muna godia muma

  • @khadijaabdulrahman8107
    @khadijaabdulrahman81074 жыл бұрын

    Wnnan film akwai tarin baqin ciki......Allah ysa yazama izini gamasu hali irin wnnan

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    Ameen

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    Ameen

  • @zahraddeenahmadabduljalalz4101
    @zahraddeenahmadabduljalalz41014 жыл бұрын

    Hasbullahu wani imar wakil Allah ya Kare mu da sharren shaidan amin

  • @rukayyaadam3343
    @rukayyaadam33434 жыл бұрын

    Hmmmmm!!! Allah ka rabamu da mummunar kaddara

  • @safiadagomber3905
    @safiadagomber3905 Жыл бұрын

    Hajia mai Salim

  • @shafaatuahmad279
    @shafaatuahmad2794 жыл бұрын

    Tab lallai allah yarabamu da muguwar kawa

  • @auwaluali9355
    @auwaluali93554 жыл бұрын

    Masha Allah Great and Excellent Hausa movie, Great Actors And Great Actress in this movie, one of the actors from my home town(Jos) Allah ya kara basira.

  • @ahmadzailaihatkabirzeze519
    @ahmadzailaihatkabirzeze5194 жыл бұрын

    Masha Allah

  • @vghfghuc3976
    @vghfghuc39764 жыл бұрын

    Wlh saidanayi kuka Allah yarabamu da sharran shida

  • @maryamabubakar4028

    @maryamabubakar4028

    4 жыл бұрын

    Wlh nima haka

  • @user-nk9hm7ro2e
    @user-nk9hm7ro2e4 жыл бұрын

    Allah yaqara basiri da daukaka masu hali irin wannan kuma Allah ya shiryasu Allah kuma ya gyara mana zuciyoyin mu dan shugaban halita

  • @mounaspaul5355
    @mounaspaul53554 жыл бұрын

    Très bon film. Merci beaucoup très belle histoire

  • @hafsatdestiny8540
    @hafsatdestiny85404 жыл бұрын

    His story is a beautiful one MaashaaAllah

  • @AhmedAhmed-vo5jz
    @AhmedAhmed-vo5jz4 жыл бұрын

    Wallah saida nayi kiku gaskiya films yayi kyau

  • @kingnaallahnaallah6312
    @kingnaallahnaallah63124 жыл бұрын

    Nice move I lake the big brother

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    Thanks

  • @musaibrahim5682
    @musaibrahim56824 жыл бұрын

    Isa a Isa Masha Allah 🙏🙏

  • @ibrahimmuktar2062
    @ibrahimmuktar20624 жыл бұрын

    Gaskyya wanan aboun ya bani mamaki

  • @fridaydaniel2644
    @fridaydaniel26442 жыл бұрын

    this movie almost got me cry

  • @romakanda3506
    @romakanda35064 жыл бұрын

    Allah Sarki Duniya 😢😢😢

  • @bangisibrahimbangisibrahim9670
    @bangisibrahimbangisibrahim96704 жыл бұрын

    Allah ya kyauta 😱😱😱🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆

  • @belloabdullahi7818
    @belloabdullahi78184 жыл бұрын

    Gaskiya film yyi kyau sosai, Allah ya Kara basira

  • @fourerasounna7369
    @fourerasounna73694 жыл бұрын

    Gaskiya film ya hadu sosai.

