Tsohuwar Ajiya: Cikakken raddin da Sheikh Baffa Hotoro ya yiwa Dr. Idris Dutsen Tanshi

Raddin Malam Baffa Hotoro ga Dr. Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi.
Saboda dimbin sakonnin da kuka aiko wa Hausa Trending na neman a kawo muku cikakken raddin da Sheikh Baffa Hotoro ya taba yiwa Babban Malaminmu Sarkin Masu Wa'azi na Kasa da Kasa Sheikh Imam Dr. Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi yau ga shi mun kawo muku, kuma ko don a rufe bakin masu cewa yankowa a kai to ga FULL.
#africa #kannywood #kannywoodfilm #kannywoodmovies #kannywoodactor #kannywood_exclusive_tv #kannywood_nigeria_ #Rigasatvnews #duniyarmusulunci #alfurqanwalhudatv #izala #izala_dariqa_waazi_muqabala_nasiha #izalaonlinetv #darika #tijjaniyya #Kaduna #dutsentanshi #IzalarJos #JibwisNigeria #kannywood_exclusive_tv #kannywoodtunabaya #hausatrending

Пікірлер: 13

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl4 ай бұрын

    Idan inason insha dariya idrissu da baffa hotoro a kullun sai haouka da shirmé da tatsuniya

  • @AdamMuhammad-tx1sb
    @AdamMuhammad-tx1sb5 ай бұрын

    Baffa Kai maganin Dr jaki

  • @abdulazeezumar1618
    @abdulazeezumar16183 ай бұрын

    Allah sarki kasan mahaukacine kadawo hudda da shi 😂

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl4 ай бұрын

    Dan iska sai dan iska dukansu in tasha ne fajirai

  • @UMARMUSA-kd9le
    @UMARMUSA-kd9le2 ай бұрын

    Jahili sai sai jaki kare sai karya Yan wahala masu Neman suna inwahala Allah ya ganar da ku gaskiya Yan masu son zuciya wawaye kawai iniska jakuna banxa ye

  • @hamzafardatt4927
    @hamzafardatt49273 ай бұрын

    Ba kuda komai sai rikita musulmai

  • @umaridris5251
    @umaridris52516 ай бұрын

    Da ashe duk yan iskane ku da Kai baffa hotoro da dr jaki shegu munafukai

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl4 ай бұрын

    Amma yanzu wa'inan in iska sun zamo abokai

  • @HausaTrending

    @HausaTrending

    4 ай бұрын

    Eh wlh

  • @AyoubaNamirou-ss8jl

    @AyoubaNamirou-ss8jl

    4 ай бұрын

    @@HausaTrending Allah yasa mu dace albarka annabi saw

  • @umaridris5251
    @umaridris52516 ай бұрын

    Dara taci gida

  • @abdullahiibrahimusman8135

    @abdullahiibrahimusman8135

    6 ай бұрын

    Dara ba taci gida ba. Ai bafa hotoro ya Gane gaskiya kuma ya dawo ya ba Dr. Idris hakuri kuma ya Gane yayi ba dai dai ba ya bashi hakuri. Kuma Dama da'awar sunna ta gaji haka, Allah ya bamu iKon gane gaskiya kuma ya bamu iKon biye mata, kuma ya bamu iKon gane karya yabamu kuma iKon guje mata, Amin..

Келесі