Tattaunawar Shugaba Buhari Kan Ziyararsa A Amurka

Tattaunawar Shugaba Buhari da VOA Hausa Kan Ziyararsa A Amurka
#bokoharam #najeriya #nigeria #abuumma #abumama #chibok #chibokgirls #abubakarshekau #shekau #ísis #islamicstate #sambisa #sambisaforest #kumshe #buhari #muhammadubuhari #cameroun #cameroon #kamaru #maiduguri #voiceofamerica #voa #voahausa #muryaramurka #africa #afrika #afirka #yanbindiga
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa KZread: bit.ly/3Gcp7en
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da KZread, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Пікірлер: 40

  • @ameenaabdulqadir7044
    @ameenaabdulqadir70445 жыл бұрын

    Wallahi inaji dakai baba Buhari ya ALLAH ina roqonka kabaiwa Baba Buhari Qarin mulki ALLAH sa innazo Nigeria kai zantarda akan kujerar mulki zanfi kowa farin ciki

  • @harunausmanhadejai5426

    @harunausmanhadejai5426

    4 жыл бұрын

    امينة Ameena Abdulqadir Ameen ya Allah

  • @ameerallahyajikankayagafar7915
    @ameerallahyajikankayagafar79155 жыл бұрын

    Allah yayi jagora baba buhari

  • @babangidauba7805
    @babangidauba78055 жыл бұрын

    ALLAH ya kara kusanchi da ma'aikin ALLAH

  • @afamilygroup3360
    @afamilygroup33602 жыл бұрын

    Allah yayi wadaran mutsiyaci

  • @xjxxjh3745
    @xjxxjh37453 жыл бұрын

    Masha Allah BABA😃😃

  • @muazuumarnjoboli3604
    @muazuumarnjoboli36045 жыл бұрын

    Allah ya qarama shugannin mu Imani

  • @muslimunasiru8332

    @muslimunasiru8332

    5 жыл бұрын

    Allah yagara lafiya baba

  • @ayubamemuna1960
    @ayubamemuna19606 жыл бұрын

    gaskiyanka baba aringa tantance magana kafin afitar da ita a duniya

  • @bakuraabatcha8992

    @bakuraabatcha8992

    3 жыл бұрын

    Hi

  • @abdullahialiyu3501
    @abdullahialiyu35015 жыл бұрын

    Gaskiya mudai yan ngra saidai muita addu,a Allah kayi mana canji mafi alkairi

  • @dadinkallotvdadinkallotv4977
    @dadinkallotvdadinkallotv49776 жыл бұрын

    Ameen

  • @aminuhussainisani6726

    @aminuhussainisani6726

    5 жыл бұрын

    Jamila3211 Jamila3211 allah yakareka

  • @bashiraliyusallau6876
    @bashiraliyusallau68767 жыл бұрын

    At this critical period Nigeria need leaders like Muhammad Buhuri

  • @ibrahimzakari6817
    @ibrahimzakari68178 жыл бұрын

    FOREVER AND EVER WE SUPPORTING PMB

  • @banduumbuharisaidu9117
    @banduumbuharisaidu91174 жыл бұрын

    May Allah protect us from all the evil did guide us from here to here after.

  • @ibrahimtukur7672
    @ibrahimtukur76725 жыл бұрын

    4+4insha al allah

  • @aissatamounkaila157
    @aissatamounkaila1577 жыл бұрын

    Allah ya jara muna chugabanlmu ya basu imani

  • @shahshaj2764
    @shahshaj27647 жыл бұрын

    Allah yai maka jagora baba ya kara ma lafiya da tsawan rai

  • @musashitu1476
    @musashitu14764 жыл бұрын

    Musa

  • @lauwariissouhou7465
    @lauwariissouhou74656 жыл бұрын

    allah yataimaka

  • @abdulazizlawali792
    @abdulazizlawali7925 жыл бұрын

    baba buhari

  • @muslimunasiru8332
    @muslimunasiru83325 жыл бұрын

    Allah yakara lafiya

  • @umaralassankamaru5538
    @umaralassankamaru55386 жыл бұрын

    Voa Hausa Allah ya kara basira amen

  • @hussainiabdullahi2396

    @hussainiabdullahi2396

    5 жыл бұрын

    Most morally disciplinarian ruller from his military inspection as a military head of state to this presently democratic dispensation is the best even better than that of, sardauna,tafawa balewa, zik, and awolowo. Since the beginning of this govermental system ofadministrtion since from1st republic.hussaini Abdullahi kowa

  • @hussainiabdullahi2396

    @hussainiabdullahi2396

    5 жыл бұрын

    All other leaders Nigeria has ever, (Nigeria sai buhari) we need you official leadership as(commander in chief of the federal republic of Nigeria = daddy we are aspiring your leadership style for life. Hussaini Abdullahi kowa)= countiniue

  • @shahshaj2764
    @shahshaj27647 жыл бұрын

    gaskiya naci dariya maganar karshennan SE ANJIMA Allah ya barmana kai baba😂😂😂😂😂😂

  • @auwaladamsj3613

    @auwaladamsj3613

    5 жыл бұрын

    said baba2 019

  • @musayau7476
    @musayau74767 жыл бұрын

    shugaba

  • @adamuauwal8933
    @adamuauwal89335 жыл бұрын

    Amen

  • @usmanalhaji1274
    @usmanalhaji12745 жыл бұрын

    pmb 4+4

  • @abdulmuminibala4415
    @abdulmuminibala44157 жыл бұрын

    Ubangiji ya bar mana kaishugabana

  • @user-zs2pk7zx6r
    @user-zs2pk7zx6r4 жыл бұрын

    محمد بخاري الرئيس نيجيريا محمد بخاري

  • @rufaimagaji2590
    @rufaimagaji25904 жыл бұрын

    Mad man

  • @bashiraliyusallau6876
    @bashiraliyusallau68767 жыл бұрын

    Your service is very past

  • @muhammadshehu4635
    @muhammadshehu46358 жыл бұрын

    Allah karama lafiya Baba

  • @muhammadabubakar8412

    @muhammadabubakar8412

    5 жыл бұрын

    Allah ya tsare baba

  • @aminadawud1053
    @aminadawud10538 жыл бұрын

    Ameen

  • @abdulmuminibala4415
    @abdulmuminibala44157 жыл бұрын

    Ubangiji ya bar mana kaishugabana

Келесі