  • @latifaabdulai2288
    @latifaabdulai22884 жыл бұрын

    masha Allah, this is very sad story

  • @lawalsahura8463

    @lawalsahura8463

    4 жыл бұрын

    Wlh kuwa

  • @lgsfanta327

    @lgsfanta327

    4 жыл бұрын

    bonjour

  • @lgsfanta327

    @lgsfanta327

    4 жыл бұрын

    bjr

  • @safiadagomber3905
    @safiadagomber3905 Жыл бұрын

    Yaya basan Abinda faru da kaniwar taba

  • @ishaqkhalid6816
    @ishaqkhalid68164 жыл бұрын

    😭😭😭😭 wonnan dara sine sosei Allah kweuta

  • @khadijaabubakarkaka1712
    @khadijaabubakarkaka17124 жыл бұрын

    Wlh sadik sani yaban tausayi

  • @user-ew5ps8uk2m
    @user-ew5ps8uk2m4 жыл бұрын

    لا حول ولا قوه الا بالله ويو الله ني زيزو😭😭😭الله لايبلانا

  • @balkisumuhdijayisaudiya1390
    @balkisumuhdijayisaudiya13904 жыл бұрын

    Masha Allah film yy

  • @mimibaffah9990
    @mimibaffah99902 жыл бұрын

    😭😭😭ya rabbi

  • @ainaumusa9778
    @ainaumusa97784 жыл бұрын

    Film yayi Allah yabamu ikwa amfana da darasi dake ciki

  • @zeinababoubacar4246
    @zeinababoubacar42464 жыл бұрын

    Macha allha

  • @azeemamammandaura6604
    @azeemamammandaura66044 жыл бұрын

    Allah yasa kada alkhairi allah ya rabamu da san zuciya 😭😭ameen

  • @user-sz1gi8li7o
    @user-sz1gi8li7o4 жыл бұрын

    Allah ka rabamu da muguwar kaddara

  • @maryamabdallah5931
    @maryamabdallah59314 жыл бұрын

    Gaskiya film yayi Allah ka tsaremu da sharrin zuciya

  • @salisumahmood2012
    @salisumahmood20124 жыл бұрын

    Alhamdu lillah Allah kasa yazama fadakarwa ga al'umma amin

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    Ameen

  • @sulaimandauda4865
    @sulaimandauda4865 Жыл бұрын

    Kai duniya

  • @bilfreshbilfresh
    @bilfreshbilfresh4 жыл бұрын

    Wanan shine film yayi sosai ba rayeraye da kide kide da fusara

  • @ummyleeman9247
    @ummyleeman92474 жыл бұрын

    Wannan fadakrwa Allah mungode maka 🙏🙏🙏

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    Mungode

  • @zoulaihatafounoawal5355
    @zoulaihatafounoawal53554 жыл бұрын

    Wayyo duniya buduwar wawa😭😭😭🤦🏻🙆🏻

  • @user-sk1vv2te1l
    @user-sk1vv2te1l4 жыл бұрын

    مرههه يحزن قطع قلبي😭💔💔

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    حق

  • @galikano8254
    @galikano82544 жыл бұрын

    Gaskiya hon kayi kokari sosai isah

  • @salifousamira2848
    @salifousamira28484 жыл бұрын

    Macha Allah,Allah ya kara basira

  • @user-iq6yp4zf1o
    @user-iq6yp4zf1o4 жыл бұрын

    يا الله يحزن الين دمعت

  • @sadiaau6446
    @sadiaau64464 жыл бұрын

    Allah ya sa mugama da duniya lafiya

  • @FatimaZahra-tb9ub
    @FatimaZahra-tb9ub4 жыл бұрын

    Allah sarki 😭

  • @user-tr4jy7pk5e
    @user-tr4jy7pk5e4 жыл бұрын

    😭😭😭😢😢😢

  • @khadijaabubakarkaka1712
    @khadijaabubakarkaka17124 жыл бұрын

    Isa a isa very nice

  • @user-oy5vi2zx4z
    @user-oy5vi2zx4z4 жыл бұрын

    Allah ya rabamu da mummunar qad dara da kuma son zuciya

  • @hadjaamyyansane4930
    @hadjaamyyansane49304 жыл бұрын

    MashaAllah very well done

  • @bangisibrahimbangisibrahim9670
    @bangisibrahimbangisibrahim96704 жыл бұрын

    Duk Wanda yakkali wannan film Sai yakara imani

  • @drmayo0350

    @drmayo0350

    4 жыл бұрын

    BANGIS IBRAHIM BANGIS IBRAHIM wann hka yke dan uwa

  • @mussaaisha3678

    @mussaaisha3678

    4 жыл бұрын

    BANGIS IBRAHIM BANGIS IBRAHIM Gaskia ne

  • @user-nz1nk5ji5m
    @user-nz1nk5ji5m4 жыл бұрын

    نازت 😭😭😭😭

  • @yaouabdoulkarim07
    @yaouabdoulkarim074 жыл бұрын

    Ina lilahi wa inailahi rajiun hazu bunalah wani imal wakil allah karabamu da son zuciya

  • @ahmedagalhassane8708
    @ahmedagalhassane87084 жыл бұрын

    ina lillahi wa'inna ilaihi raji'un Allah ka tsaremu daga sharrin shaidan da sharrin zuciya gaskiya wannan film yayi sosay

  • @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    @TJMULTIPURPOSECONCEPT

    4 жыл бұрын

    Mungode

  • @user-ew8oq4xi5r
    @user-ew8oq4xi5r4 жыл бұрын

    💔💔

  • @sadiyaharuna6118
    @sadiyaharuna61184 жыл бұрын

    Allah yasa mufi karfen xuciyarmu

  • @insidezeeworld9585
    @insidezeeworld95854 жыл бұрын

    Film din yayi And Allah Ya shirye mu

Келесі